Chapter 12
Page 12
MEERAL
Zaune take kan very huge Queensized bed ɗinta gaba ɗaya ta rasa mai ke mata daɗi kana kallan fuskanta kasan ansha kuka a gurin, '.
tafiyan su saima kenan tayi tayi su ƙara zama sunce ina ai ango yace sauyi sauri su fito ga motocizasu mai dasu gida.
Shakiyanci Iri Iri tasha shi,Zainab harda cewa to mu dai sai muzo kwatanki gobe da safe.
ita dai ba abun da take in banda kuka, kukan da ya kunshi nesa da tayi da mahaifiyarta da kuma tilon ƙanwarta.
Yau wai itace gidan aurenta ,aurenma da wanda bata kauna,.goge hawayenta tayi ,wani courage taji yazo mata a hankali ta furta I refuse to be disrespected, neither will I allow some arse to play with my pride and dignity.
Kodame yazo nima na shirya masa.
Jin gidan Shiru yasa ta fara tunanin ba kowa ciki,ɗakin nata ta fara bi da ido tana karantarsa a ranta wata irin soyayyar mahaifiyarta na kara ratsata dan sosai aka kashe mata kudi agun.
Sosai Zayn ya rinƙa rokan maamah a kan ba sai an zuba mata kaya ba amma tace ina ba wannan zancen.
Komai na dakin baby pink and white ne,baby Pink and white curtains were covering the large windows,Bed ɗin tama had pink and white cover that looked very expensive,Every other furniture was having same theme komai na daki Abun kallo ne, her mirror set was just wow,Room ɗin had its own ensuite bathroom complete with an attached walk in closet.
Grabbing silver door knob tayi ta buɗe oak door, what she saw made her open her mouth in awe large bathroom ne dauke pinkish white komai was design by carrara marble komai gwanin shaawa da glass shower, jacuzii etc ni kaina chuchu dana shiga kaman kar nafito saida Salmah-D ta jawoni tace na fito kar zayn yatarfamu a gidansa
Komai na daki nata abun kallone.
Wanka tayi ta fito ta saka comfy nighties ɗinta ,sallah tayi ta kwanta dan batajin zata iya cin wani abun yanzun.
After ta tashi da safe wanka tayi tasa comfy house gown mara nauyi da hula ,tunani take wannan wane irin aure ne ace an kawo maka mata amma ko lapianta ba kazo ka duba ba bare kaji ya takwana ,taci abinci aa kai kawai ba ruwanka,dama tasan ba zai kwana gidan ma,shine farkon wulaƙanci da tayi expecting daga gareshi beside itama bata gayyarsa ,cikintane taji yana kukan yunwa dama gata ba mai jimre yunwa ba tho abincin kadan take yafita amma fa bata zama bataci ba, Tunani wannan zaman take tunda kowa ta kansa yake, ai bataji kunyan fita neman nasawa a cikinta ba. Dariya ta saka ita kadai wayaga amaryar jiya ta fita neman abinci.
A hankali ta fito daga dakinta gefe ta kala tagan wani glass balcony dayara ba part ɗinta da dayan part din basai an faɗa mata ɗakin mr monster ne.
A hankali take taka staircase ɗin har ya kai ta parlour, bakaɗan taga parlour din ya mata kyau ba.
kitchen ta shiga tana ta kalekale tama rasa mene zata samu ta sama cikinta, fridge ta bude taga madenoddle all covered a cikin robansa warming dinsa tayi den tayi frying eggs 3 ajewa tayi kan kitchen cabinet, fridge ta bude ta ciro hollandia ɗaya.
"yes I won't look for food anjima, sai kaci kan ka "ta faɗa tana juya hollandian a hannunta,ba tayi expecting ba sai jin hannun mutum tayi an zagaye mata waist ɗin ta,tsoro mai tsanani taji ya rufe ta saboda yarda ta kawo ko wanine ya shigo mata cos bata tunanin mr arrogant sir ya kwana gidan,kowane addua yazo bakinta faɗa take.
Wani karfi taji yazo mata,gwiwan hannunta ta ɗaga daniyan tayi masa gula a ciki tasan duk masifansa ai ya cikata inta taba cikinsa kowane shi kuwa.
