Chapter 18✓
Page 18
Meeral❤
Wani irin feelings na daban yaji ya bakwancesa a kanta, a zahirin gaskiya wani bangare na zuciyansa na faɗa masa something is wrong amma sai ya tsinci kansa dakasa cemata komai kaman ankulle masa baki, instead faɗa ya fito daga bakinsa amma sai yaji daban sai yaji he can go through fire because of the soul in front him, zai iya yin koma Menene akanta at that very moment,
Oh God ya faɗa tare da saka duka hannayensa akan fuskansa yasani wani abu is not ok with him amma kuma bai san Menene ba wannan matan ta gabansa yes she's the only thing that matters, dago kai yayi ya kalleta ruffy mai kikeso?, kansa yatsinta damata wannan tambayan bazaton..
Wani murmushin nasara tayi dan tasan fatsanta Takama biggest fish ever, a hankali ta tashi ta nufa inda yake tana wani tafiya mai jan hankali, kan desk dinsa ta zauna tana facing dinsa sosai lower lips dinta tafara licking cikin sigan jan hankali wanda yes she succeeded dan gaba daya ta tafi dashi, necktie ɗinsa ta fara ja a hankali tana wani licking lips kanaganinta kaga first class whore, saitin kunnensa ta kai bakinta "baby I want you, kai nakeso , I want you all for my self do you understand".
Kaman wani soko haka ya tsinci kansa da daga mata kai tareda wani smirk "am already yours baby' , hannunta duka biyu ya rike irin yana assuring dintan nan,.
Hannunta ta kwace tareda mikewa tayi gaba tana wani juya waist " well baby prove it"hand bag dinta ta dauka sannan ta kallesa tareda mayarda attached hair dintan da ya zuba bayan kunne, yanzu to katashi muje gida na nayimaka abinci mai dadi then you prove you are mine alone takarasa maganan tana kashe masa ido daya,
Sure "he said"
Gaba tayi ya bita a baya suka bar building din..
********************
Nml apartment ɗin rayuwan mutum dayane , parlour one bedroom sai kitchen dinta wanda yake somehow tsakatsaki,
Jakanta da blazer nta ta ajekan cushion.
"Feel at home honey" ta fada masa tareda jawo hannunsa ta zaunar dashi kan kujera,
"Oh thank you sweetheart", peck ya bata a checks kafun ta shiga bedroom dan ta shirya.
Suit dinsa ya cire yabar long sleeves shirt ɗinsa kawai, ɗan mike wa yayi kan kujeran, wayansa ya ciro ya fara dubawa 5 missed calls ya gani daga Miral da two messages, messages din yafara buɗewa..
Hey honey ya aiki hope kayi having lunch dan nasanka idan kana aiki, to shine before anything else idan bakaci ba make sure you do please hubby for me and yau na aje maka something special make sure you're home early. I miss you
Next one din yabude wanda da gani bata dade dayi masa shiba
Hubby hope komai lapia nagan almost to 6 baka dawo gida ba and been calling you baka daukan calls dina you gat me worried please be fine..
Hankalinsa yaji gabadaya ya koma kanta beside baimasan mai yazo kansa dazun ba har ya biyo ruffy, amma kuma wani bangare na jikinsa nasan haka din wayansa yaji an fizge dagowa yayi yabitada sexy eyes dinsa da suke masifan rikita ta , wasu shegun red lingerie ne jikinta komai nata is exposed, kasa dauke idonsa yayi a kanta dan sosai ya tafi da shi bugu da ƙari ga kuma zugan da shadan ke masa jiyake kaman yayi taking dinta a gurin batare da ya bata lokaci ba,
Kaman wani hungry lion haka ya chakomota yafara bata kiss ta koina, taso tabiyesa dan ta dade tana jiran wanan chance din amma bata samuba, zuciyata kedada jaddada mata tabasa maganin da zai tsani miral tukun sai komai yawakana,
Hannunta tasaka ta ɗan turesa kaɗan "baby food first ka bari nagama maka abinci tukkuna then komenene ya biyo daga baya, Yanzu ka shiga bedroom kayi having shower whilst ina kitchen making you food kasan inkaci abincin sai kafi jin karfi sosai,"
dan matsawa tayi daidai kunnesa tongue dinta ta saka ciki tana ɗan rounding kaɗan kaɗan wanda har cikin kansa yake jin hakan sosai ya matseta jikinsa,
Whispering masa tayi i want you to rough ride me tana wani smirking irin na rikakkun sluts dinan"
Dan murmushi yayi wanda yake kara masa kyau sannan ya raba jikinsa dana ta
Sure baby I will make you shout my name"yavfada tareda shigewa bedroom din.
