Chapter 6✓

Page 6
Meeral❤
Sanyi gari na safiya da yake ta kaɗawa shi ya tashe ta daga daddaɗan baccin da take.
Hannu tasa tana shafa gefen gadon taji ko Asia na nan ,saurin buɗe ido tayi ta mike saboda rashin jin Asia da tayi dan tasan in dai Asia ta tashi a bacci to tabbas sun kusan late domin Asia ba dai san bacci ba kamar ƙasa,dole ke saka ta zuwa makaranta.

Wanka ta shiga tayi da sauri,bayan ta fito ne ta duba agogo taga ba wani late su kayi ba dan lokacin 6:30 ne,da mamaki ta fara nema Asia tare da ma'amah ta hango ta a kitchen suna making breakfast.
Ƙarasawa tayi ta gaida maamah Asia kuma ta gaishe ta,kama musu tayi dan su kammala da wuri.
After sungama karyawa ne ta koma ɗai dan shiryawa gudun kada suyi lattin da bata so.
Gown ta saka na wani black material anyi masa kwaliyan red domin bata manta cin fusakan da zayn ya mata ba kan dressing ɗinta na jiya saboda haka ta ɗauki hijab talha wanda ya kawo dai dai cikin ta red,hand bag ɗinta ta dauka black mai kwaliyan red kafin ta jawo mikha red flatshoe tasa ka to look complete,light makeup ta ɗanyi Sannan ta fita tana mai kiran sunan Asia.

As usual Asia ta fara dropping Sannan ta nufa Zayn enterprise,yau bata tarar da carina ba cos yau she's super early dan haka tabi elevator ya kaita top floor inda office ɗinsu yake,files ɗin da tayi printing take ta sauri ta kai masa,da murnarta ta nufa office ɗinsa dan bata tunanin yazo.
Without knocking ta kutsa kanta ciki. Wani hold ta buga a gurin dan bata taɓa tsamanin yazo har da wuri haka ba ,zaune yake Kan kujera ya bada full attention ga system din dake gaban sa,grey suit da black button up shirt ne jikin sa ,his hair was properly combed as always shigowar tane yasa ya ɗago grey eyes ɗinsa ya kafe ta dasu,shigan nata ba ƙaramin burgesa yayi ba saboda mash up looks good on her amma da yake gogan ba a iyamasa buɗe bakin sa sai cewa yayi "goddamn what the hell are you wearing an faɗa miki gidan biki muke huh? ya ƙarasa yana buga desk.

"masifafen mutum da safiyan Allah nan Kam sai dai kaci kanka am not in for your damn games".. a zuciyarta take maganar amma a zahiri fuskewa tayi kaman bata ji shi ba ta miƙa linzamin maganar ta akan abin da ya haɗa su
"Good morning sir here are the files da kace nayi printing nasu and wanna kuma schedules ɗinka ne na yau" tacire wani paperwork ta ɗora masa kan desk tana mai ƙarawa da faɗin "kana da meeting da Mr Xavier yau da karfe 11:00 I have arrange for it".

Bam taji ya buga desk" what d hell do you take me for? Mad?? Ina miki wani maganan kina mun wani chan daban" kureta yayi da gaze ɗin sa mai ban tsoro ga wanda ake wa shi.
ba wai tsoratane ba tayi ba ,ta tsorata amma sai tayi ta maza dan taga alamar in dai tana biyesa baza ana zama lafiya ba,aiki tazo kuma shi zata yi.
Gyara murya tayi ."but sir a tunanina ba kaine kake da right din choosing min abin da zan saka ba i am here to work for you amma ba kana treating ɗina kamar wata trash ba "taƙarasa tana forcing anger ɗinta back calming her self as much as she can.

