Chapter 5

The cocky boss

Page5

MEERAL❤

***Zaune yake a huge family dining  table having morning fast tare da amminsa da dad dinsu da little brothernsa Adeel who's 23 da cousin sister ɗinsa Husna who's 18.
yarinyan ƙanwan Amminsa, Wanda tana gidan ne a dalilin mutuwan mamanta so amminsa ke riƙota.

Rigima ammin ketayi da zayn Akan sai yaci abinci dayawa, shi kuma gogan yana ta mata shagawaɓa Akan shifa yakoshi,kuma bayason yayi late gun aiki.

"Dad kana kallo ba dama nace maka mom tafi son Ya zayn Akaina duba fa yarda take pampering nasa imagine fa dad a 29 years old dude acting like a 1 year kid"

"Kai ammi kinji mai yaron nan ke faɗa ko? wlh ya rainani dayawa" cewan zayn.
Dariya dad ya saka yana mai bashi amsa da "to ai gaskiyan Adeel ne duk Amminku ta shagwaɓaka which is not fair. "

"Dad Ai dama nasan a bayansa kake shikenan na barmaka shi ni kuma a barmin Ammi ta ga kuma little sis na fika power"
"Naji" cewan Adeel yana masa gwalo.. Dariya dukan su sukasa cike da nishaɗi da ƙaunar juna,a kullum haka suke,sun fahimci juna sannan suna girmama juna a duk irin yanayi da za'a shiga.

Husna da tunda suka fara magana take aikin murmumshi ne tace a karo na farko.
"Ya zayn wlh bari na riƙe maka shi ka casamana shi kaman pounded yam"  shifting chair ɗin dake tsakaninta da Adeel tayi
.Adeel na ganin haka ya tashi yana dariya yana faɗin "am done already nama koshi off to work( he's a doctor) .

"Matsoraci" cewan zayn dake aikin masa dariya.

side hug ya bawa both parent ɗinsa da yayan nasa kafin ya bawa Husna peck a right cheek kafin ya saka hannu ya ɗauki briefcase ɗinsa ya fita.
"Saura kai" cewan alhaji Zaid yana kallon Zayn ɗin.

miƙewa yayi yana Mai saluting nasa da hannu wanda yazama sararsu ce tun suna ƙanan idan suna neman tsokanar dad ɗin nasu.
Sallama yayi musu ya  fita domin zuwa company.

**Cheerful Zayn 'in yana tare da familynsa kenan but cocky and arrogant a waje kamar wani ɗan Newyork dan su aka Sani da cocky attitudes, Family of five"a very loving one Dan sosai suke kaunar junansu..
In suna yiwa  Husna abu baza ka taɓa cewa ba ammine ta haifeta ba,a haka aka rainesu aka horesu da nuna mata soyayya da ƙauna kamar ƙanwarsu da suka fito ciki ɗaya,domin a yarda Ammi ke ƙaunar ta bata yarda a ɓata mata rai,su kuma suna gudun ɓacin ran Ammi,idan an cire bacin ran ka ,su ɗin sun kasance masu kaunar Husnan ne.
************************************
  Shiryawa take cikin sauri dan bata so ace ta fara latti a day one ɗinta.
beside ba zata yarda ta yi wasa da aikin nan ba dan she need money to survive,medicines ɗin ma'amah daf suke dasu ƙare,ɗan kuɗin da take samu kuma ba wani Isa zai ba.

Har yanzu tana mamakin yarda  lokaci ɗaya aka bata aikin nan bata wani sha wahala ba a take sukace ta fara zawa aiki yau ,P. A for that matter.
Abun ya bata mamaki amma sai kawai ta ɗauki abun a karfin adduar ta data mahaifiyarta.

Dakin maamah ta shiga ta gansu zaune tare da Asia well dressed in her drakblue pinafore, babyblue long sleeve da brimless drakblue cap, noodles takecci da tea inda maamah keshan kunun gyaɗa.
kusa da Asia ta zauna tana mai cewa
"maamah bari dai na taya ki shan kununnan naki yau "
flask ɗin maamah ta miƙa Mata.
"maza ki sha ku tashi kar kuyi late.
Bayan sun gama ne suka mata sallama inda take binsu da Addu'ar tsari wadda a kullum muddin zasu saka ƙafar su waje bata daina musu addu'a lokaci zuwa lokaci har sai ta ji sallamar su cikin gida..

