Chapter 7✓
Page 7
Meeral❤
Ruwa Farouk ya taimaka mata dashi wanda ta karɓa domin a wannan lokacin ruwan take buƙata saida ta kusan shanye rabi sannan ta aje, tambayar ta ko wani abu ya faru Farouk yayi ko kuma tambayar ne bata so dan akwai waɗanda da yawa suna da baya mara daɗin wanda basu san tunawa ballanta suyi magana a kai.
" ba haka bane kawai kwarewane yazo hakan nan "
ta bashi amsa tana waving masa hannayen ta
Zayn Kam da ido ya bita yana scanning actions ɗinta yana so ya tabbatar She is alright domin kwarewar Tata har cikin zuciya ya jisa duk da bai san dalilina ,amma sai ya bar hakan da humanity.
Aje fork ɗin dake Hanunta tayi ta fara magana da" ba wani Abu special bane about me
Meeral
I lost my dad 3 years da suka wuce, Ina tare da mamana da little sis ɗina Asia mu yan asalin garin mambilane da ke taraba state zamane yakawo mu nan I think that's all about me babu wani ƙawa,i don't have networth,I don't own company,I'm not a celebrity,just a typical girl wadda ke rayuwa cikin kwanciyar hankali da danginta.
"Whoa ku fulanine right? cewan Farouk....
Yes ya ƙara yana tapping table din kadan.. Zayn kaji faɗuwa tazo daidai da zama kaga sai kawai a kulla.
"Farouk enough of this bullshit,ke kuma ki kama kan ki,you don't own company,ba networth , dama ina zaki samu",ya faɗa yana daukan phone ɗinsa ya nufa hanyan futa,kafin ya kai ga kara taki uku ya tsinkayi Muryarta tana mai cewa.
"Zayn ina san ka sani nan ba cikin duniyar ka muke ba ,kasan abin da zaka faɗa min dan a waje Nima zan faɗa maka abin da ke raina,idan ka kiyaye Nima zan kiyaye".
Wani mamaki ya cika masa ciki,yau shi guda wata kwaruwar yarinya ke faɗawa magana da ƙazamin bakin ta,ba laifin ta bane ,nasa ne kuma zai gyara,ba tare da ya juyo ba ya bar gurin yana mai jin wani irin nauyi a ƙirjin sa.
"Wani mugun dariya Farouk ya kyalkyale yana mai ƙarawa da"shegen kaya da ka tsaya na kunce maka zani a kasuwa,and wallahi ka kiyayi Miral ɗin mu,
Wata rana suna hirar irin mata da zasu Aura zayn yake faɗa masa shi bafulatana zai aura koda ta rugace domin suna da da kunya,a rayuwasa yana ƙaunar mace mai kunya,haka nan yake tsokanar sa da mara kunya na neman mai kunya.
Kallan Farouk kawai take ganin har a lokacin bai daina dariya ba duk da Zayn ɗin ya wuce,jakarta ta ɗauka tace "mu tafi idan ka gama dariyar"
Tashi yayi yana mai furta" Sorry miral wannan dan iskan boss ɗin naki irin baya san rainin nan,abeg don't mind him,Ina da sirrin pink Shorts ɗin sa,shine first gajeren wando da budurwarsa ta fara kawo masa ,Pink fa sai Kinga Fuskar mutumina da yaga gajeren wandon kamar zaiyyi amai".
dariya ya sake sawa yayin da Morale take ta aikin yaƙe ,a haka suna bar gurin yana ta bata embarrassing labaran Zayn wanda basu burgeta
***Bayan komawar su,already ta riga su komawa ,office ɗinta ta nufa ta danyi wasu ayukan da Ba a rasaba kafin wani abun ya haɗosu dalilin aiki.
agogonta ta duba tagan 6 har yayi, office ɗinsa ta nufa da wasu documents da schedules dinsa na gobe dan tsabar wahala baya san Email sai dai tayi printing, Yana zaune kan desk ɗinsa yana duba wasu papers , ɗagowa yayi ya kaleta,bata jira abin da zai ce ba tayi sauri wajen faɗin
" mr zaid i have some documents you have to sign,wasu daban ta ware these were from the contract ɗin nan na paris nan da coming week."
Karba yayi yayi signing ba alamun fara'a a fuskarsa ,ita dai ba tace masa komai ba burinta ya gama ta nema permission din tafiya.,Bayan ya gama ya mika mata
A takaice tace "zan iya tafiya ko akwai wani abune?".