Bata ankaraba sai jin mutum ta yi very close to her ,saurin matsawa tayi amma ga mamakinta sai ya fara biyo ta  ta har saida ta kai ƙarshe bango. Hannun sa ya saka a bagon dai dai fuskarta covering her view with his well developed muscular body hartana iya jiyo breath ɗinsa,.Wani mugun tsorone ya mamayeta a zuciya take mai bitar
" Yau ni Meeral na shiga uku maina jawowa kaina ?"
lips ɗinta ya fara kalla kamar he was about kiss it ,wani tsoro ta ƙara ji Ya zubo mata dukkan wani bargo jikinta,bata san lokacin da ta saka dukan karfinta ba dan ta turesa amma ina ,those muscles behind his clothes weren't just for decoration dan ko gizau bai yi ba.
Hannayen ta ya haɗe duka, husky voice yayi using waje bata warning "listen young lady am the freaking boss here so in kina san zaman ki anan dolenki, I mean dolenki you like it or not dolenki sai abin da nakeso zakiyi kuma a lokacin danakeso,and mark you ko mene zakiyi in dai a cikin building ɗinan ne to dole sai kin nema permission ɗina because am your f***ing boss"he yelled "do you understand??"
Ai saboda tsaban tsoro batasan lokacin da ta kaɗa kai ta amsa da stammering voice ba" ye--ss s----i--r"

" Good" ya faɗa tare da sa fingers ɗinsa yana goge mata pink lip gloss ɗin da ta sakawa lips ɗinta,"they look tempting".
yaƙarsa yana kallonta wani irinsa.

Miral Kam ba abin da yake bata tsoro sai eyes dinsa data gani  lust was palpable in it.
" Let go of my hand you're hurting me" ta faɗa da kyar tana mai ƙokarin ƙwace hannunta da ya riƙe da ƙarfi .

"Oooopss ya faɗa tare da sake mata hannu ya juya ya dafa table in frustration
tana ganin haka ta juya da sauri za tafi,.tsawar da ya sake daka mata yasa ta tsayawa
"Who give you the fucking permission to exit?,kin rainani ko?

Haƙoranta ta haɗe dan takaici, ji take kaman ta rufesa da mitsiyacin duka. juyowa tayi .
"sorry sir zan iya tafiya" ta faɗa tana mai forcing bacin ranta dan ya koma.

"Yes make my coffee".

Da sauri ta bar office ɗin hartana harɗe ƙafa.

Yatsunsa ya saka cikin gashin sa .
"Holy shit what comes over me? na kusa kwafsawa gaban yarinyan da na tsana fiye da kowa,ya Allah ka taimake ne kada hakan ya sake faruwa ,i can't afford zubar da girma na,.Kan coach ya koma ya zauna ya ɗora kansa baya with his eyes close,. ya sani cewa da bai yanke moment ɗin su na yanzu ba da yayi abin kunya, abin da zai jamasa raini,ya sani cewa yana fama da s*x starve, amma tunda yake bai taɓa kwanciya da mace da sunan zina ba dan abu ne mafi ƙazanta a gurin sa wanda yake ƙyama da dukkan rayuwarsa,yana aje wannan ne sai future wife ɗinsa shi yasa ƙarshe watsewansa shine kissing mace shi yake dan rage masa damuwansa, yasan haram ne wanda shine afi mafi muni da yake neman daina amma abin ya gagare masa, Yan matansa dayawa want to wobble on him amma duk abins u baya bari  ayi nisa,infact su suke binsa dan yasan duk wani hanyar sace zuciya in kika shiga ba mai futar da ke kaidin zayn sai Allah..he's hot they can't say no him , "he don't chase them rather they do..

knock knock
Kwankwasawar ƙofa ne yacdawo da shi daga tunanin da yake .

"Yes come in"

"Your coffee sir"

Karɓa yayi,ta juya zata fita yace
"Mss bukar did I ask you to leave?"
"Sorry sir namanta zan iya tafiya"?
Ta faɗa da wani hatred dake burning cikin idonta..

"Not yet young woman" ya ce tareda sipping coffee ɗin ,furzarwa yayi da sauri yana mai kallon ta cike da sharri
"what the heck do you think you made?ni zaki kawoma wannan mai kama da guba kice na sha,kina sa kashe ni ne?.

"Sorry Sir ai baka faɗa min yarda kake san coffee ɗin kaba"
Bin sa take da kallo cike da ƙosawa da jin wani irin Bala'in haushin sa da yake mata tafarfasa a kirji.

"Well no sweetener no creamers just a plain black coffee"
tashi yayi ya koma kan office chair ɗinsa.

"Ok" ta furta kamar bata san maganar ta juya ta fita
Minti 2 ta dawo da wani coffee ɗin,a wannan lokaci bai tanka baya fara sha,.Gajiya tayi da tsayuwar dan haka ta tambayesa zata iya tafiya yace eh,dama jira take dan jinta take kamar ka wuta.