Bayan fitar su Dropping Asia Meeral ta fara yi a makaranta kafun ta wuce nata gun Aikin..
******

Zayn zaid cooperation

7:45am tayi arriving a building ɗin, ido ta haɗa da receptionist, murmushi tayi mata,.
mayar mata tayi tare da ƙarasawa inda take
"good morning" ta faɗa tana mai miƙa mata hannu for a shake.
"Morning "
ta mayar mata da murmushu taɓa mai ambatar sunanta
"Miral Yusuf bukar right? Matan ta tambayeta .

"yes " ta bata amsa

Am carina John nice meeting you ta faɗa with a frndly tone. Am the receptionist here.

da Fara'a Miral take faɗa mata "the pleasure is mine rina ".
Jagora Carina ta nemi da tayi mata zuwa Office ɗin ogan wanda bata nata musu ba ta bi bayan ta har suka isa bakin Office ɗin,knocking Carina tayi a karo na farko,
saida tayi almost 3 times sannan daga cikin a kace "come in "with a hoarsely voice.
shiga cikin carina tayi yayin da miral ke maƙale a bayanta kaman munafuka Sanin labaran da take ji na Boss marasa mutunci, addu'arta kawai shine Allah yasa wannan daban yake dan bata da ƙarfin da zata ɗauki wata matsala bayan wadda take kanta.
"Sir  mss ysf bukar is here "
Muryan carina ya fito da ita daga zancen zucin da take.

** let her in" shine amsar da ya bada a  taƙaice amma a wannan karan muryarsa tayi taushi kamar ba shine ya basu izinin shigowa cikin wata irin kakkausar murya ba.

Murmushi carina tayi mata kafin ta juya ta fita tana mai furta mata "Good luck" cikin Muryar da ita ɗaya zata ji.

Idansa na kan system wanda dagani wani muhimmin Aiki yake.Ture system ɗin yayi gefe Ya ɗago su kayi four eyes.
Wani Abu taji Ya ratsa tun daga kanta har zuwa ɗan yatsanta na ƙafa ,wani devilish  smirk ya bata kafin ya furta "Mss bukar you're  welcome to zayn's world"cikin wata irin Shiga ta mocking.
fitsarine kawai bata Saki a pant ɗinta ba amma iya tsoro ta tsorata bama kaɗan ba saboda bata taɓa tunani ko kawowa wai  wannan mara mutuncin shine CEO a gurin ba.

Sanye yake cikin Ash tuxedo suit, black  shirt without tie,yaɗan buɗe two button na shirt ɗin exposing  white chest ɗinshi kaɗan,yayi styling hair ɗinsa in a beautiful way.his grey eyes looking bright as always.

"hot and sexy devil"
ta ayyana aranta dan duk inda haɗuwa ta kai ya gama haɗuwa saboda zayn ɗan gayu ne na ajin farko..
Muryarsa ne ta dawo da ita daga duniyan tunanin data faɗa na koɗa sa cikin ranta..
"Jiya kin tambayeni who the fuck I am right? well here i am ,your f*cking boss yayin da ke kuma kike,my freaking slave a nan.
Na ɗaya i dont tolerate lateness, na biyu bana san ƙazanta,inason naga mutum neat,
Na uku  I hate a bitchy p.a saboda mostly suna san seducing masters ɗinsu ne,well kadama kiyi kokarin gwadawa saboda am not into black ugly girls masu kwalakwalan ido kaman na mayu and lastly don't dress anyhow anan you can't entice  me with this your heavy behind ,liltle whore,nasan irin ku ,masu san su gansu karkashin Boss ɗin su suna karɓan ride kamar babu abin da suka sani bayan sex a rayuwar su, meanwhile idan Boss ya faɗa sai kuyi amfani da damar da kuke tunanin kuna dashi sai ku fito da gold Digging attitudes ɗinku ku kassarasa,well Ni ba haka nake ba,I'm off limit,idan ma da abin da kika zo kenan ki san da wa kike dealing kafin muje ko ina.

