Chapter 9
"Gaba dayansu cikin mamaki suke kallon junansu ganin kiran yana shirin katsewa leemah tayi saurin daga wayar ta sanya a speaker a tare suke sauraron jin maganar da zata fito daga bangaren mrs ceo
"Asr why are you damn like this?I blindly trust you akeelah without knowing how damn stupidity you are....you are a fucking womanizer and i just hate that attitude i hate it with all my passion and i hate you too...mss ceo ta karasa magana cikin bacin rai bata jira akeela ta sake magana ba tayi cutting call ta ajiye zuciyarta na matukar zafi
"A sanyaye akeelah ta kalli leemah da eyes dinta da sukayi ja saboda tsananin damuwa tana shirin yin magana leemah ta dakatar da ita ranta a matukar bace tace don't tell me anything akeelah komai ya faru lefinkine bansan meyasa kike zubarwa kanki mutunciba akeelah wait wai don Allah kina kallon kanki a mirror kuwa?you are so beautiful akeelah meye matsalarki ne?meyasa kin san abu kike takeshi and mss ceo is right akeelah you are so fucking bad jerk ass womanizer and you are disrespecting the words of Allah why akeelah ....why?
" will you shut up please leemah,ajiyar zuciya tayi da kyar sannan ta daga hot red eyes dinta wanda kallo daya zakayi musu ka gane cewa ranta a matukar bace yake tace i know ba sai kin bata lokacinki ba wajen fadamin
"I am a womanizer and of course i am disrespecting the words of Allah but you guys have to understand me...i never choose this life...i dont want it...i am fucking sick and tired of it...you have to understand me please leemah ba lefi na bane and this is not the real me in 3 years ago
"Cikin mamaki leemah tace how can i believe you?
"Murmushi Akeelah tayi tace why so soon?ban damu ki yarda dani da wuri ba but akwai lokacin da zaki yarda and i hate mss ceo from today and ever....yes i mean forever
"Tsaki leemah tayi tace sai ki fadawa wanda bai sanki ba akeelah malama bani waje na wuce i have lot's of things to do,saurin rike hannun leemah tayi tace wait i hope that you didn't forget about my tomorrow's birthday right?cikin mamaki leemah ta zaro ido tace ah don't tell me tomorrow is 14th june ya rabb dalla malama sakeni lemmi start preparing something special kafin ki fara damuna da complain idiot
"A gajiye Asr ta tashi saboda rashin kwanciyar da tayi da wuri,ganin yanda ta makara yasa take yin komai cikin sauri don ta makara sosai,blue abaya ta sanya tayi rolling da veil din kayan ta shafa powder kadan bayan tasa lipgloss ta dauki handbag dinta ganin ko alamar tashi daga bacci leemah batayi ba.......30 minutes ne ya karasa da ita NMJ jewels and trading company
"Murmushi tayi ganin har ta karasa bata ga motar deedee ba tace thank God,direct office ta shiga ta tsaya a cabin ta fara tattare takardun da suke wajen wanda deedee ta bari,turo kofa da kamshin perfume din deedee ne ya sanyata tabbatar wa she's there....sosai Asr ke kallon deedee ganin yanda tayi kyau cikin black jumpsuit din da yayi matukar dacewa da skin colour dinta wow she's damn beautiful of course shine abinda Asr ta fada cikin zuciyarta bayan ta karbi jakar hannunta a hankali tace good morning deedee
"Morning mss Asr and happy birthday to you...shine abinda deedee ta fada bayan ta zauna akan chair dinta
"Da mamaki Asr ta kalli deedee shin waye ya fada mata yau shine ranar birthday dinta?arrrhhh this is unbelievable and how does she know?a takaice tace thank you so much deedee ta karasa magana tana ajiye mata cup din coffee a gabanta bayan ta dauko mug ta ajiye gefenta sannan ta koma taci gaba da shigar da documents dinta ganin yau akwai aiki dayawa a office din....babu wanda ya sake yiwa kowa magana cikinsu sai hankali da suka mayar wajen aikinsu
"3pm dot deedee ta mike bayan ta dauki handbag dinta da phone dinta ta kalli Asr data mayar da hankali wajen aikinta tace hey let's go,cikin mamaki Asr tace ammm where?
"A little bit suprise for your birthday deedee ta karasa magana bayan tayiwa Asr wink...
