Chapter 9
Paris!!
Page9
MEERAL❤
Wani iskane mai dadi yatasheta daga baccinda take... Da sauri ta tashi tana furta astagfirrilah dalilin rashin sallan asubada batayi ba ga large wall clock ya na 🔔 6:30am....
After tayi sallah, bathroom takoma tayi brushing teeth's dinta, tayi Wanka wani karamin pure white towel tagani a towels safe duka duka cinyanta kwai yarufe, dubawa tayi duka iridayane so batada zabi, daya ta daura daya kuma tasa a kanta,,
Combing kanta take a bakin mirror unexpectedly taga mutum tsaye gabanta.. Dan ihu tasaka dagudu tajawo duvet dake kan bed din tarufe jikinta.. Hair dinta ya sauko kan face dinta.. Matso wa yayi daf da ita yana admiring long black silk hair dinta.. Hanunsa yasa yataba hair dinata.. You're all natural yafurta a hankali... Meet me down stairs Yafada sannan yafita....
Tsaye tayi kaman statue tana mamakin wanan mood swing nasa wataran ayi dadi wataran ayi tsiya...
Pink pallazo bubu mai kwaliyan flowers black tasaka, hair dinta tayi bayadasu duka tasaka ribbon, shoe tasaka ta sauka kasa.. A kan dining table ta tarar dashi yana breakfast...
Zauna he ordered.. Yunwandatake jine kwai tasaka ta zauna...
After break fast suka fita yin abunda yakawosu..
Shiyayi leading dinsu cikin wani huge conference room that was full of important looking people.. Ita dai she was nervous sabida wani business partner din Zayn da ya kureta da ido....
20min after the meeting miral tafito ta tsaya daga farfajiyan gun tana jiransa wanan same guy din datagani yana kallonta shine taga yana tahowa Inda take kaman tajuya tafita sai taji miryansa Yamata magana cikin Hausa dafarko tayi mamaki Dan baikama da hausawaba yes Dan Nigeria ne amma tafi basa wani yaren daban..
You look sexy Yafada yana binta da wani mayen kallo and yana matsowa daf da ita.. Sunana kabir but you can call me kb.. Yan mata kingaji da haduwa mai zai hana muje Inda na sauka muhuta kiji dadi Nima naji.... Matswatake yanakara biyota yana wani lashe lips...
Ai wanan tafi karfin hutawanka little dog muryan Zayn sukaji yakatse su.. Kamu kb yayi yabasa wani naushi. Sanan yafara nuna masa hannu in a warning way, she's mine yes she's mine because am her damn boss kuma Abu indai nawane kasani kare kaman ka abun nan yafi karfinsa be careful,, Hanunta yaja Inda car dinsu yake yatura taciki den yashiga kanaganinsa kasan ransa bace yake....
After sun isa gida da karfi yakara finciko ta hartana kusan faduwa... Hanunta take kokarin kwacewa cikin muryan kuka you are hurting me.. Cikatayayi ya jiyo a fusace he pinned her against the wall Hanunta were above her head tana gano irin anger din dake cikin Idonsa do you know how dangerous that guy is.. Kinsan da banzo ba mai zaimiki hrrnnn.. Why won't they follow you kina juya musu heavy behind Dinki.. Kinsan dai amanan ki akabanko? To kibari idan kin bar hannuna saikicigaba da iskanci da kike amma wlh badai a gabanaba.. A fusace ya haura sama yabarta nan tana ta tunanin inda laipinta yake bata gano ba.....
Koda zayn yashiga room dinsa fadawa yayi Kan king sized bed dinsa yana maida numfashi a hankali tunani yake maiyasa yake very overprotective akanta, shidai yasan ba Santa yake ba.. No haka ma bazai taba faruwaba beside hatred ne tsakaninsu dole yadauka revenge Dan bai hakuraba.. Amma abunda yayi yanzu did that mean he's jealous.. Hell no yafurta da Dan karfi Ina kula da amanan da mom din ta ta banine yesss.. Yasaka wannan Ya kunce a haka Ya shiga bathroom Ya cika jaccuzi bath da hot water with cool smelling rose scent yashiga cos yana bukata....
Bangaren miral kuwa tunda yatafi itama ta haura room dinta tayi wanka white Calvin Klein underwear tasaka bum short ne saman roban short din anrubuta Calvin Klein d black rubutu sai vest din Mai Kaman bra but more like half vest sai rubansa daidai cibinta Calvin Klein boldly a ajiki hair dinta tayi making in a semi messy bun tsaketayi kan gadon tanafadin mutum sai shegen masifa kaman wani ubana..hangosa kawai take yana Mata masifan sai yanzu ma abun ke dawo Mata mtsswww tayi tsaki drive to hell jerk I don't give a goddamn.. Wayanta ta dauko ta Duba WhatsApp dinta sanan tadan kwanta sai baccin gajiya......
