8
*KISHIYAR ƘABILAH..8*
BY SURAYYAHMS.
CALABAR INT'L TRADE FAIR (C.I.T.F).
Wajajen karfe 2:00 na rana Ahmed ya kammala shirinsa izuwan wajen taron, yau yasaka wata hadaddiyar golden colour raymond shirt ne akan wata dark brown pants da cooperate duster coat mai open breast wanda kallo daya kamasa akaro na farko zakace shidin wani kazamin dan mai kudi ne dan gatan hajiya dan bakaramin kyau yay ba, kan nan tashi tasha gyara kamar a sace shi, duk inda ya ratsa sai an juya an kalleshi sabida banbancin yanayinsa da mutanen wajen gawata mayyar qamshin turaren regenedes dake bibiyar duk wata salon tafiya da kuma motsawar jikinshi mai tafiyarwa.
Kwanaki 32 ake deba na musmamn domin yin shahararren festival din wanda aynzu haka baifi saura kwanaki sha hudu a kammala festival din gabaki daya ba..
Shi damacan ba wai damuwarsa bane yazo yaga wasannin al'adansu yazone dan ya same abun daya kawo shi a garin. Dan zaman da yay a garin during disease reaseach dinsa yasaka yadan sassan wajaje da dan dama acikin gari shiyasa ma bai damu da neman location din hidiman awajen kowa ba.
Kai tsaye ya wuce wajen sanin cewa yana da valid i.d card dinsa ajikinshi wanda yasan duk inda yaje ya nuna zai zamu masa free pass tunda shaida ne nasanin cewa shima babban likitane.
Daga cikin hidimomin da suka rage baifi hidima hudu zuwa biyar bane akarkare dan duk sauran shirmen festivals dinsu sunyishi ne a baya tun kafin ya iso. Wanda suka ragen sune Hiv/aids walk and conference, sai canirval queen peagent (beauty contex), sai musical displays da ekpo session wanda shine akeyinshi karshe wanda ake yinshi tare da bokaye da dodonni.
Yaune za'ayi business and street walk tun daga hall din tinapa business resort, dats bayan an kammala yin taron da zasuyishi na HIV/AIDS conference sun danyi walk to honour the occasion,a daren yau dinne kuma za'ayi beauty contest at the same hall na hotel din for calabar carnival queen peagent.
Tun karfe 12.00 na rana aka fara taronsu na hiv/Aids conference inda likitocin turawa da kuma manyan masana kiwon lpya da wasu daga cikin ministers na kasa da sauran masu hannu da shuni aka taru aka tattauna akan wann cuta.
Ahmed bai wani jima acikin hall din ba aka kammala taron kowa ya fito waje domin yin street walk din, yana fitowa ya fara haduwa da mutanen da yadan sassani just few mutanen da suka sanshi sosai awajen sukayi recongnising dinsa suka tsaya suka dan gaggaisa dashi duk basu wani sha mamkin ganinsa anan ba sabida sunsan duk wani abunda ya shafi communcable disease ya shafe sa.
Bayan sun kammala gaisawar da can har zai musu sallama ya tafi saiya tuna cewa binsu izuwa street walk din zai bada ma'ana sosai wajen rufa masa asirinsa agida.
Yasan duk rintsi yau dai iyayensa zasungansa a TV yana hiv/aids street walk, snn duk zasuyi tunanin aikine kawai ya kawosa calabar ba shirme ba, hakan yasaka ya saki jikin shi sosai acikin yan uwansa likitoci anata raha da shi kmr bashi ba.
Tare suka dauki placards da poster ya shiga cikin su sukayi walk din ana debe ma juna kewa yana gaba gaba suna takawa akan titi har suka kai ga business center inda za'aci taron acikin market square.
Wajen bakaramin cikawa da jama'a yay ba, maza, yara da tsoffi da yan mata kyakwwa sosai kowa yasako kayansa mai azaban kyau ana kida ana rawa wasu suna waka da yarukansu.
This is exclty the point where he first met Adiaha, hanklinshi yaji ya koma wajajen rumfan da yan matan suka tattaru yanata satar kallon cikin rumfar wai koda ma zai ganta acikinsu amma harya gama dube dubensa awajen bai ganta banda tarin kyawana yan matan da suke masa kallon kurilla daga can nesa.
Calabar girls are mostly elegant and beautiful masha Allah, kusan da kyar ake cire mummunar mace acikin matasan su musammn ma matasan yan matansu dan Kusan kowacce zaka ganta da cikakken dirinta da kyan fuskarta gasu da kuzari.
Wani Waje mai kyau ya nema ya zauna kusa da wasu annang town ppl da few criers daga ogoja district musammn ma dayagan su duk sunsako kala da irin kalar kayan da adiahan ta saka ranar
Daya fara ganinta.
Har aka fara rububin hidindimu awajen amma hanklinshi baiya jikinshi sosai, he kept staring and staring at girls tun da aka haifeshi bai taba tsayawa yana kallon yan mata kamar nayau ba.
He desperatly want to see adiaha sabida Allah baiyishi mai yawan hakuri ba aransa bai ki ace yau ya sameta izuwa gobe ta amince agama komi ba. Baida wani burin daya wuce yaga ya tsallake family problems dinsa. Dan duk duniya babu mai bashi matsala arayuwarsa kamar familynsa musammn ma wayanda suka matsa masa wai saiyay aure alokcin da shi baima shirya yin auren ba.
Yan mata dayawa sai signal suka masa amma yaki ba da kai, wasu ma harsuzo su gaishe sa amma baiya kulasu.
Sai can kusan karfe hudu da rabi ya bar wajen ya nufi wani filling station inda akwai masjid ya gabatar da sallahn asr sann ya siya ruwan sanyi na gora da energy drink a super market dinsu yadan shashsha.