"Okay shine abinda ASR ta fada cikin farinciki ta dauki jakarta da wayarta tabi bayan deedee.....get into my car shine abinda deedee ta fada a takaice bayan ta ajiye jakarta ciki,murmushi Asr tayi tace thank you sannan ta shiga car din suka tafi
"They went to one of deedee's favorite mall inda tayi siyayya sosai sannan suka wuce gidansu deedee....omgieeeee tun a kofar dakin deedee zaka tabbatar da something good is gonna rock and roll outta there.....lovely flowers sune abinda Asr take takawa har ta karasa shiga hadadden palour din deedee....HAPPY BIRTHDAY ASR"shine akayi rubutunsa da yellow flower damn goddess i am totally speechless ma'am thank you so much shine abinda Asr ta fada bayan tayi hugging deedee cikin tsananin farin ciki....murmushi deedee tayi kadan a hankali tace call me deedee when it's just us
"Murmushi Asr tayi tace thank you my love
"Awwwww i like it...so here is your outfit yanzu ki shiga bathroom kiyi wanka for refreshments i will be back soon...bata jira asr tayi magana ba ta fita daga dakin ta bar akeelah tsaye tana kallon yanda dakin yayi matukar tsaruwa da haduwa,ajiye phone dinta tayi a gefe sannan ta shiga bathroom din bata dade ba ta fito cikin sauri take yin komai...wow shine abinda asr ta fada ganin yanda kayan sukayi matukar yi mata kyau black is her favorite colour sosai kayan suka dace da jikinta
"Turo kofar tayi ta shiga dakin hakan yasa tayi mutuwar tsaye ganin yanda akeelah tayi wani fitinannen kyau cikin mamaki deedee tace is that you?
"Oh no....may be i am not....sorry i am
Akeelah sooraj rabi'u you can call me Asr...akeelah ta karasa magana cikin dariya tana mikawa deedee hannu suyi shaking
"No offense.....but why are you here?and why did you stole the heart of the world's best CEO?deedee ta fada cikin tsokana
"Who's that?akeelah ta karasa magana tana zama a gefen bed din
"That's me....deedee ta fada bayan itama ta zauna suna facing juna da akeelah,murmushi Asr tayi a hankali ta kara matsawa kusa da deedee har suna iya jiyo breath din junansu tace thank you deedee,thank you for making me feel so special,thank you for making my day to become so special,thank you for loving me,thank you for making me looks so beautiful than ever....I love you DEEDEE bata jira deedee ta sake magana ba tayi connecting lips dinsu guri daya and she started kissing her hungrily and started pressing every inches of her body and feeling the warmest hell out of there body....she moved down her neck and earlobe continues to kiss her badly,she eventually hit her core and she tensed her whole body..cikin 20 seconds tayi undressing dinsu bayan tayi pulling dinta kan bed din they continues romancing each other...they switched the light off...if you know you know
"Ganin yanda leemah ke ta faman kiranta yasa Asr karasawa gidan da sauri ta shiga palour din ta tarar da leemah zaune da cake a gaba,bushewa tayi da dariya cikin tsokana ta fara wakar surili Akhiyon wale bayan ta dauki knife din tana shirin cutting cake din
"Hey madoooo....sai yanzu zaki shigo gida kinsan tun yaushe nake expecting ganinki kuwa?tun 4 nake zaune jiranki sai yanzu zaki zo idiot....murmushi Asr tayi tace i am so sorry leemah durl malama yau akwai labari amma sai mun fara yanka cake dinnan tukunna zan fada miki labarin....dariya leemah tayi tace naji ai gaki ga cake dinnan sai ki yanka abinki ke daya,turo baki Asr tayi tace haba mana my partner in crime inaso nayi posting pictures a snapchat da instagram kinaso ayi min dariya ne ni daya nake yanka cake...
"Da kyar deedee ta bude idonta daga baccin da takeyi ta sanya hannu ta dauki wayarta ganin number Ms CEO ya sanyata mamaki jikinta sanyaye ta daga wayar cikin muryar bacci tace CEO herself
"Yes deedee how far?
"Nothing much wlhi ya london?
"So sweet as heaven beelah ta fada cikin tsokana
"Big fat lie....deedee ta fada tana gyara kwanciyarta
"Shiru beelah tayi kadan sannan tace ammm deedee inaso na dakatar da yarinyar nan ne aiki a company na...i just don't want to see her working in my company
"Cikin rashin fahimta deedee tace who's that?
"Akeelah sooraj rabiu Asr....shine amsar da ceo ta bawa deedee ba tare da wata damuwa ko regret ba a zuciyarta
"Gaban deedee ne yayi mugun faduwa cikin tsoro da mamaki tace but why?the girl is very workaholic and she's so nice to me......bata jira deedee ta karasa magana ba tace deedee this is just an order ba shawara nake nema ba i am ordering you to stop that bitch from working in my company...
This page is somehow heart touching 😩let's insert a bollywood song to akeelah 😂💔
Thank you for reading my story!!!
Heroine 🦋
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top