Chapter 8✓

paris
Am gon dedicate this page to Salmah-D She's damn always with mee one love❤

Page8
MEERAL❤
8:30am
Zaune suke tare da carina tana mata hira jefi jefi,amsata kawai take amma hankalinta baki ɗaya yana kan tafiyar da za suyi paris da Zayn,
Ita kanta tasan maganar babba ce, Abin da kamar wuya dan kuwa tasan da kyar maamah zata kyaleta tafiyan nan duba da yarda ta katseta da ta fara mata zancen gashi tafiya gobe ne ,tunani take ta yarda zata bullowa lamarin,idea ɗin neman alfarmar Zayn ne ya faɗo mata, atleast tasan watakila yayi considering ɗin ta.

A tare ita da Carina suka hangi ruffy Wadda ta shigo cikin wasu matsatsun kaya tana taunar cingam,
"I hate that bitch" Carina ta faɗa tana yamutsa Fuska.
"Ni bata ma gabana ni da kika ganni nan"cewan Miral wadda ta tashi da niyar barin gurin, Muryar Ruffy ta katseta lokacin da take faɗin:
" hey mss P.A, is your boss around"Wani irin disgusting kallon ƙiyayya take watsa wa Miral .

Gaba miral tayi dan intana tuna halin da ta tsincesu ita da Zayn ji take kamar ta rufe ta da duka,babu abin da ta tsana kamar watsatsiyar macen da bata san darajar kanta ba bata san kimarta ba,.
Gyalenta taji an jawo da karfi
" ke yar iskar ina ce ina miki magana kinyi gaba wato ga yar iska ko?"
Juyowa Meeral tayi tana mai pressing teeth's ɗinta forcing the anger dake raising a zuciyanta, tattaro dukam nutsuwanta tayi ta kalli ruffy:
" Mss kin san dai inda sir Zayn din nan yake Right?, ba wanda ya kai ki sanin office ɗinsa so why? menene yasa zaki bani damuwa? let me be please "ta ƙarasa tare da janye veil dinta.

Gabanta taji ansha kafin ta farga hannun Ruffy ya samu damar yin gurbi a fuskar ta,
"Ke har kin isa ina miki magana kina gaba ,wanene uban ki a garin nan,? wata ƙazama yar talakawa dake warda uwarta ba ta yi sa ar haihuwar ta ba ,ku talakawanan kun cika halin ƙazanta daga ganin ki anga uwarki,I'm very sure itama haka take bata da ɗa a bata da manners,mannerless mother raised mannerless daughter,ki sake crossing path ɗina , wallahi sai nayi Miki wulaƙancin da baki taɓa tunanin wani zai Miki irin shi a rayuwa ba.

Dafe kunci Miral kawai tayi dan Marin yazo mata a bazata ga kuma zagin iyayenta da yafi mata komai ciwo,without thinking twice ta ɗaga hannun ta sauke a fuskar ruffy da yasha bleaching, bata gama fita daga zafin ba ta ƙara sauke mata wani,kafin tace
" Marin nan na farko na Marin da ki ka mun ne,na biyu kuma zagin iyayena da kika yi da wannan ƙazamin bakin naki,ke har kina da bakin kiran wani ƙazamin kalleki fa ƙwata ƙwata ba kiyi Kama da ɗiyan mutunci ba,I'm very sure ni da kike faɗawa mannerless person na fiki da wadda ta baki tarbiyya Manners dan da ace kina da shi baza ki zo nan kina kunyata iyayenki ba, you're such a useless senseless dirty whore,and keep this inside your empty skull duk ranan da bakin ki ya sake zagin iyayena saina fincike waɗannan dirty haƙoran naki masu kama da kacha,"
Matsowa miral ta sake daf da ruffy ita kuma ruffy tana baya har suka kai ƙarshe babu hanyar fita,ba ƙaramin tsorata ruffy tayi ba dan bata taba expecting haka agun miral din ba don ita ta raina wayonta ainun.
Smirking miral tayi ta kara da cewa "kuma kin san wani abun ?duk sanda wannan ƙazamin hanunnaki ya sake taɓa fuskata ,I mean duk sanda kika ƙara kuskurewa, hmmm, believe me I will chop your fucking hands off.
Wasu hararta bata masu zafi sannan ta nufa office ɗin ta.

Carina Kam dadi kaman ya cinyeta. Shi yasama bata raba ba dan ta tsani ruffy din.

Wata irin kunya ce ta Ruffy,ji take kamar ƙasa ta tsage ta shige,the worst thing shine yarda duka aka hada crowd Ana kallon humiliation din da miral ta yi mata.What the fuck are y'all doing here anawani movie ne she yelled
Sum sum duk sukakama gabansu suna dariya kasa kasa...

