Chapter 20
Page 20
Meeral❤
Ruffy ce zaune kan laps ɗinsa sai wani shafasa take "baby yaushe zamuyi aurene ni kam ?"
Tsayawa yayi da jagwalgwalatan da yake, "baby kicbari inacsan nayi settling wasu Abubuwa ne den sai muyi aure kinji i promise you kamar na zama mijinki an gama".
Wani dadi taji ya ratsa ta ,pecking dinsa tayi a cheeks sannan ta miƙe da hanzari.
"Ok baby yanzun bari naje nayi wanka kasan na faɗa maka yau birthday ɗin Ashley so I might not make it back tonight".
Dan bata rai yayi tareda riko hannunta "haba baby nace miki inzo muje tare kin ƙi and kin sani bazan iya bacci idan bana kusa da ke ba" ya ƙarasa zancen yana wani marairaice mata fuska.
Dawowa tayi kan laps ɗin nasa dan taga yana san ruguza mata plan ɗinta dan yau tayi shirin zuwa ta kashe ishi ruwan ta ,although tana masifan san Zayn amma bazata iya zama guri ɗaya ba ba s** ba shi ya saka ta kira alhajinta so yace su haɗu a penthouse ɗinsa.
Lips dinsa ta hade da nata ta basa wani h*t kiss sannan ta janye, ta tattaro duk wani yaudara da tasan tana dashi tace "baby abin da yasa banasan Kaje gurin nan kasan ina kishinka so banasan mata so kalle mun kai amma na maka alkawari da wuri zan dawo,"
Haka dai ta tsattsarasa har ya yarda...
After tafiyan ruffy komawa Yayi ya kwanta sabida yau sai 10 yakesan fita, yayi zurfi sosai cikin tunanin Abubuwa da suka shige masa gaba, sosai yake jin chanji a tare da shi wanda yarasa menene dalili,wayansa da yayi ƙarane ya dawo dashi daga tunanin da yake, maamah ya gani Yayi appearing a kan wayan, da sauri ya dauka wayan dan yarasa mai yasa yake ganin Girman ta da darajanta duk da yanaji a ransa baya kaunar Miral amma hakan baya nufin zai raina mahaifiyarta dan sosai yake so da gani girmanta.
"Salamu alaikum maamah inawuni."
"Lapia lau malam Zayn, ya gida ya aiki da al'amuran?
Ƙara gyara murya yayi cike da girmamawa,
"Wallahi lapia lau maamah ya karfin jiki ya asia. ?
"Alhamdulilah" ta basa amsa a takaice Sannan ta fara magana cikin hikima irin tasu ta manya :"wani zance nake ji mara daɗi gun abokiyar zamanka wanda banji dadinsaba, amma kasancewar nasanka yaro mai nutsuwa mai hankali shiyasa ban dauki zancentaba nace bari na kira naji tabakin ka nasan akwai dalilin yin hakan "
Kara karkace kai yayi ya fara shararo mata shayi.
"Wlh maamah ba haka bane wata yarinyan kanwan ammine tazo karatu abuja to shine ta sauka nan gurinmu sabida bamuda nisa da makaratan so kinsan halin irin na mata shine fa Miral tabi ta daga hankali ta akan itafa bazai iyuba ,na bata baki na yi rarashin amma kwata kwata taki fahimta na, so shine suka dan samu rikici a dazun, amma insha Allahu nama tufkar hanci hakan bai sake faruwa".
Dan Shiru maamah tayi tana tunanin dalilin da zaisa Miral tayi mata karya dan sosai ta yarda da maganan Zayn din.
Gyaran murya tayi sannan ta babbasa baki da hakuri kuma tasake masa nasihohi na su zauna lapia.
Tana kasha wayan yayi wani ajiyan zuciya yana mamakin kansa daya zauna ya shirya wannan karyan, wanka ya tashi ya shiga yayi shirin office ya bar gidan.
