4
*KISHIYAR KABILAH 4*
BY SURAYYAHMS.
....washe gari Karfe bakwai da rabi na safiya Ahmed ya gama parking din motarsa a parking space na gidansu bayan ya dawo daga mrning workout awani nearby gym dake cikin anguwar su.
Ahankli ya bude motar ya fito yanamai kallon motar dad dinsa dake parke a kofar babban sashen wanda ko ba a gaya masa ba yasan yana ciki, baibi tanan sashensa ba kawai ya nufi balconyn da xai sada sa da asalin kofar shiga babban falon gidan dan ya duba mahaifrysa dake kowani sartuday a main house take shan coffe,a can ciki yyi sallama ya shiga babban falon ya tarda Babban dadarsa wanda yake bi, wato sister xainab moturayo da danta sha'fiu dake bacci tana kwance akan doguwar cushion tana kan kallo,tana ganinsa ta mike xaune cikin mmkin ganinsa tace "Dami,.is dat u? Tun jiya naxo gidan nan da dare amma banganka ba i even tot ure out of town..Ba tare da ya kalleta sosai ba yabi ya share abunda take cewa din snn yace "sister senap..pls hv u seen mum?"tabishi da harara sama da kasa snn tace ohhh baxaka ma iya gaishe ni ba kana tambayar mum? _Dami se oya were?_ girarsa na sama a ɗage ciki ciki yace oya good morning toh"..mum fa? Tsaki tayi..tace Na hadiyeta, ko kulata ba baiyi ya daga kansa sama ya nufi stairs dan yayi sauri ya bar sashen, kallon sa ta dingayi tana dan karkada kai harya bace ma ganinta.
Ahmed ya kama hanya kenan xai haura suka kusan cin karo da Dad dinsa nan take ya ja baya da sauri tare da dan ritsinawa har kasa yahau gaishesa. _baba owurọ_
Babu yabo bbu fallasa mahaifin nasa ya amsa snn yace "ina nemanka a falona ynxu, kar ka bata min lokaci ,tun bai amsa ba ya dada memeta masa kalmomin da yare yace _Maṣe fi akoko mi ṣòfò_ a ladabce yace _yes sir_ dad din nasa bai kulasa ba ya juya ya koma ixuwa falon sa nacan sama inda babu mai shiga sai ya bada ixini.
Nan Atake Ahmed ya share wata irin xufa dake keto masa a goshinsa xirrrrrr yabi ya shafe kansa yana sauke ajiyan xuciya snn ya shiga haurawa saman a sanyaye kmr ba shi ba.
Jin baida karfin gwiwa yasa yayy kwana ixuwa dayan bangaren, Dakin mahaifiyarsa ya nufa cikin gaggawa lkcin tana xaune agefen gadonta tana waya sabuwar mai aikinsu ta kawo mata fruits a faranti ta aje kenan xata fita,nan ma ta gaishe sa ko amsawa baiyi ba tsabar yadda xucyrsa ke bugawa, a takure ya nemi gefenta ya xauna har ta gama amsa wayr tana kallonsa abunka da uwa data gansa a tsomare yana kame kame nan daman ta sauko tace "Ahmed lapya kuwa? Ya naganka haka, rusunawa yy har kasa ya dan marairaice mata yace "mammy don Allah na roke ki, nasan banaji, amma pls kiyi hakri ki raka ni gun Dad cewa yy wai yana kirana"
tayi masa wani irin kallon takaici tace "saini ce xan raka ka kuma?tab Ashe ko baxa ka je ba. Wani irin kasala yaji jikinshi ya dirar mai, nan danan ya ciro handky ya share xufar fuskarsa baice mata komai ba ya mike gwanin ban tausayi ya fita daga dakin har yafita bata dena kallonsa ba ya nufi falon dad dinsa...
Ajiyar xcya ya dinga saukewa taciki dan yasan halin baban sa da taurin kai inhar ya xantar da hukunci akan Abu toh ya xauna kenan, aransa yanata fargaban abunda xai je ya tarar, da kyar ya tattaro nitsuwarsa yy ta maxa ya fuske snn yy sallama, xaune ya tarda Dad din nasa yana shan black coffee dauke da remote din TV a hannun sa, yasan dad din nasa promax dinsa wajen nuna ixxa da kuma iya rashin mutunci dan haka a mugun ladabce ya xauna kasan carpet din dake tsakiyar falon ba tare da ya kallesa ba, sai can snm yace baba gani
Dad din nasa ya ajiye kofin coffee dake hannunsa yace "ka gama playing din hide nd seek din naka dani ?
