Talatin da Shidda
Rayuwata
Babi na tara
Shi inma bakuwa su kayi daga side in baban su. Bata shiri da yaran gidan, dake kuma tayi aure jar da babyn ta kawai sai ta sauka a nan dakin yaran. Ranar we were so sad haka kuma so addicted da ba za mu iya hakura ba. Da ke kuma gado daya duk mutum biyu ne akai sai muka lallaba har sai da tayi bacci sannan muka afka duniyan da muka fi wayau. Hankalin mu duk gabadaya ya tafi a abinda muke yi da har bamu san inda kanmu yakr. Ita kuma ashe babyn ta har ta fara kuka hakan ya sa ta farka, ta gama bata nono kenan ta lura kaman ana mutsu ta cikin bargo, ba abinda tunanin ta bai kawo mata jin abun ya fara yawa. Da saurin ta ta mike ta yaye bargon da Siyamah da Zakiyyah su ka lullube kansu, yanayin yanda ta gansu ya sa ta runtse idon dole. Ba tayi wata wata ba ta dawo kanmu, duk abun nan bamu san meke faruwa ba ni da Raudah har ta yaye namu bargon. Salati ta sake, mu kuwa duk idanun mu sunyi rudu rudu, kallon mu kawai take tana dalati, sai dai daga yanayin ta zaka gane taji zafin abinda ta ganin a yanzu. Mu ko sai xare ido. Ranar dai ba ta kwana a dakin ba, mu kuwa ta kulle mu daga ciki, ta fita idanun duk hawaye tana fadin "Duniya ina zaki damu?" Dan bala'in bayan fitan ta Raudah da duk abun ya fi shigan ta akan mu kamo ni ta fara kokakarin yi tana son mu cigaba. Da ke nima na zama ruwa hakanna kuwa na biye mata, Zakiyyah da Siyama kam tsoro ya hana su tabuka komai.
Sai bayan sallan asuba ta samu a gaba cikin natsuwa duk da kwallan dake idanuwan ta a tsanake ta mana bayanin illan abinda mu ke, wa'azi ta mana sosai mai ratsa jiki ba tare da ta tmby mu waya koya ma wani ba. Dake daman hanya ce ya tsaida ita, gari na wayewa tasu mum ta fada mata duk abinda ta gabi domin a sa mana ido sannan ta bar gidan. Mum kuka shabe shabe tazo ta same mu da sauran yan matan gidan. Su kam ba wa'azi su ka mana ba sai ma fada, kai har dama mai dunguri ba dai wanda ya buge mu. Ita kam mum kasa magana tayi, sai can ta fara fadin "ita kam ba zata iya, mun zo ni da zakiiyah zamu bata musu yara don tasan a garin Abuja kam ba inda yaran su zasu samo wannan irin mugun abu. Don haka yanzu zata kira iyayen mu suzo su kwashe mu" wlh matan nan kaman ba mu hada jini da ita ba, ta rufe ido tana ta zazzaga mana bala'i nida zakiyyah. Ba wanda taba ma chance in magana sai ma cewa tayi yaran su na Abuja are so naive da ba yanda za suyi su san irin wannan abun, sai dai in an wuri dole zasu koya. Ni dai kawai ahinda na fahimta daga baya shine, iyayen Raudah suna da irin mahaukacin kudin da ba zata iya wulakan ta tasu yar ba, saboda kudi shine mutuncin ka. Bayan nan kuma son nata aya muvub rufe mata ido, in akwai abinda ke rusa zumunci a zamanin yanzu kuwa shine son yara da iyayenmu su ka dauka su ka daura ma kansu, komai kawai naka yayi shine dai dai. Matan nan haka ta kira namu iyayen ni da zakiyya tana sanar musu kowa yazo ya dau yar shi. Zakiyyah kano take daman ita. Mahaifiyar ta naji ta sa wani dan uwanta yayi maza ya dauko mata yar ta, dake daman baaban zakiyyan ne dan uwan baban su siyaman. Ni kuwa a ranar dai ba wanda yazo dauka na, illa iya ka naji Mum in ta kira mamana tana ta zazzaga mata masifa kan bata ji abinda ta gaya mata ba ko, ina jin sheshekan kukan maman tana fadin "Wai yaya ya kike so inyi? Na gaya miki ba mota a gida yanzu baban su yayi tafiya gobe zai dawo, jibi ba sai nasa a zo a dauke ta ba? Sai kace Aminan ba yarki bace da ba zaki hukunta ta ba"
