CHAPTER 10
DAN ALLAH KARKU MANTA DA FOLLOWING DINA SECOND BIYAR KACAL ZAI DAUKA.
Morning
Koda su minal suka tashi akayiwa yara wanka sukayi karyawa suka ci Suma sukayi wanka suka danyi hira anan aunty fauziyya tayiwa minal fada sosai akan tsafta sannan ta bata wasu yan turare tace tanayin aiki dasu
ta bata wasu sako ma ta kaiwa inna(nima bansani me acikiba)
Waje ta fice domin nemo almajiri ya kai mata gyaran takalmi aiko taci karo da kandala mai gyada wanka mata mari tayi tace ke kandala da ub*nki me kikazo yi nan unguwar iye? Kuka kandalar ta fara tana kokarin kwashe gyadatta daya bare tace wallahi saina hadaki da aunty salma minal tace inkin fada kinki Allah ita kanta salmar tayi kadan. Dama Daga haka itama ta fara Daga talla ta fara bin masa unguwa unguwa yanzu ta zama magajiya. Bankadeta minal tayi tace sh*giya jaka.
Gyaro mata takalmin akayi sannan ta kama hanyan gida domin Azahar ya kusa pass 11:00am...........
Yazeed's POV
Yana tashi da safe after yayi all necessary things needed ya gaida mom sannan yadan fita. motanshi fara
Tare da guards 2 kamin 12:00pm yayi ya dauko Jamal
After yaje wani cafe yanashan favorite cappuccino
dinshi phone dinshi yayi ringing
Zakiyya:swthrt awhile naga fita ko?pls if you don't mind kabiya restaurant da mukaje jiya ka siyo mana pizzan naga akwai a menu dinsu kaga sai ka daina siyowa a dayan wajen kasan yaufa Thursday
She said all of that in not more than 2 breath
Yazeed: haba dear!can't you atleast say good morning, u didn't ask about my well being or anything all you care about is the pizza which we will eat later at night ?
Zakiyya: sorry good morning
Hope zaka siyo pizzan ?
Yazeed: naji
Zakiyya: and also kafin ku dawo kudan biya ta boutique dina Ku karbo min wani sako( legendaries), bye love you tiiit
Yazeed:love yo.....
Oh god,bukatanta ya biya she can't even wait for me to say bye
He called the waiter,paid for cappuccino dinshi
And went out security men dinshi guda biyu na biye dashi
Kofa suka bude mai ya Shiga motan sannan suka rufe daya ya Shiga drivers seat dayan kuma front passenger seat
Na driver's seat ne ya kunna motan ya kama hanyan airport
yazeed yace we are going to zakby unique boutique before going to the airport
Drivern ya karya kwana sukayi hanyan boutique
Minal POV
Tana cikin tafiyarta tana er wakenta akan babban titi wasu en shaye shaye suka hangota
Thug 1:boss kaga wata er shila kuwa
Thug 2:kunama yarinyannan tayi
Thug 3:boss kawai mu sankacota mana
Thug 4:boss nifa inason sidin kwano
Thug 2:goje(thug1) Ku kai min ita
Mansion amma kuyi ahankali Dan yarinyar ta Shiga raina
Thug 1:lallai yarinyannan ta Shiga ranka boss tunda har sai an kaita mansion baza'ayi Anan Ba
Boss:banason maganan banza ni har kishinta ma fa ya kama ni
(Kaji min rashin kunya irin na Dan tasha Wai kishinta ya kamashi ni yama bani haushi)
All thugs:hahahahaha boss kenan mude in an gama a aiko mana
Boss:zundum me kuke jirane Ku dauko min amaryata
Minal tana tafiya taga en shaye shaye sunyo kanta fuska tayi taci gaba da tafiya
Goje ne yace amaryar mu ji mana
Bata kulasu Ba amma tana fake dasu
Scorpion ne yayiwa Goje alama da ido akan su kamata basu ankare Ashe Amaryar su ta Dade da arar kafar kare acan nesa suka hangota ta auna a guje suma da gudu suka bita
Gudu take batasan inda take wulla kafarta ba wulan keluwa (kwana)tasha inda ta hango booth din wani mota a bude da gudu ta daga kayan ciki ta Shiga kasan kayan yazeed yaji jijjigar motan kuma baiga fitowan su ezikel Ba a karo na biyu hakan yasa ya leko
Alokacin su scorpion Suna arean motan minal ta bace musu ganin yazeed ya fito daga motan gashi wandon sojojinshi yasa da farin T-shirt Ba shiri suka bar wajen shikuma da baiga kowa Ba kawai sai ya koma
Su ezikel ne suka fito da guntun kayan suka saka a booth din kamin suka rufe
minal tana hangosu suka daura mata kaya gashi ta gansu da kaki atake wani mugun fitsari ya matseta
Yazeed ya Duba agogo yaga 11:45 sai yace kawai su kaiwa zakiyya kayan sai su wuce airport
Dan ko su Jamal din sun iso kamin su sauko, kayansu ya taho, ya fito zai bata lokaci shi kuma bayason jira
Sai yace muje gida mu sauke kayan
Driver ya kunna mota suka nufi gida
Minal tanajin an kunna motan tace shikenan za'a kaini barikin sojoji na Shiga uku na lalace.
