Chapter 6



Read it on your own risk it contains mature content !!!

Da kyar ta bude bakinta tace have a seat ganin akeela bata da niyyar zama sai zuba mata ido da tayi tana kallonta,gefen gadon ta zauna jikin akeela babu wani energy kamar wacce tayi lefi,daya daga cikin maids din gidan ce ta sake shigowa hannunta rike da tray ta ajiye akan table din dake kusa da akeela,murmushi akeela tayi a hankali tace thank you sannan ta mayar da kallonta wajen tray din snacks,chocolates,fruits sai soft drinks sune cike a cikin tray din for refreshments,snickers ta dauka ta farasha saboda shine favorite chocolate din akeela ganin beelah bata da niyyar yin magana yasa akeelah kallonta fuskarta dauke da murmushi tace hey are you alright? naga baki je office ba

I am just okay beelah ta fada a takaice

Shiru akeela tayi kadan sannan ta sake kallon beelah a karo na 2,she is damn beautiful ta fada a zuciyarta sedai a zahiri sake matsawa tayi kusa da ita tace i am so sorry nazo baki hakuri akan abinda ya faru a office last day,i am not that normal to control my self and feelings on you that's why i am so sorry please akeela ta karasa magana tana raising eyebrows dinta

Sai a lokacin beelah tayi murmushi kadan tace it's okay don't mind but don't try it again,ita kam yau mamakin kanta takeyi ganin yanda gaba daya nauyin akeela take ji komai ta fada bata iya musa mata she really don't know why

Murmushi akeela tayi bayan ta gutsiri apple din dake hannunta tace thank you miss NMJ,apple din hannunta ta ajiye bayan ta goge hannunta da tissue ta sake kallon beelah bayan tayi holding hands dinta tace i love you

Stop doing that ta fada cikin sauri ta ture hannun akeela

Stop doing what?akeela ta fada with a confuse face

Just nothing beelah ta fada a takaice,ta rasa meyasa gaba daya yau nauyin akeela take ji sam bata iya musa mata magana idan tayi

Sake matsawa tayi kusa da ita har suna jin breath din junansu da heartbeat musamman beelah kallo daya zaka yi mata ka gane cewa tana cikin wani yanayi na tsoro,sake holding hands dinta tayi tace look Mrs Ceo i cant cheat on my self shiyasa na fada miki abinda yake raina i just love you atleast try to understand me and my feelings don't be so selfish akeela ta karasa magana tana kallon beelah

Sai a lokacin bacin rai ya bayyana a fuskar beelah cikin fushi tace hey Miss Asr stop making fun with me.....you have to stop this silly drama i dont like it anymore

Murmushi akeela tayi duk da takaicin da ya tsaya mata a rai ganin duk bayanin da take yiwa Ceo ta kasa fahimtarta,rufe idonta tayi sannan ta bude tace this is not a drama and will prove it now,bata jira tayi magana ba tayi crashing lips dinsu ta fara kissing dinta hungrily,she continues twisted there tongues and wrapped her hands around her hips and continue kissing her neck

God....stop it Asr ta fada tana kokarin ture akeela daga jikinta,murmushi tayi ta daga gira sannan tayi mata wink tace anything for you baby bata jira ta sake magana ba ta tura ta bed din suka fadi a tare and she lifted her vest and started kissing all over her body...............if you know you know

Driving take hankalinta kwance kallo daya zakayi mata kagane cewa tana cikin tsantsar farin ciki da walwala....tunda Akeelah tabaro gidan su Beelah take murmishi she can't believe it yanzun mrs ceo tazama mallakinta... Burinta taganta agida tabama Leemah labarin duk abinda yafaru  wannan ranar tanadaga cikin ranaku masu muhimmanci a rayuwanta,jin karar message a wayarta yasata dawowa daga duniyar data shiga na tunanin beelah rage gudu tayi sannan ta dauki phone din nata wani irin farin ciki ne ya rufeta ganin cewa mrs ceo ce tayi mata message parking tayi saboda a yanzun komi na mrs ceo lokacin sa daban ne bata son hada komai da mrs ceo,  duk wani walwala datakeji dazun yakoma bakin ciki kanta ta dafe nan da nan tafara hawaye ganin message din beelah kamar haka:
I Hate You
I Hate You Asr
I Hate You Akeelah....
Komi ya tsaya mata cak brain dinta yadaina aiki duk wani tunanin ta bata hango laifin datayima Beelah ba ko lokacin dazata bar gidan nasu dakyar tabarta ta taho number din take kira amma taki picking saima short message data turo mata

"Leave me alone and stop fucking calling me I hate you bitch"

innalillahi meke shirin faruwa da ita?meyasa zatayi mata haka,meyasa zata gujeta bayan ta riga data koya mata sonta kanta ta kifa a jikin steering din kuka takeyi sosai ganin hakan bazai mataba yasata kunna mota din dakyar takai kanta gida.

Lokacin data shiga leemah na zaune a parlourn da sauri ta mike takamo hannunta ganin tana kuka jikinta ne yayi sanyi tasan dole akwai abinda yafaru da ita. Zama sukayi bayan ta zuba mata ruwan sanyi a cup ganin taki karba yasa leemah bata da kanta, rarrashinta taci gaba dayi dakyar tasamu tadaina kukan labarin komi ta bata dakuma yanda suka rabu da mrs ceo sannan ta dauko phone dinta message din beelah ta nuna mata a hankali tace I don't know why she sent me this...leemah I love her so much bansan wani hali zan shiga ba idan har narasa beelah kafadarta ta dafa tace karki damu Akeelah yanzun kirata mugani kozata daga kiran naki.