Ahmed ya dan yi gyaran murya ba tare da ya shirya ba yace amm.. Dady wllh ba hka bane aiki ne daman yyi min yawa a hospital"..
Cikin datsar numfashin sa Mahaifin nasa yace shut up jare,ka rufemin baki, am i ur mate? kansa a kasa yace _Ma binu sir_
Ahankli yace" Aahhhm sorry sir, baban nasa nayi masa wani irin kallo yace "stupid".
Tura kofar da akai yasaka suka maida hanklinsu duka bakin kofar, Mahaifyrsa ce ta turo kofan falon ta shigo tana wani irin qamshin turare mai dadi saidai fuskanta duk ba asake ba da alamn takasa samun nitsuwa ne dan haka tabiyo sawun danta, sosai Ahmed yaji relieve dya ganinta ta,ko kallan sa batayi ba nemi gefen mai gidan nata ta xauna a cikin nitsuwa.
A hankali Ahmed ya dan dago kai yana kallonsu ganin sun xubamai ido yyi yawa, wani irin hatsallen kallonsa ya ga babansa na yi, hkn yasa ya dukar da kansa sosai
Prof bello ya girgixa kai ya sauke ajiyar xuciya mai sanyi snn yace my son,waime kake nufi da mu ne? Cos ive failed to understand u..
Yadda mahaifin nasa yy masa tambyar a nitse yasaka Ahmed shakewa taciki kasa cewa komai yyi har lkcin kansa na kasa,prof bello ya maida kallonsa ga TVn dake ta aiki a falon, sai can snn yace "shknn, dat clearly shows dat raina mu kawai kayi dama,irin ure now a professor and a doctor, and then _o ti dagba awọn iyẹ ati iwo_ ya kyabe baki "Ahmed Uve really grown some wings and horns, ka kasa sanin cewa ka girma, ure now 32 abi na 33 amma babu aure, kuma ko kunya bakaji, Oshey ooo, shame on u!
Wani irin shiru wajen ya dauka snn baban nasa ya dada cewa its okay ni dama na riga na yanke shawara,tunda babu wacce kake so din mu xamu hada ka aure Da KAFAYAT yar ALHAJA IMAM BURAIMO, her father is a good muslim masha Allah, so in two weeks time xan je ayi magana agama kome, saika je kayi shawara da mind dinka nd bet me,no one will ever change my mind, _oya jade_ ka tashi ka bamu waje yenxu yenxu..
kasa ko da kwakkwaran Motsi Ahmed yyi daga inda yake a durkushe kamr wanda baiji me aka cemai ba dan komai nasa ya tsaya masa cak, da kyar ya shiga share xufar dake keto masa a fuska ya daga kai adan birkice maganan na dawomai akai one by one
Muryansa na rawa rawa a dan rude yace Ahhhh baba,marriage ? kafayat ké? dad but dats too harsh now.. _pls baba ṣugbọn iyẹn jẹ lile, check it_.. Ayadda ahmed ya fidda maganan da dagon murya soo disrespecfully haka nan yaji Sauƙar wata mari akan fuskansa saida ilahirin wajen ya dada daukawa da wani irin shiru, rai abace baban nasa yace "shut up, niba shawara ko ra'ayinka naxo nema ba, _pa ẹnu rẹ_ see...the audacity!
Mun baka isashen lokaci iya lokaci amma me kayi da shi? Me kake nufi da cewa dats too harsh,oya _setumo_ harshness? C'mn go on define harshnesh leme hear, Abunda ka kasa ne dolene mu muyi maka.
Ahmed ya sauke hannun sa daga kan face dinshi fuskarsa kamr na wanda xaisaka musu kuka,ransa a dagule yace but "kilode ti kifayat baba? Wai Meyasa sai ita ne dan Allah..i want to make my own choicess.
