Chapter 1✓

💗 MEERAL💗
Page 1
Tafiya take da sauri da sauri dan ta kai gida duba da yarda yanayin garin yake yanayi na damuna, ga hadarin daya haɗu yana daf dasakan ruwa, Allah Allah take taganta Cikin gida Dan a rayuwanta babu abin da bata so irin ruwa ya taɓata,
bayan tafiyan minti goma ta iso gidansu dake alhj abubakar maitaya street anan Cikin anguwan rijiyar zaki,

"salamu alaikum"
salama tayi Cikin zazakan muryarta maidadin sauraro, wata datijuwace da take in her 40's ta amsa mata sallamanta.
"Miral har kindawo ya a kayi yau kika daɗe haka ?".cewan wanan datijuwa wace take matsayin mahaifiya gareta,.
" Wallahi ma'ama yau dinne wahalan abin hawa ake sosai shiyasa"., ta faɗa tare da sakale veil ɗinta a jinkin cloth line dake tsakar gidan, .ɗankaramin ajiyan zuciya ma'ama ta sauke
"wlh har na fara fargaban ina kika shiga wannan gari da ba gaskiya,".

Matsowa Meral tayi daf da mahafiyanta taja turmin dake bakin kitchen ta zauna tana mai faɗin
"ma'ama ki daina saka damuwa da tunani dayawa haka a zuciyan ki kisanfa Mai doctor yace banda yawan tunani is not good for your health, and I promise bazan taɓa yin abunda Zakiyi wadar dani ba, insha Allahu bazan watsar da tarbiyan da kika dade kina dorani akai ba, aikin nan nasan shine Bakiso but I have to do it for you and Asia nima ba wani san sa nake ba am trying so hard naga na samu aiki Mai inganci kullum processing nake yanzu haka Inata Allah allah na fada miki na kai takaduna wani company but sunce na jira lokacin da zasu fara daukan new employees, kinsan yanayin aiki a kasar nan ,baka yi degree din ba samun aikin, adduaa dai Zakiyi ta taya ni".

Ajiyan zuciya ma'ama tayi, "addua kam ai kullum Cikin yinta ake Allah ya wuce miki gaba yasa Albarka Cikin rayuwan ki, na tabbata da abbanku yana nan sai yafi kowa farin ciki da dawaniyan nan da ki ke damu, Allah dai yasa aikin ya samu Dan ni aikin restaurant ɗin nan Bawani yimin yayiba ina lapin Cikin anguwa amma har sabon gari,? Allah dai yasa maki hannu a lamarinki ya rufa mana asiri, kije ki aje handbag din ki watsa ruwa kici abinci ki huta dan nasan kin kwaso uwar gajiya"...

"To ma'ama, waikam har yanzu Asia bata dawo ba daga gidan aunty aisha Nifa bana kaunar fitan nan nata ita kad.....
"Salamu alaikuma Ma'ama wai har yanzu didi bata dawo bane"
maganan wata yarinya da bazata wuce shekaru 14 a duniya ya katse ma MEERAL maganan da take niyan karasawa,
" nadawo ayawo Mai ya zaunar dake gidan mutane har karfe 6:30 baki nemi hanyan gida ba zamu ɓatafa kan yawon nan.
Pouting lips Asia tayi daya nuna cute pink lips dinta sosai tears where about to fall from her beautiful gloomy big eyes.
"Ayya didi am sorry, kinji assignment fa mukeyi nida nimra fa shiyasa am sorry bazan ƙara dare ba kinji didi na", with her small hands shaking meeral's,
"naji ai indai pity face ne aikin iyasa next time kar ki kuma. Zo kikar ɓa chocolate ɗinki"
ta shige ɗaki tare da Asia biye da ita a baya, Ma'ama ta bisu da kallon so tana jin kaunar yaran nata na shiga ranta sosai tasan ko yau ta faɗi ta mutu ba ta jin za su tagayyara ,goge Dan guntun tears ɗin da ya sauko a idon ta tayi, Allah ya raya munku ya ƙara haɗe kan ku....

how do y'all find it?? Smh huh?
Well I said I aint perfect tho.
Short page huh ❔ tis my first .. More is coming.
ehn please if you find any mistake on the journey then let me know Dan na gyra
Dont forget to vote, comment, follow and share it mean alot to me
Love y'all ❤️ xoxo
Chuchujay

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top