CHAPTER 37


Ido cikin ido minal da yazeed ke kallon juna, wani irin kallo ya banka mata aiko ga mamakinsa ta mayar masa da harara zakiyya ko bata masan Anayi ba dan kokarin zuge zip din wandon captain ma takeyi.

Tabe bakinta tayi,taja tsaki sannan kasa kasa cikin makoshinta tace Yan iska kawai duk dakunan gidannan bai isheku ba sai kunzo nan?
Karaf maganar ta fada kunnen yazeed minal ko juyawa tayi tafara Komawa sama cikin muryarsa dake fita dakyar yace ke.....
Juyowa tayi tana yatsine yazeed yace me like Cewa zaro ido tayi Adan firgice dan bata yi expecting dinshi yaji maganar ba  domin kuwa can Nasan makoshinta tayisa Wanda ko ita da tayi kunnanta basu jiyo da kyau ba.

Tsurewa tayi muryarta na rawa tace nifa bance Komai ba. Yace kizo nan yafada yana nuna mata kusa dashi da hannunsa yayinda yake kokarin mikewa da zakiyyan manne ajikinsa.
Wani abu ne yatasowa minal ya tsaya mata a makokoro ganin sunki rabuwa da junansu itako zakiyya sai faman romancing din yazeed take dukda ko alokacin ta fara gane abinda ke wakana amma ganin Cewa halittar da tafi tsana ce yasa tacigaba da aikinta dan wani feelings takeji Wanda bata tabajin irinsa ba.

Abinda bata sani ba shine acikin juice din da sabuwar kawarta sumayya ta bata jiya da yamma kamin ta dawo gida akwai maganin kara desire Wanda zai fara aiki after 15 hours domin ko sumayyar year lesbian ce kuma ta mutu a son zakiyya,toh plan dinta shine tunda tare zasuyi tafiyar sai tayi using din wannan to her advantage amma yazeed ya rusa mata plan.

Ko dazu ma sanda suke chatting zakiyyan fada mata takeyi Cewa ansami chanjin plan Wanda ranta yayi mugun back kuma bata so ba.

Bazaki zo ba? Ya fadi hakan Adan tsawace yana daure fuska.
Jikinta ne ya soma karkarwa bakinta na rawa idanunta ya ciki da kwalla tace zanzo amma wallahi ni tsoro nikeji.
Yace okay tunda ke bazakizo ba ni bari Nazo da kaina daidai lokacin zakiyya ta sami daman zuge masa zip din wando tare da yin kasa dashi Allah ya taimaka akwai boxers .
Aiko minal ta saki kara da gudu tayi sama shima ko ya tattaro duk karfinsa ya fincike zakiyya ya rufe zip dinsa sannan yabi bayan minal din koda ya iso bakin side dinta gani yayi ta kulle. Knocking yayi yace ki bude minal tayi mirsisi.
Murmushi yayi ya Koma side dinsa da Sauri ya Shiga parlourn sa. Inda gaba daya Anyi tiling yaje ya danna wani Abu Kamar makunnan wuta atake wajen ya bude wani Dan siririn corridor ne ko da ya kure corridor din kofofi 3 daya a hagu daya dama daya kuma a gabansa.

Na hagu shine back door na part din zakiyya, na tsakiya kuma na minal sannan na dama na mom kenan back door din mom yana kallon na zakiyya.
Bude na tsakiyan yayi ya Shiga kofar dakinta ya karasa yaji shima ta garkama masa key date kai yayi sannan ya zauna a kujera sai lokacin ya da part dinta Komai tas sai kamshi yakeyi.
Zafi yaji part din nata sai yaga AC a kashe tashi yayi ya kunna sannan ya dawo ya lume a kujera.

Minal ko jin ya dena knocking kusan 10 minutes yasa ta bude kofar dakinta a hankali tana leken kofan side din nata sannan a hankali tana sanda ta fito ta nufi kofar dan bata lura da yazeed Wanda ya lume cikin kujera ba.

Shiko yazeed tun fitowarta ya ganta binta yake da kallo wani Abu na tsarga masa a jikinsa Wanda ya ajiyeshi a matsayin sha'awa .

Bakinta kofan ta karasa ta takama key din ta murda a hankali handle din ta kama ta bude ta leko da kanta taga empty murmushi tayi tana shirin komawa taji an rungumota ta baya.