Number din beelah take dialing amma harta katse bata dagaba cigaba tayi da dialing saida tayi mata kira wajen 5 amma batayi picking ba daga karshe ma switch off akace mata kallon leemah tayi tace kingani ko ta kashen wayan cigaba tayi da kuka itama leemah hankalinta ya tashi sosai.

Beelah ce zaune a gaban mirror tayi tagumi sosai tayi nisa cikin tunani har ammi ta shigo bata sani ba,beelah are you okay? Firgigit tadawo daga tunanin da takeyi kallonta tayi tace babu komai jim tayi duk da tasan beelah batada yawan magana amma kuma na yau yafi yawa kallo daya zakayi mata kagane tana cikin damuwa sosai gefen bed takoma tazauna nan ma dai tunanin takeyi Ammi ce tazauna a gefenta tace beelah nasani har yau bakya kallona a matsayin mahaifiyarki amma kisani inajin ki a raina tamkar yar cikina kuma ko baki fada ba nasani kina cikin damuwa ki fadamin matsalanki ni kuma zan baki shawara kisa aranki bazan taba cutar dake ba Beelah, a zafafe ta mike tace ammi nace babu abinda ke damuwana ko kinga alamar wata cuta a jikina please leave me alone kinfi kowa sanin tsarina a gidan nan banson takura For the love of God kirabu dani tana gama fadar hakan ta mike bedside drawer ta bude duk wasu paper's dinta masu muhimmanci tafara tattara wa ammi jikinta a sanyaye ta fice daga dakin.

Washe gari Akeelah cikin sauri take shiri tasan cewa zataga mrs ceo yau ko breakfast batayi ba haka ta nufi N.M.J tradings and jewels company saidai tun daga parking lot jikinta yayi sanyi ganin babu motar beelah a wajen haka dai takarasa cikin building din jikinta babu wani energy direct elevator tahau zuwa office din mrs ceo,

Zama tayi a desk dinta time to time take dagowa tana kallon agogon dake makale tun tana sa ran zuwan mrs ceo harta cire nan ta kifa kanta a desk din taci gaba da kukanta,phone dinta takira leemah amma network bai bari tasame taba.

Yau kwana biyu kenan da faruwar abin tsakaninta da Akeelah jan tsaki takeyi akai akai saboda yanda taji duniyar tayi mata zafi mikewa tayi tafara hada kayanta a wata karamar trolley saboda idan har taci gaba da zama a Nigeria komai zai iya faruwa ta tsani komi da kowa dama tanada komi nata ticket kadai ne damuwanta apple laptop dinta ta dauko nan tafara sending emails sannan ta mike bathroom ta shiga bata wani dade ba ta fito da alama wanka tayi lotion kawai ta shafa sannan tasa wata black abaya inda akayi mata ado da golden stone's veil din tayi rolling ta janyo trolley dinta bayan ta hada duk wasu paper's dinta wanda tasan zata bukata.

Lokacin data fito ammi tana zaune a dinning yanzun lokacin lunch ne da sauri ta mike ganin beelah rikeda trolley matsowa tayi tace aa beelah mezan gani haka ina zakije a irin wannan lokacin? Bakinta ta turo tace Oh Allah wai ni a gidan nan meyasa akeyi min haka shikenan komai nayi sai an tsareni da tambaya,ammi nifa ba yarinya bace ba I know what I am doing, inada right din da zanje duk inda nikeso a fadin duniyar nan Ammi kam kanta kawai ta girgiza tace amma beelah karki manta amana daddynki ya barmin yanzun idan yadawo yace kina ina mezance masa?

Oh gosh kanta ta dafe a hankali tace I hate disturbance okay just told him that natafi London I hate this country, I'm tired of this country sannan kuma duk wanda yazo nemana kowaye kuwa karki fada masa inda natafi idan kuma kinki gaba dayanku har masu aikin zamanku yakare anan gidan wallahi tana gama fadar hakan taja trolley din.

Akeelah ta shiga damuwa sosai na rashin ganin mrs ceo yau a office gashi tana tsoron komawa gidan su saboda batasan wani irin wulakancin zatayi mata ba,yau ma zaune take a office banda tunani babu abinda take yi kamar a mafarki ta fara jin kamshin turaren Mrs Ceo kafin ta dago tuni an turo kofar an shigo cikin farin ciki akeelah tace Alhamdulillah duk da bata dago ta kalletaba saboda tsoron irin hukuncin da zata yanke akanta,guards ne 2 suka sake
Shigowa sai jacob duk abinda akeyi akeela bata dago ta kali inda suke tsaye ba saboda tsananin tsoro

Hey Miss Asr,this is your new CEO ya fada a takaice,da sauri akeelah ta dago sai a lokacin ta kula da kyakkyawar macen dake tsaye jikin table din CEO ashe ba beelah bace,cikin mamaki da damuwa bayyane a fuskarta ta karasa gurin sabuwar Ceo din tace good morning ma'am you are welcome

Murmushi tayi tace i hate formal just call me Moon,bayan ta mika mata hannu sun gaisa

Wow she's such kinda simple innocent souls,akeela ta fada a zuciyarta sannan tace thank you

Murmushi ta sake yi a karo na 2 tace there is no Sorry and Thank you in a relationship we are already freinds

Thank you for reading my story!!!
I just love this munarh😂🥰🥰

Heroine 🦋

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top