Zayn Kam yana tsaye a chan bayansu a idonsa komai ya faru shi dariya ma miral ta bashi da mamakin irin side ɗin ta daban da ya gani,yarda tayi kaman wata Gangster shi ya fi basa dariya wai harda su chopping hands, ruffy ya hango yarda tayi tsuru tsuru abun sai ya ƙara Sa shi kyalkyatawa,.

Saida yayi mai isansa sannan ya ƙarasa gun ruffy,da sauri ta taho za tayi hugging nasa yayi dodging,
" Maintain" Ya faɗa yana dan bata rai kafin ya tambayeta abin da yake faruwa, Ai kaman jira take ta sa kuka "wlh wannan p.a ɗin taka I need her out of here,dukana fa tayi harda zagi tas ta zage parents ɗina,baka ji irin disrespecting ɗina da tayi ba kamar ban kai ba.
Office ya jata suka tafi.
"Ruffy mai yasa ba kyaji, nace kar ki shiga harkan yarinyan nan why will you for God sake ?"
"to ai yanzu ya faru ni kawai ka koreta banasan ta". ta faɗa tana kukan munafurci.
Wani kallan raini ya mata,"to ke a wane da za kisa na kori ma'akaciyata?.
Ƙara matsowa tayi seductively :"baby Allah in baka koreta ba mun ɓata".
ta faɗa cikin wani shagwabanta da baya working a kansa,tureta yayi ,dan yaga harda rainin hankali.

"Listen am the owner of this company and she works for me so my last word is the final word bazan koreta ba Ya faɗa yana bata wani warning look

"Haka kace ?"ta tambayesa tana wani bata rai domin a tunanin ta babu abin da zata nema gurin sa ya kasa bata,
"Zan dauka mataki akai I don't need your goddamn help, waccan yar talakawan da ka kasa mun abu mai sauki dangane da ita ,na maka alƙawari sai na tarwatsata.

"Get out "shine kawai abin da ya ita faɗa domin shi kansa Ruffy ta ishesa he needs another distraction,
Jakan ta ta dauka ta fita zuciyarta nayi mata wani irin ƙuna.

Bayan wucewar Ruffy kai tsaye office ɗin miral yaje ya ganta lost in thoughts, desk ɗinta ya buga da karfi.
Innalillahi waina ilaihir rajiun" ta furta da karfi danta tsorata.
" Kin kyauta abin da ki kayi yau kinji, ke gaki gangster ko? to ki fita harkan girl ɗina inba hakaba your job is dancing.
Kallonsa tayi na wani lokaci tana mai jinjina ƙarfi rashin kunyarsa kafin ta sauke ajiyar zuciya tace dashi" sorry, bazan sake ba.
"good for you "ya faɗa a taƙaice ya  juya zai tafi.
"Mr Zaid "cool sweet voice ɗinta  ya tsayar dashi,juyowa yayi yana kallanta,kamar mai tsoran yin magana ta ce:
" Please dole sai naje Paris ɗinnan? Mamana bata so ,ka taimakan kayi counting ɗina out pls ,I can work here kana chan,we can zoom and duk abin da zan yi a chan zan ƙwatanta a nan,"takarsa da damuwa a fuskanta .

Sarai ya hango damuwan da ke tattare da ita amma ya zaɓi da ya fuske," you are my p.a I need you a can in baza kije ba you better quit,shine abu mai sauƙi Kinga sai na samu wanda zamu tare ,trust me masu san maye gurbinki a waje suna da yawa"bai jira amsarta ba ya fita a office ɗin yana fatan kada ta ɗauki maganar tashi da gaske ta aje aikinta.

" Heartless soul" tafurta under her breath..
**★**********************★*************
Koda ta koma gida after work ta tarar da kaya, from food stuffs da beverages komai dai da za a bukata na gida,ga Asia gefe guda tana ta haɗa mata kayanta a akwati.
"Maamah lafiya?" ta tambaya tana karasawa gunta ,"ke kayan mene haka kike sakawa a box "?ta mayar da dubanta kan Asia,
Ba tare da ta kalleta ba tace" na zuwa paris.

"Maamah meke faruwa , kun barni duhu"

"bakomai bane yarinyata na yarda da tafiyan ki paris ɗinnan saboda na yarda dake zaki kula da kanki da mutuncin ki na sani, amma zan sake jadada miki ki kare kan ki da kimar ki, shi mutunci da kike ganin abune da in ya zube baya kwasuwa ki kula,sannan kada kiyi tunanin saboda waɗanda kayan abincin na barki kije,shima da kyar na yarda ya aje duba da yarda ya nuna mun ba dan barin ki ya kawo ba ,kafin na fito ya gudu da sai ya tafi dasu.
.. Hawaye taji ya zubo mata ,"nagode maaman insha Allah bazan baki kunya ba,nagode da kika bawa aikinsa goyan baya sannan kika yarda dani da abin da zanyi da ma wanda bazan ba, ina sanki sosai" ta fada tana hugging maamah.
" Allah muku Albarka. maamah tace tare da kamota tayi hugging nata...
Saida ta nustu take tambayan maamah maganar kayan abincin san sanin wanda ya kawo, Caraf Asia ta chafke kamar tana jira," ya Zayn ne yazo didi, kingan chocolates din daya siya mu masu yawan gaske.
Gabanta taji ya faɗi, zayn mai kuma yazo nan"ta tambaya da mamaki.