AT JEEDMAR
Suna shigowa yazeed ko fita daga motan baiyiba yace su sauke kayan daga motan su shigar gida
Sukace yes sir!
Booth suka bude fara Ciro kayan lukman na daga Leda taga Kamar kafan mutum
Ahankali ya radawa ezikel "be ready something no dey right here
Ezikel ya Ciro AK47 dinshi ya saita daidai minal
Lukman ya ajiye ledan hannunshi ya daga daidai na kanta
Wata yar kyakkyawa ya gani mai cute pinky lips tana bacci babu Komai a fiskanta sai uban man baki Kamar zai digo
Suka furta wow a tare
Kallon juna sukayi Suna magana da ido akan yanda zasu fadawa boss
Lukman ya gyada kai alamun zaije ya fada
Kewayowa yayi murya kasa-kasa
yace boss an sami matsala
Yazeed: meaning?
Lukman: dama...em da Muka..mukaje Ciro kayan....shin........
Yazeed: hope Ba Barin kaya kukayiba ?
ya fadi haka adan tsawace
Lukman: a a dama acikin booth.....
Ezikel ne ya tsindumo baki
Ezikel: boss lukman dey shy for u ooo,wani Yaro ne beauuuuutiful
Muka ganshi asikin booth yana bassi
Yazeed: ezikel what nonsense are you talking about ?
Ezikel: boss if adey lie,thunder fire me
Yazeed: let me go and see
Futowa yayi yazo wurin booth din minal ya gani tana bacci hankali kwance
Tabbas bazai manta wannan fiskarba
Wannan yarinyarce Wanda tamai fitsara jiya dole ya shaidata kodan man bakinnan lebensa na kasa ya gatsa
Sannan ya dakarkare ya daka mata duka a gadon baya yaga ko motsawa batayi Ba
Aranshi yace lallai wannan yarinyar ni zata nunawa jarumta
Kwata kwata bekawowa kansa Cewa zai iya yuwuwa suma tayi saboda babu ninfashi, Wanda haka abin yake suma tayi Saboda rashin ninfashi inba hakaba minal ko cinnaka ya cije ta an Shiga uku balle soja ya watsa mata yatsu biyar.
Sama ya haura domin dauko bulalar sa na sojoji sannan ya sauko ya fita sai huci yake yana Jan ido kamar wani kumurci.
Zuwa yayi ya kalli minal tana kwance yanda ya barta su lukuman a tsaye kowa da abinda ke zagayawa a cikin kwakwalwar sa.
Daga bulala sa yayi zai sauke Mata lukman yayi saurin rike hannun sa yace boss mace ce fa ina ganin kamar suma tayi a gwada yai yafa Mata ruwa. Cikin tsawa yazeed yace toh me kake jira janyo tiyo ka fesa ma yar iska.
Ezikel yace boss ruwan akwai sanyi sosai fa. Wani kallo yazeed ya aika masa yace na fika sanin haka Kamin ezikel(Ezekiel) ya kara magana
Yazeed ya warci tiyo ya fesa wa minal ruwan sanyi a kofar hanci..............
Share
Vote
Like
Comment
And follow me!
9 June,2019
Mzz untichlobanty💕
DUBA SABON LABARI NA MAI SUNA YARINYAR CE TAYI MIN FYADE
WANNAN GAJERAN LABARI NE DAYA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, GARI DA KUMA ANGUWA.
LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU NE DA YARINYAR? BUKATAR DA NAMIJI A SHEKARU BIYAR BA ABINDA MUKA SABA JI BANE. SAIDE AYI AIKIN KARFA KARFA TOH FA ANAN ITACE TAYI.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top