Chapter 10✓
Page 10
MEERAL❤
Dawowansu Nigeria ba ƙaramin daɗi Yama miral ba dan ba kaɗan tayi missing maamah da little kitten ɗin taba amma me, koda Zayn ya sauketa gida da gudunta ta shiga gidan.
"Salamu alaikum maamah na little kitten mimir is back" ta faɗa da murnanta ,tana shiga dakin maamah din turus tayi ganin maamah a kwance rai hannun Allah, Trolley ɗinta da hand bag ɗinta ta yar taƙarasa gun maamah da gudu "maamah what's going on meke faruwa?.ta faɗa a rude.
bata ankaraba hawaye taji ya wanke Mata fuska.
Hannu maamah ta miƙa mata alamun ta ƙaraso da sauri ta haura kan gadon, "maamah mai ya sameki ina Asia? ta tambayeta cikin muryan tashin hankali.
Dan tari maamah tayi ta kamo hannun crying miral.
"Haba didin auta mene kike ta kuka haka kaman ance miki na mutu. ta faɗa tana kakaro wani karfin hali tana dorama fuskanta.
"bakigaba lapia na Kalau kawai ɗan zazabine kuma na aika Asia gidan Aisha ta saman magani da murmushi a fuskanta tana kokarin boye irin jin jikin datake.
"Amma maamah saida na tambaye ki kan na tafi fa da sauran maganin da kike bukata kikace aa,kina da su" fa miral ta faɗa tana kure maamah da idonta da ya jike da hawaye.
"Oh come on zazabine fa kawai kinsan baka hanasaba idan yaso zuwa"
Muryan Asia ne ya katse su lokacin da take faɗin "maamah wlh tace maganin nan ya Kare fa kuma.. "Kasa karasawa tayi dalilin ganin didin nata datayi, kuka ta saka kaman dama jiran Miral ɗin take ta sauke duka kukan da takeson yi. "Didi kinga ba yarda jikin maamah yayi tun jiya nace nakaita asibiti murokesu since Inada sauran yan kuɗin da kika bani inyaso in kin dawo dan Allah ba a cika ba amma taƙi"
ta karasa maganan cikin sheshekan, kuka ita dai maamah kallansu kawai take tana san tai magana amma ta kasa.
Jacket dinta kawai ta aje tace ma Asia ta zauna ta kula da maamah bara taje ta Samu cab su kaita hsptl.
After Sunje asibitine akaba maamah gado da kyar shima suka samuu, Bayan likitan yayi gwajegwajensane ya fito ya tambayesu ina mijinta, Miral ta mike tace doctor badamuwa komene zaka iya faɗa mun'
kallanta yayi sosai ya danyi Shiru can yace ok badamuwa muje office.
Tambayanta ya farayi sunanta ta fada masa,
' Relationship btw you two" yana dan gyara medical glass ɗinsa.
Mom ɗinace ta bashi amsa muryanta kanaji kasan tasha kuka.
"Kinsantana da heart problem?
"Eh doctor nasani "tabasa amsa a takaice dan ta matso taji mene ke damun maamah din.
Fada ya mata sosai akan rashin kulan da aka nuna akan ciwon and zuciyanta dap yake da bugawa da basu kawota bama sai dai suga babu ita..
sai da yagama faɗansa itavdai miral ba abin da take sai kuka,ɗagowa tayi ta kallesa .
"doctor please help us ita kaɗai ke garemu please save her,"ta ƙarasa da sheshekan kuka.
ba ƙaramin tausayi ta basaba.
da gentle voice dinsa yake sanar da ita komai zai zo da sauƙi, yanzu mun mata alluran da zai sa ta Samu bacci and mun bata wani magani da zai lafa abun, Amma dole sai kinyi signing dan dole sai an mata surgery nanda 3 days ga kudin da komai kije ki biya.
