KHF 45
Gidan na ta gabadaya ya dau kamshin girke girken da ta ke ta faman yi a kitchen a Haka Nanah ta shigo gidan "Ma Sha Allah wannan kamshin alfarman fa?" Ta fada tana karasawa kitchen in.
Kallon ta Zahrau tayi sama da kasa "ke Kuma har yanzu ba ki koyi sallama ba ne"
Taking ta ja "inma nayi Ina Zaki ji? Ke dai rowon abinci kike so ki min kuma wlh daga gun aiki na fito sai an tsam min" dariya Zahrau ta yi har da kyakyatawa "au sai ki ce maula Kika Zo to abinci miji na ne ban bayarwa"
"Dadin abin ma Ina da mijin Nima" tsaki Zahrau ta ja "ke serious ba yau Ya Umar zai dawo ba Kika Zo Nan? Kar fa a cutan min da Yaya"
"Allah masu Yaya, shknn Kuma Dan yau mijinki zai dawo sai aka ce Miki shima yau ne, last time i check ai ya riga shi tafiya ko?" Dariya Zahrau tayi "kwana biyu na yi missing inki fa"
"In da gaske kike me ya hana ki zuwa gida na?"
"Hubbie ya hana ni yawo" tabe baki tayi ta dauko plate "mu mayawata ai gashi mun Zo ko?"
"Yaushe za ki Zo muje mu gaida Maman khalipha?"
"Weekend Nima Ina son zuwa" hiran su suka cigaba Nanah na ta dirkan abinci komai ta gani sai ta ci kasa hakura Zahrau ta yi ta tmby ta "Madam ciki gare ki?"
"Me Kika gani?"
"Wannan cin Mana ba na lfy ba"
"Haka ma Ya Umar ya ce ni dai ban sani ba"
"Zaa ma ki sani" Zahrau ta fada tana girgiza Kai.
Sun dade suna hira har Zahrau ta gama girki da dadewa kafin ta karasa gida.
Sai gab da magreeb Aliyu ya iso gidan a gajiye tubus a hakan ma flight ya biyo da gudu ta karasa gun shi bude hannuwan shi yayi ta fada ya rungume ta "oyoyo hubbie" ta fadi tana dariya
"My diva I miss you" Kara makalkalewa a kirjin shi tayi "Don't you miss me?" Ya tmby ganin ta janye jikin ta
"Nayi kewar ka sosai hubbie" ta fada tana amsan jaka hannun shi ta ja hannun shi su ka karasa dakin shi.
Bata rai tayi bayan sun zauna "ya aka yi?" Ya bukata
"Ka yi baki ka rame stressing kanka kayi ko?" Ta fadi tana turo baki kaman za ta yi kuka.
As usual shafo lips in ta yayi sannan ya yi pecking cheeks inta "Sorry wifey yanayin aiki nane hakan"
"To ka Bari Mana Kar kaji ciwo"
"Hey calm down your husband is a strong man, kin ma San me?"
"Aa " ta girgiza kanta
Kawo kunnen ki ba musu ta maza, cizon Kan kunnen na ta yayi Kara ta saki da Saurin ta matsa baya kaman za tayi kuka "Kai Koh"
"Manayi?"
"Zan Rama"
"To Zo in fada Miki da gaske yanzu"
"Ban so mugunta za ka min"
"Trust me ba Zan yi ba"
"To ka fada a hakan Mana ai mu biyu na a da..." Ba ta ida sa ba ya fisgota ta fada jikin ta, ko Ina na jikin ya bin Yana kissing a hankali ya Kai Kan kunnen ta Yana rada Mata "an min Karin girma" duk da jikin ta a Mace ya ke ba ta San sanda ta yi saurin dagowa ba tana Kallon shi "da gaske?" Gyada Mata Kai yayi da sauri ta rungume shi tana fadin "congratulations na Taya ka murna"
Bayi ta shiga ta hada Mai ruwan wanka sannan ta fito "Bismillah ka shiga kayi wankan"
"Kai nagaji later"
"No no no ban yadda ba oya tashi"
"Ba Zan iya cire kayan ba fa"
"I can help you"
Daga mata hannuwan shi yayi ba musu ta fara cire Mai buttons in rigan ta Sha fama danda kyar ya bar ta ta cire ya tsokano Nan ya tsokano can wankan ma dagewa yayi ya gaji ba zai iya ba sai da ta Mai wayau ta zulle be ta barshi tukunna.
Akan dinning table hada mishi abincin sai dai ko da ya gama shiryawa har an Kira magreeb don Haka zobon da ta hada Mai kadai ya Kya kurba ya fita Sallah Kuma sai bayan isha'i ya dawo yunwan gabadaya ya gama bin jikin shi abinka da Mara juriyan ta, da sauri sauri ya iso gidan yayi sallama ya shigo "lfy hubbie kaman an Koro ka?" Ta fadi a rude. Hade rai yayi Daman in Yana Jin yunwa Haka ne ta Riga ta gama gand shi "Na Miki Kama da rago come on Zo ki bani abinci yunwa na ke ji"
Da sauri ta ajiye wayan ta ta taso dan ta San hali yanzu sai ya nemi rikice ma ta. Serving in shi tayi sannan ta tura mishi abincin gaban shi.
"Kinci ne ke" ya fada bayan ya gama ganin ta na ta faman Danna waya. Murmushi ta yi tana fadin "kaji hubbie sai da ka koshi? Tunda dai ka koshi ai shknn"
"Sorry am so much in hunger ne shiyasa Kuma ba na hanaki yawan Danna wayan nan ba ki daina ba na so"
"Allah sarki muna chatting da Fateema da Sumayya ne kasan both bikin su ya kusa ai za ka barni in je ko?"
