Talatin da biyar
Kaduna, Nigeria.
Dr Fahad zauna a falon gidan sa yana karin kumallo, sai dai attention in shi yafi tafiya kan TV akan abincin da ke gaban shi. Labarai ne ake yi, abinda ya dau hankalin shi kuwa shine. Budurwar da hoton ta ke manne kan screen in ana sanar da rasuwan ta a ranar da Asuba. Fara sol da ita, kyakyawa ce sosai irin wacce kyan ta ya kai a fada har ma a kara. Sai dai ba wai kyan nata ya dau hankalin shi ba. Aa, sunan da ke makale a kasan hoton nata ne ya ja ra'ayin shi sosai. Amal Idriss Hayatuddeen, The Hayatudeens only daughter. Tabbas ita dai ce Friend in Suhaima da su ka zauna tare na tsawon lokutta. Matashiya yar shekara ashirin da uku, wacce tayi kokarin kashe kanta ta hanyan yin alluran kwayoyi, sai dai hakkan ta bai cimma ruwa ba a wannan lokacin, sai dai hakan yayin sanadiyyan doguwan jinyan da tayi a asibitin John hopkins da ke garin baltimore a kasan Amurka. Labarai dayawa sun kawo shaidar samun saukin ta don har ana shirin sallame ta daga asibiti. Kwatsam kuma yau sai aka wayi gari babu ita, to daman dai rai aron shi aka bamu don haka sai dai muce Allah yaji kanta.
Dr Fahad bai santa amma sai da yaji wani irin bugawan gaba daya tsorata shi, tunanin daya fara zuwa mishi a rai shine yanda Suhaima za ta karbi wannan zancen. Tabbas, mutuwa ba ta dadi balle ma irin mutuwan da ta taba wanda ka shakuwa dashi, ba sai an gaya mishi wannan labarin zai girgiza ta ba. Bai kara maida hannun shi cikin abincin da ke gaban shi sai ma idanun shi da ya kara maida wa kan Telebijin in yana kallon abinda BBC hausa ke cigaba da nunowa. Attajiri Idriss Hayatuddeen ne tsaye, kusa dashi yaran shi maza biyu. Ba an fada cewa suna cikin tashin hankali ba saboda yanayin su kadai ya nuna hakan. Balle ma mahaifin da ya dauki son duniya ya daurawa yar tashi, gabadaya jikin shi rawa kawai yake yana ta faman girgiza kai yayin da likitocin asibitin ke kokarin fiddo gawan Amal in. Mahaifiyar ta kuwa labari yazo cewa ta fadi, yanzu haka likitoci ke kanta domin ganin sunyi nasaran ceto rayuwan ta. Hakan ya kara sa family i shiga matsinaiciyar tashin hankali wanda kana gani kasan basu taba tsintar kansu a wannan masifan da ta afko musu ba. Kaman daga sama wani ya fado wurin da gawan ke kwance yana ta faman jijiga ta, ba ka iya jin abinda yake furtawa sai dai hawaye da ke ta faman tsiyaya daga idanuwan shi. Da farko Dr Fahad bai gane waye ba, sai bayan ya dago fuskan shi yana ma likitocin magana wanda da alama tsawo ya ke musu su maida ta, dan gashi yana nuna hanyan dakin da aka fiddo ta. Ba ko shakka, Zayd Al-mansur ne. Iya rudewa ya rude a wannan lokacin. Rufaida da ta shigo falon ta fahimci yanayin shi ke faman tmbyb shi "Lafiya" bai ma san tana yi ba saboda wani iri nauyi da yake ji a kanshi. Iya sanin shi Zayd bai da ishasshen lafiyan da har ma zai iya takawa. What is reallay happening? Jar dai framing in yarinya su ke don singa ba ta da wani gata. Rufaida da ta fara rudewan itama ganin yanayin mijin nata yace ma ta kawo mishi wayan shi, ita yasa tayi dialling in Barr Mustapha.
"Kaima kaga news in ko?" Tmbyn da Barr in ya fara mishi kenan.
"Nagani, what are you thoughts?"
"Wlh am confuse, amma koma dai menene da sannu zamu sani. Something is fishy, kunyi magana da Suhaima? Taji rasuwan kuwa?"
"Bara na kirata" Dr in ya amsa, sannan yayi dialling numban da suka samar ma Suhaiman. Ba ta dauka ba har ya ajiye wayan sannan tunanin kiran zeenah ya zo mishi. Daman dai ya amshi numban bata ne sabkda irin hakan. Bai ko tsaya sun gaisa ba ya nemi ta bawa Suhaiman. Da ke yan duniya ce na gaske sai da ta tsaya mishi duniyancin nasu. "ya haka Dr? Har na dauko sabon kamu nayi?" Ko dama suna irin wasa, presently dai he is not in for the jokes. Amma dake dan kwanakin nan yasan halin ta sai bai wani kula ba yace "let me speak to her please"
"Am afraid you can't" saurin mikewa tsaye yayi "meyesa kika ce haka?"
