CHAPTER 51
Tana ganin YAZEED ta kara fashewa da kuka tana oga ka temakamin kayi min rai wani soja ne ya naushi bakinta. Atake hakori daya ya balle ya fado aiko jini ma yace baza'a barni a baya ba.
Yazeed ne yace let go of her if she is ready to talk. daya Daga cikin sojoji Biyar dinne ya falla mata wani lafiyaiyan mari yace zaki yi magana ? Ta Daga kai da Sauri tana Fiki Fiki da ido Kamar yar wuta Dan haka suka suncota.
Da gudu ta karaso gaban YAZEED ta rike kafarsa cikin hausanta Mara kyau tace sir Dan Allah kayimin rai karsu kasheni ka yafemin.
Hannunta yazeed ya yarbe Daga kafarsa sannan ya take ya murje ya muttsika har sanda jini ya fita yayinda Jenifer ke ihu tana fadin jusus!lord have Marcy !my hand!my hand!my hand ooo!
Alamu yazeed yayi da akawo masa kujera still kafarsa nakan hannunta amma baya murjewa.
Zama yayi sannan ya kamo bakinta ya matse hawaye ta somayi sai ka ganta abin tausayi yazeed yace wa ya sa ki zubamin poison a cikin cappuccino girgiza kai ta fara yazeed yadan kara danna kafarsa akan hannunsa hakan yasa tace waiyo zan fada!zan fada! Yazeed yace ina jinki tace madam.............
Wani abune taji yazo ya sari kanta a take ta rike kamin ta kwala ihu kaina!. Murmushi yazeed yayi ya table baki yace na hadu da criminals da suka Fiki so don't fool around fada min!
Ya fadi haka da kakkausar murya.
Girgiza kai ta fara tace oga na manta na kasa tuna Waye I promise yanzu naji wani Abu ya sari kaina daganan kuma naji na manta wacece ita.
Yazeed yace macene kenan ?tace yes sir yace kai ayo kuyita dukanta harsai ta tuna.
Suko abinnema ya samu nan suka juya bayan bindiga suka dinga jibgar ta Kamar ba mutum bane.
Itako sai ihu take tana fadin I promise you sir na manta I swear on my life na manta!tun tana iya magana har kaji shiru can shu'aibu yaga Kamar ta dena motsi yace Gaskiya sir wannan matar tanada taurin kai Dan koda namiji ne da yanzu yayi magana Idan ba haka ba kuma to ta manta Dan gani nake Kamar Suma tayi.
YAZEED yace lukman! Lukman yace yes sir! Dauko ruwa a mota yace angama sir!
Koda lukman ya kawo ruwa aka zuba mata shiru kakeji Dan haka yazeed yace su sata a bayan hilux dinsu a kaita asibiti Dan karta mutu bata fada ba.
Aiko haka akayi koda akaje asibiti take aka karbeta bayan 2 hours doctor Muhammad ya fito yace Mr yazeed muje office ko.
Bayan sun Shiga office din doctor yace what's your relationship da patient din? Wai hatsari tayine ?Dan mun karbeta ne Duba da Cewa you are an authority as well amma this is a police case.
Daure fuska yazeed yayi yace ba hatsari tayiba kuma she is my house made and she is the one that poisoned me.
Dr Muhammad yace do you mean ita tayi poisoning cappuccinon ka? Yazeed yace yes. Doctorn yace this is serious because that poison is strong Gaskiya. Toh amma yanzu dai Gaskiya tanada karaya 2 a Hannu da kafa sannan dole sai an yanke mata idon hannunta na hagu Dan ya back Gaskiya before ya rube yayi affecting sauran and also she is in a coma.
Yazeed kam Dage kafada yayi yace she deserves it!any way do what you think is right and help me check her mental situation. Doctorn yace we can't do that because her brain is not functioning anymore and that's why she is in a coma remember? Yazeed yace oh yeah.
So yanzu zanbar 2 men dina zasuyi gadinta Doctorn yace no problem. Shaking hands su kayi sannan yazeed ya dawo gida lokacin har magrib tayi Dan haka shida lukman suka Shiga masallati direct har sanda akayi isha'i sannan suka fito.