Bai kara dawowa cikin taron ba sai wajajen biyar da rabi saura ya zo ya tarar da wajen duk ya kacame an tattashi ana rawa ana tafi wa wasu yan mata dake rawa a tsakiyar filin kasuwan.
Ahankli ahankli ya kusa kai ya shigo ciki wajen zamansa ya fara kallo shima.
Group biyune na yan mata duk sun sako traditonal attires sun daura zani iya gwiwa da fararen riguna masu daukar hankli da waist and legs beads, suna murza rawan yarensu duk jikinsu sunyi ado da jigidan rawa.
Akaro na farkon ma bai ganeta ba saida town crier guy na gefensa ya soma mata ikirari da sunanta, a karo na farko da Ahmed ya kalleta da kyau saida yaji wani sanyi aransa jin kaman ya samu karensa ne daya bace masa ajeji, he was lost for a moment saboda sosai Adiaha ta canja ta kara girma sosai ta murje tayi kyau bana wasa ba.
Itace farar yarinya yar kyakkwa natural beauty dake rawa agaba, tana da matsakaicin tsayi da tumin duwawu da wani irin kibabben jiki wanda tsayintan ne kawai yake dada rufa mata asiri da saidai ace ta girme shekarunta cos she is 27yrs old and looking 34, it seems like itace shugaban yan matan dake rawan dan itace agaba sauran yan matan kuma suna biye da ita abaya suna rawan suma.
Da Ahmed ya cigaba da kallonta kuma duk sai memories dinsu tare ya soma dawowa masa cikin brain dinshi daya bayan daya.
Wani bin inya tuna wani abu sai murmushinsa ya gushe masa sosai musammn ma inya tuna wahalar da Adiaha tasha akansa, itace masa girki wani bin ma da kudinta take siyen abincin snn ta dafa masa ta kawo masa ahakn ma sai ta rokesa kota lallabashi snn yake yarda ya ci, haka zata masa shara ta tsaftace masa ko ina agidan hayan daya zauna, intazo ko ruwan wankansa bata bari yakai bandaki, kai har wanki da guga tana masa alokcin amma ba hakan bane yasa yataba nuna mata alaman cewa yasan tanayi dan aganin shi easy going girls are cheap girls. Wani abun ma har baison tunawa, dan yasan inya sake ya cigaba da tuna wasu basarwa da walakncin dayay mata abaya hala dan karfin gwiwar dayazo dashi duk zai kare awajen tunani.
Cheerful song da Town crier dake gefensa yakeyi ne ya dawo da shi hayyacin shi ganin inda ya zauce yanata kwadata sosai kamar yaga matar sarkin garin sun mai gabaki daya.
Wani tunani yy snn yasaka hannu ya ciro kudi dubu biyar sababbi a aljihunsa ya bawa mutumin kyautar kudi
Aikuwa nan da nan mutumin ya juyo kanshi da ikirari da godiya shikuma ahaka yasamu daman janshi cikin hirar Adiaha. Sai yay kamr baisanta ba, so he just asked him akan meyasa yake ta yabonta what is soo speacial about her
Acikin sauki mutumin ya soma zuba masa zance
Yace masa ai itace take cinye qasar crown canirval queen na beuty peagent contest da akeyi kusan kowani shekara amma wann shekarar zata aje gasar ma yan baya sabida anasone a aurar da ita.
Da mamaki sosai Ahmed yace "a aurar da ita kuma?
Mutumin yace masa eh, amma batason auren, elders ne sukayi shawara akan haka and already a wann rububin bikin festival din an bada dama ga duk wani wanda yake son auranta dayaje Gidan sarki a tattauna da shi in akaga ya dace da ita sai ahadasu.
Ahnlki Ahmed ya gyada kansa snn yace "Hakan al'adanku ne ayi ma yarinya auren dole?..
Mutumin yace "mbaanu, no sir..gefe da gefe ya duba kamr munafuki sai yy wasu yan maganganu cikin harshen yarensu snn ya sasssauto da muryansa kasa kasa yace you seee,dat girl refused to date anyman duk da yawan maza dake layi akanta, see erhn even son of obong, our prince has shown intrest in her amma haka taki sam Shiyasa ake ganin ko spirit ne suke son su aureta, and dats why akeson amata auren cikin gaggawa. Kasan in spirit suka aureta she wll be living in _Akai_ in the evil forest and dats bad for her family..no body will come close to her again _mba,tufiakwa_.
Ahmed ya gyada kai kamr irin abin bai wani darashi ba,cikin basarwa yace its okay,..tnks..
Nan Mutumin yaje ya dauko kwalban giyansa yafata sha yana zubama Ahmed free stories akan adiaha musmmn da yaga kmr yana da kudi awajenshi sosai.
Tashi guda Ahmed yasan kusan komi da komi gameda rayuwarta harda wanda bai taba tsammanin zaiji ba.
Adiaha is like a star agarin su, a 3 times winner of the calabar canirval beauty peagent context,dan haka kusan dukkan wani lamarin rayuwarta da sirrikan familynta a fili yake kowa yasan komi akansu...
Yamma na neman rufawa Ahmed ya kara ma mutumin nan kudi snn ya rubuta mata short note adan paper ya dunkula ya bashi yace yakai mata yace mata Dr Ahmed,.
Jiki na rawa mutumin ya amshi takardan duk dama yasha mamakin sunansa dayace Ahmed ganinsa zubin kabila da sunan musulunci,shidai bai damu ya tambayesa komi ba dan a tunanin sa inyaje ya dawo da wuri hala ahmed zai kara masa kudi, sam ba a bari a shiga wajen yan matan amma nan danan yayy yar cukucuku ya kutsa kansa cikin ribibin taron, ana janshi yana kusawa yana ihun sunan Adiaha, da kyar har saida yakai mata letter da ahmed ya bayar abata hannu da hannu yaga ta riƙe toh kafin yace mata doc ahmed dinne har an koreshi awajen anyi firo dashi wajen fili.
