CHAPTER 24

Kamar yadda kuka sani yau za'a kawo lefen minal
gidansu ya cika taf da dangi,Yan uwa da abokan arziki kai har makiya ma sunzo domin asamu abin fadi acikin gari

Ana zazzaune akaji sallaman kawayen mom da aunties din yazeed sun iso firfitowa akayi ana musu maraba tare da shinfida musu dardumai

Gaggaisawa akayi da fara'a da mutunci Yan gulma da tsurku tundaga ganin masu kawo lefen sunsan minal ta cafka tayi sa'a zata Shiga gidan da akwai gida mai maiko

(Wannan yana daya daga cikin kuskuren da mutane keyi Suna ganin idan har ka auri me kudi ko me kyau Toh kayi sa'a saide abin Ba haka essential qualities da ake bukatan mutum ya lura dasu shine:
1.shin wannan mutumin ya kwantamin ?
2.shin yanada addini?
3.zai iya ciyaddani da halal?
4.shin 'ya'yana zasuyi alfari dashi amatsayin ubansu?
5.shin zasu gode min na zabanshi amatsayin baban su?
6.shin yanada akida mai karfi
7.is he loving and caring?
8.will always support me?
9.am I ready to live my whole life with him?
10.Does he respect my family

if those questions are satisfied then you are good to go,bawai idan ka auri mai kudi,handsome shine kayi sa'a Ba pls and pls Yan mata take note Ku core San duniya aranku Ku sank duk mijin da kika zaba Ba kanku kadai kika zabawa ba har da yaranku.Ku guji ranan da 'ya'yanku zasu kalleku suce muku kun cucesu kun zaba masu mafi munin uba.
Suma mazan idan kun aurensu zasusan Dan me kuka auresu Dan kudi ko Dan allah.
Shiyasa yanxu rate of zaurawa ke karuwa soboda tun kafin adaura aure an rusa ta an kasheta auren a mace tazo. AKIYAYE)

Abokan ya abubakar ne suka fara shigowa da akwatuna har aka Shiga da 6 akwai nasu Kate ba,7,8,9,10.........18 set uku kenan Wanda Duke da kalar fari,baki sai sky blue ga stones farare masu kyau ajikin ko wanne

Wasu set shida aka shigo dasu Wanda suke kalar brown guda 3 na inna,2 na baba sai 1 na kawayen Amarya

Kaya aka fara budewa hmm abin ba magana atamfofi 50,laces 30,material 25,an dinka goma goma atamfofi kuma ashirin ,English wears 25,Arabian gowns 30,sleeping dress 20,pants da bras dozen uku uku,takalma da jaka set 20,cosmetic traveling bag daya,gold jewellery 5 sets

Inna tace kayan sunyi yawa a rage Rabi sukace ah ah ai kaya sunzo in zasu koma to saide in ankawo amarya

Haka inna ma ta nasu tukuicin ban girma ;cin-cin,bakilawa,cake,doughnut, alkali,meat pie da samosa buckets buckets Wanda aunty fauzy ta bayar amatsayin gudun muwa sannan tahada musuda turaren wuta

Haka aka watse kowa yana farin ciki da annashuwa

THE WEDDING DAY

yazeed ne tsaye abakin mirrorn dakinshi zakiyya makale dashi tana wani shashshafa fuskanshi zuwa wuyanshi baby Wai da gaske auren zakayi,yace Toh zaky ba maganannan an gamata ba meye na dago da ita,zakiyya tace Toh naji amma kar ka manta kace bakasonta kuma bazaka hada gado da ita ba yace ina sane da wannan,happy now?tace yes

Fesa turare yayi kamin yayi mata peck a kumatu ya wuce

Zama tayi abakin gado tace koma wacece ke to kisani zaki kawo kanji cikin masifa ne Dan kishi dani sai an Shirya yanda ba'ayiwa uwata kishiyaba nima bazan zauna da ita ba😈

(Wannan banziyar akida ce mutum yace Wai Dan ba'ayiwa mahaifiyarsa kishiya ba shims ba'a masa ba karku manta Allah madaukakin sarki yace acikin suratun nisa'i

"Wa in kiftum allâ tuksidû fil yatamâ fan kihu ma d'aba lakum minannisa'i masna wa sulâsa war ba'a,fa'inkiftum allâ ta'adilû fa wahidatan au ma malakat aimanukum zalika adnâ allâ ta'ulû" 3:3

Allah madaukakin sarki ya umurci maza da su auri mata biyu,ko uku,ko hudu,idan bazasuyi adalci ba to su auri daya
Kinga da auren biyu ma aka fara kamin uku kamin 4 shikuma daya karshe

Kisani idan mijinki yace zaiyi aure kikayi adawa to kisani badashi kikeyi ba da Allah ne tunda Allah shi ya umarci ayi hakan

Dan Allah mata mu tashi munemi ilimi kuma muyi aiki dashi kodan gudun ranan da yayan mu zasu tambayemu Abu akan addini mutsaya muna zare ido mu Shiga kunya.

Ba'a tsufa ko girma daneman ilimi,idan bakusamu kunyi da yarinta ba lokaci bai kure ba tunda har yanxu kuna shan numfashi.

Kusaka yaran Ku amakaranta na boko da addini kodan suyi alfahari daku

Can u believe that ni Amina Abdulkadir Shettima will turn 15 years on 18 September,2019 amma Ku Duba abinda nake iya rubutawa?kuma ina university sannan na haddace takaddun addini?what do u expect idan nakai 18?what of 20? ba cika baki nake ba amma kuma kunsani akarancin shekarun da nake dashi inada tunanin manya.

Abin kunyane ace yar cikinki ko lanwar bayanki ta Fiki zurfin tunani.

Wani abin da ke bani haushi shine 'Yan mata masu shekaruna yanxu Kansu rawa yake,yanzu ne suke ganin Suma sun girma baza'a barsu a bayaba,Suna ganin sunyi boobs Kansu daya da uban kowa,basuda burin daya wuce ayi shigan tsiraici ana yawo a gari ana karya ka'idar da iyakar Allah,ana kara yada zina acikin alumma,tun daga fitanta har dawowanta mala'iku na tsine mata,manzon Allah ya tsine mata,bayin Allah salihai na tsine mata, ai tundaga nan ya kamata ta fahimci ta Shiga ukku,wallahi Mu kiyayi haduwar mu da Allah abin kunya ne kaje gaban Allah kana mai saba masa ka wulakanta aduniya ka wulakanta alahira.

Su mazan da suke ganinku suce u look breathtaking,u look sexy,u look hot ke tun daganan ansami matsala hot fa akace ba cool ba kinga ko anfada miki Inda mala'iku zasuyi dake ne in baki canja hali ba. Ancemiki zasu aureki ne ?babu mai aurenki lalataki zasuyi suyi gaba,wallahi ku ji kunyan randa zaku tsaya gaban Allah ana miki shari'ah keda iyayenki. Mu rufawa kanmu asiri mu nemi ilimi muyi aurenmu cikin rufin asiri har Allah ya karbi rayukan mu.)

Lovelies kuyi hakuri yau duk Mun kare a lecture wallahi rainane ya baci da abinda ke faruwa,duk mutane sun kwashe kayansu daga gaban annabi,amma karku damu I will make it up to you😉 Ku tayani da addu'a inada test guda biyu tomorrow masu zafi ne kuma chemistry and Arabic thanks for your love

Your one and only favorite yobe girl,karamarsu babbarsu

Miss untichlobanty💕

8 September,2019.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top