Chapter 2

"Wani irin takaici akeela taji ya tsaya mata a rai jin sunan da mrs ceo ta kirata dashi wai street girl,a hankali tayi murmushi tace okay sannan ta juya ta fita daga office din bayan ta ja door din ta rufe

Mamakine ya kama beelah hade da wani takaici shin meyasa akeela bata yi mata magiya ba kamar yanda sauran masu neman aiki sukeyi idan sunzo wajenta?

Wayan akeela ne ya fara kara da sauri ta dauko wayanta daga jakarta tayi picking call ganin number leemah,muryarta sanyaye tace hey leemah,jikin leemah sanyaye tace akeela kin samu aikin kuwa?

Wani ajiyar zuciya akeela tayi ranta a bace tace inafa wlh leemah wata irin banzar macece a gurin.....bata karasa maganaba leemah ta dakatar da ita cikin fushi tace dama nasan abinda zakice kenan ke a komai baki da sa'a to idan ma zaki nutsu ki nemi abin yi toh don wlh yanzu haka me gidan da muke ciki yanzu yazo da yan sanda har sun fara yi mana watsi da kayanmu na rokesu ina kuka da kyar suka yarda cewar nan da 2 weeks idan bamu basu kudin renting dinsuba duk abinda sukayi mana mu mukaso

Rintse idonta tayi cikin damuwa a hankali tace ya rabb don't worry leemah bani 2 hours everything will be okay insha Allah tana gama fadan haka ta kashe waya jikinta a matukar sanyaye ta daga kanta ta kalla elavator dinda ze kaita 4th floor a zuciyarta tace i have no option ya zama dole na koma na roketa

"Sai da ta dade tana knocking door kafin mrs ceo ta bata izinin shigowa,cike da rainin hankali beelah ta kalli akeela tace who are you?

Mamaki ne ya kama akeela a zuciyarta tace kutt ji wani rainin hankali wannan matar tana nufin bata ganeni bama bayan yanzunnan na fita daga office din

Who the hell are you?shine tambayar da mrs ceo ta sake jefowa akeela a karo na 2 fuskarta babu alamar wasa

Ajiyar zuciya tayi tace I'm here for an interview to become your P.A

Okay have a seat shine maganar da mrs ceo ta fada bayan ta nunawa akeela kujeran dake kusa da ita ta zauna

"Janye laptop din kusa da ita tayi tace well your name?cikin sanyin jiki tace akeela

Uhmm akeela the name sounds sweet shine abinda mrs ceo ta fada a zuciyarta amma a zahiri kallon akeela tayi a wulakance tace did your parents forget to give you a surname?

Ajiyar zuciya tayi tace ohh akeela sooraj...

Kallonta ta sakeyi a wulakance tace okay you can drop your file and dismiss"just expect a phone call or text

Mamaki ne ya kama akeela ganin beelah batayi mata wani interview ba sai sunanta kawai me hakan yake nufi?hakan yana nufin kora da haline kawai tasan ma ba aikin nan zata samu ba,sake kallon mrs ceo tayi tace but you didn't ask me the remaining ques....

Bata jira ta karasa maganaba tayi mata pointing door a zafafe tace get out

Mikewa tayi jikinta a sanyaye ta fice daga office din a zuciyarta ma tasan bazata taba samun wannan aikin ba

"A gajiye ta koma gida ta tarar da leemah zaune a palour tana cin abinci,jefar da jakarta tayi akan kujeran dake kusa da ita ta nufi inda leemah ke cin abinci ta mika hannunta zata diba

Gosh!!tureta tayi tace bafa zakici abincin nan ba akeela,ragowan indomie dinnan kenan na dafa shi kuma kema kinci naki da safe ai

Turo baki akeela tayi cikin shagwaba tace haba darling darlio yau kam kice munyi broke bamu da komai?

Dariya leemah tayi tace ki bari kawai wlh akeela babu komai a kitchen kam ga dazu landlord din chan kar kiso kiga tijaran da yayi mana ya tara mana mutane wai seya koremu

Ajiyar zuciya akeela tayi tace ya salam leemah ni wlh har na rasa ta inda zan fara gaba daya rayuwa ya sanja min kwata kwata bana jin dadin rayuwata sam,itama leemah ajiyar zuciya tayi tace nasani akeela to ya labarin mahmud meyasa bazaki rokeshi kudiba i am very sure ze baki mahaukatan kudi wanda ze ishemu duk wasu bukatan mu

Tsaki akeela tayi tace c'mon leemah kinfi kowa sanin i am not interested on guys banaso na bata mishi lokaci har yayi tunanin ina sonshi

Kallon banza leemah tayiwa akeela tace so you are lesbian?

tsaki tayi tace gay....