Bayan sun fito yazeed ke cewa lukman saura week daya fa amaryarka tazo. Lukman yace matarda ka auramin dai. YAZEED yace naji aide kanasonta. Lukman yace lie lie zuciyata na ayush ne ita kadai,bakaga yadda ta dinga kuka ba sanda na fada mata yazeed yace don't mind her zata saba sannan munanan Sakai duk ranan da kazo kacemin kanason yarinyarnan saina ma duka, suka fashe da dariya lukman yace never.
Daganan hiran ta kara saboda sun iso.
Koda yazeed ya shigo kitchen ya nufa ya zamu minal tana jute abinci ta bayanta ya rungumota tadan tsorata saura kadan miya ya zubo mata kukan shagwaba tasa tace da yanzu na kone fa? Yace sorry my yar kazame kawai Nayi missing Fiki ne amma ke da alamu bakiyi kewana ba.
Tace wa yace maka yace alamu na gani mana tunda ko welcome hug baki bani ba.
Juyowa tayi ta rungumeshi sannan tace to sakeni inkai wannan dinning table yace ina ai yau ni zankai tace ka barshi yace Idan baki kaeoba munyi fada bashi tayi shiko ya nufi side dinsa direct Wanda ke nuna acan zasuci abin cin.
Binsa tayi a baya tunda dama tayi wanka ta saka doguwar rigarta navy blue simple but elegant.
Koda suka Shiga side dinsa Inda sukaci dazu nan ya a jiye musu, mika masa wayarta tayi sannan taje fridge dinsa da ta ajiye kunun ayansu ta dauko ajiyewa shima tayi sannan ta bude food flask din ta zuba musu tuwo Mara uku biyu nata daya na yazeed tunda yace ta dena cin abinci dayawa.
Yazeed yace Dan Allah karkice sai Muna cinye duka tace tasa ma kuwa. Ajiyan zuciya ya sauke yau ya Shiga uku.
Ruwa ta dibo a wani roba suka wanke hannu yazeed nata complain Wai ta barshi yaci da cokali bai iya ci da Hannu ba. Tace zan koya ma karka damu. Kunun ayan ta zuba musu yayi sanyi harya fara kankara hakan yasa atake kofin su kayi gumi.
Nanfa tasa yazeed agaba hard a zare ido ta yanko katon loma tace ma za bude bakinka abin tausayi yazeed yayi tace gara ma ka gyara fuskarka Dan ban ganiba wallahi.
Nannanuyan ajiyan zuciya ya sauke yace fine na yi surrender.
Abinda bansani ba kuwa yazeed kawai aji yakeja Dan yawunsa har tsinkewa yakeyi dukda Cewa lomar da ta dauko ta masa yawa bude bakin yayi aiko ta dannan mai take ya hadiya ba bata lokaci ya kara bude wa.
Kyalkyalewa tayi da dariya tace ayi magana mutum yace kazanta ne ko ya masa yawa amma gashi muduk ya cinye lomar tuwo turo baki yayi cike da borin kunya yace ai Dan inajin yunwa ne. Tace zama ka fadi Gaskiya ne sannan suka ci gaba da cin abin cinsu Suna tsokanar juna tare da kora kunun ayansu mai sanyi.
Yazeed sanda yasha 3 cups minal ne tasha 1 acewarta sai ya Dan huce kamin tasha saboda aunty fauzy tace Abu mai sanyi yanada illa ga mace ko menene shi.
Saide abinda basu sani ba Anyi musu aika aika acikin kunun.
Bayan sun cinye yazeed yace kai inajin sai Nayi sati kamin in kara cin abinci minal tace shiyasa dazu da kaci dambu da rana ka kasa tashi baka kara cin abinci ba sai bayan sati,yace tsokanata kikeyi ko ? Kinsan halina fa. Ko ba Komai kaci kazantar kazama throw pillow ya janyo zai Willa mata ta ruga a guje tana fadin tsaya in gyara maka gado muyi tausar danni kewa baba tausa a gida dariya kawai yayi yace excuse not accepted.
Wani wayau yakeyi bashida natsalar komi sannan ya fara jin wani jiri jiri idonta ta fara nauyi kawai shi daya sai ya tsinci kansa da yin dariya mai sauti cikin alamun buguwa . Gefensa ya kalla yaga wayan minal Dan haka ya dauka yaje ya buya a bayan kujera budewa yayi yaga batasa lock bama.
Bibbiyu yake gani Dan haka cikin murya buguwa Kamar mutum yasha giya yace kai dole nema in kira Dr Muhammad yaban glasses ban gani.
Neman number din Dr Muhammad din ya fara a bayan minal yace kai Ashe ba wayata bace.