Ta rike letter a hannunta tana shan mamaki ganin yadda yake mata alama koda zata dan dubi inda Ahmed din yake,daga can nesa Ahmed yaketa kallonsu ganin ta da ltter a hannunta yasa yy dan murmushi sai ya juya ya bar wajen dan aransa yasan inhar ta gane shi dinne toh babu tantama zata biyosa har inda yake bada jimawa ba, tanata son ta juyo kenan sai wata mata ta jawo hannunta da karfin tsayi paper ya kubuce ya fadi a kasa, daga nan she was soo busy kowa dai yana son ya dauki hoto da ita.
After a while bayan an gama taro waje ya soma rufawa duk yan matan sunaa shiri zasu koma babban hotel dressing room inda zasuje su farayin shirin beauty peagent walk dinsu.
Can motarsu yazo debarsu da ita da crew dinta zasu tafi hotel din kenan sai ga wann town crier din ya fito yana layi, hannu ya daga mata, sai ta tuna dacewa ya bata wani paper dazu, da harshen yarensu ta tambayesa meyene ya bata dazu, ya rage muryansa kasa kasa yace mata aika ne daga Dr. Ahmed, sauka tay a motar babu shiru jikinta harna rawa tazo sameshi cikin gaggawa cikin harshen yarensu tace "ubonna what did u say?
Da harshen yaren Yace
"Ai kin jini" tace no no say it again?..dayake abuge yake baiya cikin hanklinsa sosai nan ya soma yimata describing din kamanin Ahmed sosai wanda tun kafin nan ya kammala fada mata Adiaha ta daskare a tsaye tana kallon sa, bakin sa take kallo yanayinta a ragwabe ta tsaya stifff kamar wanda akayi mutum mutuminta awajen.
Yace indan baki bani wani abu na fashin baki ba, i swear bazan gaya miki sauran labari akanshi ba.
A Take ta ciro dubu biyu daga cikin purse dinta ta mika masa yasaka hannu ya amsa dan dama abunda yasaka ya tsaya kenan, murya kasa kasa yace mata ai takardan nan daya mika mata Dr ahmed din ne ya bashi akan ya bata.
Muryanta harna rawa tsabar kaduwa da mamaki "Tace what? are u really serious? Cikin layi yace mata "tare da shi ma suka zauna awjen taron har aka gama.
Take taji wani irin yanayi na kwasarta tun daga brain dinta har izuwa kan yatsun kafarta, cikin muryan damuwa sosai tace ..Ubonna why dind u tell me? shine bazaka fada min alkcin ba,yanzu ina yake? Ubonna yace mata oho,ni bansani ba "muryanta kamar na wanda zatay masa kuka tace ubonna why na? Why,why ..did u knw what u did to me? Sumone that i have been looking for all these years chaii ..ubonna.. but This is not a matter of joke naaaa..ohhh god ooo, chaiii i am finished. Im soo unfortunate, Ta dora hannu aka idonta a rintse sosai aranta tanamai tafka mummunan nadama tanata cewa a ina zanga takardan nan yanzu?...
Kallonta ubonna ya dingayi yana tura baki dan yasan dolene dama zata nemi takardan shiyasa dayaga sun yar akasa dazu ya lallaaba ya dauka domin ya samu hanyar yin ciwucuwn kudin da zaije ya ci abinci yasha giya.
Har an akammala shiri motansu yanata mata horn alaman zai tashi amma Adiaha bata dena bubbbuga kafa akasa tana cizan yatsa cikin takaicin kanta dana ubonna ba.
Saida ya bari tagama kaguwa idonta ya kawo ruwa snn yace mata suyi ciniki, ta cika masa kudin data bashi ya dawo 5k saiya bata letter, yace mata ya tsinta a inda ta yar amma bazai bata a free ba.
Dukkan kudin purse dinta ta cire ta damka masa harda kari snn tabishi da masifa akan meyasa bai gaya mata cewa ya boye letter ba akan lokaci.
Yana ciro takardan ta fauce hannunta harna rawa ta juya masa baya taga babu komi ajiki face adress din hotel dinsa, da lambar room dinsa da kuma sunansa, da can har zai rubuta mata sakon harda new phone numbersa akasa wanda yake amfani dashi agarin koda zata nemeshi dan bada layinsa yake amfani ba, wani sabo dal ya siya yasaka danma kar kowa ya nemeshi amma sai ya fasa rubuta mata lmbr saboda tsaro.
Tunda ta karanta sakon ta kasa jin nitsuwa a zcyarta da jikinta duk jikintan saiya dau rawa rawa ta rasa akan me guda daya zatayi tunani,
dama kuma haka lamarin Dr Ahmed din nan yake mata tamkar wanda aka mata asiri akanshi,dan daga zarar taji sunansa shikenan sai taji kamr ta rasa hanklinta ne gabaki daya ta haukace, ta tuna lokacin daya tafi yabar garin she was so angry and heart broken becos of him har ruwa saida aka saka mata agadon asibiti akansa dakyr ma ta iya mancewa da shi.
Yau kuma sai gashi nan wai ya dawo garin nasu out of no where sai taji kuma babu wani abunda take so aranta aynzu face ta ganshi ido da ido koda dataji sanyi.
Babu tantama inhar dan bayarbe ya amsa sunan sa na bayarbe dolene akira shi da inkiyarsu na "yoruba demon" din nan.
Cos omo, yoruba guys are surely deal breakers, irrestible, and hard core players, gasu nan sune agaba wajen iya daukar wanka, hakama zasu walakanta mace son ransu amma bashine zai hana same girl din ta bibiyesu ba.
Tunda Adiaha ta samu takardan ahannun ubona sai bata kara kulashi ba ta jefa takardan a purse dinta cikin sauri ta koma cikin motar ta zauna aka wuce babban hotel din da ita.