"Wanne za a fara"
"Na Summy December Fatima Kuma sai February ending"
"Lokacin ai kunyi resuming schl ko?"
"Hutun mid semester aka sa summy Kuma bayan registration"
"Allah ya nuna mana"
Gobe ki shirya zamu je event, an shirya Mana liyyafa na murnar Karin girmanmu ba, Ba ta San sanda ta tashi ta daka tsalle ba tana fadin "yeeey!! Ka fada gida kuwa"
"I will call them now"
"Okay!" Ta fadi tana kashe mishi ido, that matter ends in bed.
Washegari, early in the morning ya bar gidan ya karya, for sure ba zai taba fita bai karyan ba. Ce Mata yayi in ta gama shirya driver zai kawo ta.
Ash kimono da akayi wa kwalliya da black flowers ta sa kawai ta yi rolling da R and S black veil, ko kadan rigan Bai Kama ta ba Amma fa yayi matukar karban ta abinka da fara'ar mace, ta San halin shi Sarai ba abinda za ta sa ta birge shi inba hakan ta yi ba ya ce wasu za su kalle ta, ba tayi wani kwalliya ba sai ko powder da kwalli da ta sa ta yi kyau dai dai gwargwado and she looks presentable.
10:30 pm dot driver ya Zo su ka wuce sai da su ka biya gidan Nanah su ka dauko da ke duk Karin girman tare za a musu da Ya Umar da Salim ma.
Hall ya yi hall ya kayatu gashi ya samu halattan manyan mutane na kasa dama kasashen ketare.
Zaune su ke a wuri daya cikin Sabon Uniform in da aka musu presenting yau.
Field Marshall ke yabawa da kwazon da nuna godiya akan irin sacrifice in da su ke wa aikin su kafin wani General ya amsa Yana ba da lbr jarumtan su da bautawa kasrau da suke yi yanda su ka rungumi aikin su hannu bibiyu.
Su dai su Zahrau wurin su Maman khalipha su ka samu su ka zauna, Abin ci da na Sha kala kala ba Wanda ba a bada a wurin ba. Ga mamakin ta Babban Yaya, Ya Deedat da Hamza sun halarci taron Haka ma Ya Ibrahim mijin maijiddah.
Shugaban kasa ne ya amshi lasfikan Yana me matukar yabawa jajircewar su day karshe ya musu godiya sosai da fatan za su cigaba da hakan Kuma za su Zama abin kwaikwayo ga na baya. Nan ta ke ya Kara musu albashi Mai tsoka.
Sai sannan su ka fito Kan stage su ka danyi parade kafin manyan su suka sa musu badges in Sabon post in su wato Major, gabadaya su goma Sha biyu ne.
Dai dai aka dinga Kiran su suna jawabi Zahrau dai Kallon ta ke bin hubbie in nata dashi as he is speaking wani irin farin ciki da annashuwa ta ke ji yana ratsa ta she is proud to have him as a husband for sure.
Gifts aka fara ba su kowa Kan abinda ya fi bada himma akai, duk Matan su ake Kira su basu gifts in wadan da Basu da aure kuwa Yan'uwan su, mata sunji Dadi sosai at least an karrama su a wurin.
For sure, this is one of the reasons Aliyu Bai so auren Zahrau ba at first sai ko ta bashi mamaki Kan irin kayataccen speech in da tayi kafin ta mishi handing gift in "congratulations Mr p my beloved" ta fada, jawo ta yayi jikin shi ya rungume ta ta gefe Yana fadin "Thank you Diva I love you" murmushi ta sakan Mai suna Kallon juna Nan fa photographers su ka hau aiki. Ni dai nace Ma Sha Allah da sun matukar burge ni.
Bayan an gama taron ne ya dinga nuna Mata abokan shi, most of them ma ta San su coz ba ta manta wahalan su da ta Sha ba cikin azumi. A ranar ta tabbatar da Aliyu Mai jama'a ne dan mutane bullowa su ke ta ko wani bari suna mishi murna, ita dai tana nanike da abin ta har aka gama party da after party ma gabadaya.
Daga karshe dole ta barshi ta koma suna hira da ya Deedat da Hamza coz tuni Babban Yaya ya tafi saboda uzurorin shi tare su ke da Nanah da Maman khalipha har su ka tafi gida daga karshe.
Ta idar da Sallan isha'i kenan ta na azkhar ta ji Sallaman shi da sauri ta tashi ta tarbe shi tana Mai sannu da zuwa, Mika yayi Yana fadin "Wayyo Allah na gaji" hade da yin hamma.
"Hope ba dai yunwa" girgiza Kai yayi Yana fadin "Shayi kawai na ke bukata diva"
"Okay ka watsa ruwa tukun Mana gajiyan ya warware" ba musu ya nufi bayi ita Kuma ta tafi daura Mai shayin.
"In tambaye ki?" Ya fada as he is sipping the tea.
"Am ol ears"
"Miye full meaning in Mr p in na, you even saved one of my numbers with it I have to know"
"Calm down dude Zan fada maka"
"Ina jinki"
"Mr perfect"
Murmushi ya yi "am i perfect?"
"Yeah perfect for Fateema Zahra"
"Wow!! And she is my world hakan nufin am perfect kenan ko?"
Gyada mishi Kai tayi ya kamo hannuwan ta "wa ya Miki lallen Nan?"
"Wata ce da naje gidan Maman khalipha ta Kira ta Mana"
"Gsky Amina ta kyauta za mu ba ta tukuici Yayi kyau sosai" murmushi ta Mai "thank you"
"Ina so muyi magana Amma na gaji yanzu sai gobe"
"Allah ya kaimu" ta amsa kafin ya ja hannun ta su ka Wuce daki.
Asuba ta gari zahran Aliyu.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top