Wayarsa ya fara nema ganin bai sameta ba yace bari in kira wayar inji ta Inda zatayi ringing hannunsa yasa a aljihunsa ya zaro wayarsa yayi dialling number din da yaga tayi displaying my number aransa yace har wayar ma tasan number na. Thumbs up yayiwa iska.
Kira ya fara yi amma sai line busy akece masa, cikin zuciya yace ko Waye yake using wayana oho.
Wayan minal ya kalla yace yauwa bara inyi using wayan aunty kazame, numbarsa ya rubuta yaga babu Dan haka yayi saving yana murmushi irin ya mata aika aikannan.
Minal ko tana Shiga dakin taji Kamar jiri na dibarta amma Ba sosai Kamar na yazeed ba tunda ita bata sha dayawa ba amma sai ta basar gadon ta fara kadewa taji yazeed yana dariya parlour tace ko me ya samu yake irin wannan dariya oho.
Gadon ta gyara Wanda alokacin itama ta fara maye amma Ba worse irin na yazeed ba ctafiyatta bata canza sosai ba amma takanyi tangadi sabanin yazeed da ko tsayuwa baya iyayi.
Handle din kofan ta kama zata fito........
Yazeed ko jin engine din kofar dakinsa tace 'dit yasa ya kara buya yana murmushi irin ta yara yana lekowa kadan kadan shi adole kar minal ta ganshi.
Abinda be sani ba shine ba a bayan kujera ya buya ba gefene dan haka da mutum ya fito Daga dakinsa zai gansa.
Minal ko tana fitowa ta hangosa a gefen kujera yana lekenta. Ganin Kamar buya yake yasa ta Daga gira alamun confusion😕
Da shike itama kan da sauki sai ta biye masa tana Cewa maci tuwo kana ina ? Maci towo nifa ban ganka ba.
Dariya kasa kasa yazeed yayi yace wawuyace bata Hannu ba, nemansa na karya ta farayi kamin can tazo Inda yake tace na kamaka!
Dariya yayi yace kai...aunty kaza..me A...she ki.....nada wayo?
Kallonsa tayi tace kai yaronnan giya kasha?tsutsuru yayi da ido yace aun...ty ni ban...sha giya ba. Allah da gas..ke na..ke Kiji ba..kina ma haha.
Ya fadi haka yana buso mata iskar bakinsa. Kauda kai tayi tace Allah giya kasha gashi muryakka tayi ta Yan shaye shaye? Wato su murtala da babba da nake musu fada akan shaye shaye shine suka kawowa mijina Mayan maye?zanhadu dasu.
Yazeed ne yace da..ma ni mijki ne aunty ? Tace eh a bugs kake shiyasa ka manta. Mikewa ya fara kokarin yi zai fadi ta rikosa dukda ba wani karfin gareta ba tunda itama ta bugu,kofar bansani suka nufa suna tangal tangal yazeed na fadin shhshhh karki Fada..wa kowa sa..boda kema kin...sha.
Kuma kina Fadawa mamana zan Fadawa innanki zaro ido minal tayi tace bazan fada ba Dan Allah karma Fadawa inna wallahi ub*ana zata ci.
Sai alokacin ta lura da yazeed zai bige da gini Dan haka tace kai Ashe ma gini ne?ni na dauka kofar katokoce ai. Sannan ta janyoshi suka nufi daki
Dariya yazeed yayi yace amma Gaskiya kin bugu yanzu ke baki taba Sanin Cewa da Leda akayi kofar dakina ba?
Tace Kaine dai ka bugu ka manta giya kasha yace kema giya kikasha tace kaima giya kasha sai suka hada baki wajen Cewa giya muka sha! Sannan suka fashe da dariya.
Longest chapter ever🙌
Da fatan yayi cheering mood dinku saboda inaso ana tafiya ana dariya, wani wajen ayi tashin hankali,wani wajen abin dariya,wani wajen abin tausayi kunga zaifi bada colour.
DA YAZEED DA MINAL WA YAFI ABUN DARIYA A YANAYIN BUGUWA?
Ina jiran comment dinku and don't forget to
VOTE! AND VOTE!! AND VOTE!!! AND VOTE!!!! AND VOTE!!!!! AND VOTE!!!!!
yeah I am crazy today nima nasha kunun ayan ne ai😝😁.
Miss untichlobanty💕
6th December,2019
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top