**Zaune take office ɗinta tana tunanin abin da ya faru yanzu tsine masa kawai take a rai ,tasan dama za a rina, ɗan isakan banza dan isakan hofi asararare.dama take jira ta kankara masa ta cikinta koda kuwa hakan zan sanadin barin ta gurin dan baza ta tsaya yayi wasa da mutunci ta ba,. Cikinta taji yana kukan yunwa,lokaci ta dubactaga lunch time yayi,jakarta ta ɗauka ta fita dan zuwa bawa cikin ta abinci,Muryaan Farouk ne Ya katseta..

"Hey beautiful ina zuwa haka?
kaman ba zata juya ba amma dai sai ta tsaya ya ƙaraso.
" ina zuwa haka miral ya sake tambaya dauke da frndly tone.

" zanje navsamu Carina mu tafi lunch kuma naga bata nan so I decided to go alone"

" Oh come on ,kyakyawar budurwa kamar ki bai kamata taje cin abinci ita kaɗai ba ,ina fatan baza ki ƙi karɓar tayina na zuwa tare da ke ba?
Katse masa hanzari tayi wajen rejecting zuwan nasa.

"Pleaseee. kar ki Watsan ƙasa a ido nayi Niya please" ya fada yana pouting lips kaman wani baby, dariyama abun yaso ya bata dan tasan idan ta tsaya tana cewa a'a sai Ya nace daga karshe ya biya ɗin dan haka ta yanke musu jayayyar ta hanyar bada iznin bin nata.

"Yeah" ya faɗa irin yayi winning dinnan .
"lunch bills on me and kar kice no".
ita dai dariya tayi masa in return, yana da kirki sosai ba kaman zayn ba.
Parking lodge sukaje ,motansa suka dosa wanda taga alamun mutum ciki amma bata san wane ba dan haka suna zuwa backseat ta shiga shi kuma yazagaya driver seat.
"Kai dalla kazo ka shanya mutane tun ɗazu ina jiranka kasan Nace maka ina jin yunwaba".Muryan Mr devil taji ya daki kunenta.
Dariya Farouk yayi "naji acici yau issa luncheon of 3, Miral is here".

gabansa ne ya jiya ya faɗi haka kawai baisan dalili ba juyawa yayi suka haɗa ido wanda yin hakan itama saida nata gaban ya faɗi amma ta dake kaman batasan dashi ba tunda already ta riga da ta amsa gayyatar Farouk bugu da ƙari kuma gata cikin motar sa.

Bristol palace su kaje dan indai za suje cin abinci nanne gun zuwansu. duka suka zauna wata waitress tazo tace su bada order n su.. Farouk ya fara bawa menu yayi ordering chicken Singapore noodles , beef steak, da spinach avocado salad sai fresh orange juice,.gun Zayn ta juya da wani slutty look da take masa ta tambayesa yace ta kawo masa abin da  Farouk yayi ordered yana mai tabbatar da ya ɗauke kansa daga gareta domin ko kaɗan bayan siga idanun sa ba.

Juyawa gun miral tayi tana mai bata menu din , tsadan da taga abincin nadashi saida da ya tsorata ta a ranta ta ayyana ita dai ba zata dau mai tsadanan ba beside bata san embarrassing kanta sanin ba ƙaramin aikin Zayn bane ya kunya Tata ta ɗauki abin da tasan zata iya biya
Grilled chicken sandwich, chips, da banana smoothie tace akawo mata dantaga sune masu saukin kudi.

"Are you sure you're ok with that" Farouk ya tambayeta
". Yes sure ba wani yunwa nake ji sosai ba"ta bashi amsa tana mai yi masa murmushi.

" Ok tunda kince haka"
Zayn a ransa Kam cewa yayi gulma dan tunda suke magana bai sa musu baki ba.

After sun fara cin abinci ne miral ta kai sandwich baki zata gutsora taji muryan Farouk ya katse ta da faɗin
" miral brief us about your self.. Tari ta farayi ta dalilin kwarewan da tayi da yawunta,bata san abin da suke san sani ba ,musamman da wannan mai ƙasƙantar da ita ɗin,a zahiri kuma tasan ita ba ajinsu bace,kilan labarinta ya basu dariya dan babu Komai cikin sa sai rufin asiri da soyayya irin ta average family .
.

"Hope y'all like it😁

Don't forget to press that star bawahala please.. Share and comment love y'all
ChuchujayXoxo

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top