KHF 43
Da dare ya zo su ka tafi ba wai Dan taso ba ta bishi sai Dan ba yanda ta iya sai ko labarin baby ta ke bashi tana fada mishi gobe ma za ta Zo, shi dai kala bai ce Mata sai ma smiling in da ya ke ta yi kawai.
Ana Sallan isha'i su ka shiga Zaria, masallaci ya wuce straight bayan ya sauke ta a gida.
A gajiye ta ke hakan ya sa ta shiga toilet kafin ta yi Sallahn bayan ta watsa ruwa ta Dade tana lazimi tana rokon Allah ya Bata ita ma ya'ya' masu albarka. Ku ji min ya' ko a ruwa ake Shan cikin ohon Mata?
Akwatin da ta taho dashi ta bude tana neman kayan baccin idon ta ya fada Kan kananan kayan da ta taho dasu, ita kanta a cikin akwatin lefen ta ta gani kawai ta dauko su ba wai dan ta cika amfani da su ba. Wani blue jeans ta dauka Mai kwalliyan jan flowers a jikin su ya matukar Mata kyau Nan da nan ta hau gwadawa ta ga ya kamata cib cib ita kanta admiring kanta ta ke a jikin madubi, Top in shi ta hau dubawa ai ko ta yi hudu da cropped top Shi ma ja, Tunanin wa ya hado lefen ta fara yi ganin ba ta ta'ammali da irin kayan Amma Kuma sai kawai tayi deciding ta gwada shi Shima ai ko kaman an gwada ta aka yi shi, it's kunya ma za ta ji a ganta a Haka gabadaya ta yi Kama da Yan Good evening ko Kuma ta ce Classic ashawos. Amma Kuma still ta San ta yi kyau yanda ya fito ma ta da shape in ta gabadaya ga saman kirjin ta gabadaya a waje tunda igiyoyi ne kawai aka daure a wajan. Kwalliya ta hau yi a gaban mirror ta Sha turare kala kala kafin ta taje Gashin ta bazo shi baya ta Kama da ribbon.
Mirror selfie ta fara yi wa kanta, ta dai dauki pictures kala kala da ita kanta ba ta San adadin su ba, bayan ta gaji Zama ta yi gaban mirror tana ta admiring kanta gabadaya rayuwan ta na baya na yarinta ya fado ma ta yanda ta ke zama gaban mirror ta yi ta surutai tana Kallon fuskan ta tana murmushi, ko ba a fada ma ta ba ta San ita ba mummuna ba ce sai dai Kuma ba za ta ce ta fi kowa kyau ba. Sau dayawa Unclee Aliy ya Sha shigo dakin Mami ya same ta ita kadai gaban mirror tana Kallon kanta da ke ita ba ta cika surutu ba kullum tana daki ita kadai abin ta. Tas ya ke zagin ta bayan ya gama Jan dogon gashin ta ta yi ta gunguni Amma ko a jikin ta sai ya gama zagin ta tas sannan ya kora ta Amma still ba zai hana gobe ta sake ba, ko shakka bbu ita kanta ta San ta fi Shan wuya agun shi akan sauran gabadaya saboda da ita na ta har inda ta ke zaman shirun ta ita kadai ya ke bin ta ya ci Mata mutunci, mayya, mummuna, dakikiya, aljana ba abinda bai kirata ba ga wahalan da su ka Sha wurin shi gabadaya ya dauka Suma karatun sojan su ke kaman shi, ba karya sun Sha wahala hannun bawan Allahn Nan, Wani irin hawaye masu dumi ta ji suna sauko ma ta Kan kumatun ta har Yana kokarin ba ta Mata kwalliyan fuskan ta, Saurin sharewa tayi ta dauko Qur'anin ta ta fara muraja'a, Shi ya koyarda ita hakan duk tym in da taji damuwa na son damun ta ta karanta Qur'ani tun ranar da ta bashi lbrn rikon ta. Ta Dade tana karatun kafin ta sa aya ta fara Addu'a ta ma iyayen ta sosai duk da tayi bayan ta idar da Sallah, ko da wasa ba ta fashin yi musu Addu'a duk ranar da Abbah ya sanar da ita, rokon zaman lafiya da albarka ta yi a rayuwan auren ta kafin ta tashi bayan ta ajiye Qur'ani ta duba agoga har Sha biyu saura, "Toh Ina Unclee ya tsaya?" Ta tmby kanta, girgiza Kai tayi ta dauko wayan ta domin Kiran shi ta ji Knocking.
Har za ta fita ta hango Kan ta madubi saurin juyawa ta yi ta dauko dogon hijab inta da ta ke Sallah dashi har kasa, shi ta zumbula sannan ta nufi kofan ta bude.
Four eyes su ka yi dashi ta sakan mishi murmushi shi ma murmushin ya Mata kafin ya kamo hannun ta "Fatee na kinyi kyau" ya fada Yana cigaba da Mata Kallon kurilla.
