RAMADAN KAREEM😍
Allah Ya kawo mu cikin wananan watan mai albarka da rai da koshin lapia.. What's over this kind of blessing? Babu.. Alhamdulilah Ala kulli halin...
Allah yasa munshigesa a saa
Allah yasa munadaga cikin yantatun bayi nawanan watan mai albarka..
Allah yabamu albarkatun da ke cikinsa ameen
Ramadan before anything else ❤
This month ain't for sleeping oooo...
Lets pray with any ounce of energy inside us Allah Ya karbamana Ameen
Hey pretties sai kunjini😁
Love Ya all
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top