Chapter 17✓

Page 17
Meeral❤
  "Keeeee "wata iriyan babban muryane maradadin sauraro ya katse su ruffy dake kokarin shiga wata bukka dake cikin wani irin daji ita ɗaya kwallin kwal a gurin ba gida gaba babu baya,
Ku cire takalman ku ku riko su a hannu sabida nan gefen ku fadar dan tsitu ce kuma bayasan kazanta a tsaftace gun yake dan haka ku tako da kafafunku ,"wannan kakkauran muryance ta sake magana..
Sosai ruffy ta tsorata da jin wannan muryan dan ita duk iskancinta bata taɓa zuwa gurin boka ba amma yau kam ta yi deciding Indai a kan Zayn ne ko inane ma za taje.
  Ashley ce ta riƙe mata hannunta sosai tana k ƙara bata karfin gwiywa dan ita inda sabo ta saba duk inda bokaye suke saƙo da lungu ba inda bata shiga.

Kutsa kai su kai ciki hannun ruffy rike cikin na Ashley, guri suka Samu suka zauna ruffy nata dan dar dar,
"Ran boka markazu ya dade, boka na tsakiyar daji, mai aiki kaman yankan wuya, mun baka komai namu dan kaine mai biya mana bukatunmu ba bata lokaci(waiyazubillah Allah ya tsaremana  imaninmu ameen) "

Washe wasu ugly yellow hakoransa yayi gashi wani bakikirin ba kyan gani,
Aljana tsitsi tasanar mun da zuwan ku, akan saurayi mai suna Zayn da matarsa Miral ke ya nuna ruffy kin kasance kina sansa amma yayi aure batareda saninki ba sannan yanzu ya daina kulaki kamanda koba haka bane? ya tambayesu yana wani muzurai,
Sosai mamaki ya rufe ruffy dan bata taɓa tunanin sanin bokan har ya kai hakaba.
"Koba haka ba "ya sake faɗa a tsawace,
"Hakane boka "Ashley tayi saurin faɗa tana zungurar ruffy, wata irin muguwar dariya ya saka wadda sai da gurin ya amsa..
Yanzu mai kukeso ayi muku,  sauri amshewa ruffy tayi boka sonake akashe mun matar tasa..
Wihuhuhuhhhuhuhu yan surutansa yayi wanda basusan mai yakecewaba sannan ya kallesu akwai matsala,.

"Boka wacce irin matsala kuma? ataresuka tambayesa

Matsalan itace duk aljannun danake dasu bazasu iya kashetaba sai dai ku sake zaban wani Abu da zaamata

Boka to a saka ya tsaneta yaji ba wadda yakeso sai ni in aka mun haka boka kagama min komai kuma ko nawane zan biya kuɗi ba matsala bane.
Wata irin makiran dariya bokan ya saka" yarinya angama bukatanki ya biya, wasu yan surutansa yayi sannan ya mika hannu yanata haukansa,wani bakin magani ya bata, wannan kisaka a idonki kina hada ido da shi sai abunda kikace masa,wani kullin yakara bata wannan kuma kitabbata yaci a cikin abinci inda matarsa take ma bai kara kalla da sunan so ba

Aikuwa boka inka mun haka kagama mun komai a duniya kuma komene kakeso zan maka 'cewan ruffy

Wani kallan rainin hankali bokan ya bata sannan ya kada baki ciki aikin mu ba wai daga Lokacin da kikayi niyyar zuwa nan to kisa a ranki bukatanki ya biya dan haka angama miki komai yanzu kudi kawai zaki juye.

1 million ta aje masa dan kuwa gun ruffy kudi ba matsala ta bane kuma abu indai kan zayn ne to ko last penny dinta ne zata bayar.

koda suka dawo daga gurin bokan nasu penthouse  din wani Alhajin Ashley suka kwana washe gari kuma suka wuce abuja
************************************
"Allah  ka bari banaso kasan inna fara nawa bazai kyau ba" ta ƙarasa maganan tana dariya har da hawaye saboda yarda zayn ya haye kan cikinta yana tickling dinta'

Aw Allah ok try it mana ke zaki tsokano aikin da bazaki iya ƙarasawa bs kuma in kika fara sai angamasa whispering mata maganan yake a kunneta seductively

Wani yar taji a jikinta a take ta hadiye dariyan da take saboda yanayin da ta ke jin kanta a ciki, bangaren zayn kuwa yana sane yake mata hakan sabida yasan baƙsramin effect hakan ke bataba.
Wani irin kallo yake binta dashi wanda tasan mai hakan yake nufi "omg this guy knows how to turn me on like damn well " a zuciyanta take maganan tare da mayar da lower lips ɗinta baki tana tsotsa wanda hakan ya zama mata habit, sosai abun yake shigan zayn dan ya kula ita bata masan tana yi ba amma fa intayi Bakaramin sama take kaisa ba.