Tasan Ahmed yana zama ne a can transcorp hotel na kusa da airpot, su kuma hidiman nasu a nan A tinapa lake side hotel za'a yishi, tunda adiaha ta zauna acikin yan uwanta tay tagumi tayi shiru batako motsi bare magana tsabar hanklinta yay wani waje, lissafe lissafen yadda zatayi ta isa wajen muradin zuciyarta acikin gaggawa Kawai takeyi har suka isa location na night progrm dinsu
Sai sum sum kawai takeyi sabida mind dinta ya riga ya rabu kashi uku,
Daya yanakan Progrm din da zasuyi yanzu, daya yana kan Gida, dan mum dinta tace mata duk rintsi duk tsiya yau ta tabbata cewa agida zata kwana sabida za'a turo da suitor dinta da aka zaba mata yau agidan sarki zasuzo da elders suganta da sassafe tana amincewa da shi ranar ekpo festival zasu taru asaka mata ranar bikinta da yardan spirit of the ancesstors dinsu,.
komawarta gida a daren yau is very very important sabida a shiryata wa zababben suistor dinta, amma kuma zuwa wajen Ahmed a tanscorp hotel too is equally her life time oppurtunity bazata taba iya bari wann daman ya wuce ta ba.
She is soo confused duk ta rasa me zatay guda daya, in bataje gida ba hakan zai jawo babban matsala a wajen iyayen ta da uncles dinta, idan kuma bataje wajen AHMED ta same shi ba karyazo ya tafi garinsu tay loosing chance dinta dashi na har abada.
It will all be her fault since he came back kuma har ya nemeta, aranta tasan inhar ta barshi ya tafi ahaka bataje ba toh bazata iya yafema kanta cikin sauki ba.
The way she loves Ahmed is out of this world dan tun da kakarta ta bar al'adansu ta auri musulmi a yola taga yanayin rayuwarta data gina mai kayu a north take mugun jin sha'awar musulunci. Its been an honour for her to meet a muslim guy duk dama tasan ko mutuwa zatay a familynta bazasu amince ta aureshi ba. Canja addinin da kakarta tayi shine babban dalilin daya ruguza mata zaman lpya da hadin kan dake cikin familynsu haryau.
Gashi itama tazo tana son taje wajen Ahmed snn bata son ta batawa familynta rai duk sai taji kanta na juyawa da rudani ta rasa wanne zata bi guda daya.
Yar uwarta Ekaete dake lura da ita itace tay noticing din yadda Adiahar ta canza musu lokaci guda ta dawo kamr wanda hanklinta gabaki daya baya tare da su.
Anata shirin beauty context,kowa yana zaban kayan fitarsa da kalan make up din da zai saka,wasu sunata warm up catwalk na walking styles dinsu da zasuyi akan stage amma Adiaha bata ko saka ranar tashi tsaye awajen ba, lissafin yadda zata zille taje transcorp hotel wajen ahmed tafarayi she just cant control the feeling cos she loves him soo much.
A Can abuja kuwa tun bayan faruwar abunda Ahmed yay musu kowa ya zamo cikin tunani musammn ma kafaya.
Hjya khadija tana iya bakin kkrinta wajen ganin ta kwantar Ma kowa hankli amma tunda su anty mojoshola suka fara ririta magana basu bari ba saida suka sakashi ya dawo wani babban al'amari.
Yanzu haka sunbar kan kafayat sai suka dawo da gurmin Kan Dan uwansu Alhaj bello jimada dake baya gari tun da asubah yaje jos on a 2dys visit gobene zai dawo,duk da haka basu hakura sun kyale maganan harsai ya dawo ba,tun ficewarsu hjy khadijatu suka kirashi awaya suka sakoshi agaba da munanan kalamai na zugi akan matarsa da dansa Ahmed.
Anty ramatou narrated evrtyhing to him amma saida ta juya gaskiyar maganan ya dawo karya, she make sure ta maida duk wani karamin magana ya dawo babba....
Tace masa hjiy fatihat tazo gidansu tay musu tijara akan dansa Ahmed, tace masa wai har marin anty moju ta tashi yi saboda abunda Ahmed ya aikata musu akan kafayat. They stresses evrything yadda kasan tare da Ahmed din aka shirya engagemnt din.
Kowani laifi saida suka daura ma mahaifyarsa hajya khdija, karshe ma sukace Ahmd ai jininsu dan haka baida laifiin komi,uwarsa ce take sakashi a mummunan hanya sabida jinin ta na northener wanda suke training din yaynsu da rashin sanin darajar mace.
Anty moju ta dinga kuka
Tana jan masa Allah ya isa, tanata tuna masa yadda takijinin auren da da hajy kahdijatu tin farko sabida kawai dan ita bahaushiyace kuma tasan zatazo ne cikin zuriarsu ta lalata musu zuria kamar yadda yanzu ta tarbiyartar musu da jininsu Ahmed ya dawo kmr mazan hausawa wanda bai san darajar mata ba.
Babu irin dagamai hanklinsa da basuyi ba duk yakasa zama haka ya nade garinsa ya dawo abuja a cikin dare bai je gidansa ba saiya wuce family house dinsu.
nanma da suka gansa adame wani sabon rikicin suka tayar masa suce wann suce masa wann harsaida yaji kamar idan yagamu da Ahmed zai iya yankashi
Kai hatta matarsa ma haushinta ya somaji aransa sosai sabida yadda suka fassara masa ita,dan boro boro suka nuna masa cewa itace babban mai laifin dan itace ta daure masa gindi yay tafiyarsa.
wajajen karfe 10 na dare Ahj bello jimada ya dawo gidan ransa a bace ya tarar da matarsa tare da kafayat a falo ta kawo mata ruwa da panadol kenan ta mika mata tanamai lallabata akan datasha sai taje ta kwanta tay bacci.