"Zaki iya tafiya" shine amsan da ya bata ya mayar da hankalin sa kan abin da yake,dama ba dogon surutu take San yi da shi ba dan haka ta juya tayi tafiyarta bata sake cewa ƙala ba.
*
Isarta gida ana kiran magrib ,sallah ta fara,taci ta dan kwanta tana jiran sallan ishai Asia na gefe tana assignment while maamah na zaune kan salaya tana jan carbi.
Asia ne ta tashi ta matso kusa da miral "didi dan Allah yau ki kaini sahad na zaba school shoe wlh nawa ya lalace please"
Shiru ta mata da farko sai chan tace kin san dai kudin schoolfees ɗinki nake saving ko?ni banga tsiyar da shoes ɗinki sukai ba.
Ita dai maamah tana gefe tana jinsu bata saka musu baki ba.
Gajiya tayi da dadin bakin da Asia take mata dan dole ta yarda tace after sunyi sallah around 8 sai suje,amma baza ta siya mata mai tsada ba.
Phone dinta ne yayi ringing ,hand bag dinta ta jawo ta ciro wayar, saima ce ke kiranta da mamaki ta ɗaga.
"Miral wlh bakida kirki ace tunda kikabar gun Aikin nan babu ko ɗaga hannu"
"Wayyo ƙawata wlh ba haka bane kinsan na samu aiki wlh komai wahala, time din kaina basamu nake ba, amma nacmiki alkawari harcgida Zanzo"
dn hira suka taba sannan tayi hanging ,wayan tamayar cikin jakan dan bata san wata damuwa a yanzu musamman daga gun aiki, kaman ance tasaka hannu ciki wasu takardu taji ita dai tasan bata dauko wasu takarduba how comes?
Cirosu tayi ta duba da sauri ta mike "holy shit".
da maamah da Asia duka suka juya suna kallonta yarda ta zabura da kuma abin da ta faɗa.
" Language didi "
Asia ta fada dan tasan da ita tace holy shit da yanzu miral ta fara mata fadan using irin words din
"Lapia dai miral ,kika zabura haka babu kiran sunan Allah sai holy shit?maamah ta tambaya.
"Wlh maamah wani meeting zayn yake dashi gobe ,kuma dole yasan dashi dan da safene ni kuma na manta shaf,dole yayi signing takardunan kuma ba nida numbernsa.
"Ikon Allah to in abun mai amfanine sai kije chan gun Aikin ki samesa tunda kince yana daɗewa"
.
" Haka ma za'ayi bari nayi sauri dan nasan yanzu bai tafiba Insha Allah,dan akwai masu Over time".
"Didi zan biki" cewan Asia
"Aa bazaki jeba ke dai make sure kiyi sallah ina dawowa sallah kawai zan mutafi kar dare ya mana sosai..
Maamah bari naje nadawo.
"too miral ki tsare mutuncinki dai ki kula ,Allah ya tsare sai kin dawo.
********
Koda ta shiga building ɗin shiru ne dan duka sun watse bai fi mutum biyar ta gani ba, elavetor ta hau ya kaita top floor, office ɗinta ta fara shiga sannan ta nufa nasa
..
Knock knock tayi knocking shiru ba amsa.
Kwankwasawa ta sake yi shiru,Kasa kunne tayi taji wasu little sounds na tashi
Kaman ta juya amma sai wani zuciyan yace mata ta shiga maybe something's wrong,without thinking twice kawai ta murɗa ta kutsa kai.
Wani terrible Ƙara ta saki "auzubilahi minash shaidanir rajim" ta furta tare da sakin papers ɗin a kasa,sound din ne ya dawo da shi hankalinsa,Wata budurwace da bazata wuce 25 years ba kan desk din ta cire rigar ta da Bra suna gefe, Suna having raw and rough romance ,idan za a tambayeta a tsirara take, Yes naked tunda her shirt is on the floor likewise her bra, wani stupid short wando ne wanda ya kai gwiwanta kawai jikinta,yayin da shi suit dinsa kawai ne baya jikinsa amma his button up shirt was still there.
Yarda suke bada little moans dagani kasan yanzu suka fara and dukan alamu suna having pleasure domin moment ɗin da ta gansu tasan maybe da bata zo da wuri ba da she might Bang in while suna having sex ,tirr ta ayana a ranta, tana kokarin juya zata bar office ɗin taji Muryansa babu kunya babu tsoran Allah.