Ihu ta tsala Kamar yadda wasu mata keyi Idan 'kadangare yayo Kansu da gudu sannan ta daka tsalle zata antaya a guje😁. Da Sauri yazeed ya janyota baya sannan ya mayar da kofar ya rude yana mai lafta mai key.
Ihu ta kara tsalawa yazeed yayi sauri yasa hannunsa ya rufe mata baki sannan ya janyota tsakiyar parlourn.
Kokarin kwacewa ta somayi amma taji kyam saboda rikon oga yazeed ba wasa ba ko namiji karyarsa balle ita dukda ko ita ma ba wasa ba. Shima yazeed din yayi mamaki dayaga tana iya fiffincika domin inya Rikeka 'kwa'k'kwaran motsi ma gagarar ka yake.

Sakin jikinta tayi shiko yazeed ganin ta saki jikinta yasa ya sassauta rikon da yayi mata aiko ta gatsa masa cizo sakinta yayi yana yarfa hannu dan cizon ta ratsashi,guduwa minal ta soma kokarinyi aiko yazeed ya fincikota sai suka fada kan kujera. Zaro idanu minal ta somayi domin jinta da tayi a faffadar kirjinsa yayinda ta fara Shiga wani irin yanayi.

Shima dai haka takasance ta bangaren sa saide shi lumshe idanu yayi domin jin tsayaiyun breast dinta a kirjnsa.

Zakiyya ko dake general parlour koda taji minal na tsala ihu murmushi take tana jin dadi sannan tace thats my baby kaci ub*nta,yarinya zaki gane da yazeed kike tunda kika datse masa jin dadi tashi tayi dakyar  taje ta fara shirinta ranta wasai.

Koda ta gama shiryawa babu ko sallama tayi airport dan already yazeed yayi booking mata,sumayya ta kira sannan suka nema mata itama. Ta zamu first class din amma akwai mutane 4 a tsakaninsu.
Haka suka nemi wani Dan snacks a airport din sukwci kamin 4 tayi suka Daga izuwa birnin tarayya even though it is not a long journey.

🌹 🌹 🌹 🌹 🌹 🌹 🌹 🌹 🌹 🌹 🌹 🌹

Abangaren su minal kuwa yazeed yasa Hannu yana shafa fiskanta tsilli tsilli tayi da ido tana kokarin mikewa kara rikota yayi ta turo baki tace ni kabarni in tashi.

Yatsa ya daura a bakinta yace shiiii...
Me yasa kika fito?hararansa tayi Adan tsorace sannan ta kara zunburo baki tace to Ba Kaine kace duk abinda ban ganeba a wayan in fada maka zaka nunamin, to sabida zan tafi gidansu zaliha sai nace bari inje alokacin.
Yace ehmm cigaba tace to shine.....ina fitowa shine...
Sai kuma tayi shiru yace shine me?
Tace shine na...ganku...a parlourn....kunayi.
Yace Muna me ? tayi shiru murmushi yayi wanda ya kara fito da kyawunsa yace me mukeyi murmushi tayi tadan kamo hannunta tana wasa dashi tace ai banyi kama da yar iska Ba balle in fada. Yatsansa yadan sa ya dalle mata baki yace to su Waye Yan iska?Idonta ne ya ciko da hawaye ta turo baki sannan ta fara gunjin kuka tace dama kawai kace zali na kakeson ci. Ni kawai ka nuna min yanda zanyi infara su insaram din.

Daga gira daya yayi yana murmushi bata rai tayi ta hade gira tace ni kadaina mini irin haka nifa Ba yar iska....

Daure fiska yayi yace banson jin wannan Kalmar iskancin kinji ko?ta gyada kai yace ina wayan naki? Tace yana daki yace oya dauko to.

Yaga bata tashi Ba yace ko bakison in nuna miki ne?tace to hannun ka sai Alokacin ya lura da yadda ya riketa. Sakinta yayi ta tashi atare suka sauke ajiyan zuciya.

Jikinta a sanyaye ta Shiga dakin yayinda yazeed ya hadiye wani yawun jaraba kutt

Hala wattpad did you like this chapter?
Show some by VOTING and COMMENTING

Your one and only

Miss untichlobanty💕

28 October, 2019.

WAIT OO INADA TAMBAYA WAI DAN ALLAH ME YASA KUKE TSORAN KADANGARE?

KOWA TA FADI AMSANTA.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top