Mahaifiyarsa ce ta amshe maganan ta hanyar saka musu baki tanamai hararsa tace "and why not her, kowa de yasan kafayat buraimo budurwanka ce tun kuna yan kananan, Yarinyar nan tana matukar sonka, and she is ready to marry u at all cost amma haka nan kaki bada kai, Dago kai yy a mamaknce yana kallon Mum dinsa da ko kadan baiga alaman hkn ya wani dameta ba..
Baidai rusuna ba ya sauke muryansa kasa kasa yanamai cewa Dan Allah kuyi hakuri baba pls _laarin mi ati kafayat tun jẹ idiju_ in yafadi da yare saiya fadi da hausa dan gani yake kmr bajin shi ma sukeyi ba, yace na rantse btwn me and kafayat is still very complicated, haryau bamu dedeta kanmu akan maganan aure ba tukuna. Our relshp Is still very complicated.
Baban nasa ya bisa da wani irin kallo snn yaja tsaki muryansa kasa yana cewa "Oshey mr complicasion..Look at me young man, i dont care, u hear? I said _Emi ko bikita_ ...
Saukar dakansa yy sosai yafara rokonsa kamr ba shi ba,sai magiya yake da yaren su yana cewa Baba mi binu jọwọ dariji mi, mo mọ pe emi ko tọ,Baba dan Allah kayi hakuri kayafeni nasan inayi maka laifi. Baban nasa Bai ko kulashi ba kuwa sai can yace ka tashi ka bani waje.
Ahmed ya dada susucewa Dan Allah kayi hakuri.. kayafe min _pls mo bébé fun idariji baba_
Shiru duka suka masa shima sai yy shiru sai can yaa kara matsowa yace Toh Please can u consider me and give me dat 2wks sir, in sha Allahu xan kawo mata kafin nan i promise i wont fail at that. Baba pls and pls _jọwọ ro mi ki o fun ọsẹ meji sir Emi ko kuna ni iyẹn ṣe ileri u._
"See young man, i am not giving u any ultimatum, na riga na yanke hukunci akanka period, nace kaji me nace maka kam? i said _wo ọdọmọkunrin, emi ko fun ọ ni akoko akoko igbẹkẹle.._
Shiru ahmed yy jin kansa na juyawa sosai, Auren sa in 2weeks time kuma waida da kafaya?,iya hakan da ya bijiro masa a xcyrsa ne suka shiga yawo masa atsakar kansa, ji yyi kmr ya saka ma iyayen nasa ihu cikin kuka, Muryar mahaifin nasa ya ji a tsakiyar kansa yana cewa kaje kawai ka fara shiri and have it in ur mind dat ure getting weded, ka fahimta? Oya o kan lọ ki o mura ararẹ ni o ni ọkan ninu rẹ pe o ti fẹ, so i think we re done here,sai ka tashi ka bamu waje.
Dago kansa yyi da sauri ya kara marairaice murya yana kallon iyayen nasa yace mammy, dad,Dan Allah dan darajar Annabi muhammad S A W kuyi hakri, yabi baban shi da maraitaccen kallo dan yasan shine mai taurin kan,yau yare kawai yake son yin masa dan ma yanajin shi da kyau da kyau yace " _baba pls Mo bẹ ọ ni orukọ Allah ati ọlá ti woli muhammad S. A.W,_ don Allah kayi hkuri bba wllh ni duk ban shirya auranta ba,amma na maka alkawarin nn da sati biyun kacal xan gabato maku da matar da xan aura plss baba na consider me, nasan ina maku laifi" ya karashe mgnr kmr xai yi kuka.
a mugun tsawace baban nasa yace Damilare did u want me to slap u?.. ya yunkura cikin masifa da bori Damili ni o fẹ ki n lu ọ? Ahmed Ya girgixa kai, baban na masa mugun kallo yace "ka raina ma kan ka hankali ba mu ba. common get out my frnd.