"Mss bukar what the hell are you doing here at this hour zaki shigo ma mutane ba knocking"Ya fada da wani irin hoarsely but lustful voice ɗinsa, gaba ta sake yi don fita don bakaramin tsorata tayi da yanayin data samesu ba,Muryansane ya sake tsayarda ita .
"I dare you ki fita daga gun nan kiga mai zai faru"
"Sir na mantane ban faɗa maka kana da meeting da safe ba and dole za kayi signing paperwork dinnan shine na kawo maka" ta bashi amsa da wani irin shaking voice still kuma bata juyoba..
"Turn around" he ordered.
"Si-----rrr"? ta fada stuttering.
"I said turn around" he yelled.
Jikinta na bari ta juyo amma idonta a kulle,
"Open those damn eyes" a zafafe yayi maganar da ba sai an faɗa ga wanda yake yi domin ita ba yana cikin fushi.
A hankali ta buɗe su tana mai tsoran mai zata gani dan Zayn ya goge mata hadda , yarinyar still tana nan but wannan karan she's fully dressed, hanunta kan shoulders ɗinsa tana bin miral da wani bitchy look.
"Baby wannan din Waye ita?. Hanunta ya ture daga kan shoulders ɗinsa," that's non of your damn business, Kizo ki tafi am done with you,nayi losing appetite,.Amma ko motsawa ba tayi ba dan abu ne da bazai iyu ba.
"Munafiki dan iska dama ai biri yayi Kama da mutum ni tafiya zan ai sai ku ƙarasa abin da kuka fara watsatsu kawai,
"MEERAL ?"yarda yayi shouting Sunan natane ya dawo da ita daga maganan zucin da take, and first time da tunda Ta fara aiki dashi ya kira sunanta Miral,
"Aje file ɗin ki tafi"
ai kaman jira take hartana tuntube ta bar office ɗin shi dariyavma taso ba shi a yanayin yarda lokaci ɗaya ta duburburce.
Bayan fitar tane budurwar ta dawo kusa da shi "babe mu ƙarasa daga inda muka tsaya I need you and nasan kaima kama buƙata ta".
Hankaɗeta yayi da tsawansa "get out" ya nuna mata kofa,taso ta masa musu amma yanayin da ta gani fuskansa ya nuna ba wasa so sai ta dauka bag din ta ta fice tana mai jin Bala'in haushin sa.
Hannayen sa ya saka yana brushing gashin kansa in frustration bai san mai yazo kansa ba yau tun incident din daya faru tsakaninsu yaji bazai iya rike kansa ba ,yana wannan halin saiga ruffy wacce ta kasance yarinyarsace tun a Newyork datake balain san tagan sunyi having affair ɗin da zata riƙe shi , shi kuma yaki granting mata wishes nata iyakacinsa romance shikenan,amma har yanzun bata cire rai ba tasan idan kera na yawo zabo ma yawo wata rana dole za'a haɗu.
Bakaramin nauyi miral yaji ba da tazo ta samesa wannan yanayi amma dole yayi ta maza ya nuna mata shi din dan dunia ne.
Car key da phone ɗinsa ya dauka dan zuwa gida dan yau ammi tace zasu fita siyayyah.
Miral Kam tunda ta fita ta kama hanyan gida amma image din zayn da wata bai bar view din taba,Tir take tayi da halinsa, koda tazo shiga gida saida ta daidaita nutsuwanta dan batasan sugane wani Abu. Sannan tashiga.
After tayi sallah ne suka fita sahad dan siyan takalmin Asia,Bangaren takalma Asia ta nufa tana ta ruwan ido,da ta gaji da tsaywane na jiran Asia sai ta nufa inda turaruka suke dan duba wani turare da take ta nema kaman me kuwa sai ta gansa, Hannu ta miƙa zata dauka sai ga wani hanun ma zai dauka , juyowa tayi dan taga wanene haka although taji familiar scent, hannu tayi saurin janyewa dalilin ganin wanda bata zataba hakazalika shima, .Zayn ne tsaye gabanta sanye cikin white plain shirt and blue denim jeans,yayi kyau sosai kamar ba ɗan iskan da ta bari a Office ba,
Juyaaa tayi zata tafi taji hanunsa ya riko ta juyowa tayi forming some scary eyes tana kallan sa .
"cire mun wannan filthy hands din naka a jikina kan namaka bakin wulakanci anan wlh,cos nan gun ba building dinka bane so bana jin Kunya karta maka wulakanci"
"Idan na ƙi fa" he asked with a smirk on his face.