After yagama sallan azahar ne yafito downstairs Dan cin abincin rana... Tunanin yarda zaifada Mata suna da business party tonight yake kuma ita yakeso tafito matsayin date, dinsa, and yana tunanin fadandayama danyasan yau tafi tulu cika Kris takejira tafashe.. Finally kwai yayi deciding yaje yasameta Ai koba komai ma tafito taci abinci...
Tsayawa yayi kanta kaman statue bacci take peacefully fukanta so cute lips dinta so wet saboda lip gloss dindatasaka sai shining take,and uwa uba yarda Calvin Klein underwear dinjikinta suka yi mugun karbanta she look damn hot and sexy jiyake kaman Ya haura gadon duka Ya licking duka lips dintan, wani lust yaji yataso masa baisan maiyasaka duk lokacindayake gabataba yake having irin feelings Dinan lips dinsa yafara licking kadan,, little friend dinsa yagan tana tashi a cikin ash sweatpant dake jikinsa oh shit yafurta yana rufewa da hanunsa....
Kaman tasan anakallonta tabude idonta a hankali sai cikin na zayn yajuyawa yayi cikin hanzari yana jan white bodyhug dakejikinsa showing hot abs dinsa eehm yayi gyaran murya ya wani hade rai kishirya anjima akwai wani business party da zaayi so dole zakije..kisauko kuma kici abinci.. Tsir tayida ido tana kallan bayansa tarufe jikinta da duvet tun farkawanta.. Haryayi gaba murayanta ya katsesa.. Mr zain dole kuma Dan Allah a Dan dauke min mana tafada cikin wani shagawababen murya daita kanta batasan tayiba and yes he was affected by it.. Nafada magana ta karshe ki shirya by 8 yasakai yafice...
Rigan dayakawo Mata take dagawa long redish black party gown ce with all back close wuya yarufe sai yayi kaman wani turtle neck shi adole kar agan boobs dinta. Rigan har kasayake yasha kwaliyyan stones sai shining suke... Saka rigantayi akan lace underwears dinta bakara min kyau rigantamataba tafito da perfectly figure 8shape dina kallan kanta tayi a mirror duka da batayi kwalliyaba tasan tayi masifaffan kyau.. Hair dinta tayi gyara she cheryl curled into a beachy wave yarda stone hair veil dinzai zauna kanta sosai after ta gyara tasaka stone hair veil din redne Mai kwaliyyan black saura makeup tafurta a hankali kai bara kwai nasaka daily skincare dina basaina bata lokacinba tafada tana dauku daily skincare moisturizer and sun screen tashafa making her skin dewy and glow Dan light pink gloss tasaka ma lips dinta yep all done ta furta,....
Red. Heels tsaka tafita Dan yace yana jiranta a kasa
Zaune yake yayi crossing legs kan couch yana Duba Abu a Mac book dinsa he was all dressed up in his signature all black suit with his hair slicked back. Haka nan ta tsinci kanta dayaba irin kyan dayamata...
Ehm tayi gyaran murya nagama dagowa yayi ya zuba Mata ido yamakasamagana Dan daba ace shiya aika maata kayan ba bazai taba yarda itadin bace kamshin Arab turarentane yabugesa jiyake kaman yatashi ya rungumeta yace Mata kije kicire kayanan nikadai zakisama irinsu... Shagala yayi da kallanta saida tasake magana yadawo hayacinsa mutafi ko ataresuka jera soo damn perfect couples 😍
The hall was huge anyi decorating nasa da gold theme whilst the most present colour of the flowers were white kaman straight daga fairytale akasamu gurin arm dinsa yamika Mata can we.. Ido tabisa da shi can we what tafada da tsiwan dayake burgesa....
Gyara tsaywansa yayi come on kizo mushiga Dan Allah wai bakisan matsayin date dina kikazo nan din bane kar kibani kunya da kyauyancin ki mana please...
Please ta maimaita Dan bakara min mamakine yakamataba baitabace Mata please ba infact bata taba jin yafada ma waniba.. dagowa tayi tagan ya Kura Mata calm eyes dinsa...
But you know its haram ba. Tafada with her teeths clenched..