After maamah ta gama waya da shi ta kira miral ma'am...... "Yimun Shiru mutuniyar wofi ni'bansan waya koya miki karyaba Miral, dan kawai yar uwar mijinki zata zauna da ku sai kibi ki tashi hankalinki dana mijinki,ehe? niban koya miki ƙin dangin mijin kiba kuma bankoya miki bijire masavba idan kika kuskura kika kashe auren ki meeeeerral walh nida kene mutuniyar banza mutuniyar wofi,"
ta inda ta ke shiga bata nan take fita ba, inda miral ba abunda take sai kuka na takaici da bakin ciki dan tunda take mahaifiyar ta bata taba mata faɗa irin wannan ba,Sosai tasha kuka kaman ranta zaifita.
Bangare maamah kuwa bayan ta kashe wayan fada tayi tayi har saida Asia ta tambayeta dalili. Labarta mata abunda ya faru tayi sai mita take, dan Shiru Asia tayi tana dada warware abun a kanta sanan ta kalla maamah.
"Maamah zancen Didi fa abun dubawane dan zai iya iyuwa shi ya Zayn ɗin ne yaje ya faɗa ba daidai ba, ni dai ina tunanin akwai kanshin gaskiya acmaganan Didi,Kinsan she's not a petty person baza ta taɓa miki irin wannan ƙaryar ba"
Dan shiru maamah tayi tana nazarin maganan itama, wayanta ne yayi kara sunan Miral ta gani, ɗagawa tayi tace "ina saurarenki" tafada a dan fadace.
Muryan miral ne yafara cikin sheshekan kuka "maamah kiyi hakuri dan Allah walh na miki alkawarin hakan bazai sake faruwa ba na dauka nayi laifi kinji maamah kiyi hakuri ki daina fushi dani.
Lokacin ne maamah tasaka ranta koda Naji ni nasan ban Haifa yarinya mara tarbiya ba dan Allag miral ki nutsu bautan Allah kike yi bawasaba kuma aljannarki na karkashin kafan mijin ki ki kula kuma kibama mijinki hakuri.
Sosai maamah tamata nasiha wanda saurara kwai miral take dan bata san Bacin ran maamah din shiyasa takirata tabata hakuri kuma tashaida mata hakan bazai sake faruwa ba duk da tasan sharri akamata amma ta kudiri niyan kinbiyesa kuma insha Allahu ta daina shiga harkansa bare na karuwansa, yanzu abunda zata dukufa shine kula da abunda ke cikinta da kanta..
After sungama wayane maamah takoma kan asia ke kuma da kika yiwanan uban kwaliyyan sai ina dan boye fuska tayi maamah ya adeel ne zaizo anjimafa kumafa nafada miki Dazu amma saikinsa dole sainaji kunya, dan dukan wasa maamah tabata jairan yarinya,,
Wayanta ne yayi kara habiby aka rubuta jikin screen din da zumudinta tamiki maamah kinga garyazo ba har tuntunbe take dan tafiya garesa, murmushi maamah tayi dan tana mamakin wanan soyayya dake tsakanin adeel da asia almost months yanzun kenan dasuke tare abun kamar wasa..
Falon baki sukashiga drinks da snacks ta dauko masa, hira suke na lovers gwanin shaawa bakace adeel da asia din da bane...
Dan gyara Zamatayi habiby nikam intambayeka mana..
Hulam kansa yacire ya aje tare da kallanta cike da kauna inajinki habibaty
Mene kasani gameda wani matsala tsakanin ya zayn da didina.
Sake kallanta yayi cikin rashin fahimta banganeba..
Shiru tayi sanan tahade fingers dinta alamun kwatance azin katabajin wani rigima tagurinsu..
Eh to kinsan dama zaman aure zo muzauna zo mu sabane dole bazaarasa wani rikciba so ni atunanina dole akwai nml rigima nazaman tare. Dan dagamata gira yayi kwai kicemun kina missing Didi ne..