Dan firgita tayi da taga kuɗin da ke rubuce gurin dan ita yanzu accnt ɗin ta baida wannan amount din dama ace ta karba salary dinta ne shine yanzu gashi month bai yiba... hasbunallahu wani imal wakeel ta faɗa a hankali dan yanzu bata san Inda zata samo wannan kudin ba har kimanin 300k.
"Doctor dole yau za a biya kuɗin"" ta tambayesa cikin tashin hankali.,Lura da halin da take cikine yasa likitan yace mata Ai harnan da 3 days din zata iya biyaa, Godia ta masa sosai sannan ta fita gun Asia,
da gudu Asia ta zo Inda take cikin ɗauki" Didi mai doctor yace is maamah going to be alright,?.
Shafa kan kanwanata tayi" everything Going to be just fine insha Allah I promise kinji ,share hawayen bara naje gida na dauko mana abun bukata.
**
Bangaren Zayn tun lokacin da suka a jeta yasa driver ya kaisa gida dan yau ɗin baya jin akwai inda zai iya zuwa, Farouk ma ya kirasa har ya gaji ya kashe wayan dan yasan zancen bai wuce yace yazo su zaga gari ba inda shi kuma he's not in the mood at all yana bukata bed rest na duka ranan.
Abinci ya tarar mai rai da lapia Wanda mom da husna suka haɗa masa.
Adeel sai tsokanansa yake wai Ina auntysu da kuma budurwansa na gidan su," Kasan inda suke Ai ɗan iska.
Dariya husna da Adeel suke masa ganin yarda ya haɗe rai irin bansan raini ɗin nan.
Ammi ne ta saka baki wajen tambayar wane ita wanan ɗin da bayasan ayi magananta haka?
tashi Adeel yayi ya koma kusa da ammi," buɗe kunenki kiji Ammi" yana wani Tafa Hannu kaman mace. ai Indai tsirkune nan kafi kwarewa na buɗe fesa mun cewan ammi tana dariya.
"ai ammi ina faɗa miki big bro yayi wata tsaleleyir budurwa wlh ammi kallo ɗaya zakivmata zata shiga ranki kin ganta kuwa , wallahi ta haɗu, wayyo ammi sai kin ganta wlh ni in ba yaso ma sai in zaga "
da wani irin hanzarin Zayn yayo kansa,Adeel na ganin haka ya tashi suka fara zagaye palour ɗin.
"Big bro mene na faɗa kuma dan nace tamin, Wannan lips ɗin Omg"
wani kukan Kura Zayn yayi yayi kan Adeel,Adeel na ganin haka shima ya diba a guje suka fara yartsere.
"Wayyo ammi ki masa magana Adeel ya faɗa yana ihu mai cike da neman faɗa.
"Wlh yau saina karyaka ni Sa'an wasankane dazakana faɗa magana kan p.a ɗita, haka wannan ai salan raini ne in zakayi ka bari sai bana nan mana an faɗa maka na damune"
Dariya duka suka saka musamman Adeel harda rike ciki ,ammi kin jiko he's jealous. Wlh inba hakaba ya bar ni na zaga mana.
"Ni ku daina zagaye ni karkusan ciwon kai kun girma ba kusan kun girmaba "ammi ta fada tana kai grape bakinta.
"Dan Allah big bro ka rabu da ya Adeel kasan halinsa da mugun tsokana"cewan husna tana maida pillows din da suka ɓata garin rigimansu.
Zama duka su kai suna maida numfashi musamman Adeel.
"Ok gentleguys yayi haka yanzu dai ku zauna muyi magana "ammi ne ke magana cikin serious tone.
Zama duka su kai suka nutsu suna suraranta..
Gyaran murya tayi wato abin da nakeso daku shine kunga dai girma yazo muku musamman ma kai zayn yakamata ku fito da matan aure cos nima inason naga grandkids ɗina". ta ƙarasa maganan tana shafa gashin husna data ɗora kanta saman cinyan ammin..
