MOOD CHEERING
LABARIN DA WATA FAN TA TURO MIN
*Sannu mata masu ciki🙋🏻♀️ashe haka ake haihuwa😖allah ya raba wanda suka dauka lpy🙏🏻*
*Bari kuji abinda ya faru da sister ta data tashi haihuwa😅😂*
*haihuwar fari ne zatai kullum tazo gida bata da wata magana sai tace ma maman mu aini wlh sai dai aganni da jaririna,,maman mu sai tace ai haka akeso😂😂*
*Aiko ranar ya fara labour mijinta sai rawar kai yake wai zasu haifi baby 👶*
*Aiko auntyna tasha wanka harda saka doguwar rigar shadda da jan baki😁😁*
*aka tafi asibiti ana zuwa likita tace waye mai haihuwar aka nunata likita tace lallai da sauranki ashe 😂 😂*
*Aiko tace mata cire kayan auntyna tqce lallai ma wlh bazan cire komai ba🙄likita tace OK ba matsala ai ta bata wani magani ta fita ta bata waje chan auntyna ta fara zufa ta cire dan kwali, abu ya fara abu,ta cire rigar 😂 daga ita sai pant da brazia likita tashigo tace ah ah fatima ya haka,saka kayan mana,ai ina auntyna ta fara zikiri yanda maza suke dukan qirjin su,,ta cire pant din da braxia wlh a saman fanka aka gansu ta watsar wlh sai zikiri take babu babu ji babu gani😅😂😂*
*Chen aka kawo muta wlh ji mukai tace neeeepaaaa da qarfi😂😂Wai ku samin caji a duwawuna dan Allah ko zan haihu taga wan nan bai mata ba tahau faretin sojoji likita tace eh harda burutai zamu samu😂 aunty fatima tace eh harda uban burutai ma duk zan haifa😭*
*Chen tace haihuwa wai hala bakasan customers bane😂😂*
*Kujifa wacce zatai haihuwar fari ne take kiran customers ce 😂 😂*
Masu ciki Allah ubangiji ya sauke ku lpy kuma aunty fatima dai tace ta gama haihuwa😂😅😂😅
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO
Miss untichlobanty 💕
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top