"Ba ka kalli news bane?"
"Labarin yazo muku kenan?"
"She have been crying wlh, yanzu haka am afraid the worst is about to happen saboda har numfashin ta ya fara samun matsala ma, like i don't think she can even talk" ji yayi kaman yayi tsuntuwa ya ganshi a Abuja yanzu, but he knows he have to stay calm. "Zeenah sa mata wayan ko ba ta min maganan ba in dai zata jini ba matsala" yanda yace in tayi. Sai dai wani irin kukan cin rai da dishashiyar muryan Suhaima da ke sauka a kunne shi sai da ya sa jin kafafuwan shi na kokarin gaza daukan shi, domin ba kan shi kadai bane ya ke ji ya mishi nauyi a yanzun ji yake shi kanshi zai iya zubewa. She sound so hopeless and helpless, ga numfashin ta dake kokarin seizing. It takes minutes kafin yayi kokarin maida da hankalin shi. "Suhaima please ki daina kukan nan hakanan, anything can hapoen now. Shin ke ba musulma bace? Baki san kaddara bane" sama sama take sauraron shi sai dai kalman da ya furta na kaddara ya samu wurin ma'adani a kwakwalwanta. Duk da bala'in da take ciki, samun kanta da tmby tayi, shin tasan kaddara kuwa? Amsan ta kuwa shine tabbas bata san ta ba. Duk karatun da tayi tana karama a islamiyya ya tashi a tutan babu kenan. Domin kuwa da ta dau kaddara tun farko ba za ta biyewa rudin zuciyan ta ta fada rayuwan da take ganin ita ke da alhakin sa kanta da tayi a ciki. Da tasan kaddara da tun farko ba ta hadu da Umayamah balle har ta ci burin daukan mata fansa a rana kai tsaye ba. Da tasan kaddara da bata dauki nauyin sa ka masoya cikin kangi da wahaln duniya ba wanda ta ke da tabbacin ita tasa a dukkan wani masifa da mutane dayawa a yanzu ke fuskanta. Da ta san kaddara da ta dauki rashin mahaifiyar a matsayin kaddaran, ta rungumi wahalan ta cikin sauki da tana ganin ba shakka da yanzu abubuwa da dama sun zama tarihi. Amma yanzu ba ta ko kokonta, ita ta ke da alhakin mutuwan kawarta, Aminiyar ta Amal. Wacce ta dauki son duniya ta daura mata, yarinyar da ba ta san asalin ta bama balle inda ta taso. Zuciyan Amal na da kyau sosai, maybe wannan shine laifin ta. Ba da ban haka ba da ba ta samu daman da ta samu ba har ta aikata abinda ta aikata.
Duk wa'azin da Dr Fahad ke mata bawani ji take ba, saboda tunanin da kanta ya tafi gabadaya. Sai a karshe taji yana fadin "Hakika ba a gyara barna da barna Suhaima, kukan ki da zuwa asibit ba zai aiwa ta miki komai ba. Ki fawwala ma Allah lamarin shi"
Da kyar da sufin goshi ta iya hada kalmomin da ta samu damab fada mai "Na kashe ta, am the one responsible na shiga uku na" rike kanta tayi saboda wani irin zugi da taji hade da runtse idanu tam tam. A lokacin ji take ina ita ma tabi Amal ko ta huta da wahalan rayuwan nan gabadaya. "Ehm ehm kar kice haka mana, kowa da irin yanda ajali zata zo mai ina so ki sani ko baki san Amal ba a rubuce yake ta haka Allah zai dauki ranta. Ki mata addu'a, ki rokon mata gafara sannan kema ki nemi gafaran Ubangiji domin shi gafuru raheem ne. Ki tashi kije kar ki tsaya kuka don Allah ki min wannan alfarman" Ko bayan ya kashe wayan da kyar ya iya tashi domin aiwatar da abi da ya roke ta tayin. Tabbas duniya ta mata zafi, daci daduhun da ba ta ma ko makiyin ta faman ya fuskanta a rayuwa.
Dr Fahad kuwa bayan ya kashe wayan, sai a lokaci ya dan ji sa'ida sannan ya samu natsuwa yiwa mamaciyar addu'a. A labari kadai amma ya san Amal tana da kirki sosai, a bar maganan wani flawad inta amma samun yaran masu kudi kuma masu zuciya irin nata kalilan ne a duniya. Ganin Rufaida ta rude ma yanayin shi yasa ya dan mata summaru i abin da ya farun da wanda ya gani, daman ita mutum ce mai tausayi, yana daga cikin dalilan da yasa akaji dadin kasancewar ta ma'aikaciyar jinya a asibiti. Sosai taji ba dadi, amma to ya za ayi? Dukkan mai rai mamaci ne.
