CHAPTER 69
Zakiyya kam koda ta gama kukanta fitowa tayi domin ta dauki golden morn dinta amma sai taga abinda akasha har wuce rabin Wanda ta dama kuma Idan zata iya tunawa cokali 3 tasha, tabe baki tayi tace may be ban lura bane shiyasa.
Shanyewa tayi kamin takai kitchen. Dakin da ayush take ta shiga ta duba ta sannan tayiwa nurse saide safe saide ta lura kamar akwai abinda ke damun nurse din amma sai ta basar.
Koda ta koma daki taga 2 missed calls from summy wannan friend dinta yar lesbian.
Calling back tayi ringing 2 ta dauka gaggaisawa sukayi tayi Mata Jaje sannan ta sanar Mata cewa mom dinta batada lafiya jibi zatazo ta dauketa sai ta duba ta. Zakiyya tace toh amma sai ta fadawa yazeed.
Koda gari ya Waye registration nasu jamb da WAEC and NECO akayiwa minal bakinnan har kunne. Bayan sun dawo minal tana Yan tattare tattare a dakinta sai ga zakiyya. Gaisawa sukayi tace toh mu fara ko. Minal tace toh bari na gama Dan tattare tattare nan. Hannun zakiyya tasa sukayi tare bayan sun gama suka nufi toilet minal tace toh tayi Mata alwalar yadda ta iya ta gani sai ta Mata gyara.
Abinda ya bawa minal mamaki shine ta iya tace Mata to ai kin iya ma. Murmushi kawai tayi akayi Salah ma gyara kadan aka Mata. Bayan sun gama har su azkar minal tace toh aunty zakiyya duk kin sani ma ai gyaranki kadan ne. Murmushi tayi tace thanks to my father lokacin da muke yara.....
Wani mutumi ne me kimanin shekaru 45 tsaye a tsakiyar parlourn gidanshi da alamu an bata masa rai duba da yadda yaketa huci kofar wani daki ya kalla tare da cewa ummi! Zakiyya! Idan na shigo dakinnan zaku gane kuranku. Wata budurwa me kimanin shekaru 15 ce ta fito tana zumbure zunbure. Wani kallo ya bita dashi yace kede ummi kinji kunya babbar banza kawai ke bakisan cewa Ilimi shine gatan mace ba da makarantar boko ne kinfi kowa rawar kai wato shine kika fara hurewa yar uwar taki kunne ko.
Kauda kai gefe tayi tare da zura hijabin islamiyarta. Yarinya me kimanin shekaru 11 ne ta fito tare da cewa abba kayi hakuri hijab Dina na rasa. Murmushi yayi yace ba komai AI nasan ki zakiyya ta badai himma ba wajen karatu dama ke na sawa me sunan mamana ba wannan babbar kwabon ba. Kallon ummi yayi yace Allah ya shirya ta tabe baki.
Mota suka shige ya nufi islamiyarsu. Koda suka isa yace toh ummi Allah yasa muga alkhairi wannan karan. Indai sakamakon nan da zaku karbo yayi kyau to zan sayo miki wannan takalmin Kema zakiyya Allah yasa kinyi maintaining position dinki. Ameen tace cikin ajin dadi kamin ta dauki Jakarta. Naira biyar biyar ya basu yace ga wannan ku rike ko? Godiya zakiyya tayi tana mai jin dadi yayinda ummi ta yatsine fuska ta karba sannan ta fice ba ko godiya.
Suna shiga ummi ta finciko zakiyya tare da lafta Mata tafi tace shegiya irin ke yarinyar arziki shine harda wani godiya ko toh saina fadawa mommy dama nice me sunan maman mommy ba ke ba. Hankadeta tayi ta fadi tare da gurje hannu. Kuka ta fara yayinda ummi tayi shigewarta cikin clique dinsu Dan itace leader suka nufi aji ana shewa.
Mardiyya best friend din zakiyya ce ta zo ta dagota tareda bata hakuri suka wuce ajinsu suma. Kuma duk abinda ke faruwa ummi na kallo yatsa ta cije Dan haushin mardiyya takeji wai ita ke mayar da kanwarta yar kauye. Murmushi tayi saboda wani makirci data hado musu.
Koda su zakiyya suka shiga aji tana ganin Umar ta fara murmushi tana sauke kai ita a dole sonshi take. Shima dai a nashi bangaren hakane saide ko magana basu tabayi yi wa juna ba. Sai satan kallo. Ganin tana dingishi yasashi zuwa wajenta da sauri ya riko hannunta tare da cewa zakiyya me ya sameki. Kunya ne ya rufeta ta kasa magana. A hankali ta janye hannunta ta zauna a tabarma Dan lokacin ko private school ba ko wanne keda benci ba. Benci 5 a ajin 2 na Mata 3 na maza.
Kunya ne ya kama shi amma ya make yayinda mazan ajin suka hau tafi matan kuwa suka cika suka bates Dan haushi. Umar kyakkyawa ne saurayi Dan shekara 15. Ba yan ajinsu kadai ba hatta yan gaba dasu crushing suke akansa.