Veil dinta tasaka tarufe fuskanta sabida kunyan yarda yake kallan ta kai habiby.
Dariya yayi oh come on queen karkidamu idan ina less busy zamuje musu ziyara.
Sosai tayi murnada hakan wani san adeel din nasake shiganta....
****************************************
Yau yakasance Monday almost 2 weeks da abunda yafaru tsakaninta da zayn, kwata kwata tafice a harkansu dagashi har karuwansa, duk yarda ruffy takeson su fidda hali bata yarda, saiyazamana gurin datasan ma zasu hadu bata zama..
Yanzu ma dawowan ta kenan daga job hunting sabida she really needs it cos sosai takesan tafara abunda zaita dan debe mata kewa dan doctorn ta yace ta ringa cire damuwa aranta...
Waje satinta daya tana ne man job tayi applying waje saunawa online, yanzuma wani company taje takai cvs dinta and tanasa ran cin nasara....
Showering tayi , wata pink riganta ta dauko daidai gwiwa tasaka, arranging kanta tayi in a messy bun sannan tafita neman abunda zata sama cikinta,,
A parlor ta Tarar dasu ba kyan gani, dauke kai tayi don ba yau ta Saba ganiba tun abun na konata dan saudayawa kuka take zuwa dakinta tasha dan batada wanda zata Kaima kukanta sai Allah so shikadai take fadawa taji sassauci, yanzu kuwa da take jin kin zayn din sosai abun bai cika damuntaba bakin ciki ta daya jininsa dake cikinta dan inta haifesa batasan mai zatacemasaba, amma shrye take ta kudiri niyyan kula da babynta har karshen rayuwanta,
Kitchen tawuce batareda ta tankamusu ba milkshake ta dauko tafarasha dan taga alaman cikin nan nata bakaramin san milkshake yakeba..
Alamun mutum na kallanta taji juya watayi taga zayn tsaye kara baya rai yayi dan kartagane kallanta yake cos haka kawai ya tsinci kansa da san kallanta ahakan,
Juyawa tayi tacigaba dametake kaman Allah baiyi ruwan sa ba...
Keeeee yafada da wani murya, banzata masa tacigaba dame take.
Ke miral wai badake nake ba.
Sai lokacin ne ta juyo ta kallesa "ai bansan dani kakeba sabida ke Naji kace nikuma sunana miral so kaga bazan Kawo nice ba..
Hannunsa yadaga kaman zai mareta mai ya tuna kuma oho sai yasafa, kihadama ruffy muffin shiyakeso idan tagama tana dakinta baijira cewarta ba yafice...
Dariya tayi bayan fitar sa dan ita yanzu karfin halin nasa ma Dariya yake bata, abunda zata bukata da daddare ta dauka, tafara taka staircase ne taji muryansa..
Ke ina abunda nace miki kiyine
Banza tayi dashi tacigaba da tafiya kara daga murya yayi wai miral uban me kike takama dashi a gidan nan ne ina miki magana kina jina.
Sai a lokacin ne tayi turning ta kallesa
"Ai zayn bari kaji nafada maka wani abu baayi uwar yarinya , karuwa, maizaman kanta, maibin mazan mutane da zaka kawo gidan nan kace namata girkiba wlh ubanta ma yayi kadan..
Ganin yayo kanta ne yasaka ta shige Daki ta kulle a sukwane....
*****************************************
The next day
Yau da wuri zayn yafita sabida meeting din dayake dashi,
Meeral ma Shiri take dan jiya da dare company din dataje suka kirata kan zasu mata interview so sharp sharp take shiryawa gudun latti....
A compound ta hadu da ruffy tana shirin Tada motan ta.
Kaman bata san Allah ya hallicetaba haka takama hanya tafita...