Adeel ne ya sunkuyar da kai kaman mutumin kirki" ammi ni dai damafa ina da wacce nake so kawai dai ban faɗa mata bane kuma ina jiran big bro ne tukkuna,amma nikam ai Miral ta gama sace zuciyata"
dariyan dake shirin fito masa ya gimtse..
Bai fargaba yaga Zayn ya nufosa ,mikewa yayi suka fara ,stairs ya haura shima ya bisa ,da gudu Adeel ya shige ɗakinsa,sai bai bisa ba shima yayi nasa dan dama excuse yake nema yarda zai tserewa maganan Ammin.
Washe gari da wuri ya shirya ya fita office dan yau yacbama Miral leave dan ta huta amma shi bai bukata so yana son yaje ya gama wasu abubuwan.
After lunchtime yana zaune a office yayi Nisan tunanin jiran zuwanta yake tun safe amma Shiru ,yes yasan definitely zatazo dan bodyguard dinsavyasa yana spying a kanta ya faɗa masa mom ɗin ta na abisiti and yasan she need money na surgery ɗin and yasan account ɗin ta bata da adadin waɗannan kudin, a iya tunaninsa yasan dole zata zo amma da yaji Shiru Shiru harya cire rai.
Knocking yaji bakin door ɗinsa, kasancewar a buɗene yasa ya ɗago yana Kallanta ,tsayawa tayi bata shigo ba kuma bata komaba.
"In shigowa zakiyi ki shigo infita ne kuma kibi hanyan da ya kawo ki"
Shigowa tayi kaman laka ya fashe mata, chair taja ta zauna.
"Afternoon sir"
"Afternoon Mss Bukar, hope am safe"
wasa ta fara da fingers ɗinta" emm dama dama.. Em "tunani take is this the right decision kuwa abinda take daidaine? tun jiya da dadare data yanke wannan hukuncin take tunanin Anya.
Tamaza dai tayi "Mr Zayn wani alfarma nake nema a gunka please, ina son salary na ne please urgent abune ya taso mun and ina bukatan kuɗin nasan kai ka ɗai zaka min hakan, I promise to work hard cikin month ɗin" ta ƙarasa da fargaban abinda zai fita bakinsa.
Shiru ne ya ratsa gun na wani lokaci yana karantarta
"Mss bukar naji bukatanki but what will I get in return" yana wani wicked smirking ya tambaye ta.
Tashi tayi a tsorace tana hada x da hanunta alamun kaman kana tare mutum daga ƙarasowa inda kake sai zaro idanuwa tare a ranta tana ayana dama tasan haka zaivfaru tunda gun dan iska tazo neman alfarma,kamar yasan thought ɗin dake ranta.
Wani irin mugun dariya ya kwashe da yana nuna ta da finger ,
"so kema kina da irin wannan dirty mind ɗin" saboda dariya har tari ya fara.
Zama tayi ta ɓata rai "sir ina sauri ne tell me idan Zan samu to let's cut all this jokes,my mom is dying and Ina buƙatar large sum of money domin aikinta,ba wai ina nema kyauta bane Bafa i will work for it.
Kallanta yake yana tunanin a ransa kafin yace.
"well yarda kikace amma dole na samu wani abu in return.
"Ok ok naji sir tana ɗaga masa hannu cikin kosawa," what do you want?
"Now you acting like a good girl wani file ya dauko akan desk ɗin ya tura mata," ga sunan dama already ke suke jira ,read it sign it in kina bukatan kuɗi in baki so to dole kije gida ki jira month yayi.
Bude file din tayi tana mai karantawa a hankali,mikewa tayi tana cire hanunta a kai kaman ta taɓa kashi tana zare ido tana kallansa.
Yes hanunsa ya daga irin I don't care ɗinan " You need money for your moms surgery ni kuma I need a WIFE,nasan zakiyi tunani yarda na aje file ɗin nan,well dama ba shirya ina jiran opportunity.