Idonta ne ya ciko da ƙwalla dan bata taɓa tunanin bai da mutunci har haka ba ita bata ga laipin shigarta ba.
Long peach zara pencil skirt ne jikinta sai white shirt.. Then tayi rolling  peach veil,Amma yake zaginta bayan ba jikinta ta bayyana ba ko tsiraicin ta, lallai Anya zata iya aikin nan kuwa?.

Muryansace ta dawo da ita inda yake cewa .
"Yes mss Bukar zaɓi ya rage naki  in aiki aiki in bazaki iyaba zabi ya rage naki,nasan kin haddace ƙofar da ta shigo dake muddin in ba daƙikiya bace ke,zaki iya amfani da ita ki koma akurkin da kika fito"
Ya faɗi hakane dan yasan da kyar zata aje aikin  saboda  saida yayi binkice sosai a kanta ya tabbatar da  she needs it.

Dan ajiyan zuciya ta sauke na takaici dan tasan wulakanci baya kisa kuma in tabar daman nan bata san yaushe wani zai zo ba, dole tayi for her little kitten da maamah..
"yes sir dame zan fara"?

Smirking yayi na nasara
"Well ki fara arranging files ɗin nan a alphabetic order..

"brainless idiot  in ba kai wasa ba wataran saina mareka"
Shine abin da kawai take kimtsawa cikin zuciyar ta.

"Mss bukar yada tsayuwa ne ?start working I know I look good ba sai kin ta kallona ba"
maganar sace ta fito da ita daga mahawarar da take cikin zuci.

"Wawa"
da sauri ya ɗago yana mai cewa "magana kike".
" A'a" ta juya da sauri ta fara abin da ya sata ɗin.
Files ne masu yawa dan sai da ta daɗe tana arranging  ɗinsu ,after ta gama ne tace masa ta gama, idan bango Ya amsata to Zayn Ya amsa ta.
da ta gaji da tsayuwanne taja chair zata zauna..
Mene kike shirin yi?
ya faɗa da karfi"
who give you the guts ya ƙara tare da ture kujeran wanda ya kusa silar faɗuwarta"
da ido ta bisa tana mai jin hawaye suna zubo Mata tsaban takaici.

"get out" ya faɗa hoarsely .
da sasarfa ta bar masa office ɗin ta nufi gurin carina dan bata san inda zata nufa ba,
Tambayarta inda zata zauna tayi,babu ɓata lokaci ta nuna mata Office ɗin ta tana mai fatan ta ji daɗin gurin
godiya tayi mata dan tasan ko banza ta ɗan huta daga zage zage Zayn da sharrin da yake binta da shi.
Office ɗin take Kalla cike da burgewa, bata taba tunanin office ɗin will be cozy haka ba although yes the building is huge and fancy.

Zama tayi tana jinjina yarda za tayi aiki karshin Zayn wanda ya rantse na mayar da kan sa  maƙiyinta.
Ringggg" ƙaran landline ya fara, dauka tayi dan jin wane.
" Meet me in my office" dit aka kashe wayan ba tare da ta faɗin kanzil ba.

"Jerk, jerk, jerk" ta faɗa da wani frustrating tone," I hate him.haka ta tashi ta nufi office ɗin nasa dan jin da wadda yake tafe kuma dan tasan al'amarin sa babu Alheri bayan sharri.

Ba  a yarda ta bar shi ɗazu ba ta same shi, yanzu ya cire rigan suit yayi folding sleeves ɗin shirt ɗinsa a wannan karan yana yana zaune ne Kan soft couch ɗin office ɗin yana aikin pressing phone ɗinsa.

"Sir gani"
Cewanta tana mai binsa da wani irin kallo tana ji a Zuciyar ta yau da shine ƙasa da ita sai ta yaga sa yarda ranta zai mata sanyi
Ɗagowa yayi ya kaleta .,
"na ganki sai a kayi mene?"

She was confused sosai dan idan zata tuna shine ya Kirata yanzu kuma dan ya raina mata hankali yake tambayar sai a kayi mene,a ɗaure tace
"but you called me sir.

"Oh "
yace irin da rainin hankalin nan,kamar ya ma manta ya kira ta.
" na tura miki link yanzu kije kiyi printing sa out I need it early gobe"

" Ok sir "kwai ta iya faɗi cike da ƙosawa kafin ta tambaye sa shikenan ?

