CHAPTER 12

minal kuwa shayin dazai taimaka mata da condition din da take aka hada mata
Kamin suka samo bowl da ruwan dumi da tsumma

Sannan suka dauko first aid box domin ciwon dake hannunta har yanxu yana zubda jini duk ya bata mata hijab dinta Wanda sharkab yake da ruwa.

Tabbas ta bawa dukkan maids da securities din gidan tausayi hatta sojojin domin duk rashin imanin wasu daga cikinsu sunsan Cewa minal ta horu

What so ever her fault is.

They all look at her pitifully, how young she is,yet going through all these sort of troubles

First was her hiding inside the Booth,

Then passing out due to lack of oxygen,

Then waken up by a chilled bottle water

Then fear of being in an army's house as an offender

Then the blood cascading from her hand making her clothes look like.........

Then the looks and presence of those horrible and terrifying,wicked and huge hooligans.

Them chasing her is the biggest fear of her life

Her falling into the pool.
That one is called hopelessness....................

Wata maid me suna tala (mai shara)ce ta sa'a tsumman a ruwan zafin ta matse sannan ta fara goge ma fiskanta

Wani nifashi taja kan ta sauke hawayen wahala suka fara zarya a idonta yadda kasan ruwan sama

Cikin 2 min harta jika sabon  hijabin da ta canja  ta fara jika pillow da hawaye

Maid uku ne Dama a dakin da take daya da first aid,daya bowl din warm water,daya kuma tea and toasted bread

Dukkansu idonsu ya ciko da kwalla musamman da suka ga yadda minal take kuka

Wani mahaukacin atishawan data watsa ne ya dawo dasu saga duniyar da suka fada na halin da take ciki

Katrina wacce take baturiya itace first aider na gidan

First aid box din ta bude sannan ta ciro su cotton,dettol,spirit,iodine,and Bandage.

Treating ciwon ta fara aiko ana fara goge jinin minal tafara yarfa hannu
(nace tabdi tun ba'a saka alhaji dettol da oga iodine ba)

Yamutsa fiska take yadda kasan mai nakuda,Dettol aka yi diluting aka saka domin ayi disinfecting aiko wani kara ta sake ta mike a take tana Cewa

Dan Allah Kiyi hakuri,wallahi ni Ba mai lafi nace karki min mugunta. Itadai Katrina ganin bats gane Ba sai ta kalli sauran with a questioning look

Fassara mata sukayi kamin tace oh sai tacewa minal din

No no my dear am gonna harm you,impact am being gentle with you

Minal dai anzo gurin domin bata gane ko Abu daya data ce Ba

Hasali ma banda harm babu abinda taji sai ta dauka Cewa tayi me yasa ta Tara gashin hammata yana damunta da wari

nuna kanta tayi da yatsa cike da takaici tace yanxu bayan cinzarafin da oganku yamin,da iriyar muguntan da kike mini shine harda cin fiska?

Ina ruwanki da gashin hammatana?

Tala ne tace Kamar ya?

Minal tace inba wulakanci Ba shine zatace hammata na yana wari Wai na tara gashi

Tala ta dan dara kamim tace kai da abin dariya kike wallahi ai Ba haka take nufi Cewa tayi..................

Kara kai minal tayi alamun gamsuwa tace kiyi hakuri

Katrina ta gane me tace domin zama a cikin su tala

dukda Cewa dakinsu daban amma ta Dan Koyi wani Abu a Hausa
suma dai su tala dasu maimuna dasu Rabi a primary suka tsaya zama da irinsu Katrina dasu Susan yasa suka koyi English

Sai tace is okay

Cigaba tayi da treating ciwon Inda minal keta tsala ihu tana raki

Lokacin da ta gama minal ta Dade da wanka da ruwan majina da hawaye

Zata fita ne ta tana fiskanta domin tace mata take care amma me zataji zafi radau Kamar garwashi

Atake tace oh my god your temperature is so high I must give you an injection

Dan Dan Dan........

Minal tasan sunan allura ta English gashi matsoraciyar allura ne
Aiko zazzare ido ta fara kama mushriki yaga mala'ikan mutuwa

(Karkuga laifinta Dan nima mugun tsoron allura nake da ayimin allura gwara ace Insha 50 pieces of tablets daily.

Karkuga laifi na wa zai so a sokara masa karfe a jika?

Sha wasu they prefer injection but to me that's a total and absolute NO. )

Ciro allura Katrina tayi ta soma jan ruwa. Wani wawan tsalle minal ta daka daga kan gadon Wanda yasa ta fado kasa tare da kwale kafanta ihu ta kurma.
Ta diba a guje binta sukayi aiko ta fada bandaki ta masa key sannan ta zare

Bubbuga kofar suka fara itako Cewa take wallahi ko su baba basu iya sawa ayi mini allura .
Ko agida har saman bishiya nake hawa har Katanga nake haurawa Dan na tsira sai nan da yakeda wurin buya masu yawa? juyawa tayi domin taga Inda ta Shiga

Sink ta fara daura idonta akai wanda ya mata Kamar tasan abin amma ba'a haka tasan shi Ba
Jacuzzi ta kalla sai tace laa irin bahon gidan aunty fauziyya amma na masu kudi

Toilet din ta kalla tace la wannan ma irin salgan bayinta Saide shima na masu kudi ne
Yasin gwanin kyau bayin Kamar kayi bacci a ciki.
Bude kofar bayin da akayi yasa ta juya Katrina ta gani da allurarta ta a hannu tare da tala,da Rabi.

Wani mahaukacin ihun data kwalla yasa su murja, atine, meramu, safiya, Hauwa, Jenifer,Susan,Emma,rabecca,sanjana,suyunjin and others shigowa dakin domin in kaji ihun zaka rantse yankata akayi

Yazeed's pov

Yana kwance a gadonshi yana nazari har bacci ya kwasheshi.
Sama sama cikin baccinsa Kamar a mafarki yakejin ihu hakan yasa nauyin baccin ya fara saukowa daga kanshi amma bai tashi Ba

Ihun da ta kwalla yasa yayi wani mugun zabura yana zazzare ido yana muzurai domin shi ya dauka wani abin ne ya faru har ya zama ready to fight.

sai ya sake jin an kwalla wani kara,iska yaja yace ya Allah wannan wata iriyar yarinya ce haka
ta mayar min da gida Kamar mental asylum

Fita yayi ranshi a bace jijiyan kanshi duk sun tashi

Minal kuwa lokacin ta nuna Kamar tayi surrender ta fito saboda ta fahimci basuda imani zasu iya matseta karfi da yaji a danna mata karfe a jika

Rabi ne tace ko ba ke Ba fah kinga lafiya zaki samu Indian Anyi allurar

Kuma sir yace kije ki sameshi gashin bayason jira danma yasan asume kike

Katrina ce ta matso da allurar zata mata domin har ta fara gajiya da wannan hali irin na minal

supan data watsa izuwa kan gado tare da kwala ihu yayi daidai da shigowar yazeed

Fuskar nan murtuke babu annuri ko kadan yanda kasan bai tana dariya tunda aka haifeshi

Ihu daya bazo mata shi yayi sanadiyar makalewar tata sauran ihun

Shiga dakin yayi sannan ya fincikota daga kan gadon yayi wajen da ita janta yake..............

Finally,huh

Pls all I need from you guys is to vote,like,share and comment

And thank you so much for bearing with me

CHECK OUT  MY OTHER BOOKS YA JI TA MATA da YARINYAR CE TAYI MIN FYADE
Good night

17 June 2019

Your sweetheart

Mzz untichlobanty💕

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top