Juyawa yyi da sauri yana kallon Mum dinsa da fuskar tausayi sosai, idonsa ya kada yyi jajur cikin rawan murya ya fara mata mgna mamy don Allah ki sa baki...." hararar dabai kai har ranta ba ta watsa masa tace "Da kenan amma ba ynxu ba,i have warned u several times Ahmed amma bakaji toh ni me xan maka ynxu? dafe kansa yyi xuciyarsa na tafarfasa,ya kasa cewa komi sai yy shiru, goge xufar Fuskarsa yyi da handky a nutse yana kallon babn nasa ya cigaba da magana yanata neman a bashi sati biyun dai..karshe tsawa babn nasa ya daka masa yace "Enough Malam, tashi ka ban waje" daga nan Ahmed bai kuma cewa komai ba ya mike da kyar ya juya yanami cewa _ma binu sir_ i am really sorry sirr, daga nan ya fice daga falon yana tafiya kamr ruwa ya kwaso su dan duk duniya babu wanda yake iya ganin daman sa akansa kaman mahaifin sa..
Tun ficewarsa a falon Hjiya khadijatu cikin hikima da lallami ta rinƙa lallashin xuciyar mijinta akan maganan Ahmed dan sosai tasan yadda yake son yayan sa sosai, shikansa baida ra'ayin yin ma Ahmed auren da bai so amma ta fahimce kamar takurawar daga can family house dinsu dama su haka suke da son suga sune suke controlling rayuwar kowa. Sun dai tsayawa kowa a wuya sunce saidai a aurar da Ahmed kamar akwai wani abunda auren xai kara musu, itadai lallabar mijinta ta dingayi cikin nuna mishi ruwan madarar soyayya sai wani narke mata yake dan dama asalinshi dan son soyayya ne sosai, yanama daya daga cikin dalilin dayasaka ya aureto bayan mutuwar matarsa,Alhaj bello jimada yadan girma sosai dan akalla dai xai iya kaiwa 65yr ko abunda yafi haka,bayan mutuwar matarsa ta farko he felt he is timeless,sai ya farajin kamr yana bukatr a younger beautiful fulani woman wanda xata dai aure shi,wanda ta iya daukar wanka kuma kullum tana cikin qamshi mai dadi wanda xaina rage tsufarsa da ita.
After some hours
Karfe goma da rabi ya wuce hjya khadija ta shigo dakin Ahmed, lkcin yana kwance ya kafa ma bango ido da ganinsa kasan abun duniya ne ya ishesa, har ta karaso ta xauna gefensa tana kallonsa bai sani ba, sai can datay gyaran murya snn ya mike xaune fuskarsa a marairace sosai yace mamy na wai dan Allah Da ke ake shirin min auren dole ko?
Ajiyr xcya tay snn tace "Toh ai kai ka ja ma kan ka Ahmed,tun yaushe nake binka ka kawo mata amma kana ta wasa kana kakkaucewa duk ka maida mu duka yan yara"
komawa yyi ya kwanta baice mata komai ba
Sarai tasan halin dan nata da abun da ke iya faruwa in yafara yin shiru shiru musmmn in yana cikin tashin hankalin nan da yake ciki, hakn yasa tace "toh ai sai ka kwantar da hankalinka my son,na shawo mana kan Baban naka amma fa da kyar, Nan da nan Ahmed ya miƙe xaune yana sauke ajiyar xucya xaiyi magana kenan ta tsare shi tanamai cewa
Ka saurareni da kyau kaji yace min dai ya baka 2 weeks din da kace don haka kafin lkcn saikay kkri karkaban kunya ka gabato matar aure indai kana da niyya, kasan ni bana son abinda xai taba min kai ko? Pls Ahmed dont cause any trouble for me again..bana son na sake shiga damuwar dangin uban nan naka..
Kasani sarai baya tsallake maganan Elder sisternsa Anty mojushola she is very fragile in har xata girme baban ku ma baxai fi da shakaru uku xuwa hudu ba,amma kamar wata uwarsu data mutu haka dukansu suke daukarta kuma sukejin maganarta basa son bacin ranta sam.
mikewa Ahmed yyi ya rungume mahaifyr tasa cike da jin ddi ya shiga mata godiya sosai yana lallabata yanamai bata hkri akan fushin dayake sakata aciki,sosai zake son Ahmed dan shine mata danta kwalli daya a duniya tasan dai ba sake wani haihuwar xatayi da shekaruntan nan ba.
Ahankli sosai ta shiga shafa kansa tana dan masa murmushi har ta saka masa albarka snn ta mike yyi mata godiya ta fita xuwa falo wajen xainap da danta danta debe musu kewa wanda ajiya da darene sukaxo musu xiyara suka kwana tasan hala xuwa anjima xata wuce ta koma gidan mijinta.