A tare sukayi dariya hakan yayi daidai da shigowar text message wayar akeela,wani tsalle tayi bayan ta gama karanta message din tace god...oh god babes i am qualified kalli wallahi NMJ tradings and jewels company sun daukeni aiki xoxo i am lucky.....sosai suke murna kamar wasu yara kanana

"A daren ranar kusan leemah da akeela basu yi bacci ba saboda farin ciki,tun da safe akeela ta shirya cikin black jumpsuit wanda tayi matukar dacewa da jikinta,wani iri take jinta tunda ta shiga wajen a zuciyarta tana cewa shin itace wai zata fara aiki a karkashin wata?

Tun karfe 8 ta karasa hakan ya bata damar tsayawa gurin alex (the receptionist)anan yake fada mata yanda tsare tsaren company dinsu yake da kuma dokokin mrs ceo yake fada mata 9:00am dot mrs ceo take karasowa office

Tana shiga office din ta fara tattare takardun da suke barbaje akan table din sosai ta gyara komai,jin an turo door din yasa gaban akeela faduwa a sace ta kalli agogon dake gefenta its 9:00am dot tabbas tasan mrs ceo ce

Cikin isa da gadara mrs ceo ke tafiya har ta karasa gaban desk din da tuni akeela ta gyarashi hannunta rike da briefcase,cikin sauri ta ajiye briefcase din tana zama ta bude jakan ta fara fitowa da papers din ciki tayi saurin bude laptop din dake kan table din

"Da sauri ta karasa gurin coffee dispenser machine din dake gefe ta hadawa mrs ceo coffee ta ajiye mata a gefe tare da cookies guda 4 kamar yanda alex ya fada mata tsarin mrs ceo,cikin sanyin jiki akeela ta ajiye mata coffee din tace good morning maam,shiru mrs ceo tayi mata bayan ta dauki cup din coffee din tayi taking sip a zuciyarta tace wow

"How are you maam?akeela ta sake fada karo na 2 sedai still mrs ceo bata ce mata komai ba

"How is the coffee maam?ta kara tambayarta a karo na 3,still ta sake ignoring dinta inda hankalinta ke kan laptop din dake kusa da ita

"How is th.....?bata jira akeela ta karasa maganaba tace please for the love of peace stop talking!i hate disturbance

"Gyara tsayuwa akeela tayi tace okay maam but.....?

"Oh lord of mercy ya rabb,what the hell are you trying to tell me again Miss ASR you are talkative and i hate talkative people's beside me,so you have to mind your business,this is my office not yours you will definitely follow my rules and orders ta karasa maganar tana kallon akeela a wulakance sannan ta mayar da hankalinta wajen aikin da takeyi

Note:incase of confusion ASR shine sunan da Mrs ceo ke kiran akeelah and it means (Akeela Sooraj rabiu)

"Shiru akeela tayi a zuciyarta tana tunanin wannan wacce irin masifaffiyar matace haka wai?hey are you going to stand here for the rest of your life?or are you still not ready for the job?shine abinda mrs ceo ta fadawa akeela bayan ta tsireta da ido tana kallonta

Cikin sanyin jiki akeela tace how can i help you?

"Update this personal contacts of mine and put them into the computer system for each person and i need you to update their recent information ta karasa maganar tana nuna mata folder din dake kusa da ita

Da sauri ta dauki folder din ta ajiye a table din dake nesa dana CEO hakan yana nufin anan akeela zata dinga zama,but before you start the work i need a coffee mrs ceo ta fada tana danna wayan dake hannunta

Gurin dispenser din ta sake komawa ta hada mata wani coffee din bayan ta dauke daya cup din sannan ta kawo mata wani cikin sauri sedai akeela na shirin ajiye cup din tayi tuntube da desk din kusa da ita coffee din ya zubarwa mrs ceo a jiki

"Cikin tsoro akeela tace ohh i am sorry please ta karasa maganar tana saurin daukar tissue zata gogewa mrs ceo suit dinta

A fusace beelah ta mike tsaye cikin masifa tace does your sorry undo the mess you have created?are you blind or deaf?do you even know that this suit cost millions and you can't purchase it even if you sell yourself and your whole family.....baku san mahimmancin kudiba sai shirmen banza da wofi

Hahahah rich people's talk.....let me say byee
Feel free and share your thoughts from the comment box

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top