KHF 40
Assalamu Alaikum warahammatillahi ta'ala wa barakhati hu.
On behalf of my entire family
I wish you good health,fulness of joy and success in your life
May you live long life to witness many more
Remember me in your prayers
Happy Eid-el-kabir
Suprise huh? Well, this my kind of barka da Sallah to you guys, So how was it? I hope you guys are enjoying.
So I expect my own barka da Sallah too, one good turn deserves another.
And please let me say it, pls don't expect another update anytime soon... I will try Sha.
Hakan ta kasance Yau ma da ya dauko ta daga asibiti ma abinda ya ce Mata illa ya jira ta shiga motan sannan ya tada.
Gani tayi she can't take it anymore Kuma ta gaji, ya riga ya Saba Mata da fara'ar shi tun ba ta so har ta Saba "Uncleeee" ta Kira shi a hankali.
Juyowa yayi ya Dan kalleta sannan ya kauda Kai "lfy" ya fada kaman ta takura Mai
"Ehmm nace Daman baka da lfy ne?"
"Na Miki Kama da mara lfy?" Ya amsa ta a kule.
Shiru tayi tana mamaki Amma Kuma still taji ba za ta iya shirun ba. "Na ganka wani irin ne two days ko na maka wani Abu ne"
Girgiza kan shi kawai idon shi na kan tukin da yake "Toh ko dai wani Abu ke damun ka?"
"Yaushe na fara fada miki damuwata da Zaki tmby".
Jita yi jikin ta yayi sanyi jin Amsan da ya Bata ba ta Kara cewa komai ba har su ka Isa gida.
A daddafe ta yi Sallan la'asar sannan ta nufi kitchen domin daura abincin dare, kafin Magrib ta gama komai ta sa a warmers gidan gabadaya ya dau kamshi, Kan Dinning ta shirya abincin sannan ta je tayi Sallah.
Zaune ta ke a falo tana Kallon wani Indian series a Bollywood kasancewar gobe Saturday ba za ta fita ya sa ta zaman Kallon immediately tana gama Isha.
Da sallama ya shigo Falon ta amsa Mai sannan ya Kara so "Sannu da dawo wa" ta fada
"Yauwa" kawai yace sannan ya nufi hanyan dakin shi.
"Akwai Abinci fa" ta fada tana Kallon shi tana son karantar yanayin shi ko za ta gane me ke damun shi.
"Na koshi" kawai ya fadi ya karasa daki.
Habawa, ji tayi kaman ta rusa ihu, ba ta yi tunanin abin har ya Kai Nan ba, Daman ita ma ba ta ci abincin ba ji tayi ma ba ta da appetite gabadaya Kallon ya fita ranta ta kasa fahimtar komai.
Abinci ta dauka Dan Kar ayi asara ta Kai wa masu gadi, Aiko Ranar kwana tayi tana tunanin abin, da ma ga ta da sa abu a rai.
A makare ta tashi washegari saboda baccin ta kalilan ne a Daren, Bayan ta yi wanka ne ta fita falo ta iske shi yana Kallon news, Zama tayi ta gaishe shi ya amsa kaman an mishi Dole.
Kallon flask in tea in da ke gaban shi tayi sannan tace "Uncleeee me Zan dafa ma ka?"
"Am okay" ya fada sounding not interested.
Shiru tayi ganin ko inda ta ke bai kalla ba ya sa Simi Simi ta tashi ta bar Falon.
Ranar kwata kwata Bai Mata Dadi ba sai taji dama ba weekend bane, Gashi Nanah ta koma kaduna Coz a can ta ke IT Maman khalipha ma Kaduna ta je Weekend in Nan. Fatima kawar ta ce ma ta Dan rage ma ta kewa saboda chatting in da su ke tayi a WhatsApp tana bata lbrn Sabon saurayin da tayi har ya zo neman izini a gun babanta. recently, su kayi fada da long time BF inta, she is so hurt but now sosai Zahrau taji Dadi ganin she get over him now, Dan ba karamin So ta ke mishi ba.