Jitake kaman ta bisa amma ina dole tafara kawar da Miral daga zuciyan sa.
After ya shiga wanka yayi den yayi sallah rigansa ya cire dan ya tsani yayi wanka ya mayar da Kayan, closet dintan ya shiga yaga wasu kaya na maza bai kawo komai ba ya dauka grey sweats pant da white short sleeves shirt sosai sukayi fitting dinsa kaman dama chan nasane...
Yayi nisa cikin thoughts dinsa yaji mutum kan laps dinsa sai wani yauki take, baby food is ready, ɗagata yayi ya dauketa bridal style ya fita dining area davita sunata dariya abunsu
***
Sosai tayi feeding ɗinsa abincin wanda ya masa dadi sosai dan haka ya bude ciki.
After sun gama ne suka shiga Daki agogonsa ya duba yaga Lokacin ishaii yayi so yace mata dole suyi sallah wanda ita ba haka tasoba dan sallah bai wani dametaba , whilst zayn rashin wasa da sallah yana daya daga cikin good dabiunsa because ko a ina yake kome yake Indai Lokacin sallah yayi zaibarsa yes he's very religious
(I know you guys will be like how comes asiri yakamasa when he's religious, well abun ba haka yakeba asiri gaskiya ne da akwaishi tunda har ya kama fiyayyen halitta annabin mu Muhammad pbuh, in akace annabi ance komai tunda shine gaban komai, so Allah yana gwada imanin bayinsa muminai, so jarabawane, Allah tsaremu daga sharrin masu bin mu da sharri ameen,
Allah knows best❤)
*****************************************
Lokacin daya shiga dan yayi alwalane kiran miral yakara shigowa wayansa da sauri ruffy ta dauka wayan tayi rejecting call din. Tareda tura mata text
Ke am busy let me be....
Wani murmushin mugunta tayi sannan tayi deleting message din takashe wayan. Da kyar ta yarda sukayi sallan after yagama zikr dinsa kaman jira take tayi undressing ta haye masa,
Sosai yake bata steamy romance, ruffy kam ba abunda takeso sai dai tajisa inside her, hannu tasaka yana kokarin janye sweats dinjikinsa,
Kansa yaji ya wani Sara masa so da sauri ya mike a kan gadon, hannunsa ya rike da hannu biyu,
A rikice ta taso baby menene, hannunta ta kai zatatabasa da sauri ya matsa baya "don't yafada da calm slow voice, juyaaawa yayi zai fita ta biyo sa da sauri ta rikesa baby please kar kamun haka walh idan yau bayi tasting dinka ba zan iya mutuwa please kar kamun haka I beg you takarasa da kukanta. Na munafurci
Jiyayi kaman ta dauresa da jijiyoyinsa, wani Santa yaji yana shigansa kukan nata sosai yake jin ba dadi. Amma me a lokacin da yake kokarin bata abunda takeso yaji kwata kwata bazai iyaba, jiyake kaman he's cheating someone wanda yarasa gane wacece, rungumeta yayi yana shafa bayanta a hankali Kiyi hakuri baby ki daina kuka, yanzu bazan iya miki komai ba am sorry but I will cuddle you to sleep I promise ni nakine ke kadai, sosai ya rarrasheta tareda bata baki ahaka har ta hakura amma kuma kin sex da yayi da ita bakaramin tashin hankali bane a gunta dan ta dade tana kwadayinsa a haka har bacci yayi gaba dasu.......
Washe gari da asuba ya tashi ya wanka yayi sallah, yayi yayi da ruffy ta tashi tayi sallah amma ta ki dole ya kyaleta, azkar ya zauna yanayi har gari yakarasa haske idansa biyu, ganin batada niyan tashi yasaka ya rubuta mata short note
Baby inada meeting see you at noon
************************************
Yana shiga sitting room yacikaro da Miral kwance kan dogon kujera idonsa nayin Arba da ita yaji bawani Abu da yatsana irinta kuma bawani Abu da yakeso ya Kawar daga kusa dashi irinta.
Kaman tasan ana kanta a hankali tabude ido da sauri ta tashi tayi takarasa gunsa "zayn oh my God ina kashiga I was worried hannu tasaka ta kamo nasa da worried face..