Daidai lokacin aka kada kararrawa domin al'ijtima(assembly). Kamar kullum yauma zakiyya ce ta daya. Bayan an tashi har bakin kofa Umar ya rako zakiya. Sallama sukayi sai Noke noke take yace zakiyya! Tace na'am yace inasonki. Kallonsa tayi taga da gaske yake kawai sai ta fice a gurje cikin jin kunya. Mota ta shige abbansu yace mamana ya sakamakon naku? Ta Miko masa albarka yasa Mata kamin tace wannan farin cikin Anya babu wata a kasa kuwa. Girgiza kai tayi tace babu.
Sanda suka jira ummi kusan 15 mins kamin ta fito kawaye sun Mata ca ta ko ina.
Gida suka nufa suna isa ta fice yayinda zakiyya ta fito a hankali abbansu ya lura da tafiyarta yace zakiyya lafiya dai ko ?me ya Sami kafanki Sosa kai tayi alamun karya zatayi tace faduwa nayi murmushi yayi Dan yasan ba haka bane kuma ummi nada alaka da wannan amma sai ya basar. Bayan sun shige ciki yace ta Kira masa ummin.
Kiranta tayi nan ma sanda tasha dunguri kamin ta fito. Kememe ta tsaya Akan mahaifin nasu. Tafi uku ya lafta Mata a jere sanda tayi adungure sallar mage kamin ya hau jibgarta.
Ihu ta fara tana neman dauki. Hakuri zakiyya ta fara bawa baban nasu tana kuka domin duk wulakancin da ummi ke Mata tana sonta.
Mommy dake sama tana baccin asara ne ta sauko tana fadin me zan gani haka Alhaji banson wulakanci. Dan bakasan zafin haihuwa ba yasa kake jibgar min yarinya ko? bakasan wahalar da nasha ba saide kaga na dirosu shine zaka........ itama mari ya yage Mata yace ke badawiyya ni ba mijin tace bane inada iko da gidana karkiga na daga miki kafa ko Nemi ki kawomin rainin hankali. Duk ke kika janyo yarinyar nan bata ganin kan uban kowa da gashi. Wallahi ko kiyayeni. Yana kaiwa nan ya fice domin an fara kiran salla.
Daki uwarsu tasa zakiyya dake ta kuka saboda batason taga iyayenta na fada ta jibgeta. Tun tana kuka har ta dena.
Washe gari ta tashi jikinta duk yayi tsami haka ta shirya suka tafi boko. Umar na tsaye a bakin gate domin both boko da islamiya makaranta daya suke zuwa. Ganin yanda jikinta yayi birtsi birtsi yasa ya jata lungu hankalinshi a tashe yace my zakiyya ya haka? Me ya sameki? Kuka ta fashe dashi kamin tace yayarta ne ta Mata hakan lallashinta yayi ta yi har sukayi missing first period. Dukda cewa ya fita da aji daya a boko hakan bai hanasu zama tare ba. Haka yaci gaba da kula da ita a kwana a tashi har akayi hutu. Allah ya taimaka dukkansu iyayensu nada Karfi Dan haka suke waya ta land line ko kokuma su rubuta letter soyayya suke me tsafta kowa yana fatan idan sun girma suyi aure. Cikin Hutun kullum sai ummi tayi kokarin fita amma uban ya hana haka ta hakura saide Rama da Tasoma yi da alamu akwai abinda ke damunta.
Bayan sun koma islamiya da sati 2 aka Koma boko.
Suna shiga makaranta zakiyya ta tafi wajen farouq yayinda ummi ta nufi bayan ajinsu.
Wani matashi kamar Dan shekaru 17 ne yazo ya sameta ya tara afro a kannan harda sarka tana ganinshi ta rungumesa. Yace my baby! Wannan sati 3 da akayi a hutu bakiji yanda na keji ba kamar nayi hauka. Nan fa suka yi ashararancin su sai lokacin break suka koma cikin yan aji. Nan fa take cewa ina hilwa akace Mata ai hilwa tunda tayi ciki ubanta ya cireta makaranta cika baki ta dinga yi tana cewa Ai itakam ubanta bai isa ba. Nan ma yan clique din tasu staff room suka nufa ko wacce ta nufi wajen nata akayi zina aka kwashe kaya daga gaban annabi. Kuma a cikin staff room din kowa na kallon kowa bayan an gama wannan kuma Mata suka koma wajen Mata maza ma haka. Abin kazanta da kayan Allah wadarai. Matsalar da suka samu shine sun rufe kofofi da ko ina amma sunbar guda biyu.
1. Kofar Allah sun manta da cewa yana ganinsu a duk inda suke.
2. Akwai wata yar karamar window wacce basu rufe ba kuma duk abinda sukayi akan idon zakiyya da mardiyya. Shiyasa tun daga Ranan Ranan zakiyya ta tsani duka biyu kuma yana daya daga cikin dalilin da yasa bata bawa yazeed hakkinshi.