Kasa xama Ahmed yyi duk dama hankalinsa ya dan kwanta da aka bashi sati biyu sai dai yanxu damuwarsa dayace ta inda xai shiga ya fara nemo matar da xai gabato ma parent dinsa in 2 weeks witou a failure dan harga Allah aranshi baison ya kuma batawa mahaifyarsa ranta.
Xagaye yake ya kasa xama ya rasa ta ina xaifara wnn jan aikin wanda iya tunanin hkn na mugun tada masa hankali da kyar ya nitsu snn yay wanka ya shirya ya fito sanye casual wears wandonshi baki yasaka farar polo short akai da face cap ya wuce gidan banji domin ya samu cikakken nitsuwa.
Gudu sosai yake dan haka Tukin kamr minti 20 ne yakaisa har duplex flat din banji dake street din gwarimpa. Horn yy abakin gate mai gadi yaxo ya bude mai gate din ya shiga kai tsaye ya wuce cikin dan madaidaicin duplex flat din mai 3 bedroom dan dede haka dashi mai kyau sosai.
Sau biyu yy knck sai yaji alaman kofar kamar a bude da mamaki a fuskar sa ya tura kofar ya shigo ciki dan yasan mutumin nasa bai barin kofarsa a bude haka nan musammn ma idan budurwan sa tana tare da shi. Tun da ya shigo yy sallama ya tsaya shibai kara gaba ba baiyi baya ba, hadadden falo ne wanda yaji set of sleek sky blue sofas komina wajen dan dede a typical bachelors setting.
Banji yana kitchen yaji kamr motsin mutum saiya wanke hannun sa a sink ya goge da hand towl sann ya fito Tun Daga can nesa wajen kofar kitchen ya hango sa a tsaye, Da murmushi akan fusknsa ya karaso sukayi musabaha..
Banji yahau tsokanarsa yana cewa Kaga Angon anytime...hmm ure actually looking like a groom..ko kulasa Ahmed baiyi ba yaja tsaki.."i quest ur girlfriend is not here right? Banji yace "yes, "sartuday is for wedings. Daxu ta shirya Taje bikin wata colleques dinta na office, tun ma bai karasa xancen ba Ahmed yy rau da ido yace "Ahh thank god dan bason shegen gulman ta nakeyi ba, finally der is space for some more fresh air abeg!..banji yy murmushi baice komi ba
Ahmed xai xauna kenan yace"guy muje kitchen mana Ina dan dafa abinci ne..i'am famished. Ko kai bakajin yunwa?
Ahmed ya kallesa sama da kasa cikin basarwa
ni Nay maka kama Da wanda xai shiga kitchen ne?...
banji yace why not, ohh har wani kama muke dashi mudake muke shiga?
Yace "Eh, man,nikam dai ina ɗa namiji lafiyayye kuma kyakkawa dani, nayi wanka na ina baxa kamshin turare,Allah ya sawwake min in shiga cikin kitchen wann ai aikin mata ne..waima me kake kwabawa awajen ne?
Banji yana murmushi yace Toh ina ruwanka tunda kace aikin mata ne? See is not about a woman or man..learning how to enter kitchen to help clearly shows how responsble u can be to ur wife and future family.
Ahmed ya masa wani irin matsiyacin kallo yace toh naji..go and get someting for me to drink..amma nikam baxanci abincin namiji irinka ba.
Dariya sosai banji yayi yace makaryaci sau nawa kana ci? Sha u knw ur way, i am not going to serve u drinks..ka tashi kaje ka dauko drink din dakanka.
A kasale sosai ya mike yana mita..mutum ma yaxo gidanka baxai huta ba? sai shegen son saka mutum aiki..yana tafiya yana tsaki mtsss, ahaka dai yaje gaban fridge din ya bude yanata kalle kallen abubuwanda ke ciki yanadan kyabe baki gani yy kusan komi dake ciki ya kusa karewa can yasaka hannu ya dauki cold coffe drink, da har xai xauna a falon sai ya fasa yabi bayan abokin nasa kitchen din da drink dinsa a hannu.
