CHAPTER 70

Rufe ido zakiyya tayi sakon da sumaiya ke aika Mata na ratsa and then it click to her Cewa wannan abin zunubi babba.
Babu shiri ta hankadeta tare da cewa me haka sumaiya ina maman taki take? Dariya summy ta sheke dashi tace shegiya ni. Ji muryarki yadda kike magana kamar yar kwaya tsabar jarabar Dana tado miki, wa yace miki inada uwa?Matsowa tayi kusa da ita tana yauki tare da shafo Fuskar zakiyya tace haba my zaky basai mun tsaya muna ja inja ba. Mari zakiyya ta yarfa Mata tace kin bani kunya wallahi am ashamed ashe ke fasika ce ban sani ba?kazama,dakikiya kuma jahila? Ke nayi miki kama da yar iska ne? Dariya summy itama tayi tace hmmm lallai ma zakiyya bakisanni ba.

Marinta ta Rama tare da cewa ince ke wayaiya gaki matar manya ko? Kiyita dressing kina bude tsiraici, toh kin budo ni kuma na gani kuma ya min,kuma sai na samu. Tsaki zakiyya taja ta dauko key din da summy ta ajiye ta bude kofar tana kokarin fita summy tace me zakice idan nace kina sa kafarki wajen dakinnan zaki rasa uwarki.
A zafafe zakiyya ta juyo tace ke banson hauka kina jina ko? Karki kuskura kisa uwata a shirmennan naki. Dariya summy ta fashe dashi da kaji amon sautinta babu imani a cikinsa. Tace uhmm su hajiya zakiyya manya!dariya ta kuma fashewa dashi sai lokacin zakiyya ta lura cewa summy ta girmeta sosai,sannan ko dacewa basuyi a matsayin kawaye ba. Zuwa yanzu daga skin tight sai bra ne a jikin summy Wanda zakiyya bata ma San yaushe ta cire kayan ba. Kallon jikinta yayi taga hijab dinta ne ya yamutse.

Kauda kai tayi daga kallon summy dake tunkarota hannunta rike da tablet, nuno Mata video call ne. Mamanta ne a daure a wani store ta jigata sosai da alamu duka aka Mata bakinta har yau yake tsiyayarwa. Tace zakiyya ki taimaka ko me sukeso kiyi musu. Zasu kasheni ke daya zaki iya cetona. Ki taimaka ko biya musu bukatarsu ! Karki tuna abubuwan danayi miki a baya nasan ban kasance uwa ta gari a gare ki ba. Nayi miki alkawari bazan sake ba zan nuna miki soyayya ta uwa wacce ko wacce a diya ke bukata...

Lokacin zakiyya ta Dade da jikewa da hawaye itakam ta shiga uku tana tsaka me wuya ta bangare daya ran mahaifiyarta dayan bangare kuwa hakkin Allah. Shiru tayi tana tuno maganganun da tayi da minal wata kila zata samu mafita a ciki.
Summy tace kamin na kirga 3 ki yankee shawara. Bindiga aka saita Akan mommy take ta fara cewa don Allah Allah zakiyya dan Allah.

Summy tace 1............. dogon nazari zakiyya ta fara shin mommy ta cancanci ta sabawa Allah saboda ta cecota? Idan ma ta ceceta akwai probability cewa bata tuba. Toh amma uwa ce fa uwa?

Summy tace 2.......... yanzu idan tana cikin sabawa Allah ita da mommyn suka mutu dukansu fa ? Asara bibbiyu kenan. Kai Anya kuwa momy ba so take ta danna kaina a ruwa ba in mutu ina madigo ta mutu tana mushrika? Ajiyan zuciya ta sauke tunowa da yadda mahaifiyar Tata ta dinga bin bokaye har kwanciya tayi dasu duk saboda ta hana mahaifinsu yi Mata kishiya.