Da murmushi mai sanyi hjya kahdija ta tarbe mijinta da suka hada ido
Saita dan ja baya cos He look frusted and annoyed lkcin angama cikamai cikinshi da maganganu akanta harya koshi
..sosai yake jin haushinta akan batun ahmed duk dama yasan bata biye ma ahmed but the way anty moju was crying and swearing yasan bazata masa karya akansu ba.
Tun shigowarsa data dube sa tasan ba lpya ba dan ko sallamarta bai wani amsa mata ba, wa kafayat din kawai yy ma magana ta amsahi a ladabce ta gaishe shi yanata jajanta mata snn yace mata yana son ganinta a sashensa.
Daga nan ya wuce sashen nasa yana shiga saiga hjya khadijatu tabiyosa abaya amma baiko kulata ba
Fuska bayabo fa fallasa tafara masa magana akan dawowarsa dayay acikin gaggawa sai tsareta yay da tuhumar inda Ahmed yaje..
A fusace ya soma mata magana da alaman ranshi sosai ya baci.
This boy has become a problem for me, sai kace shikadai na haifa? Komi sai anyi rigima dashi dan baida mutunci? kuma kece Khadija, laifin kine kin lalata min yaron na gabaki daya bayajin maganan kowa sai naki.
Nasan kinsan inda yake inhar kinason kanki da lpya agidan nan kice masa ya dawo gidan nan maza maza befor i loose my temper on both of u.
Ranta sosai ya baci da ihun da yay mata amma haka tay kkri ta danne bacin ran azcyarta, bada dagon murya ba tace masa "itama bata san inda Ahmed yaje ba. Dan bai gaya mata komi ba.
Tun bata kammala rufe bakinta ba ya tsareta yace sam karya take masa, duk wani karyan da su anty mojun suka gaya masa yafara tuhumarta da shi yana mata fada akai sosai.
It turns out that sunce masa ta hada bakine da danta ya gudu dan karya aure kafayat sabida ita ba bahaushiya bace, wanda hakan ya jawo musu cin mutunci harda mari awajen hjy fatihat.
Da Karfi dayaji saida su anty moju suka maida ta makira, munafuka a idon mijinta ayau.
Wani Duhu duhu ta fara gani tsabar yadda maganganun nasa suke konata taciki, tana ta so tay loosing temperta itama tay masa kaca kaca amma inta tuna cewa kafayat na bakin kofar dakin tanajinsu sai ta hadiye fushinta tay shiru..
Shikuwa ganin tay shirun yasa ya dauka ko gaskiya ne bata da shi shiyasa bata iya kare kanta agabansa ba.
Yanata surutu haryakai ga ya soma jefa mata bakar magana akan sauran yayansa da suke masa biyayya bakamar danta Ahmed ba.
Yace mata Duk cikin yayansa da girmansun nanma baitaba fada musu magana sun tsallake ba sai danta Ahmed, kuma duk dan akan tana daure masa gindi ne agidan yake masa abunda yaga dama, ya cigaba da tuhumarta da cewa tana amfani da danta tana cutar da kafayat, haryace mata soyayyar da kulawar munafurci take nunawa kafayat din tunda har ta kasa iya controling din danta.
Hawayen bacin rai dayake zuba acikin idanunta ta share dan sosai take tafarfasa ta ciki tana konewa, she really wanted to blast him back koda zai dawo cikin hayyacin shi, dan tun daya soma maganan ta fahimci inda ya dosa tagama fahimtar cewa pumpa shi akayi na musammn akanta da ita da danta ahmed.
Daga bakin kofar kuwa Jikin Kafayat sai rawa yakei dan duk zaman datay dasu na shekaru aru aru bata taɓa ganinsu suna rikici irin wnn ba.
Jin ya soma zafafa magana akanta yasaka tadan kwankwasa kofar danta dakatar dashi,yana yin shiru kuwa sai ta shigo ciki jikinta a sanyaye sosai.
Agabansu ta dan rusuna
Ita kanta kafayat din ta budi baki knan zatay magana ya tsareta da fada Yanamai cewa ita yarinyace bazata gane makircin manya ,dan haka tayi shiru snn ta zauna a site dinsa kawai, he will take care of her dakan shi kmr yadda su anty moju suka umarce shi. Yace bazai kyaleta ta zauna awajen wanda suke causing mata pains ba dan itama tamkar yarshi ne tunda sune suka raineta kuma tana musu biyayya.
Hajiya khadijatu ta share hawayenta ta dubeshi rai abace sosai idanuwanta sukayi ja, ajiyar zxya tay ahankli snn tace masa "shikenan Alhaj, naji duk abinda kace, tunda nice na dawo maka munafuka
..Allah ya baka hakurii..
Tana fadin hakan ta juya zata bar wajen a kidime kafayat ta mike taje har wajenta ta riko hannunta tana hawaye sosai "ahhhh mamy pls im sorry dan Allah kar ki tafi ki tsaya kuyi magana da daddy this whole issure is all a misunderstansing
hjya khadija tay wani murmushi mai ciwo tace Kafayat stay out of this okay? kizauna awajen shin kawai tunda ya amince da abunda aka gaya masa akaina..
Tana fadin hakan ta kama hanya ta bar musu dakin alhaj yaja tsaki ransa na kona sosai.
Hawaye taf idon kafayat ta taho wajensa ta rusuna da muryan magiya tanamai cewa.
"Daddy u over reacted with mumy, is not her fault at all..itama fa bata san komi ba.
Ya bata rai yace keep quiet kafayat ke me kika sani..just forget about that, ya nemi waje ya zauna snn ya dubeta yace"oya zonan ki fada min how are u feeling?
Bata iya miƙewa zaune ba sabida damuwar data shiga ciki na ganin bacin ran hjy khadija, kafin ta budi baki sai taga har ya dagota daga tsugunen ya zaunar da ita akan kujeran falonsa ahankli.