"Zanbaka mamaki ne anan" ta bashi amsar tambayar tana basa wani hatred look.
"What's going on there"? wani calm voice taji a bayansu ,da sauri ya cika mata hannu,wani handsome guy ne ta gani tsaye wanda yake balain Kama da Zayn sai dai Zayn din ya fisa fari sosai,Sai wata budurwa rike da hanunsa,
"Ya Zayn aunty namuce "?yarinyan ta tambaya,da sauri ta tare sa kan yayi magana ta hanyar cewa "Aa beautiful lady ,Sunana Meeral Yusuf bukar p.A din brothern ki,
"what a coincidence, bros lallai ashe abin da ke boyeka a office kenan kana kallan wannan angle eyes din? Namijin ya faɗa
Dan small smile tayi wanda bai kai zuci ba kafin tace zata wuce dan ana jiran saboda tsayuwar dasu ma wani abu yake mata a zuciya.
"Baki bari mun miki intro na kanmu ba ai auntyn mu cewan"
" wannan ya cika nema magana ta fada aranta amma a fili tace" well na tsaya"
" Yauwa Sunana Adeel Zaid, sai little sis din mu Husna,dukan mu nan ƙannen sane".
"ayya is a pleasure meeting you guy ni bara na tafi,ana jiran ma kamar yarda na faɗa,naji daɗin ganin ku,ina fatan sake haɗuwa daku, Muryan Asia taji ta taho gun tana Mai tambayar su wane wadanan"
Hanunta takalma "Ina ruwanki ki dau abin da ya kawo mu kin san Ma'ama tace kada mu jima,
"Aa didi ki barta tasanmu mana ko yar kanwata" Cewan Adeel.
Kafin ya rufe baki sai tsintota su kai gaban zayn baki wangale ,
"didi wannan ba shine CEO din ku ba, wlh shine,In taɓa kanka dan Allah? ta faɗa tana binsa da ido dariya Adeel da husna suka kwashe da.
Hanunta ya rike
" sure yar ƙanwata taba" ai murna kaman ta kasheta yayin da miral Kam bakin ciki kaman ya kashe ta sai harara take bata masu zafi amma it ko a jikinta.
"Wlh kana da kyau" Asia da faɗa tana mai sake kallansa, dariya Adeel yayi
" nifa"? juyawa tayi ta kalleshi,kafin ta ce
"Aa baka kai saba"
Wata dariyan suka kara sakawa.
Ya sunanki angle Zayn ya tambayeta yana mata murmushi..
Da sauri ta amsa "Asia Yusuf bukar wlh ka burgeni ina'tasan na'ganka eyes to eyes amma didi namun bakin ciki,a School ɗin mu fa kaine Rank 1 handsome bachelor da kowa ke magana.
Yare miral ta juya zuwa fulde dan iyayensu sun koya musu "Wlh Asia janci miki mutunci bakadanba ba nasan iskanci,dan ƙaniyarki muharramin ki ne kike riƙe shi haka,kina hauka ne?
Itama cikin fulde ta mayar mata" dan Allah didi yau dai ɗaya".
"Wow cewa Adeel kuna jin fulatanci dama to dan Allah acfasara mana, Husna ma hannun Miral ta rike please yes didi ki fassara, Sunan da taji Asia ta kirata dashi, dariya tayi kawai "Nace mata mutafine ana jiran mu gida"
Ni dai banyardaba"Adeel ya faɗa yana mai haɗe hanayensa a kirjinsa..
Asia Kam tana makale da Zayn sunata magana da su Miral basu san me suke cewa ba.
"Didi ki biya ni munyi gaba nida ya Zayn"
"Ya Zayn? maimaitawa tayi cikin ranta yarinyar nan ta zare dole sai tayi maganinta ,
Caraf Adeel ya karbe" ga yaya Adeel Ai ba kida da damuwa muje na biya murguda masa baki tayi da ya saka dukansu dariya.
Siyayya sosai suka ma Asia wanda Miral tacnuna Aa amma Adeel da Husna suka dage
. Shikuwa gogan cewa yayi baruwanta.
Wajen tafiya ma sai da aka yi drama da miral kafun ta yarda,dan asia kam motar ta shige ta barta ta aganinta ga sauki amma tana nema musu wuya...........
Chuchujay xoxo😘
Vote share follow and comment
Chuchujay
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top