Kaman hadin baki suna gama magana da Fatima ta kashe Data inta Sumayya ta Kira ta.
"Hello"
"Are you at home" A Summyn ta bukata.
"Sure"
"Turo min Address in gidanki Ina Abuja"
Ba ta yi 30 minutes da and tura Mata message in ba ta kirata tana kofan gidan, Veil in black abayanta ta yafa kawai ta nufi waje tana ba maigadi ordern ya bude gate in.
Rungume juna su ka yi da Sumayya suna murmushi "Sweetheart ga Zahrau" ta fada ma Wanda ya kawo ta
Murmushi ya ma ta sannan su ka gaisa ya tafi akan anjima zai dawo ya dauke ta.
Daki ta sauke ta kafin suyi Sallah tare su kayi girki ana ta nishadi ana tuno old memories Nan fa su ka gangaro Kan Abdulrahmah Nan fa duk jikin su yayi sanyi, Addu'a su ka Mai sosai.
Su na falo kallo ya shigo gidan "Sannu da dawo wa" Zahrau ta Mai Sumayya ta gaishe shi tana ta hararan Zahrau. Faran faran ya amsa musu sannan yayi Daki Bata so tace Mai akwai abinci ya disgata ya sa tayi shiru.
Galala sumyy ta yi tana Kallon ta kafin ta Mike ta ja hannun ta la'akari da yanayin da ta shi ga tun shigowar mijin nata. "Zo kiji" ta fada tana janta.
Daki su ka shiga bayan sun zauna "Zahra don't tell me har yanzu kina da problems da Ya Aliyu, Kar ki sa inji kunya"
Kiris ya rage Zahrau ta fashe da kuka Amma Kuma sai ta daure ta fara magana muryan ta na rawa "Aa sumyy wlh recently ne, ban San me na Mai ba"
"Eh too gsky da laifin ki Zahra, ba ki tmby koma ki yi dabarar da Zaki gano ni za ki sa ni kunya wlh, okay littafan hausan da kike karanta wa ma duk a banza su ka tafi kenan?" Ta karashe zancen ta na girgiza Kai.
"Ba haka bane, abin ya fi karfi nane, na ma sa magana share ni yake wlh"
"Tab lallai Zahrau da gyara wlh Kuma laifin ki ne, shi fa namiji yanda ka bi dashi ya ke tafiyar da Kai, Na farko ma haka ake tarban namiji?"
Sumayyan ta Dade tana Mata nasihohi kala kala da tunasar da ita dabarun mu na Mata, sosai ta ji ta gamsu Kuma ta amince da cewa hakan laifin ta ne, ko kadan ba ta damu dashi ba, ko ba ta son shi ai akwai hakkin aure, Tuba ta dinga yi wurin Allah sannan ta kudiri aniyan gyara rayuwan auren ta, Ba shakka yanzu ko ba ta son mijinta to tabbas akwai tausayi da shakuwa a tsakanin su ko don kyautata Matan da yake yi.
Tana idar da Sallan isha'i taji jikin ta na ma ta wani iri, Nan da nan ta shiga wanka ta fito, ta fi mintuna goma gaban mirror tana shafa cream, spray da humra sannan ta fara gyara fuskan ta. Wani rigo da wandon kayan bacci ta dauko cikin akwatin lefen ta ba taba using ba sai yau ta ji tana ra'ayi, Oud kala kala ta feshe kayan dashi sannan ta saka, ba shara shara bane sai dai suna da laushi sosai yanda za suyi dadin bacci, Gashin ta ta koma ta gyara sannan ta yi parking a tsakiya ta sa hulan bacci Wanda tare ya ke da kayan.
Jin motsin shi ya sa ta yi saurin daukan Abayan da ta ajiye akan gado Dan dai ba za ta iya fita haka ba. Fuskan ta faran faran ta gaishe shi hade da mishi sannu da zuwa kicin kicin ya amsa Amma Kuma sai ta daure ta ki yin fushi, Ganin ya zauna Yana kallo ya sa ta nufi kitchen, Shayi ta hada mishi Wanda ya ji kayan kamshi saboda ta San shi ya fiso a yanayin Nan.