Eyes ɗinsa ne su kayi focusing sosai a kan lips ɗinta a hankali yake sunkuyawa dan kamo lips dinnata. Ring ring ring " shit he muttered under his breath, Miral ne ta saka hannu ta turesa ,ni dagani in na biyeka sai kayi late gun aiki almost to 7,
Baki ya saki yana kallanta "Allahhhh kaji mun matar  nan fa da gulma as if she's not enjoying it"
Injiwa ne yace maka haka gira guda ɗaya ta daga tana kallonsa.
Ok to bari na ƙaraso sai inyi proving ɗinki wrong, crawling ya fara akan bed din yana zuwa inda take
Ai da gudu ta mike daga bed din ta fita da gudu a room din tana masa dariya

Shima dariyan ya cigaba dayi ganin yarda ta fita "zakiyi bayani ne idan na dawo matsoraciya.

Wanka ya shiga ya sake yi ya shirya cikin Gucci and Ralph Lauren suits and tie cologne and perfs ɗinsa masu kamshi yayi putting on ,'awwn one word for him "perfect "
A dining area ya sameta tana arranging masa breakfast Peck ya bata a goshi sannan ya zauna tayi serving nasa ya fara ci.

har parking lodge ta raka sa hugging ɗinta yayi," I will miss you ya faɗa a kunne yana shakan daddadan kamshinta.

"I will miss you too" ta faɗa in a lowtone wanda batasan ta fadaba.
Sosai yaji dadi dan ya tabbata feeling dinsu mutual ne duk da bata furta masa tana sansa ba amma ya kudira niyya zai jirata ko yaushe ne,
"keep something special for me tonight ,
"I will " ta mayar masa"
peck yayi mata a goshi sannan ya shiga motan sa ya fita.
Almost two weeks kenan miral da zayn suna Rayuwan soyayya agidan sosai cos idan kagansu zakace dama tuntuni masoyane although miral har yanzu bata furta tana sansa ba duk da kuwa masifan sansa da ya shigetan,  yes she's waiting for the right time wanda kuwa yakasance yau da daddare tayi niyyan confessing masa san da take masa din..
***********************************
Bangaren zayn kuwa yau tunda ya fito a meeting yakejin faduwan gaba yea ysaan wani Abu is wrong somewhere amma baisan mene ba.
Hankalinsa gaba ɗaya ya tafi kan Miral, phone ɗinsa Ya dauka yayi dialing numbern ta  kira daya ta daga, hira suka dan taɓa yana mata explaining yarda yayi missing dinta, ita kuma a daya bangaren sosai take jin dadin hakan dan tana gani ba wanda ya kaita dacen miji.

After yayi hanging ne kuma sai yadan samu wani karfin gwiwa jin lapia miral din kalau laptop dinsa ya jawo yafara aikin daya fara tun jiya bai ƙarasaba,
Ya duƙufa yanata aiki kaɗan kaɗan ya fara jiyo hayaniya a waje kaman zai Leke kuma dai yayi fuska ya cigaba da aikinsa..

Banko kofa yaji anyi ,ruffy ne ta shigo Amma assistant sa na biye daita sosai ya hade rai yana kallon Anna "a... a... Am sorry sir I try all my best to send her away but she insist "anna ta fada a dan tsorace tana Kallansa
Alaama yamata da hannu akan ta tafi.
Kansa yamayar kan system dinsa "lapia mai yakawoki gurina kuma?"yafada rai bace

Weellll.. Dawani yangan da baya mata kyau ta karaso gunsa 'lapia ne ya kawo haka honey I come to claim what is mine hannu ta saka ta dago habansa.
Hannu yasaka yabige hannunta are you insan....  Kasa rasawa yayi saboda maganan nasa daya makale dalilin eyes to eyes contact da sukayi having

Cliff hang stuff😀😂
Please do vote share and comment
Chuchujay Xoxo❤

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top