Jiyayi kaman wani kashine ya taɓasa so without second thoughts ya make hannunnata yasa ka mata wani tsawa 'don't you dare touch me with those your dirty hands, lebensa nakasa ya ciza how manage ma kika zo gidan nan to listen bokan kin da yamiki aiki akaina har nayarda kikazo inda nake ki koma kice masa asirin da yayi ya karye so you leave me the fuck alone you witch, I regret everything plus day one, so kisan gurinki agidanan shima darajar mahaifiyar ki zakici na zauna dake , but kisa wannan a kazamin kanki kisan gurin ki, because I hate you". Rabe ta yayi Yawuce part dinsa....
Wani irin mutuwan tsaye miral tayi ga wani mamaki da ya kashe ta a tsaye Anya wanan Zayn din data sanine, kodai ya fara shaye shaye ne?.
da gudu ta haura dakinta kan gado ta fada tareda sakin wani kuka mai cin rai, yau itace zayn kema haka yau ita yama wannan cin mutunci, dama duk san nata dayace yana karyane, dama komai yace mata yaudarane, dadin ta daya bata furta masa tanasansa ba, yau ya wanke mata kokwanta da take na Anya yana Santa, WHY ME, wani kukan tasake fashewa dashi,
Ba abunda yake dadda Tada mata hankali irin da tayi noticing tana dauke da CIKIN zayn, tayi tunanin zaiji dadin wanan lbrin amma, tayi niyyan sanar dashi jiya tareda sheda masa irin san da take masa amma yamata haka,
Cikinta ta shafa wani kaunan baby dindake cikinta taji yana ratsata.,mom will be there for you little, I promise to give you all d love in life, I deserve better than this namiji ba zaisa na karayaba, am a strong woman. Share hawayenta tayi ta tashi tashiga wanka tafita dan nemawa cikinta da babynta abinci haka tayi yinin ranan sokuku...
*****************************************
The next day
yau da kyar ta tashi saboda bata samu wani baccin kirkiba sosai ta raba dare tana kaima Allah kukanta, "ke ke ke" taji muryan Zayn yana sauko wa daga sama, banza ta masa dan ai yasan sunanta kuma ba sunanta ke ba, fincikota taji anyi 'dan kin raina mun hankali ina miki magana kin mun banza kaman wani Saan ki".
Calming kanta takeyi sabida batasan ta faɗa maganan da bai dace ba so sai ta gyara murya, amma kasan suna nafa so bansan ni kake kira ba.. Hannu ya ɗaga kaman zai mareta sai huci yake kome yatuna kuma sai ya sauke hannun..
Jira kawai take taji saukan duka yaga tashin hankali.
Juyawa yayi ya fara hawa staircase "kiyi girki mai kyau yau inada guest..
Later on
Kitchen ta shiga ta fara hada abincin dan a ranta ta ayana aure tayiwa hakan,
Around 2 haka taji Kara door bell, taje zata bude kenan taji muryansa daga sama, take your dirty hands out of that door, karasowa yayi yatureta tareda bude kofan, ruffy tagani tsaye bakin kofan da manyan trolleys biyu, baki bude miral ta tsaya kallonta,
Tureta daga gun zayn yayi dallah bamu hanya, ita kuwa shegiyar sai wani kwwarkwasa take tayi dan tayi niya da alkawari saita tarwatsa gidan shiyasama ta tattaro kayanta ta dawo, sosai taji bakinciki da bokanta jiya yace sex bazai taba shiga tsakaninta da zayn ba saboda tun kafin asirin yaka masa baida wani intention na aikata zina ko yayi having sex da itan.
Dakinta ya kaita, min later sai gasu sun fito sunnufa dining ,
miral nazaune kan kujera abun duniya duka ya dameta sai hango su tayi arms dinta cikin nasa, gani da tayi sun nufa gun abincin da ta dafane yasa abun yayi ringing a brain ɗinta so dama wannan karuwan tasa ya saka tayi ma girki?, gani tayi ya jama ruffy kujera zata zauna kan dining din. Da sauri ta mike JAN BALAI.
Da hanzari takarasa gurin tareda wacakali da warmers din duka suka zube a kasa,tashi yayi da wani mugun mamaki..
...........
Poor meeral😢
I miss the lovely old meeral and zayn....
More more is coming in next chappy
..
Dont forget to vote, share, comment & follow..
Xoxo I love y'all pretties ❤
#chuchujay
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top