Murmushi ta mishi ta ma kasa matsa wa Tsabagen Kallon da ya ke Mata "matsa in shi ga Koh?" Ya karasa zancen Yana kashe ido Daya. Saurin matsawa ta yi tana Kallon kasa cike da kunya, tsab ya dago ta hannun ta yaje su ka karasa Falon wannan karon his eyes are directly on her cute lips, Lip stick in da ta sa was so attractive gashi burgundy colour ga lips in nata so small ya bi shape in da kyau sai a lokacin ta fara dana sanin yin kwalliya it's ba ta ma San me ya Kai ta ba.
"Ina Ina ka tsaya ?" Ta tambaya cikin in Ina.
Folding hands in shi yayi still his gaze is on her "Sorry na barki ke kadai ko?" Voice in shi ma is so intimidating, it so obvious that they are affecting each other. Ba ta bashi amsa ma sai dai ta yi nodding kanta, a wani bangaren ko tsinta kanta tayi da mamakin halin da su ke ciki ita da shi gabadaya, Unclee Aliy fa, dodon su, how did world really changes, ita kanta ta San karya ne zuw yanzu ta ce ba ta Jin shi sosai, there is no doubt she is getting into him gradually gradually.
Hannun shi ya Kai Kan lips in nata Yana shafawa, gabadaya jikin ta ya mutu so ba ta iya daukan action ba. "Na je wurin Mami ne muna tattaunawa har na fito sai muka hadu da Deedat da Hamza da ma Kuma akwai maganan da nake so muyi da su so sai nayi using opportunity in but am sorry ba Zan Kara ba kaina bisa wuya na, guiwowi na a kasa madam" hade hannayen shi yayi alamun neman afuwa, ita dariya ma ya bata yanda ya dage ya na ta kwararo Mata bayanai.
"Abinci fa kaci?" Girgiza ma ta Kai yayi, an min tayi na ki coz na San Ina da abinci a nan, hope kin shigo da su?
Gyade mishi kai tayi "Youghurt in na fridge kaza Kuma sai na yi warming"
"Hope you won't mind?"
Girgiza Kai tayi tana fadin "not at all sai dai ka ra kani kitchen in" kafin ma ta karasa zancen ya Mike "muje ko"
Yana zaune a Kan kujere har ta yi warming kazan a microwave sannan ta bude fridge ta fiddo youghurt in shi dai sai bin ta da kallo ya ke yi har ta ida sannan ta dauko musu yaji da cups sannan ya Mike su ka fita kitchen in abin su gwanin ban sha'awa, shi sai binta da kallo ya ke ita Kuma sai faman Satan Kallon shi ta ke har sai sun kusan hada ido sai ta juya ta basar.
Kan dinning ta ajiye kayan hannun ta har za ta zauna ya jawo hannun ta, kasa juyo ta yi ta kalle shi "lets pray first"
"Nayi Sallah"
"Kinyi shafa'i da wutri?"
Girgiza mishi Kai tayi.
"To taso maza"
Alwala kowannen su yayi, tsayawa yayi Yana Kallon yanda ta ke ta fama da katon hijabi tun dazu, kaman zai Mata magana sai Kuma ya basar.
"Kinsan me?" Girgiza Kai kawai tayi.
"We have never prayed mu roki Allah Albarka a auren mu" shiru tayi kaman Mai son tuno wani Abu.
"So shi zamu fara" ya Kara fada.
Ita dai ba ta ce komai ba, shi ya ja su Sallan sai bayan sun gama ya dafa kanta ya fara addu'oi n da Aka umurce ko wani Miji yayi wa matar shi domin neman Albarka a auren.
A hankali ya fara zare ma ta hijabin da ke jikin ta, jikin duk a Mace ya ke shiyasa ta kasa aiwatar da komai domin Hana Shi har sai da ya zare hijabin gabadaya sannan ta Ankara da kayan da ke jikin ta.
Shagala yayi da Kallon ta gabadaya, ya ma rasa Ina zai kalla a jikin ta ko Ina ya burge shi. Idon shi ne ya sauka saman kirjin ta da is expose, kasa sauke idon shi yayi daga wurin.
Ita ko Jin ta ta ke tsirara gabadaya wani irin kunya ya mamayeta kaman kasa ya bude ta shige ta huta kawai.
Kanta a sunkuye ta fara kokarin Mikewa zata ruga daki Wai ta can jo kaya, carab ya riko wrist ya jawo ta jikin shi sannan ya kankame ta, a kunne ya ke rada Mata "Ina Zaki? Abincin fa?"
Kasa amsa mishi ta yi don baza ta iya magana ba gabadaya ya gama rikita ta "Da ga yau irin shigan Nan na ke so ki dinga min kinji?" Ya fada Yana shafa Gashin ta. Dankari! Ta fada a ranta, yau ma in tsautsayi ne.