Omg meeral nasani mana sau daya dai pls karmuyi looking different da sauran pls..
Ok kwai tace tasakalo hanunta cikinasa sukafara tafiya mutane tagani dayaawa gun she was damn nervous saboda yaune zuwanta irin wanan gurin na farko.. Kan Kace mene paparazzi sunfara haska cemeras dinsu and mutane na Dan shouting zyan zayn blah blah...
Koda suka shiga guriyasama Mata suka zauna drink yavata a cup ta tabe baki no bazansha ba hakanan a bani giya 😂dariya sosai tabashi ke Dallah village girl chapman ne sanan takarba,, wasune suka, kirasa kizauna anan karkije ko Ina yanzun zandawo ya jadada Mata sanan yatafi
Shiru ita kadai zaune tana kallon yarda Yarda yanmatan gun keta gulmanta amma ta nuna bata damuba...
Murayataji akanta miral Yusuf bukar right kai kaman kuyabaci daga kai tayi takallesa Omg fahad umar yes nice mikewatayi Omg daman rai kanga rai Omg tafada da farinciki fal fuskanta.. Wlh Ai bakida kirki.. Fahad umar old Frnd dintane da sukai university tare sunshaku sosai time din suna makaranta amma tunda kowa yakama gabansa basu sake haduwaba.. Zama yayi suka fara hiran yaushe gamo kana ganinsu kasan suna cikin nishadi..
Mene aikinka ta tambayesa
Well in running company din dad dinnane
Wow nikam aiki nasamu a wani company zayn corporation ohh Kene p.a dinsa yafada cikin Sani Ai abokin cinikayyanane shi..ina Little kitten kam. Tana hida wlh
Hira suke cikin anushuwa da kewan juna har yabata numbernsa both na Paris da na naija da promise din zai dauke ta washe gari su zaga garin...
Angry zayn ne yataho da sauri cikin yanayin fushi yakarso gun hannun ya sa ya fincikota baimakula da fahad da ke basa hannuba..
Koda suka Je gida hurgiyayi da ita a kasa ke kin maida kan ki kazar kowa kowa yabi ko sai Kin nuna musu bakida aji da hankali ta Inda yake shiga batanan yake fita ba ido rife sai masifa yake... Wani whalalen kuka tsaki daboda buguwan datayi.. Kukan Nata ya fargadashi.. Tsugunaaawa yayi gaban ta are you ok ya furta a hankali Dan sai Yanzu yaga wautar abunda yayi.. Dagowa tayi da idonta da sukafara sake Kala da masifa tafara masa magana eh apart from my waist, butt, back, pride and my fucking dignity am peachy you jerk, mai Ka dauke ni to wlh kasani ni ba yariskabace wlh kakiyayeni tun kafin na nuna maka kalan haukana.... Tashitayi a fusace matsa agabana.. Matsawa yayi tawuce Sama..
Oh god I fucked up yafada yana fadawa kan parlor couch....
Tunda abun yafaru harwashe gari bawanda tasake shiga harkan kowa iyakacin akaimata abinci dakin ta shikenan.. Washe gari tunsafe yafita baibita kantaba.. Bakaramin dadi tajiba Dan Zata samu daman fita da fahad...around yamma haka kiransa yashigo wayanta yace yanajiranta dama tariga tashiya cikin light blue boyfriend jeans da black tshirt sai tsaka hulan da yarufe kanta Den ta Dauka jacket saboda sanyinda aka danyi..
White sneakers tsaka.tafitda
dangaba da gidan yayi packing tanazuwa tashiga sukatafi... Yawo sukayi sosai.. Sunje park dagari yafar duhu yakaita eiffel tower tundaga nesa take hango amazing view of the tower the lights of Paris were all lit up kana Kala zaka ji ya burgeka sosai it was so beautiful and vibrant.. I love Paris ta fada a hankali whilst shikuma yasha gaba da kallan beautiful face dinta...
Ta shagala sosai sai dare yamaidata gida tayima Asia siyayah sosai da maamah tsaraban paris... Koda shiga a hankali take Hawa staircase dinkaman munafuka....
Gidan ubanwa kikaje. Ai tana jin muryansa da gudun tsiya ta kasa room tasaka key....
A zayn kuwa tunda fahad yazo ya dauketa aka kirasa bakinciki kaman yakashe sa.. Dan haka bakarmin shaka yayiba Dan haka yayi deciding washe gari zasu Kama naija yaga karshe iskancii......
9 nasafe jirginsu yatashi sai naija..
Vote share comment follow Chuchujay
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top