TAUUUUUUU !! Taji hakan yasa ta tsorata sosai ta saki tablet dake hannunta summy tayi saurin cafewa tare da cewa ke ya haka zakiyi min asara. Kallon cikin wayan tayi tace wow ji yadda kwakwalwarta ya fito. Don Allah ku fasamin cikin ko naji dadi a raina. Saukar bullet kakeji tace ku cire hanjin ku saka roba zan aikashi wani gur koda ta juyo ta kalli inda zakiyya take tuni ta sume. Tabe baki tayi tace ke kika jiyo dama nima ba bukatarki nake ba. Wayarta ta dauko ta danna Kira ringing 4 yayi kamin aka dauka. Tace hmmm AI tayi taurin kai Dan haka dayan option din mukabi. Allah keson ya ceci Aurenta. Kyaci tayi tace wallahi madam naso ace ta bada hadin kai na rakashe kuma wallahi na saita camera din yadda zai daukemu dakyau da kawai sai mu rife fuskana my sambadawa mijin. Tsaki aka ta dayan bangaren tare da cewa barta hakan ma ya isheta zamuyi tunanin wani abin. Dariya ta kyalkyale dashi tace zakiyya wallahi ko kinki ko kinso sai kin rsbu da yazeed.

Summy tace ma ya zamuyi da ita? Tace Kira su kyankyaso kice su dauketa su yar a wajajen gidanta amma karsu karasa saboda kinsan security din wajen. Suyi using wayanta suyi contacting din wani yazo ya dauke ta sai su ajiye Mata a wajen. Summy tace okay amma kamin a mayar da ita zan iya ......... kingane AI.

Ta dayan bangaren tace ke banson shashanci ku miyar da ita nace bakisan inada kishi ba ko? Sgagwaba dummy ta fara tace kai my luv kishin ruwa fa zan mayar kinsan yanzu bakyanan kuma kinsan yadda nake. Ajiyan zuciya madam din ta sauke tace wallahi kamar kinga zuciyata nima na takura da bakyanan amma soon😉kinji ko? Summy tace okay sannan suka kashe wayar.

Haka ko akayi aka yarda zakiyya tare da kiran number din minal saboda shine last call dinta. Nan fa minal ta diburbuce gashi yazeed ya tafi aiki. Ta dinga kiransa baya picking saboda yana meeting. Gashi duk sojojinsa da ta sani ya tafi dasu kuma bataso ta fadawa mom hankalinta ya tashi. Fitowa tayi Joshua yana ganinta yace ma barka da fitowa tace yauwa so nake ka kaini..........

Nan ta kwatanta masa yace ya gane,haka ita da tala suka dauko zakiyya niki  niki, sojojin zasu sa Masu hannu tace su barshi tala ma ta isa. Bayan sun dawo suka kaita dakinta daidai lokacin yazeed yayi calling back. Dauka tayi tanata kuka hankali  yazeed a take ya tashi tun kamin ta fada mai matsalar. Tambayan duniya yayi Mata tace sai ya dawo zata fada mai. A Emergency ya dawo gida daga shi sai luku. Koda ya iso already idonta ya kumbura,riko hannunshi tayi har dakin zakiyya salati ya fara tare ta cewa me ya sameta haka ya naga goshinta a fashe? Bayanin abinda ta sani minal tayi. Take ya bada order yace a duba anguwar gaba daya daga sunga basu yarda da mutum ba a kamoshi kawai ko Waye sannan ya Kira dr Muhammad. Bayan ya dubata yace firgici ne yasa wutanta daukewa, amma zata iya tashi at any momen...... bai karashe ba sukaji ta fashe da kuka kanta sukayo baki daya. Yin duniya anyi taki yin magana kuma taki daina kuka saboda a firgice take.
Gaba daya ranan dakyar suka karashe, hatta su sahir ko wasa basuyi ba kowa cikin damuwa jugum. Mom kam kasa magana tayi.