Daukan ta yayi har dinning in, ko da ya zauna kan cinyan shi ya bar ta ya fara feeding inta, ba musu ta karba don gabadaya yau kasa mishi musu tayi saboda abubuwan da ta ke hange a idon shi, A tare su ka ci abinci Yana Bata yana ci har su ka gama.
Har brush shi ya Mata a Daren kafin su ka karasa dakin shi,
"Uncleeee" ta Kira sunan shi in a shaky voice.
Dagowa yayi Yana Kallon ta ganin ta ki Hawa Kan gadon "Zan je in kwanta"
"A Nan za ki kwana" ya nuna kan gadon.
Turo baki tayi ta tabune fuska, shi ko shagala yayi da Kallon ta, ta mishi kyau sosai.
Ba ta Ankara ba sai ji tayi ya jawo ta jikin shi ya manna ta cikin kirjin shi, tsab ko ta shige ciki kaman bargo "sorry Nan nake nufi" ya na shafa Gashin kanta ya ke Mata magana a kunne kafin ya Kai hannun shi Kan kirjin ta, duk yanda ta so ta hana hakan bai yiwu ba domin ko yau goga na ta da gaske ya ke, Baiwar Allah gabadaya jikin ta kyarma ya ke ganin irin wasanni da ya ke ta kokarin Mata.
A hankali ya dinga sarrafata, ta yi kukan har ta gaji daga karshe ta bada Kai bori ya hau ganin ba sarki sai Allah.
Da kyar ya lallabata tayi bacci around 3 am sannan ya tashi yayi nafila Yana Mai godiya ga Allah da ya nuna mishi wannan ranar, Zuri'a na gari ya rokon musu.
Da Asuba shi ya taimaka ma ta ta yi wanka sannan ta gabatar da Sallan asubahi, idon ta duk sun kumbura saboda Tsabagen wahalan da Tasha tafiya ma da kyar ta ke yi. Banda sannu ba abinda ya ke Mata har ta samu ta koma bacci bayan ta gama azkar.
A kirjin shi ya sa ta Yana Jin wani irin son ta na ratsa ko Ina na jikin, Allah ya San ya na son Zahrau fiye da zaton duk Mai tunani. Bai San Shima sanda baccin ya sace shi ba.
Ba shi ya tashi sai 11:30 am. Ga mamakin shi Zahrau ba ta kan gadon, falo ya fita neman ta ya ji Kara a kitchen Sabi da haka can ya nufa ya same ta tana kokarin hada breakfast.
Da sauri ya karasa "ai da kin tashe ni nayi"
"Ina kwana" ta ce bayan ta yi saurin sunkuyar da kanta.
Shi dariya ma ta bashi "lfy wify though ba Haka ake gaisuwa amman Zan koya Miki yanzu ki bari in Mana breakfast ko? Ke kin gaji"
Da gudu ta bar kitchen kanta a kasa cike da kunya "au Waia kunya ta kike ji? Zan yi maganin ki" ya fada da karfi yanda za ta iya ji.
Karasa breakfast in yayi sannan ya shirya Kan dinning. Dakin ta ya nufa direct sanin tana can, ai ko ido hudu su kayi ta fito daga wanka kenan daga ita sai towel iya cinya, cinyoyin na ta ya ke bi da kallo da sauri ta fara ja da baya za ta koma toilet in. Murmushi ya saki Wanda ya bayyana kyawawan hakoran shi "Aa kinga dawo abinki, zuwa na yi ince Miki na gama breakfast in " magana ya ke Amma a sace ya ke Kallon body figure inta gabadaya. "Sannu da aiki" ta amsa kawai tana kokarin boye jikin ta, shi dariya ma ta ke bashi wani dare ne kuma jemage bai gani ba?
"Uncleeee" ta Kira a takure, dagowa yayi Yana Kallon cikin idon ta, kwarjinin da ya Mata ne ya sa voice inta fara rawa "Zan Zan sa sa Kaya" ta fadi tana in Ina.
"To na Hana ki ne" folding lips in shi yayi Yana cigaba da Kallon shi.
"To ka fita". Make kafadan shi yayi kaman wani karamin yaro, riri da ido tayi kaman za ta yi kuka Bata Ankara ba sai ji tayi ya kamo hannuwan ta ya sa ta jikin shi gabadaya "Dan kaniyan ki ni kike Jin kunya" ya fada Yana murda kunnen ta. Kara ta saki ta turo bakin ta, bakin ya bi da kallo dan inta yin hakan ba karamin kyau ta ke mishi ba.
Bude baki tayi za tayi magana sai ji tayi ya hade bakin su...
Hey! Ya kuke? So how was the chapter? I hope you enjoy it.
Don't hesitate to vote, comments and share please.
Nagode.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top