Ahankli ya tura kofar ya shigo lokcin Banji yana kan gauraya wata arniyar greenish spagheti jollof dataji asalin manyan kifin sardines da vegies qamshin abinci ya game gauraye ko ina..
Kallonsa Ahmed yake yana ta shan mamakin yadda akayi banji ya mugun kwarewa a dafa abinci, bakaramin dadi qamshin abinci yy masa ba, take yaji cikinsa ta amsa, sai ynxu yake tuna cewa ashe shima baici komi agida ba. But he can neva cook like dat, dan Allah ma yasani wan aikin mata ne bana shi ba, Banji na famar gauraya abincin sa hadiyan yawun ahmed yasakashi ya juyo ta bakin kofa suna haɗe ido waje guda Ahmed ya wani tsime kamr baisan me yakeyi ba, girgixa kai Banji yy yana murmushi.
"Mr Neat guy, How far? Meya kawoka kitchen kuma kohar ka dawo mace ne? Cikin shan qamshi mai ban dariya ya karaso da drink dinsa a hannu yace "nop..i need a fancy glass cup for my drink.."Banji ya fashe da dariya mai sanyi baice komi ba nan ya masa nuni da safe cupborad da hannu,a hakan ma saida yyita saibi kafin nan ya hkra ya saka hannu ya dauko wani glass cup mai shegen kyau wanda ko amfani dashi basu tabayi ba,yana cirowa kuwa karamin insect wanda ake cewa yan matan kaduna har guda biyu sukabiyo hannun sa a mugun firgice ya sake cup din akasa tay kara tassssss...Banji ya saka ihu "Ahhhhhhhhh Ahmed warris dis now? Kaxo ne dan ka fasa min komi da komi a gidana, dont u know dat this glass cup belong to my girlfriend hidaya..yanxu intaxo me xance mata.
kirar sunan hidaya da banji yy sai ya mugun bawa Ahmed takaici a mugun masife yace "karka ce mata komi ka bata bayanka ta bugeka kawai, nonsense..toh saime dan ya fashe?arnt glasses meant to break?
Banji yace malam dakata
"Glasses can break mana amma ba ta hanyar ganganci ba, Ahmed da sannunka fa ka sake glass din nan a kasa...dats carelessness my friend
Yana rufe baki Ahmed Ya hararesa Yace "eh To na sake din..Next time bani xaka kira careless ba kafara ma budurwan ka lectures akan tsafta tukuna, toh in banda kaxanta kullum tana gidan nan amma sai insect suna yawo akan kofin shan ruwan mutane? No wonder ure alwys purging..kullum acikin toilet kana xuba kashi mai wari sabida virusses din dakake ci haaaaaaaaa what level of untidieness is dis
Banji ya rasa me xaice masa ya tsaya yanata kallonsa. Sai can yace toh shikenan saika dauko tsintsiya da parker ka kwashe broken pieces din kakai dustbin tunda kai kana da tsafta..
Sadaf sadaf Ahmed ya tsallake kan glass din ya koma gefe snn yace no way. Ajirata dai ta dawo taxo ta kwashe takai bola..ni ban iya shara bama..wnn aikin mata ne nd since u have one agidanka ai sai ajira taxo tayi aikinta..nikam i cant.
Banji ya dafe kansa agajiye yace Ohhhh Allah na, Ahmed bello waime ka dauke mata ne?Marasa daraja, 'Bayi?
Yace oh Ni bance maka haka ba.
Banji ya kashe gas snn ya juyo yanata kallonsa yace dami u really have to change ur mindset about women. yadda ka dauke mata ba haka suke ba, women are special human beings ka dai gyara tunaninka akansu.
Baikulashi ba ya bude drink dinsa yafara sha ahaka, saida yaji sanyi aransa snn yace Akan me? daga cewa budurwanka batada tsafta shikenan yadawo mindset issure.
Ahmed ba haka bane,
Ina magana ne akan aikin gida,dafa abinci, wanke wanke, gyaran gado, shirya yara ba aikin wani gender bane, is simply a shared responsibilty musammn ma awajen ma'aurata. Bana son kaje ka shiga hidiman aure kana cewa ehhh kayi wanka kay kyau baxaka shiga kitchen ba, or u cant sweep cos ure not a woman whats dat?
