Chapter 5
"Ganin har 9am beelah bata fito ta tafi office ba yasa ammi cikin damuwa,a hankali ta tura kofar dakin ta shiga ta tarar da beelah kwance da alama ba bacci takeyiba,zama tayi a gefen bed din tace nabeelah,har saida ta kira sunanta sau 3 tukunna ta bude bakinta tace ammi kamar zatayi kuka,tabata tayi kadan tace nabeelah yau lafiya kuwa har yanzu banga kin tashi kin fara shirin fita office ba nayi tunanin ma yau makara kikayi shiyasa nace bari inzo ingani,lafiya lau nake ammi yau banajin fitane kawai so i am not going anywhere ta karasa magana tana mikewa zaune ta nufi hanyar bathroom ba tare data jira ammi ta sake maganaba,cikin mamaki da damuwa ammi tabi beelah da kallo ganin tunda take bata taba ganinta cikin wannan yanayinba,juyowa tayi ta kalli ammi tace ammi ki fadawa chef dinnan black tea,fruit salad,chips,egg and ketchup zaayi min nan da 15 minutes a kawomin daki,cikin mamaki ammi ta sake kallon beelah tace amma yau wednesday fa kin manta sandwich ne a timetable dinki kuma already har sun gama komai ya zama ready...cikin isa da gadara beelah tace ammi kinji ko sena maimaita miki chips,fruit salad da black tea shine abinda nake sonci in less than 20 minutes bata jira ta sake cewa komaiba tayi shigewarta bathroom,a dole ammi ta fita daga dakin kamar kullum tana mamakin yanda halayyar beelah yake sam sam bata san darajar kowaba sai mahaifinta kawai shine kawai take kallo a matsayin mutum amma duk sauran mutane kallonsu takeyi a karkashinta koda kuwa mutum ya girmeta indai bashi da kudi toh kasanta yake.....cikin lokaci kadan aka kawowa beelah breakfast dinta sai dai ji tayi gaba daya batason cin abincin ma da kyar taci kadan,ita kam ta rasa meye ne yake damunta cikin rashin karfin jiki ta janyo wayarta ta shiga google tayi typing girl and girl kiss meaning?nan take google suka fara bata answers kala kala wanda yawancinsu lesbian result ake turo mata,tsaki tayi ta ajiye wayar cikin bacin rai ta dafe kanta tace heck what's happening to me,i am actually mad and i have no idea
"Akeela na shiga gida ta wuce bathroom ganin bata ga leemah a gidanba tasan suna lectures ne basu tashiba,tana gaban mirror leemah ta shigo a gajiye hannunta rike da ledoji guda 2 na abinci tayi musu takeaway,kallonta tayi tace ke kam ina zaki kike wannan kwalliyar haka daga dawowarki don nasan yanzun nan kika dawo,kallonta tayi sannan taci gaba da taje kanta tace ki bari kawai leemah zanje gidansu ceo ne,zaro ido leemah tayi har ledan hannunta na shirun faduwa tace gidansu kuma?yeap ta fada cike da nuna rashin damuwa tace kinga meye a wannan ledan kika shigo dashi?sai a lokacin leemah ta ajiye ledar hannunta tace grilled fish ne da chips nayi mana takeaway yanzun nan wajen kiku's kitchen,wow naji dadi kuwa don wlh matar nan ba karamin iya girki tayiba but kinga yanzu sauri nakeyi ki samin nawa a fridge idan na dawo senaci,okay kawai leemah tace sannan ta nufi hanyar kitchen ba tare da ta sake tambayar akeela dalilin zuwanta gidansu beelah ba don tasan halinta sosai indai tanason abu babu abinda batayi akansa...pink gown tasa wanda yayi matukar dacewa da jikinta da kuma skin colour dinta,headtie ta daura black colour tayi matukar kyau sosai,juyowa tayi ta kalli leemah cike da tsokana tace hey babe ya kikaga abin?murmushi leemah tayi tace so beautiful and attractive na tabbata mrs ceo will die for you today,tsalle akeela tayi kaman wata karamar yarinya tace really?dariya leemah tayi tace of course daga giranta tayi guda daya tace thank you sannan ta sake shafa oily