Da sauri mum tace "Aa ki barni inji da nawa case in please, gobe zan sa driver ya kawo ta kawai" Hmm, a ranar Kuma ya zayd ya dawo, daya ji abinda ya faru har daki yazo ya same ni inda nake zaune ni kadai domin tuni mum ta kwashe siyama da Raudah zuwa side inta. Idanuwa na sunyi rudu rudu, ina ganin shi na taso da gudu na na rungume shi kaman yanda na saba, shi inma rike ni yayi yana lallashi na jin irin kukan da na fashe dashi. "Yi hakuri kinji kyakywata" share min hawaye yayi sannan ya lallashe ni sosai. Ya zayd na so sosai tun ina karama, wanda na fahimci ba komai yafi ma rudan shi game dani ba kaman kyawun da Allah ya min, ya sha fada min ina da kyaun da bako wacce mace Allah ya ba ma wa. "Don't ever do that kinji my pretty babe? Inma wani abin ne ya dame ki kizo ni zan yaye miki shi" tsaf abinda ya fito bakin shi kenan. Ranar shi ya sani naci abinci, ya dai tarairaye ni sosai, ranar hakanan ni kadai na kwana a dakin sam mum ta tattara su Siyama ta ma hana ni hada hanya dasu. Duk girman dakin nan hajanan na kwana ji kadai a ciki. haka washegari tunda Asuba muka kama hanyar Yobe, ya raka ni kuwa har Damaturun sai da ma ya kwana washegari ya tafi. Irin dukan da maman ta min ban fatan in kara jin shi a rayuwata, ta min itin dukan da sai da naji duk wani iskanci da ya shige ni ya kau. Don ji nayi a lokacin gabadaya na tsani abinda nake yi in. Haka ko da aka koma makaranta nayi kokarin nisan ta kaina da abun, amma si sebiors in da suke partnera ina suka yi ta threatening ina. I could'nt even expose it. Trap kala kala daga karshe dole na fadawa sharrin su na koma ruwa. Ba a tashi kama mu ba kuwa sai second term ina Jss3. Makarantan tilas su ka dauki mummunan mataki akanmu daga karshe kuma duka yan group inmu aka basu takardan kora ma gabadaya. Wannan shine dalilin zuwa na GG. Wanda shima da kyar mama ta lallabi Baba ya yarda ya sani a school in, domin cewa yayi tunda dai abinda na zaban wa kaina kenan to na gama makaranta har Abada.
All these through muna tare da Zayd a waya, kullum cikin chatting gashi yana yawan sani ina tura mishi hotuna. It become more clearer zayd is after the beauty, as in my physical beauty gabadaya ba wai fuska na kawai ba. At times irin maganganun da yaje nin yasa na gane hakan, my pretty irin wannan boobs haka, kinga yanda hips inki ke karuwa kuwa? Kullum irin zancen shi kenan. Ni dai a zuciyata ina son zayd sosai. Ko bayan hakan ma ina da adding advantage a tare dashi, wato fame, i need that thing sosai domin in har na kasance matar shi to nasan ba irin sunan da ba zanyi ba. Na kuma san zayd na mu'amala da mata ta hanyoyi da dama, dan ko a gidan su ina ganin yan shigowa dasu though yana min claiming friends in shi ne. Wannan kadai ya isa yasa in rabu dashi sai dai nasan shi kadai ne zan iya aura ba tare da na samu wani matsala ba, zaboda ba zan boyr miki ba Suhaima, har yau ban jin wani abu gane da da namiji in ba mace ba to fa ba abinda nake ji wlh. Da na zauna nayi nazari sai na gane kaddara ta ce haka, beaides in ina karanta wasu littatafai sai na fahimci cewa hakan ba wani laifi bane. Shiyasa nake son auren zayd saboda nasan ba zai hana ji rawan gaban hantsi ba sannan kuwa ina son nuna ma mum iyakan ta.
Ban karawa komawa gidan sai bayan na gama SS1 a nan school in. Shi inma tare mukaje da Halima da kuma Baba lokacin zamu je trip a Dubai. Mama taso hana mu zuwa gidan, sai dai ba yanda ta iya. A lokacin kuwa zayd na gidan, yaji dadin gajina yayi ta nanike min, in dai takaice miki a ranar yaja ni dakin shi dazuman nuna min wani abu. yana dai ta kallona kaman zai hadiye ni, ko kafin na ankara sai jin shi nayi ya rungumo ji jikin shi baki daya yana faman sumbatata duk inda bakin shi ya sauka. Daga nan ya koma yana kissing ina, tun ina botsarewa har na hakura na kyale. "I've been thinking of doing this, all my life" shine ahinda bakin shi ke ta faman furtawa "my pretty you are so sweet" a haka kawai muka ji an bude kofa, Abban shi ne kuma four eyes dukkanmu mu kayi dashi. Daha wannan ranar ban kara taka garin Abuja ba, amma kuma Abban yayi alkwarin komai zai faru sai na auri zayd. Shima zayd bai wani budging ba, don har yanzu yana zuwa wurina har nan garin kuma muna waya. Infact duk nacin mum nakin abun, ya riga ya sanar mata ni zai aura."