Akwana a tashi yau sati daya amma a yan uwan zakiyya babu Wanda ya bugo tunda dama mommyn ta rabasu da Dangin mahaifinsu, danginta ko babu Wanda zakiyya ta sani idan ba ayush ba itama zata can jibge banbancinta da gawa kadan ne. Rayuwa kenan yau Kaine gobe waninka yanzu duk yadda take fantamawa jibi yadda cikin kankanin lokaci DUNIYA tayi Mata atishawan tsiya.

BAYAN WATA HUDU

Rayuwa ta warware ma jeedmar family,minal ta gama zama jarabawarta har admission ya fito tayi su registration in 2 weeks time zata fara zuwa makaranta. Tsakaninta da yazeed kuwa komai ya daidata kuma suni cewa daga ya dawo zata bashi hakkinsa a matsayin welcome gift. Yaune kuma rananda yazeed zai dawo daga mission din daya tafi Kamata yayi ace sun dawo tun last week amma lukman ya Kira yace wani Abu zai tsaida su sai this week. Gidan ya kacame sai aiki ake oga yazeed yayi wata daya baya gida. Ayush had yau shiru kakeji mashkur kuwa ya nemi transfer gaba daya zuwa Nigeria inda ya hada hannu da yazeed suka siye hospital din. Su ya Abubakar ma an saka ranan aurensu kuma yanzu haka saura wata daya Dan haka sunata shiri,Abin saide hamdala.

Su zaliha lamarinsu ba'a cewa komai domin lamarinsu kara gaba yakeyi a kullum sukanyi fada yakai sau 3........

Minal ne ta fito da gudu hannunta rike da wani container cike da cakes yayinda su sahir ke binta a baya suna cewa mommy zamuci mommy zamuci

Dariya zakiyya  ke musu daidai lokacin zaliha ta shigo tana murmushi tace ku kuma lafiya haka kuketa gudu. Rugowa sukayi wajen zaliha sukace yauwa aunty black beauty dan Allah kicewa mommy minal ta bamu cake. Fuskan abin tausayi zaliha tayi Mata tace haba mommy minal bazaki bamu cake din ba? Dariya zakiyya ta fashe dashi tace kede zaliha anyi babbar banza.  Guda daya minal ta dauko zata raba musu zaliha tace me kike nufi uwar rowa don Allah mu ki bamu muci mu koshi minal tace ananne kuma kikayi karya daddaya San Baku. Jiniya suka juyo hakan yasa suka firfito waje dukansu mom harda saurinta itace a gaba. Koda motocin suka tsaya ido suka zura domin ganin yazeed dinsu farinciki kuma jagoran gidansu saide me lukman ne ya fito rike da sandar guragu(crotches), ambulance din hospital ne ta shigo aka bude bayanta tare da sauko da gawa take mom ta zube a kasa ba tare da tashirya ba yayinda jiri ya dauki minal itama ta zauna zakiyya kam an fara zama customer din masifa da tashin hankali dan haka sankarewa tayi..........

😢 kai jama'a ban gane ba yazeed,yazeed ya mutu a filin yaki? Waiye  huhuu !!!😭😭 

Domin samun cigaban wannan labari ku sabarbado comments tare da sharhi masu tarin yawa.

Wannan page sadaukarwa ce ga fateema tafeeda Allah yabar kauna sis.

Lovelies karku damu indai mutum yanayi comment yadda ya kamata toh zan saudakar masa da page

Takuce (shesshekan kuka) KARAMARSU BABBARSU

Miss Untichlobanty 💔

DUBA SABON LABARI NA MAI  SUNA YARINYAR CE TAYI MIN FYADE

WANNAN GAJERAN LABARI NE DAYA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, GARI DA KUMA ANGUWA.

LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU NE DA YARINYAR? BUKATAR DA NAMIJI A SHEKARU BIYAR BA ABINDA MUKA SABA JI BANE. SAIDE AYI AIKIN KARFA KARFA TOH FA ANAN ITACE TAYI.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top