Shi dai Dr Fahad gabadaya a ranar ya damuwa da halin da yasan Suhaiman ta shiga. Ba daman tafiya Abuja ne kawai a ranar amma da yaje shi. Yana tausayin yarinya, irin tausayin da bai san iyakan shi ba. Ko bama hakan shi kam tabbas yana jin Suhaiman a cikin ranshi, in har ko zata amince mai bayan karewan case insu to ba abinda zai hana ta zama mallakin shi. Matsala daya zuwa biyu ya ke hangowa, Rufaida sai kuma Ummin shi. Saboda yanzu haka ta fara damun shi akan ya maida hankali kan wani case in da bai shafe ahi, yana likita mihe hadin shi da wani shari'ah. Abinda ba ta sani ba yana jin har ranshi zai uya bafawa cikin case in nan. Shi kam har yanzu bai sare ba, ya yarda da Suhaima sosai sannan ya amince ko dabba itan ba mai iya kashewa bane balle dan Adam. Su bar ganin su masu kudi ne, Allah ya fisu domin a lokacin ya ke jin ya sa kaimin rokon Ubangiji ya fidda baiwa tasa. Bayan haka da dukkan karfin shi da kuma dukiyan shi yake shirin yakin da za ta kaisu ga nasara. Ranar wuni yayi da tunanin Suhaima da kuma case inta mai cike da cakwakiya. Yana son sanin labarin ta, asalin ta da komai nata. Hakan yasa shi dauko Manuscript in da Barr ta bashi copy, ba don komai sai dan yasan shi in ma zai taimaka mishi wurin shari'an. Don haka sai ya cigaba da karantawa daga inda ya tsaya.
Rayuwata
Babi na takwas
Third term inmu JSS2 yayi dai dai da term in karshen yan SS3 a makarantan. Set insu Anty Nainerh kenan. Har yanzu dai muna nan a yabda muke, a kullum duniya abun namu kara gaba yake. Ban zanyi karyan cewa ban taba jin abu game da ita ba domin kuwa najin. Sai ya zamo zuciyana na battling ne tsakanin abu biyu, ta kasa tantace wuri daya. Sai dai dake nasan abinda ke tsakanin mu da Anty Nainerhn ba inda zai kai mu kaman yanda Ajiddah ta sha fada min. Sai hankali na yafi karkata wurin Ameer sosai. Duk ko abinda zata fada kan hakan ba abinda na ke dauka. Akwai ma lokacin da na gaya mata ta kyale ni ni, saboda tana gama school ita ma tasan komai ya kare. A lokacin tayi shiru tana kallona, can kuma tayi shiru tace min "Suhaima daman haka kika dauki relationship inmu kenan?" Jikin ta duk yayi wani sanyi, ni ko zuciya na sai dukan uku uku yake. Tace "Amma baki min adalci ba, dan ko ni dai ba haka na dauke ki ba wlh" har na fara feeling emotional kaman ita din sai kuma na fuske nace mata "To ai kowa ma haka suke, karshe abin end in friendship ne kuma kowa yasan da hakan"
"Eh ehm ai mu ba kowa bane, I like you kuma kinsan da hakan. Ke daina min irin hakan" kaina kuncewa yayi, daman dai na dade insma susoecting hakan daga gare ta amma yanxu daya faru sai nake jin duk wani sakayau. "To amma me kike nufi? Ina clearly kin fada min kina da saurayin da har an sanku da shi a gida"
Dan shiru tayi a lokacin yanayin fuskanta gabadaya ya canja. "Bara na baki wani guntun labari. Mum in zayd cousin sister in mama nane, though ta girme ta amma tare su ka taso. Baban shi ma abokin baba ne. Iyaye na na da kudi sosai kaman yabda ake dauka cikin garin nansai dai ko kamo kafan iyayen zayd basu yi ba. Suna da irin mugun kudin nan da su kanshi ba za suce gashi ba. Tun muna kanana mu ke zuwa Abuja hutu ni da yan uwa na. Su kam da wuya suzo, ko da sun zo inma kwana biyu ne sun koma amma mu sai dai in ba ayi hutu ba, kinsan masu kudi ba wai sun rike zumunci bane. So zumunci dai a takaice mu keyi, duk cikin yan gidan mu kuma nafi kowa zuwa saboda kannen zayd mata biyu sa'anina nane, daya kanwar shi ce dayan kuma cousin in shi ce sannan akwai wata friend sistern tashi da duk muka je hutu tare a wani lokaci. Dake kanmu daya sai ya zamo muna abubuwa a tare, muyi wasanmu, hira da abubuwa dai da dama. Lokacin ina JSS1 a NTIC mamudo. Siyama, sunan kanwar zayd in kawarta Raudah sai cousin in nasu Zakiyyah. To tun farkon zuwan mu na lura Raudah da Siyama suna dan kebewa wani lokaci in muna wasa sai su ware kansu gafe guda suna magana da ba musan menene ba ko kuma su kwanta