Ni dai kallon ta kawai nake har ta gama bani labarin, da farko rashin sanin me zan ce mta ma nayi sai can nace "atleast koma dai miye, you are getting married to him so what do you want from me?" Murmushi tayi sannan tace "i still want be with you Suhaima, nasan ba abinda ya taba shiga tsakanin mu but ina son mu kulla alaka irin wacce duk rintsi zamu kasance tare dake" a idanun ta nake ganin iya gaskiyan abinda ta ke fadan. Bance mata komai ba na mike na bar wurin, ba ta tsaida ni ba har na bace ma ganin ta.
Anty Nainerh tabbas taga rayuwa da ba wani zabin da ya kwanta mata a lokacin wanda ya wuce ta fada cikin halin da tunanin ta ya kawo mata. It all doesn't matters, we makes different choices in life and slowly it leads to our destiny, fate and future. Da a ce sau daya a rayuwanta ta zauna tayi tunanin what she is putting herself into, da tunanin ta ya kawo mata abu mai kyau to ina ganin da rayuwan nata bai kai da haka lalacewa. Sai dai a lokacin ta riga da tayi nisan da, the pleasure around it shine kawai abinda ta ke dubawa. Sadly, she got me under her dilemma. Yeah nayi rashin soyayyan da ko wani irin so da kusanci ya zo min nake karban shi hannu bibiyu. I was just so small to on my own. Shiyasa nace we make different choices, sai dai nawa choice kaman na dayawa daga cikin mutane, is the bad side of it. Though ba abinda ya shiga tsakani na da Anty Nainerh, i continue with the relationship even when i kniw the aftereffect. I mean nayi islamiyya, nasan hukuncin abinda nake jefa kaina a ciki. But it like i've already made the bad choice. I wipl have blame Anty Nainerh, saboda ita tasa min interest in sai dai clearly ita ma ta ban labarin nata rayuwan, maimakon in sa tayi realizing bad choice in da ta ma rayuwan ta, though nayi karabta sosai amma duk da haka ina da tunani mai kyaun da zan iya ganar da ita. Amma banyi hakan ba sai ma jona ta da nayi muka afka bakin rayuwan a tare. A daya bangaren kuma zan iya blaming Ajiidah, sai dai i choose not to. Nayi relaying akan duk wani move na rayuwata a lokacin sai dai kash, sahawaran da take bani fahimtan ta kenan game da rayuwa. Mace ce wacce ta taso gidan su cike da yayyi mata dayawa, focus insu kenan kula duk wani abun kawa da yazo gaban su. So example da aka yi mata setring kenan, ba ko ta da wani abun da ta sani bayan shi. She see the pleasure in it and pain in avoiding it.
A haka graduation in su Anty Nainern ya gabato, kullum muna tare da ita duk da dai zaman labari kawai ya kunsa. We clearly enjoy each others company. irin gifts in da baiwan Allahn nan ta bani har sai da ya girgiza tunanin na, she gives me everythinv that comes her way. Ta sha sanar min tana tausayi na sosai, saboda irin rayuwan da ta san ina living. I don't really care a lokacin, ba a sabo dawahala tabbas amma kuma yau da gobe dole akwai sabon ko da halin da kake jin kanka a ciki ne. Wlh a daren graduation insu har kuka ta min, zata yi missing ina waye waye kuma a lokacin nayi realizing ta riga da tayi nisan da ba ta hango baya. Kaman yabda ta fada iyayen ta na da zafi amma kuma basu da kula sosai, dan da sun kula dan sun gane rayuwan da yar su ke kokarin dosa a gaba kadan. Daga irin kalaman ta kadai zaka san cewa tana burin Rayuwa mai tsada a gaba, irin na samun yanci kai. Ko kasan ba ta ajiye kanta a kusa ba. ni dai na riga nasa wa raina alokacin tana gama schl in zan janye jiki na daga gareta kaman yabda Ajiddah ta fada tun farko.
A haka su kayi graduation su ka barmu a school in. Duniya dan zaman da mu kayi na jarrabawa bayan tafiyan su kuwa ba karamin asa muka sha ba, musamman yan set inmu sabida irin alaka mai kyau da ke tsakanin mu da wadanda suka fitan. Ni dai bai wani dame ni bama saboda ba abinda ban gani ba a lokacin in dai a duniya ne. Don ma dai malam Aminu da wasu daga cikin malaman sun dan tsaya mana kuma ana tsoron su a school in.