lipstick a bakinta sannan ta zauna gefen leemah tace babes mezan samune kinsan motan chan fa babu mai cikinta atleast ko 1k ki bani idan na fita insha mai,harararta leemah tayi tace ke dama ba,a ganin ladabinki sai baki da kudi ni kam kinga jakana dazu nan ma na samu na karbi 5k gurin mufeedah kabir shine nayi mana ordern abinci na 3k yanzu kinga saura 2k idan na baki 1k gobe kya samo mana kudin abinci ta karasa magana tana jefa mata 1k,da sauri akeela ta dauka sannan ta manna mata peck a cheeck tace that's my sweetheart iya wuya kawai ta karasa maganar tana dariya sannan ta dauki wayanta ta fita zuciyanta cike da tunanin yanda zata fuskanci mrs ceo,tsaki tayi bayan ta bude motanta tace shitttt!how i wish ace yanzu ina cikin bugatti ba wannan motarba sannan tayiwa motan key ta fara tafiya bayan ta kunna wakan armaan malik tootey khaab ta fara bin wakar
Ek cheez channa tere baad reh gayi
Kho gaya hai tu, teri yaad reh gayi
Karna main ki, iss dil da mere
Saansein to meri tere naal reh gayi
Aise kyun badal gaya
Kya koi hai mil gaya
Dil puchta hai kya kahoon
Toote-toote khaab'an vich disda ae tu
Mainu chhad aajkal kisda ae tu
Tere baajon mera koi hor taa nahi
Haal mera aake kyun ni puchda ae tu
Cikin tashin hankali ta sawa motan birki ganin kamar a mafarki ta bugawa wani mota,a tsorace ta fito daga motan shima farin guy din dake motan ya fito fuskarsa babu alamar farin ciki a cikinta,da sauri akeela tace i am sorry don Allah kayi hakuri wallahi ban kulaba sam ta karasa magana tana kallon hadaddiyar lamborghini din dake gabanta,A fusace yace hey!how dare you?you hit my car which i can say you did it intentionally and you are busy saying sorry to me as if your apology will make my car alright,munsan irinku ai just because you see a big car coming,knowing that there is someone rich in it shiyasa kikayi hitting car dina with your lower class things just to attract my attention right?cike da mamaki akeela ke kallon guy din cikin tsananin tashin hankali da bakin ciki tace wannan wanne irin mutum ne Allah ya hadani dashi yau haka me hali sak irinna ceo dina,tsaki tayi ba tare datace mishi komaiba sedai tuni ta haddace number din motan sannan ta shige nata motan ganin yana shirin bata mata lokaci,shima mamakine ya kamashi cikin mamaki ya bi motanta da kallo yana sake kallonta cike da bacin rai
A babban parking space din gidansu beelah tayi parking motanta zuciyanta na bugawa da sauri-sauri,bayan an sauketa a babban palour din gidan daya daga cikin maids din gidan taje ta sanarwa ceo tayi bakuwa,tsaki tayi tace koma waye aje ache mishi hutawa nakeyi sedai ya dawo wani lokacin,bayan maid din ta fita beelah tayi tsaki tasan cewa idan da freinds dintane ko wani wanda suke close tasan ze kirata a waya bazezo kai tsayeba haka,maid dince ta sake shigowa tace hajiya wai tace tanason ganinki nefa cike da mamaki tace wai shin wacece wannan haka?bayan 1 minute ta dawo tace wai tace sunanta akeela....da sauri beelah ta dago ta kalli yarinyar dake tsaye bakinta na rawa tace ASR......sai da ta dade tana tunani har seda yarinyar tace hajiya mezance mata?cikin sanyin jiki beelah tace ce ta shigo,cikin sanyin jiki beelah tace wai meyasa nace ta shigone?oh God i dont want to see her anymore....kamshin perfume din akeela ne ya tabbatar wa beelah cewar ta karaso dakin bayan ta tsaya daga tsaye tana kallonta,sai a lokacin beelah ta kula da kayan dake jikinta half vest ne white colour sai trouser black
Thank you for reading my story
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top