Kusa da ita ya zauna snn ya soma lallabarta based on abunda aka gaya masa na tausayi yanamai bata hkri yace mata shine zai dauki mataki akan Ahmed daga ynzu.
Ran hjya khadijatu sosai ya sosu da abunda su anty moju suka mata na makirci.
Dan ta tabbata sune suka hade mata wann wutar masifar a tsakanin ta da mijinta harda cewa a kwace kafayat a hannunta sosai ta fahimce su so suke har kafayat dinma ta tsaneta ta juya mata baya.
Looking sad and frustrated ta zauna a sashenta ita kadai ta rasa abunda yake mata dadi ga kishi dayake so ya fara damunta cos how can her husband took a full blown up girl ya ajeta a sashensa da dare bacin ba muharramnsa bace.
kowani juyi tay saita ja tsaki Wani zuciyar yanata ce mata taje ta dauko kafayat din amma kuma bata son tay loosing temper dinta dan sosai ranta ya baci.
Daga sashensa kuwa har tea mai dadi yy wa kafayat din da kanshi ya bata da cream biscuit taci yanamai janta da hira. Tun tana jin nauyi aranta harta sake tafara biye mashi suna dariya sosai, after a while tafara jin bacci ya rakata har extra room dake gidan ta shiga ta kwanta yay mata addua ya rufe mata kofarta snn ya koma dakinsa.
Around 1pm na dare hjy khadijatu ta kasa samun nitsuwa aranta hakanan ta fito ta zo site din domin ta dubasu.
Tana wucewa falonsa ta samu babu kowa taje bedroom dinsa ta samu harya kulleta ciki da keys alaman har yay bacci.
wani iri ta dingaji aranta sai can kafin ta samu nitsuwa wani tunani na daban ya zo mata snn ta wuce extra room dinsu direct ta bude kofar, ajiyar zuciya ta sauke ganin kafayat akwance tana kan baccinta hankli kwance. .ta dan jima a bakin kofar tana kallonta tare da jin tausayinta aranta. Ta juya kenan zata bar wajen taji motsin mutum tana daga kai sai taga mijinta ya fito daga shi sai kayan baccinsa alaman motsinta ne ya tadashi a bacci.
Suna Haɗe ido ta bata ranta sosai ..shima ya tsime baice mata komi ba ya wuce yaje ya duba kafayat din snn ya dawo ya sameta awajen tana tsaye.
Yace iya dami, Meya kawo ki nan? Havent i warn u to stay away frm dis girl? Meyene damuwanki da ita.
Ta dauke kanta murya ciki ciki tace "No matter wat u will say bazai canja
Gaskiya ba..i care about kafayat.she is like a doter to me amma In baka yarda ba shikenan.
Yaja tsaki aranshi sai ya fara zargin ko kishi da zargine yasata tazo dubasu amma bakomi ba dan haryanzu ganin munafuka yake mata akan lamarin kafayat kamr yadda su anty moju suka fada.
Tsaki kawai tay Tana barin wajen ya biyota har sashenta suka fara wani sabon musu acikin daren.
Yace sam zarginshi takeyi shiyasa tazo dubasu amma bawai danta damu da kafayat ba.
Ta kasa hakri tace masa
Dama inba halinka da kabila ba wani mutum mai hankline zai aje budurwan dansa wanda ma ba muharamnsa ba a sashensa bayan matarsa tana nan.
Data fadi hakan kuma sai yaji maganan nata yay masa zafi sosai saiya kasa hkri ya daga hannunsa ya wanka mata mari akan fusknta..
Ransa a mugun bace yace."haaaaaa, khadijat, U cannot disrespect like dis khadijat, u can be a hausa girl all u want amma karki sake ki kawomin raini cikin gidaana, i will not tolerate disrespect in my house..dama an sha fada min cewa kece kike koyawa dana damilare rashin jin magana ban yarda ba, but today uve finally shown ur true colours,my son cant be like you rara oti rara...
..so even anty moju was right about u, kece kika lalata min tarbiyan dana damilare, no wonder dat boy is soo disrespecful, i wll sure teach u both a lesson..yarinya baki sanni bane..dont try me ooo...
Jikin hjy khadija yafara kyarma hannunta dafe da kuncinta hawaye masu yawa na zubowa daga cikin idanunta sosai take huci..
Batace mai uffan ba har ya kammala surutunsa ya fice a dakin, yana fita ta sulale kasa ta fashe da kuka mai cin rai..
She was soo frusted da bacin ran Ahmed dana ubansa hade dana su anty mojushola da suka haddasa mata faruwar komi dake wakana tsakaninta da mijinta aynzu.
A fannin su Adiaha kuwa wajajen karfe goma aka kammala beauty peagent context cikin girmamawa tay handing over na crown dinta ma next canival beauty gueen saidai duk ankasa gane mata dake hanklinta ba sosai ne ajikinta ba.
Farewell Speech dinta was meaningless and short kowa sai magananta yakeyi awajen yau ko tsayawa tay signing sauran document na handing over ma next queen din batayi ba,nan da nan ta shiga changing room tay sauri ta sauya kayanta izuwa wani hadadden cleverage red gown mai fidda shape dan guntu dashi iya gwiwa inda malamalan cinyoyinta suke nunawa sosai..
Gaban rigar inda ya matse mata kan nonowarta ta gayyara snn ta fetsa turaren gashin dokinta ta dada gyarashi, ta kara shafa make up tay kyau sosai.
Jakarta ta dauka cikin sauri zata sulale ta fita saiga yar uwarta ekaete ta fito cikin tsareta acikin gaggawa.
Da mamaki take kallonta
Yadda duk ta tsorata Tace Adi? Where are u going bayan anata nemanki a stage kizo carnival manager na son ganinki cikin gaggawa.
Muryanta kasa kasa tace Ekaete pls, karki daga muryan kowa yaji am going out righ now, gaskiya bazan iya tsayawa ba, this visit is very important to me, i beg u in gods name karki fadawa kowa komi.