Kaman yasan mai take shirin yi tana kawo hannuta ya taresa tsaf, bakinsa yakawo daidai saitin kunneta" not your lucky day babe" ya raɗa mata a hankali
.. Wani yar taji tun daga kan yatsan kafanta har tsakiyan kanta 'Kace dan isakan yana nan ta a yana cikin ranta'bata ankara ba sai ji tayi ya saka one hand yayi squeezing right butt dinta ,wani unexpected growl ta saki tana kiciniyan ƙwace kanta,
"bana san sabon iskanci kuma mene ha... "Maganan tane yatsaya dalilin jin tongue dinsa kan earlobe dinta yana licking cikin gwarewa. Wani irin moan hade da hissing tasaki , gawani unknown feeling dataji yana tahomata wanda batasan daliliba..
Zayn banasan isakanci wlh zanbaka mamaki tafada cikin wani irin voice wanda bamatasan tanadashiba.. Gradually from ears taji yana tahowa neck dinta yana barmata hickeys dalilin wani irin pressing mouth dinsa dayake kan skin dinta and at sametime sucking it... A hankali taji yana tahowa izuwa collarbone dinta.. Wani irin pleasure taji yana zuwar mata at the same time pain...
Tunawa datayi wanene zayn yasaka ta tataro duka karfinta ta Turesa saboda yagama sakankancewa da shagala kan abunda yake..
Kallonsa take dawani yanayin na bakinciki wasu hawaye masu zafi taji suna zuba mata..
Kana Kallansa kasan daga gym yake cos gym short ne jikinsa da white singlet
Sai wani pure white towel daga gani zufa yagoge dashi...
Kasan dai ni ba yar iskabacebako muryanta harwani ciki ciki yake wlh idan kacigaba munda haka cikin gidan nan bazamuna zaman lapia ba dan ba abunda zaihana na maka bakin rashin mutunchi kaji nace Allah..
Tunda tafara magana yake bin pink lips dinta da kallo jiyake kaman ya kamasu yamusu licking din lollipop😂amma very soon...
Masifan dai take tayi ba tsayawa idonta har wani rufewa yake sabida masifa..
A hankali yatako inda take batadaniba saiji tayi. The arrogant 6.5 muscular man yayi caging dinta he was pressed against her face dinsu inches away sunajin numfashin juna.. Hannu yasaka yasafa lips dinta a hankali ya furta soon very soon wanda ita batasan mai yake nufiba..
sai ido datake rarrabawa dan bakinta yagama mutuwa..
Hannusa yakai kanta ya cire hulanda ke kai revealing her long black silk hair in a bun.. J an bun din yayi hair dinta suka zubo baya, he began to brush it, Its soft and luscious lumshe ido yake yana wani shinshinan kanta the smell is divine I love it yayimata whispering a kunne wand itakuma hakan Bakaramin illa yake mataba talurama da sanisa yake mata hkan.. Stupid arse tafurta a hankali.
Wani wicked grin yabata hannu yasa yadago habanta you will repeat that when I fuck u hard wanda you will be begging for more..
Allah ya kiyaye tafada wani mugun fusace tana Turesa am not a slut you jerk..
Dariya yayi yana maida hair din bayan kunneta yes baby I know you ain't a slut but remember you are mine.. And very soon I will reclaim what is damn mine.. You are mine nobody else can take you koda kuwa bana sanki.....
Pecking yabata a goshinta Ashe bamu gaisa bafa good morning sugar... Kishirya zamuyi baki anjima.. Sannan yajuya fita, yabartanan kaman wanan wawiya..
Abincin da bataci bakenan takoma daki tanata aikin kuka wlh bai isa Yasamu jiki naba dan nasan shiyakeso.. Hickey dindayabar mata tasake dubawa allah ya isa hannutasa tanashare hawayenta cos duk concealing dindatama gurin saida yanuna....
Wanka tayi then tayi sallah wani arnen milk vowel material tasaka tazaune gaban mirror tana gyara gashita sai ganin mutum tayi tsaye a kanta well dressed in his ash sweat pant and white shirt batawani yi mamakin yarda yashigo dakinba dukada tasaka key. Why? Sabida gidansane...
Kinyi baki, yitayi kaman batajishiba saida taga yana matsowa inda takene tace naji wild crinkle Muslim hijab at the same time scarf ta dan rolling nasa sannan tafita..
Kanan ammine su biyu sai yayarta wanda suka mata intro as aunty muna, aunty hafsa, sai babbar tasu aunty umma Den husna da ta rakosu kuma takawo abinci.. Sosai suka yaba da miral din sai Janta suke jiki shi kuma gogan sai wani lovey dovey yake da ita adoles shi masifan san matarsa yake....
Vote comment share and follow Chuchujay
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top