MAIMAITA TARIHI YA HAU OKADABOOKs: Ga yanda za a sameshi

Assalamu alaikum wa rahmatullah, da fatan kowa tana lafiya.

Na san an samu jinkiri game da fitar littafin nan. To amma muna namu ne Allah kuma Ya tsara naSa.

Ayi min afuwar wannan jinkirin.

Alhamdulillah a halin yanzu an samu yana nan akan manhajar Okadabooks.

Kamar yanda nayi alkawari idan littafin Maimaita Tarihi ya fito zanyi bayanin yanda za a sauke shi.

Zaku ga anyi labarin kashi biyu wato 1 and 2

Na raba ne saboda nauyin yawan littafin wanda ya kai shafuka dubu uku da dari shida. (A fuskar waya ba a shafin littafi ba🙊😂)

Amma saboda samun saukin karatu na rabawa mai karatu su a wuri biyu. Idan kun karanta labarin har Babi na 41 a wattpad ba sai kun sayi book 1 a okada ba. Zaku iya fara karatunku daga book 2 duk da an samu wasu 'yan canje canje a book 1 din ma.

Idan kuma kuna da sha'awar sake karanta labarin gaba daya sai ku sauke duka biyu wato book 1 and 2

Kowanne Naira 700 ne.

Bayanin da turanci ne amma ga mai bukatar ji da Hausa ga hotuna nan ku kalla videos naso turowa amma dropbox dina ya cika, in sha Allah zaku gane.

Ga kuma wani video da turanci idan da mai bukata.

Wacce bata gane ba sai ta min sako a nan zan amsa a comment section.

LET’S GET STARTED! (Gashi a rubuce)

Step 1: zaku shiga  (Playstore or iOS) saboda downloading OkadaBooks app akan wayoyinku.

Step 2: After installing. Start the app and register your username with your email or your Facebook account.

Da wannan sunan zaku na confirming payment idan transfer kukayi.

Step 3: Inside the app. Click on the PROFILE button and then the REFILL button to top up your account.

Zaku iya saka ko nawa kuke so ba sai lallai kudin littafi daya ba yanda gaba kuka zo akwai sauran canji zaku sayi wani littafin ba tare da kara saka wani kudin ba.

Step 4: To add the amount of money you wish to top-up with, you can do so in three ways.

UPDATE (ALL IOS USERS KUYI AMFANI DA BANK TRANSFER KAWAI SAI KUYI SENDING CONFIRMATION EMAIL THEREAFTER) account number na hoton kasa.


FOR ANDROID USERS

These  are the other options

a) You may use a DEBIT or CREDIT CARD to add money to your (ATM card dinku kenan) OkadaBooks account (ba mai sace muku details dinku saboda it is secured through Paystack.)

b) AIRTIME TRANSFER ko ku tura musu katin waya, idan wannan kuka zaba zasu fiddo muku lambonin da zaku iya tura musu.

Idan kun tura sai kun masu email su san ke kika tura, username dinki, katin nawa kika tura da kuma lokacin da kika tura.

Ku tura wannan email din wa themechanic @ okadabooks . com idan baku tura mail ba baza su taba refilling maku ba don basu san wani user dinsu bane ya tura kudin.

c) BANK TRANSFER

NB: The first option instantly refills your account. The other two are subject to confirmation before a refill can occur.

(Confirmation na nufin ku tura amount din da kuka yi transfer cikin account dinsu, da name of depositor, username dinku na okada wa themechanic @ okadabooks . Com)

You are expected to fill the refill form after your transfer to make a manual refill possible.

The refill form can be found on the same page as the instruction, at the bottom (PROCEED).
Duk zaku gani a app din.

Step 5: After refilling your account, still inside the OkadaBooks app, go back to HOME and then use the SEARCH ICON to search for your desired book.

(Maimaita Tarihi) With your account topped-up, now you can buy the book(s) of your choice and DOWNLOAD into your device.

Step 6: Go back to the LIBRARY menu in the App, there you’ll see the book(s) you’ve bought and can read it without being connected to the internet.

Ga mai sha'awar comment KO discussion game da littafin bayan kun kammala karanta labarin na bude telegram group inda za a warware komai. Saboda okada babu comments.

Kar ku shiga sai kun tabbatar kun gama karanta labarin saboda akwai spoilers a can!!
SPOILER ALERT!!

https://t.me/joinchat/ILfmHEN6Acy3pMj8

Ma'assalam

Umm Yasmeen💞💞

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top