"Yes plush out"
kallansa tayi cike da takaici kafin tace
"Plus out kamar wata kashi sir?

Wani kallo ya bata kafin ya ce da ita
"Ke kashin mene maraba?
Abeg ki fita mun a Office yanzu nan kada ki ɓata mun ciki,next time kada kiyi using cheap deodorant,Idan har baki iya affording mai inganci ki faɗa a agaza Miki.

"Jerk" ta faɗa tana pressing haƙorata guri guda.
Sarai ya jita amma sai ya fuske,tana fita ya saka dariya,musamman hawayen da ya hango maƙale a gefen idanun ta.
"Yarinya kaɗan ma ki ka fara gani,sai nayi frustrating rayuwarki ta yarda zaki jin kin tsani aiki dani.

******Office hours yayi over so sauri take ta tafi gida dan yau ba rana bace data mata daɗi ga gajiya sabida ba ƙaramin wahalar da ita yayi ba.

Elevator taje shiga tana ƙoƙarin shiga wani saurayi kyakkyawa wanda bazai wuce sa'an zayn ba yazo shima da niyyar shiga dan haka suka shiga a.

Sai binta yake da kallo wanda yasa ta fara tsarguwa,ita dai she's not comfortable dashi.

"Hello New employee right?" ya tambaye ta da gentle voice ɗinsa.
Amsa masa tayi da eh cikin taƙaitawa dan bata sani wani kuma ya sake shiga sangarta Amma maimakon ya ja bakin sa yayi shiru sai cewa yayi."Ayya How do you find it here,hope you're enjoying company ɗin.
"Ba dadi "ta sake basa amsa gajarce.
dariya ta ba shi a yarda ta amsa masa ɗin
"kar ki damu with time zaki saba
Sunana Farouk ,what about you? Mind in muka zama friends?

. Kallonsa tayi da tiring eyes ɗinta taji yana nema ya ɗan kwanta mata koba komai a yanayin sa tana sa ran yafi Mr devil.
Murmushi tayi masa tana mai faɗin "sure why not,sunana Meeral Yusuf Bukar.
Hanunsa yasa a baki "aa don't tell me this "kece p. A ɗin Zayn dama?

Amsa ta bashi yana mai mamakin yarda ya san sunanta har ya san ita wata P A ɗin Zayn ce.
Hakuri ya fara bata kan halin sa yana mai jadada mata yana da side mai kyau wanda ita bata gani ba kuma babu alamun zata gani musamman idan tana mai tuna sala sala na rashin mutuncin da yayi mata yau.
Nan take jin Bossom frnds ne da suka girma a tare.
"A nan kake aiki kai ma kenan"ta watsa masa tambayar tana mai sake kallansa inda ya bata amsa da eh yana murmushi.

Juyar da kai tayi "ayya ashe kasha fama ko nace kana kan sha. Suna dariya a tare suka fita daga elevator ɗin
Suna tafe yana faɗa halayyar Zayn mai kyau wanda sauraransa kawai take inda a hirar ya nemi da ya kaita gida domin labarin Zayn na halayyarsa mai kyau yawa garesu,Godiya tayi masa akan ya bar shi musamman da ta saka a zuciyarta duk abin da zai faɗa kan Zayn karya ce muddin mai kyau ne.

Gogan Kam tunda Ya hango su tare sunanta yar dariya wani takaicine ya kama sa a ganin sa ai Farouk zai ja masu rainine kawai a banza wanda baya da zuciyar lamunta,dole ne ya ja masa kunne ya fita sabgarta.

********
A gajiye ta koma gida tana yiwa maamah complain na gajiyar ta inda ma'mah ke tambayar ta gurin Aikin tana mai yi mata sannu.
ɗan yaƙe tayi dan ko haduwar ta na farko da Zayn bata faɗa mata ba kuma tasan muddin ta sani sai ta mata faɗa sosai dan haka tace ai tana jin daɗin gun sai dai rashin sabo, Shima nasan a hankali zan saba.

"to Allah ya taimaka yasa Albarka,yanzu kici abinci ki watsa ruwa sai ki huta dan nasan kin samu kinyi Sallah"

" Ameen maamah na".

Don't forget to vote, share, follow, &comment 🙏
Chuchujay..

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top