su rufe kansu a bargo suna kus kus wanda duk bamu san na menene ba. Don har mun fara jin haushi, Zakiyyah da ta fini zuciya cewa ma tayi za ta tafi gidan su, tunda siyaman ta fi son kawarta akan mu yan uwan ta. Din har ta tafi zata gayawa mum a kura mamarta ita kam tazo ta dauke ta sai Raudah ta jawo ta tana bata hakuri. Nan Zakiyyah ta botsare tana fadin in dai hakane to su fada mana abinda su ke boye mana, nima ko na taya ta nan dai su ka amince zasu nuna manan amma kar mu fadawa kowa. Ba tare da wani tunanin ba muka amince, everybody want to feel belong kawai. At first a tab Raudan ta fara mana browsing pictures tana nuna mana, i was so innocent da ban taba sanin abun ba. Pictures ne kala kala na maza da mata in an intimate ways. Ni na fara tmbyn menene hakan saboda i never know anything like that. Nan fa Raudah ta fara mana bayani ni da zakiyyah akan duk wani abubuwan da ta sani, she show us everything da ke gudana a tsakani mace da namiji harda kari da cewa mace da mace suna ji wa junan su dadin ta hanyan amfani da yatsa ko wani abu dai haka. Zakiyyah ce ta tmbyn ta "amma ina kika san wannan abun?" Neighbor inmu ne ya nuna min, shine amasan da ta bamu. Mostly iyayen ta ba sa gidan so after school yana zuwa zama da ita as she is the only girl. Ba abina bai koya mata ba, dan har oractical abubuwa ya gudana a tsakanin su. "I like having him over, he gives me the best pleasure i can ever have"
"He have sex with you?" Zakiyyah ce dai ta kara tmbyn, Raydah ta girgiza kai tace "yace sai ba kara girma, but yana sa min ya yatsa, thats call fingering haka kuma yana sucking ina ko kuma yayi kissing ina mouth to mouth" ba tare da wani damuwa ko sanin illan hakan ta ke furta musu abun ba, Aa hankalin ta kwance la iyaka abun dadi ma yake mata. Ni da zakiyyah dai zaro idanu muja yi muna kallon ta yayin da take cigaba da mana bayani. "Yana nuna min videos dayawa har na mata biyu, lesbians kenan shine nayi deciding muyi trying da Siyama, kuma ai we like it ko Siyama?" Ita ma siyaman yanda ta amsa kadai zai tabbatar maka da she like what is going on. Sai da su ka nuna mana videos in sannan su ka mana practical muka gani ni da zakiyyah kafin suka ce muyi trying a gani. And guess what? We immediately like it dukkan mu da har it gets to a point da bamu da aikin yi sai wasa da junan nu ta hanyoyi da dama. Da ke dakin yara musamman daban yake a gidan sai ya zamo ba wanda yasan abinda ke gudana tsakanin mu har aka yi hutu. To fa bayan an koma school ne, da ke abin ya riga ya gama shiga kwakwalwar kaina, sai na dinga yawan kallon yan uwana mata more especially insu zo cire kaya or stuffs like that minsan mu mata yabda mu ke free a gaban junan mu, a haka wata senior ta ta fahimci halin da nake ciki, ashe ita ma yar layin ce sai mu ka kulle, a hankali a hankali kuma muna kara samun partners. Tsakanin mu da su Zakiyyah duk zuwa na Abuja yana kasancewa su ma su je hutu, sai a ciga a daga inda aka tsaye, we all become addicted sosai da in ba muyi bama ba ma jin dadi. Kuma kin san duk wannan abubuwan ba wanda ya tabaura da wani abu a gidan, na fi alakanta hakan da rashin kula irin na iyayen su, don wlh nasan da maman muce wannan abun ke faruwa a gidan ta da tuni ta ankara sai dai kash, she is too busy for our time. Karewa side inta sai an wuce na yaran gidan, wadanda suke siyaman ke side su inma yawancin ba sa gidan, ko suna nan ma banda shaye shaye ba abinda suka sa a gaba, kuma wai duk abun nan mum fa bata sani ba. Sai ni kuma tsakani na da zayd, tun ina karama yake cewa yana sona, mamanmu kuna tace ta bashi. To ni tun daga nan abun ya samu wurin zama a kaina, domin ina son zayd, da duk wani da namiji sai dai in kalle shi domin banda wani buti mai kyau a kanshi. Duk kowa wannan abun dake faruwa tsakanin mu da kanen shi bai gidan, haka kuma ba a tashi farga ba sai lokacin da zan shiga jss3.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top