Har Falon ta karasa ta ajiye gaban shi "Uncle ga Shayi" ta fada tana wasa da yatsun hannun ta.
Kallon ya bita dashi ya ga ta mishi want irin kyau, ji yayi kaman ya jawo ta ya rungumeta, ganin fara'ar fuskan ta ya sa Bai gwalase ta ba Saboda ya San yanzu za tayi fushi Shi ko ta mishi kyau a haka, Yana son murmushin ta sosai "Ina azumi" ya fada Yana kokarin canja channel.
Dariyan da ya ji tana yi yasa ya juyo yana Kallon ta, galala yayi Yana Kallon natan, ba karamin kyau ta mishi ba sai a ranar ya lura ta na da dimple kanana. "Azumi at this time Uncle" ta fada tana lumshe idanu duk a cikin dariyan.
Shi gabadaya ma sai yanzu yayi realizing abinda ya fada ne ya sa ta dariya, shi kanshi bai San me ya Zo mishi ba ya ambato azumin. "Uncle" ta fada hade da riko hannun shi, wani Yar ji ya saukan mishi har tsakiyan kanshi a dalilin saukan lallausan hannun ta cikin nashi. "Ni ban San me na maka ba kake fushi Dani, Amma Dan Allah ka yi hakuri" shi dai Kallon ta ya ke kaman zai hadiye ta, sai da ta sake girgiza shi tana fadin "kaji, please, Dan Allah, am sorry, ba Zan sake ba" cikin shagwababban muryan ta da ya kanji ta na ma Amma da Mami ta ke magana, abin ya ma ta kyau sosai.
"Ba za ka hakura? Dan Allah fa nace" wannan karon jiki a sanyaye ta ke magana. Wani irin shauki ya ke ji Yana taso mishi tun daga tafin kafan shi har tsakiyan Kan shi, saurin lumshe ido yayi "me Kika min Fateeeeema?" Shi kadai ke kiranta da Fatima shi yasa duk sanda ya Kira sai ta ji wani iri, ga wuni irin salo da ya ke yi in zai fadi sunan.
"Ni dai ba sai na fada ba, Kawai dai Dan Allah ka yafe min, ban son kana fushi Dani"
"Meyesa?"
"Ban ji dadi Kuma Ina feeling lonely sannan Kuma Allah ya na tare da masu hakuri, remember mu ma fa mun yafe ma"
"Sun dai yafe Amma ke kam ba ki yafe min ba Fateeeeema, ban son me kike so in Miki ba"
"Wlh na yafe, kayi hakuri"
"Well, actions in ki ba su nuna hakan ba, why kike da riko bayan kinsan ba kyau"
"Shiyasa fa na ke ta ba Ka hakuri" ta fada kaman za tayi kuka hade da turo baki. Hakan da tayi ya sa tayi Kama da karaman yarinya sosai, to Daman shekarun ta nawa?
"Shekarun ki nawa" ya jefo Mata tambayan.
"20 " ta amsa.
"Ashe har yanzu ke baby ce" ya fada Yana washe hakora
Murmushi ta yi sannan ta ce "toh ka yafe?"
"Sai kin min alkawarin za ki saki jiki Dani"
Da sauri ta ce "nayi ba gashi ma na fara ba"
Smiling yayi "sure, Bani shayin in Sha"
Da sauri ta zuba mishi a mug sannan ta Mika Mai, kin amsa yayi sannan ya nuna Mata bakin shi alamun ta bashi a bakin.
Zaro idanu tayi "Unclee kunya na ke ji" ta karasa hade da rufe idanuwan ta da hannu Daya.