Wannan hutun ba musamman da ya kasance long vacation ne Amir sun zo. Sai ya kasance duk wani aiken da Anty Yana zata min tare muke zuwa dashi mu dawo, na nugun sabawa dashi muna tafe muna hiran soyayya dashi. In ko yana wani abu kaman ba dan sheakarun shi keyi ba, saboda manyanta irin nashi. In ko ina Ajeyari wani lokacin kawai zai debo jiki ya sa Al-lawan a gaba su zo nan gidan Goggo. Haka zamu fake mu sha hiranmu, musamman ma da Ajiddah ke bani goyan baya sabida yanzu tasan Amir, haka kuma tana yawon shi cewa mun dace da juna. Ta sha fada min kar in sake in rabu da Amir sabkda ba zan sake samun wanda ya fishi ba. Kuma nima na amince da hakan. Al-lawan yayi ta tsokana na, abinda na lura yafi sakewa yayi labari dani a gidan Goggo akan can gidan mu. Kaman dai ba ya son yan uwan shi sun san yana juya min baya ne kawai.
A hutun kuma na sake amincewa dashi dari bisa dari. Tabbas ban jin ina da kaman shi in, gabadaya labarin shi ba abinda ya bari bai sanar min ba. Danni a lokacin ma har na fara hango kaina a garin kaduna, kamannyanda muka yi alkawari ina gama secondary shi kuma lokacin ya sau aikin yi sai muyi aure. Everything is perfect kawai according to our own plans, kwata kwata ba wani obstacle da muka taba hangowa.
Anty Nainer kam tana gama school ashe Hajj suka tafi da baban ta da kuma wata antyn ta. Bayan nan tabi antyn nata sudan inda take zaune a can. Shiyasa ba naji ta shiru, a ranar ko da ta dawo washegari sai ga ta gidan mu. Har ga Allah nayi mamakin ganin ta dan na dauka mun riga da mun raba hanya. Da ke Yaya baba baya nan bata wani samu kulawa kaman na farkon zuwan ta ba, sai dai itan ma ba ta dade ba. Tsaraba dai ta kawo min, perfume, Abaya da kuma dan karamin waya. Godiya kawai na mata sannan na raka ta, bamu rabu sai da tasa na nata alkawarin zuwa gidan su. Wayan da ta bani ko cikin sauran tarkacen da duk na samu daga wurin ta na hada na ajiye. Wanda yawanci love letters ne kaca kaca da ta bani lokacin da muke school. Wani abun ma in ina karanta shi sai inga ko Amir bai fada min kalaman da Anty Nainerhn ke dangan tawa dani ba. Dole haka watarana na kashe zuwa ajeyari na ja Adama ta raka ni gidan su da zumman kawayen Halima. Maman su na da kirki tun daman da nasanta, haka wannan karon ma ta amshe mu hannu bibiyu. Da ke da mutane ba wani ajinda muka tattauna tsakanin mu da Anty nainerh illa iyaka ta tana ta roko na in kunna wayan da ta kawo min. Nan Adama ta dinga surutun daman har ina da waya ban kunnawa? Ban dai tanka ta ba. A motan gidan su aka maida mu, Ajeyari muka wuce. Su ma sai da suka shiga su ka gaida su Goggo tukunna suka wuce. Adama dai ranar a nan ta kwana. Abun mamaki sam jinin su bai hadu da Ajiddah ba, a cewar Adaman Ajiddan wai ta cika rawan kai ga kuma irin maganganun da ke fito bakin ta yafi karfin shekarun ta. Ni dai Adaman na bawa kaifi na san ta da saurin fushi daman, ga kuma masifa. Da na fada mata kuwa ba karamin kuluwa tayi ba, sanadiyyan tafiyan ta gida kenan. Ita ma dai Ajiddan sanar min tayi Adaman bata mata ba. Ni dai kawai sai suka sani a tsakiya don kowa ina jin dadin zama dashi dai dai gwargwado. Hutun nan ya min tsawo haka kuma hutu ne da ba zan taba mantawa ba, kasancewar ga Amir a kusa dani. A kulkum duniya kaman kara kaimin nuna min soyayya yake, duk da so in bata da wani ma'ana a kaina a wannan lokacin. A haka har yan gidanmu su ka fara gano tsakanina da Amir in. Ba kuwa aikin kowa bane sai Adda Falmata, dan na gane abun ma sa ido ya kamo. Ba ma Amir ba har waya da letters in Anty Nainerh sai da ta binciko. Yanda abun ya kasance kuwa shine...
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top