Ekaete tace not untill u tell me inda zakije, Adi meke damunki ne? tunda dazun na lura dake ure not urself Adiaha wat is going on can u pls tell me?.
Ta kalli idanun ekaete wanda tasan inhar bata fada mata ba bazata rufa mata asiri ba sann ta sauke ajiyar zuciya tace."okay .ekaete i have a visitor in town,zanje wajensa ne yanzu,just trust me, ..yanzu dan ina saurine da zan fada maki komi,hannunta ta riko a matse snn tace pls ekaete dan Allah ki rufamin asiri karki fadawa kowa cewa na fita wani waje i promise ina dawowa zan gaya miki komi da komi.
Motsin kafafun da sukaji awajen yasaka ekaete ta kasa magana sai suka bar maganan cikin sauri sukayi sallama Adiaha tabi ta kofar baya ta shiga cikin motar taxi ta bar wajen agaggauce.
Karfe 11 da rabi saura na dare ta isa transcop hotel, babban hotel ne na gani na fada sai wane da wane suke kamawa.
Saida akamata security check snn receptionist ya bukaci yaji appoitment dinta, sai ta bashi lamabr room din Ahmed da sunanta, wasu lambobi ya danna a bell phone ya saka a kunnenshi after like 3 min ya kammala magana da Ahmed inda yay confirming isowarta.
Yana sauke wayar a kunnenshi yace mata ta shiga kawai anbar mata kofar dakin a bude..
Godiya tay masa snn ta haura ta lifter yakaita hr floor din da room dinsan yake,tafiya take kirjinta na bugawa har takai bakin kofar dakinsan zuciyarsa bai dena bugawa da sauri da sauri ba.
Harsanda taji ta dan samu nitsuwa snn ta tura kofar ahankli ta shigo cikin hadadden room dinsan wanda ya bala'in gaurayewa da wani irin sanyin qamshin turaren sa mai mugun ratsa gangan jiki,lumshe idanuwanta tay abata jin yadda sanyin a.c dake gauraye da qamshin turaren yake kkrin mamaye jikinta yanamai saukar mata da wani irin kasala.
Ahankli ta bude idon snn ta hangoshi akwance yay shiru kamar marar lpy jikin shi sanye da wani irin hadadden white armless shirt da dark three qtr shot shikuma grey colour.
Qamshin turaren taya jiyo ya juyo yaganta a tsaye alaman mamakin ganinsa ya daskarar da ita sosai ,cikin sanyin murya mai tafe da kyarma tace is that you Doctor? My love is dat u?
wani dadi yaji aransa datace haka suna kara hade ido ta taho da sauri ta taho ta fada jikin shi ta kankame sa wani ajiyan zuciya mai nauyi ya sauke sannan ya kankame ta shima yana shunshunata yana furta mata i missssss u acikin kunnenta sunfi 10 minute suna juyi cikin shaukin hakan xuciar su tana bugu da tsananin kewar da sukayi wa juna,.
Ahankli ya saketa kallon cikin idanunshi take hade da wata tsiga ta daban tana sake jin wani irin tarin kaunarsa Mara iyaka da misaltuwa
Ayayin da shikuma ya shagala wajen kallon yanayinta daya canza ta wanku sosai, ganan tsayayyun nonowarta wanda suka cike mata kirji tam suka harbo acikin dan fingilin rigar data saka gashi ta matse duk shape din jikinta na waje, ahankli ya dora hannunshi akan waist dinta yana kare mata kallo sosai,suman kanta dayaji gyara duk yabi bayan ta tayi kyau ji yake kamar mafarki yakeyi dayaganta ahaka.
Itama yanayin surar jikin san kawai take cigaba da kallo me cike da tsantsar haiba da kamala tattare da jarumta domin kallo daya Zaka masa ka tabbatar da hakan.
Take Ta tsinci kanta a matsayin wanda ta mance komi ta shagala acikin shaukin sanin cewa shidin cikakken namiji ne na bugawa ajarida wanda samun irinsu ke da wuya Sannan kuma abin bukata da muradin kowace cikakkiyar Mace me ji da kanta tako ina Ahmd ya hade iya haduwa bashida makusa.
...muryarsa a sarke ya fuxgo magana dakyar abakin sa yace Hey babe, Im so happy ure here, kinsaka naji dadi sosai na gode..
cikin murza hannun shi anata tace no need huhn
Kasan zan iya maka fiye da haka,i misses u alot Dr kasan dai kaine hasken rayuwata ko? Witou u i am soo lost.
Daga nan wani tsiririn kiss ta masa bazata saida ya daburce tace
"I love u soo much.."
"i regret not telling u this befor" ,"Did u love me too?"
Shiru yy Ya rasa mezai ce mata dan baison ya amsa ya mata karya, dan haka Da Wani irin sauri ya hade bakinsu guri daya yana xukota tana murmushi ta masa wani irin tsotsa na fitar hankali wanda shi ya hanashi kirkiro abinda yake son fada din..
Ganin kamar zatafi shi kwarewa yasa Ahnkli ya cirota ajikinshi ganin yanayinta dabai gane ba
Wani sororo yayi yana kallonta ido cikin ido suke kallon juna yana Lumshe mata rikitattun idanunshi da suka soma canza kala zuwa wani yanayi na daban ya sake rungumeta gam a kirjinsa kafin daga bisani ya sausauta rungumar dayayi mata ya dan makaleta ajikinsa yana shin shina wuyanta zuwa jikinta tana sauke wani irin numfashi tana kakkama shi can Ya fixgota Jikinsa cike da matsanancin shaukin sha'awarta ya rungumeta tsam tsam a fadadden kirjinsa yana rada mata magana cikin kunneta
Yace babe, Can u Spend the nite wth me here?i misss u soo much softy.