"Allah ya kiyaye ya rufamun asiri na aura mutum irin ka, I'm not gold digging bitch,dan ita kaɗai zata iya Aurenka dan kuɗi ba dan halayya ba
"Who is talking about gold digger here kawai na kawo mana solution ne,kada ki manta magana ake ta 500k wanda ni dake munsan baki da ita,idan kinga dama kice nayi using weakness ɗinki,it doesn't matter.
Bag dinta ta dauka ta nufa hanyar fita, har ta kama silver door knob muryansa ya sata tayi freezing.
"I know baza ki iya giving up life ɗin mom ɗinki ba, you need her kar ki yanke decision ɗin da zai sa kije later kina dana sani,kiyi tunanin ,"
Wayanta ne yayi Ƙara ,ɗagawa tayi without knowing wane ke kiranta.
Muryan Asia taji "didi har yanzu kina inane? Wasu hawayene suka saukomata tausayin kanta Dana Asia taji ya kamata,Wasu hawaye ne na takaici suka zubo mata.
"Asia yanzu zan dawo kinji everything is going to be alright,na samo kuɗin aikin.
Wayan ta kashe ta nemo duk wani courage datasan tana da sannan ta juya ta kallesa.
"sit" ya faɗa yana nuna mata chair.
Zama tayi taja file ɗin,kallansa tayi da eyes ɗinta da suka yi red amma tace:
"kasan contract marriage haramun ne a Islam ba?".
"Na sani " tasowa yayi ya dawo kan chair ɗin dake kallanta:
"Ba wai ina nufin contract bane, noo ina son kiyi signing ne as an agreement tsakanina dake saboda ba juya baya.
Jawo abun tayi ta fara karantawa, tsaurin da abun yayine yasa kawai take wucewa
"Don't fall for me.
"We will be sharing same bed"
"dole zamuringa acting like real couples in Muna cikin mutane.
"My words should be the final say
Bana san gardama innace yi to yi.
Blah blah blah
Lastly abunda yafi ɗaukan idonta shine
"NO DIVORCE
bakadan gabanta ya faɗi ba pen ta dauka kawai tayi signing da sa wa a ranta koma Menene rules ɗin in anyi auren zata kula da komai dan bazata iya ruyuwa da wannan womanizer ɗinba.
"Yes" ya faɗa da murnansa dayaga ta gama sa hannun, Cash kike so ko kuma na tura miki a account ɗinki?
"Kamun transfer.
Babu musu ya karɓi account number ɗin ta ya tura mata 700k kafin ya kalleta yace"bari na kai ki da kaina wiffy.
" kabarsa kawai" ta faɗa tana mikewa.
"Omg wiffy inace yanzunan kika gama karanta rules ɗina, banasan gardama.
Bayarda ta iya haka ta bisa sukaje hsptl din
Shiya biya komai ba tareda yabi ta kudin daya bata ba tayi tayi ta hanasa amma yace ai yiwa kaine.
Successfully akama maamah surgery din, kullum Zayn yana hanya shi a dole maamah ta yarda shidin mutumin kirki ne kuma yanason yarinyarta tsakani da Allah..
Maamah na kula da su yarda komai yace love love ko kunyarta ba yaji yayin da Miral kejin kamar ta yanka shi saboda takaici.
Maamah tafi kowa farinciki dan bakaramin shiga ranta dama yayi ba.
After an salamesu still shi ya kaisu gida duka wani magungunan ta ya daukesu, motsi kaɗan sai yace maamah sannu yi a hankali kaman wani na Allah.
Maamah kam sosai haka ke burgeta dan dama tana san taga miral ta samu miji mai kula da ita...
Bangaren Asia kam wani dadi takeji bakadan ba ,the mighty and hot CEO zai zama in law ɗinta.
Vote comment share and follow Chuchujay
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top