Ruffy was curious so take tasan ina miral din zataje so tana fita itama taja motanta tabita dan so take ta kashe curiosity dinta...
Bayan miral ta fita cab ta Tara yakaita company din whilst ruffy tun da miral ta tare cab tafara binsu sotake takara hada ta da zayn.
Kallan building dinta tsayayi MUHIR INDUSTRY taga an rubuta bold..
Parking motanta tayi sanan tafito tashiga company din
Tambaya tayi akan yau mai ake a gurin suka bata shedan interview. Lokacin ne tagane mai miral din tazo yi.. Wani devilish smirk tayi tamayar da shade dinta "miral yau zakisan dani kike zancen.....
After interview ne and everything suka yi employing nata dan sunce suna bukatan workers dawuri saboda sabon company ne.....
Wajejen money managing suka bata sosai tayi murna....
Salon tawuce daganan dan gyara gashinta baita ta koma gida ba sai wajen 6.
Koda tashiga gida zaune tagansu kaman dama jiranta suke, sallama tayi kasancewar tasan muhimmancin sallaman da bazata musu ba.
Bawanda ya amasata acikinsu su itama kwai ta kama hanya dakinta..
Fincikota tayi wanda sai ta ta kusa faduwa, kallansa tayi da mamaki irin kanka daya kuwa,
Lapia tayi karfin halin tambayarsa
Uban wakike tambaya da kike fita iskancii a gidan nan ni zaki batama suna da aurena kan ki kike bin maza dama ai nadade da sanin mugun halinki wato ke ba a baki bairikije waje kisamo ko..
Oho cewan ruffy nima dai honey abunda nagani kenenan inso take a dan lasamata Zuma basai tai magana ba wlh honey ni babu abunda yafi matan rai irin yarda naganta tana rungume mutumin nan a ciki bainar Jamaa bakunya....
Sai a lokacine miral ta kamo bakin zaren wasu hawaye taji sun wanke mata fuska bada wani tunani ba ta cire hannu ta kwashe ruffy da wani wawan Mari jikinta har wani karkarwa yake nunata tayi da dan yatsa wlh baki isa kijefeni da wannan kazamin kalman ba nafi karfin aikata zina wlh ni a tsaftace nake...
Dafe kunci ruffy tayi ni kika mara honey kana kallaba, bata rufe bakiba zayn ya dauke miral da wani irin Mari😲. Kafin takara tsayawa kan kafanta yakara kwashe ta dawani, jikinsa har wani rawa yake belt dinsa yacire yafara zuba mata.. 😢
Sosai ya jigata ta dan har sai da tafara fita hayyacinta, da kyar ruffy ta janyesa..
Nan suka bar ta jiki duk tsami da kyar ta iya haurawa sama sosai take kuka kaman ranta zaifita dan wannan shine karshe wulakanchi ace mijin ka ta kawo maka karuwa sannan tamaka kazafi batareda binkice ba ya fidda hannu Yamaka shege bugu,,
Kayanta tashiga hadawa cikin akwati tanayi tana kuka dan yau ta kudiri niyan zan koda shine autan maza tagama zama dashiii..
Wayanta ta dauka guys tunanin wazatakira kamar zata kira ammi amma tafasa dama bata da niyyan kiran maamah dan tasan sauran kuma batasan bata mata rai..
Inno dije ce tafada mata so ta danna mata kira tana dagawa tafashe nata dakuka wlh inno zayn zai kasheni..
Sosai hankalin inno yatashi miral kwantar da hankali kimun bayani maiyafaru..
Cikin kuka tabata lbr tundaga farko har karshe
Sosai ran inno dije yatashi dan sosai tafi maamah zafin rai da kudi a hannunki ko na tura miki..
Da kudi tabata amsa
To inason kitaho nijar ba bata lokaci kuma banasan kowa yasani...
Yooo guys don't forget to vote, share&comment
Chuchujay
I love y'all❤💯🌺🔐
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top