..Yakarasa fadar hkn yanamai hura mata iskan bakinsa a fuskarta wanda hakan yake haddasa mata wani irin gagarumin faduwar gaba wani lamoo tayi ajikinshi dan jinsa take yana mata yawo a dukkanin ilahirin sansar jikinta da ruhinta.
Wani irin jarabben kallo ta dago take binsa da shi ayayin da ta dora hannun ta akan kirjin sa tana wani irin shafo sa daga sama zuwa kasa tana mai xiriya, Tuni jikinshi ya mutu yanajin yadda dukan jijiyoyin jikin sa suke amo suna amsar sakonta, kowani jijiyar sa tana mimikewa tare da saukar masa wata muguwar jarababben sha'awar ta wanda kwata kwata baison tay nisa dan ba niyyarsa kenan yay amfani da ita ba dan bai taba zina da wata mace ba saidai suyi shirmen romance dinsu dan shi namiji ne da baison raina kansa.
Duk wani abunda yakeyi anan din is planned, tun ranar abokinshi banji yace masa kwakwalr mata duk daya ne, daga zarar ka taba jikinsu sun dan ji dadi toh shikenan, yace masa inhar yana son yay avoiding apology daga wajenta dolene kawai ya fito mata ahaka ata sigar romance din dats when she will be totally emotional and weak.
Shiyasa ya saki jikinshi yana biye mata suna romancing junan su sosai, yana son ya shagalar da ita dan baison ta samu karfin gwiwar tuhumarsa akan abunda ya mata abaya,
wani zautaccen yanayi ya shigar da su duka yana sucking din lips dinta kamr his life depend on it, itama ta danna ta hura ta matsa ta masa tsotsan lips dinsa kamr ta sami alawa, kamar wanda ake cire ranta haka ya dawo da ita jikinta ybi ya mutu murus se numfashinta dayake daukewa...
sanda ya kusa sumar da ita sann ya dan mirgina ya tureta ajikinshi ahankli yay maza ya tashi ya zauna abakin gadon dan baison abun nasu ya wuce gona da iri inda bazata iya controlling kanta ba dan shikam yasan ba da gaske yakeyi ba.
Jikinta na rawa sosai ta tashi jin koina ajikinta na matukar begensa,nan da nan ta biyosa zata kamoshi jikinta da wata muguwar shauki ya kara tureta ahankli yanamai cewa babe please stop it..its okay.
Yana furta hakan sai taji ta dawo hayyacinta da kyar, nan Ta mike ta zauna tana wani irin kallonsa kirjinta na tsananta bugawa sosai dan batay tunani mai yawa kafin ta sake mishi kantaba gashi har ma sha'awar ta ya motsa.
Nannauyar ajiyar zuciyace ya kufce mata ganin Ahmed na yunkurin tashi zai wuce toilet yasa ta diro gabanshi ta rikesa jikinta da muryanta na rawa rawa...
A raunane sosai take kallonshi tace why did u stop?
Idanunshi yy rolling zai bata attitude sai taji ranta ya fara baci a tsawace tace i said why did u stop?,....Doctor Ahmed ina magana pls answear me...ko kazo ne kawai dan ka kara yaudarata ka tafi garinki kamar na wancan lokcin? "Is it another research work?..
Zata kara budan baki azafafe cikin tsareta da mayun idanunshi mai narkarwa ahankli yace "no'...
Hannunta ya riko yanamai jona idanunshi acikin nata yace i come for u Adi...just for you..
Ya manna mata kiss a goshi cikin numfashinsa yanamai furta cewa im here just for u..believe me.
Jikinta sosai ya mutu jin harya jawota jikinshi ya rungumeta sosai suna daga tsaye..
Take taji brain dinta na disco acikin rudani sosai ta rasa mema zatace masa...
Tana dago kai zata masa magana kenan wayarta yafara ringing ya saketa ahankli taje ta dauko kirjinta na dukan tara tara dataga lambar mahaifiyarta ne.
Daga tsayen yana kallonta yace who is it?
Ko har kinmin rival ne?
Ahankli ta girgiza kai snn tace its my mum..
Girarsa na sama a dage da sigar yaudara yace "tell her ure spending the night with me"...ko bakiyi kewata bane?..
Batace komi ba tay blushing sosai, dan bai taba sake mata har haka ba saiyau shiyasa duk takejin kanta daban ..
Tasan dai tana daukar wayan nan mamanta zata rufeta ne da masifa so she cant give her any silly excuse..musmmn ma irin wanda yace tace din.
Saidai kuma tana mugun son ta zauna tare da Ahmed since he said he came just for her dan tana da tarin tambayoyin datake so ta masa duba da bai taba cewa yana sonta baki da baki ba.
Aganinta zuwansan kamr wani dama ne na daban yake kkrin bata na nuna masa soyayyar data dade tana masa aranta.
Wayar yana kara ringing akaro na biyu Ahmed ya dan karaso kusa da ita ya zauna yana kallonta jiran ganin mezatayi ..
She just cant resist his charm Duk datasan mahaifyarta zata mata masifa dan haka wayar yana kara ringing sai tay offing dinsa mai gaba ki daya ta sakashi ajaka.
Jikinshi ta dawo ta rungumesa sosai snn tace im all urs, yace good girl..now lets go and play games outside..me kike son kici?...
Kafin nan ta amsa taji ya jawota kasa nan da nan suka dan kimtsa yakaita hotel premisses yayita kashe mata kudi duk abunda take so saiya siya mata, sanda yay make sure tasha wine ta bugu jikinta yy nauyi sann ya kinkimota suka dawo dakin yana dan kwantar da ita akan doguwar kujera ta fara bacci harda minshari.
Wanka ya shiga ya dan kimtsa jikinshi dan already karfe 2 na dare ya buga dare yay sosai daganan ya haura kan gadon shikadansa ya kwanta baijima ba shima bacci mai nauyi ya kwashesa.
SURAYYAHMS WAHTSAP
08060712446.....
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top