Flashback.....
Bayan sun gama magana kai tsaye gidansu ya nufa ,har yaje ƙofar gidan ya koma duba da ji da yayi zuwan haka nan bai dace ba ace yaje babu komai a hannunsa,he wasn't trying to prove anything Amma sai yaji a zuciyarsa yana san faranta musu,tunda zai ɗauki Miral wadda he's sure itace breed winner na family ɗin , bayan yayo musu siyaya mai yawa wanda zasu bukata though baifi suyi week ba in ma sun kai,Asia ce ta fito da a kayi sallama tayi ,mamakin ganinsa sai faraa take, Iso ta masa ya shiga ciki, bayan sun gaisa da maamah ne yake gabatar mata da kansa matsayin boss din miral,
Ya nuna mata zuwan nata nada amfani and Ya mata alkawari kula da ita da ikon Allah zasu lpia su dawo lapia,
Haka yabi ya tsare maamah dan Zayn ba dai iya dadin baki ba gashi mutum ne mai shiga rai lokaci daya taji ya shiga ranta,a haka  ya shawo kanta ta yarda.

Koda maamah tacgama bata lbr wani Iri taji a ranta tana jinjina munafurci irin na Zayn,
"Yaron mutumin arzikine, nasan ban saki hannun banza ba"
Hmm maamah kenan dakinsa Kura kika bama ajiyan nama da ba kice haka ba miral ta faɗa a ranta tana mai jinjina Wannan baƙuwar tafiyar ,tasan da ace mama tasan halin Zayn baza taɓa yarda da binsa ba , besides sai ta aje aikin duk abin da zata yi.

After ta gama haɗa Kayan da zata dauka da taimakon Asia kwanciya tayi dan tadan huta.
Pin karan massage taji ya shiga wayanta dubawa tayi Taga bakuwan number "I will send my driver to pick you around 7 so kar kiyi wasting time".
Oh daman yanada numbern ashe... Saving tayi da Mr devil..

Next day

Da safe da wuri ta shirya tayi brkfast, Nasiha dai maamah tasake mata,7 dadai drivern Zayn yazo,Asia ke ɗauke da trolley din kayanta.

"Didi ki taho mun da mini eiffel tower tunda zaki rigani ganin na gaske" dariya duka sukayi tama both maamah da Asia hug ta shiga motan suka tafi.
A company suka dauki Zayn suka tafi airport.

Her first Time a flight ba ƙaramun tsoro ne duk ya cikata ba,Lura da hakan da yayine yasa ya kama Hanunta ya rike calmly for the first time "everything is going to be alright "
Ya faɗa yana mata sassayan kallo,a haka jirgin ya tashi widout her knowing ta shagala da kallan kyakkyawan fuskansa wanda yasa ta manta da cewa hannunta ya kama.

PARIS.

Koda suka Isa Uber picked them up.....
Wani tsareren katon gida taga sun tsaya baki" Oops did I said gida I mean mansion
... Kasa rufa baki tayi saboda girman gidan.. Kasa hakura tayi saida ta tambayesa
" yanzu wannan gidan nakane how comes kake da gida a paris?
Kallonta yayi na mins
"because am a billionaire I gat money are you blind? ya amsata with a bragging tone..
Gum taja bakinta tayi shiru..
Da suka zo hawa upstairs ne hakan yabata opportunityn karema gidan kallo yes it was screaming luxury, Taga numerous rooms Kafin su shiga wani ɗakin,
" anan zaki zauna ya faɗa Sannan ya fita.
A very huge room
Saida ya tafi takara karema room ɗin kallo, large window tana kallan view na gdn , labulayen nata flying saboda iska maidadi dake tashi, damn the room is just wow komai na room din ash colour ,tsalletayi kan king sized bed din tana mai faɗin
" I don't need to arrange my damn clothes bazama Nazo yiba"
.wanka tayi tayi salolin da ake binta. Knocking aka mata, wata mata da zatayi saan maamah ce tsaye, gaisawa sukai ta aje abincin ta fita, After taci abin ta danyi abin da bara saba sai bacciiii...

Follow Chuchujay vote share and comment...
Xoxo love y'all

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top