Shrugging shoulders in shi yayi alamun matsalan ta "Tafi na yafe in ba za ki ban ba"
Da sauri ta bashi hakuri sannan ta matsa kusa dashi "To ai da zafi"
"Sai hura da bakin ki tukunna"
Zaro ido tayi "Is not right fa a hura abu da baki, Microorganisms su na shiga, Kuma they may be pathogenic suna leading to endocarditis"
Kallon bakin ta ya ke har ta ida zancen "Toh microbiologist ni dai a bani Shayi"
Wani mug ta dauko ta Dan fifita shayin sannan ta deba da spoon ta Kai bakin shi ba kunya ya bude baki Yana Sha har Sai da ya kare.
"Thank you" ya fada Yana murmushi
"Always welcome" ta amsa sannan ta Kai flask in kitchen.
"Wai ke ba Kya Jin zafi ne"
"Me ya faru?"
"Ki cire bakin abin Nan ki Sha iska ko in taso in cire Miki shi" ya fada ya tsare ta da idanu.
"No am okay, akwai sanyi ma still"
"So miye amfanin kayan?"
"Sleeping purpose" murmushi yayi sannan ya taso ya iso dab da ita sosai har suna iya jiyo numfashin juna, "Na fada Miki ban son musu ko?" Kallon ta ya ke sosai cikin idanu Yana hura Mata iska a kunnen ta ya ke magana.
A hankali ya sa hannu Yana cire ma ta Abayan, Rawan da jikin ta ke yi ya sa ta kasa Mai musu. "Seriously, Fatima am tired I needs a perfect marriage life kaman kowa, Its high time ma ace na fara ajiye yara, ban San time in da Zan mutu ba, ko so kike mu rasa masu Mana Addu'a?" Ita dai ba ta amsa shi ba illa ma kokarin gano manufar zancen shi da ta ke har ya gama zare Abayan jikinta ya rage daga ita sai nightie in "Wannan Kaya masu nauyin ma Kika sa wa after dress?" Ya fada Yana shafa gemun shi, ita dai jikin ta gabadaya rawa ya ke ga wani irin kallo da ya ke bin ta dashi duk a tsora ce ta ke ba ta Ankara ba sai ji tayi ya jawo ta ya manna ta da jikin shi sosai har wani sakin ajiyan zuciya ya ke Yana shafa Gashin ta, gam gam ya matse ta a kirjin shi ta yanda ba za ta iya kwakwaron motsi ba balle tace za ta gudu. "Fateeeeema wlh Ina sonki" a hankali ya ke rada ma ta a kunnen ta hakan ya karasa ta rawan jikin, ga wani feeling da ta ke ji Yana mamaye jikin ta "Pls help a soulllll kinjiiiii" Yana maganan ya na Jan karshe harafin su, sun Dade a hakan kafin ya sake ta slowly, tana Jin haka ta tashi da Saurin ta zata bar Falon, A hargitse ya fisgota, Kallo Daya ya Mata ta natsu sai dai rawan jikin da ta ke yi har yanzu "Not again please, wlh na gaji" In a pity voice yayi maganan idanuwan shi sunyi jawur. "I don't even understand you again, one minute kin sauko another kin koma gidan jiya" Mikewa yayi bata Ankara ba taji ya cincibeta in a bridal style ya nufi hanyar dakin shi da ita bayan ya kashe wutan Falon, Fisge Fisge ta fara yi Dan har ga Allah ba ta shirya abinda ya ke Shirin yi ba, Kallo Daya ya Mata ta shiga taitayin ta, Zata yi magana ya girgiza ma ta kai, ba shiri tayi shiru sbd gabadaya ya koma Mata Uncleeee Aliyn da ta sani tana karama Wanda ta ke matukar tsoro...
Kakakarakaka.
Who is happy? Ni dai am not, Ina ji kaman Ya Aliyu is still acting selfish, ya kuka gani?
Me ke damun Zahrau ne? Zata saduda?
Do you support ta hakura hakanan ko ko ta cigaba da gasa shi? After all ni gani nake ba abinda ta rama.
Mai afkuwa zai afku kuwa?
Mi yatti
Ina jiran barka da Sallah na Kar KU manta 😋😋.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top