Bayan Sati biyu lokacin birthday din zakiyya saura 1 week. Umar da mardiyya kullum sai sun hadu suna shirye shiryen yadda zasu Mata surprise saide kash. Ummi ta kewaya ta nuna Mata amanarta Suke ci. Tun bata yarda ba har ta fara yarda domin duk sanda suka labe suna magana da tazo sai su canja abin na damunta. Ana saura kwana gobe birthday dinta tana zaune tana addua Allah ya taimaka Mata ya kawo Mata dauki ummi ta shigo. Dariya ta fashe dashi tace ke banziya ce wayace miki Allah zai jiki ko ya ansa addu'ar taki? Babu ko daya farouq dinki da mardiyya sunacin amanarki kuma ba dainawa zasuyi ba gobe ki ritsasu kawai duk sanda kika shiga matsala ba zuwa zakiyi ki shinfida sallaya kina addua ba aikin banza kike ai action kawai zaki dauka.
Da haka da haka ummi ta cirewa zakiyya son Allah a zuciya Ta gurbata Mata tarbiyya. Washe gari kuwa zakiyya tana zuwa ajin da ummi ta fada Mata ta Sami farouq yana taba kirjin mardiyya dukda ko kayansu yananan komai normal.
Nan take ta fara cewa ba ita basu sunci amanarta wa ya mutu wa ya tashi sannan ta fice tana kuka wiwi. Abinda bata sani ba kuwa shine wannan ajin da suke ciki nanne meeting point din duka yan ajinsu before aje school hall inda suka ara daga wajen makaranta domin yin Partyn.
Kan farouq ne yadau zafi ya fice bai ma san inda yake tafiya ba mota yayi ciki dashi kuma akan idon zakiyya domin taga sanda ya fita ta biyo bayansa. Da gudu ta antayo tana zuwa ta janyosa jikinta tana kiran sunansa dakyar ya bude bude idonsa. Kuka take sosai can ya fara magana kamar haka: "zakiyya kisani cewa tun kina nursery 3 nake sonki kuma har yau ban daina ba. Benci amanarki ba ki tambayi kawarki me mukeyi yan ajinku da ajinmu ma shaidu ne. Inaso ace mun girma......" tari mai jini ya sarkesa dadai lokacin mardiyya ta karaso domin taga fitowar zakiyya sunansa ta fara Kira tare da cewa mai ta samesa kuka kawai zakiyya keyi tare da nadamar yarda da abinda ummi ta fada Mata tayi. Magana yaci gaba dayi "naso ace na aureki amma bai yuwuba inasonki wallahi ina... " kasa karashewa yayi tare da Kamewa can ta saki jikinsa da alamu ya sheka. Ihu ta fara kwallawa hakan shi ya janyo hankalin students aka fara fitowa me gadi na kokarin hanasu akayi sama dashi. Kuka zakiyya keyi harda shidewa mardiyya na tayata.
Aranta Addua take tana cewa Allah indai Kaine Allah ka dawomin da farouq Dina jin shiru yasa ta yarda da maganar ummi. Allah sarki anan ummi ta daura ta akan keken bera.
Tun daga lokacin idon zakiyya ya bude ta bankare itama abin kuwa ya kara karfi ne bayan ance an nemi mardiyya an rasa. Tundaga lokacin ta sauya saide dukda haka bata taba yin zina ba.
Bayan watanni aka gano ummi nada ciki. Hakan yayi sanadin zuciya mahaifinsu ta buga. Hajiya badawiyya kuwa tasa aka barar da cikin. Wasa wasa islamiyar ma suka watsarta bokon ma zakiyya ce ta karashe ummi daga ss2 ta tsaya.
Koda zakiyya ta gama bada labarinnan ta jikawa minal Riga da hawaye. Lallashinta minal tayi kamin suka cigaba da sabgoginsu.
Koda zakiyya ta tambayi yazeed bai hanata zuwa gidansu summy ba domin dadi yaji atleast ta shiryu.
Jibi nayi saiga summy ta tazo daukan zakiyya aiko suka wuce gidansu su summy tunda suka shiga zakiyya yaji hankalinta bai kwanta ba. Drinks aka kawo Mata tasha kadan daganan summy tace "Muje ko? Tana dakinta ne" binta zakiyya tayi a baya haka dai har suka isa zuwa dakin suna shiga summy ta rufe kofa tare da wulli da key din. Kallonta zakiyya tayi tace ban gane ba Menene kuma haka? A zafafe sumaiya ta hada bakinta Dana zakiyya atake zakiyya ta shiga wani yanayi saboda drink din data sha.........
TOH FA! SAI KU BIYONI A CHAPTER NA GABA DOMIN JIN YADDA ZATA KAYA A TSAKANIN SUMAIYA DA ZAKIYYA.
NA GODE SOSAI DA HAKURINKU NA RASHIN JINA 2 DAYS. INA MATUKAR YINKU IRIN TOTALLY DINNAN.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU
miss Untichlobanty 💕
26th January, 2020.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top