Ahmed yy rau rau da ido
Waidan naxo tayaka girkin shine xaka haumin wa'axi? ..
Banji yace Amma ai cewa kayi kaxo daukar cup..
jokingly yace ohh did i said dat?
Dariya banji ya fashe dashi __ure egba asiewere ni ore_ mahaukaci kawai Allah dai ya shiryamin kai.
Ahmed yafara dariya yace ameen amma ba hakan ne yasaka ya share floor din ba, yana tsaye banji ya gama serving dinsu abincin,sai shi ya dauki plate din abincin da fork guda biyu yakai musu har falo Banji kuma ya share kitchen dinsa ya tattara ko ina yy tsaf snn ya fito ya same shi har ya dau fork yy bismillah yakai abincin bakinsa yana ci hankli kwance.
Murmushi kawai yy yaje ya dauko musu ruwan sanyi snn ya xauna shima suka cigaba da ci, can yaga Ahmed duk yafishi cin abincin.
Da kamar xai tsokane sa sai ya fasa yace guy ya ake cikine da maganan mu ka gama yin shawarar ne? Cos I have a girl on my mind wanda xata iya mana abunda muke so na contract marriage.
Fadan hakan da banji yy yasaka Ahmed aje fork din nasa akan plate din ahankli sakamakon tunowa da yy da abunda ya faru da shi a gidansu daxu. Wani nannauyar ajiyar xuciya ya sauke ya dauke wipes ya goge gefen bakinsa snn ya sha ruwan sanyi ya dan samu nitsuwa kadan" ido kawai banji ya xuba masa ganin inda yanayinsa ya sauya gabaki daya atake..
Xai kara shan ruwan banji ya tsare sa da ido yace "Ahmed what is wrong?..wani abu ya faru dakaine?...
Ahnkli ya kurbi ruwa, snn ya lumshe idonsa ahanlki yace "baba yace in 2 weeks banji.
Baki bude Banji yace "2 weeks? Whats dat?
Lumshashun idanunsa ya buɗe yana kallon sa idanunsa sun sauya sunyi wani iri kalar tausaiy snn yace Dad yace na kawo mata in 2 weeks ko ya auramin kafayat.. im just sooo confused.
Kafadun sa banji ya dafa ahnkli snn yace cmon men, dont break down over dis small issure..toh meye ne abun damuwa aciki naga dai kafayat din nan tun muna kanana ake tare. And she loves u alot tun muna yara, kai kanka kasani..toh meyene matsalar Ahmed? Dama can ba itace matar naka ba? Kun dade fa kuna tare..
Agajiye ahmed Yace baxaka gane bane Banji, bawai bansan kafayat tana sona bane, and i liked her tooo, okay? A tunanin ka akwai wata ya mace dana sake mata fuska sosai kamar kafayar din ne?
Banji yace "Okay just say u love her, admit it...kafada mata mana Ahmed sai kowa ma ya huta.
Yace "In gaya mata me? Nine ma xance ina sonta ita meya hanata ta fito fili ta gayamin? Lallai kai mahaukaci ne..
Banji yace, Akan me?sau nawa kafayat tana fada maka? Wai shin mutuwa xakayi inka fada mata kaidin?..
Ahmed Yace baxan mutu ba, infact Ko ciwon kai baxanyi ba, I like her alot, she is fun, she is trustworthy, tana da dukan abunda mata ke tinkaho dashi amma gaskiya baxan iya ce mata i love her hakan nan kawai ba. I just like her, she is cool, and i think she knows dat.
Oh cmon Ahmed, haba!
Meyasa kake tsaurara wann lamarin? Kaine fa kasaka komi ya xamo a rikice..just u say u love her, u want to marry her, cos ders no perfect woman in this world
Yace I know banji, nasani, but i hate alot of things about kafayat, xaman aure da ita inda ace xallan maganan in nuna mata kulawa itama ta nunamin ne baxai mana wahala ba,.amma ai xaman aure ya wuce haka banji, kafayat tana da baki sosai, gulma ajininta yake,and she sabi over do things yadda kasan mayya..
..wallh yadda take nunamin too much obsession shi yasaka na kasa iya jincewa ina sonta araina, haryau bana jin kmr ina sontan dagaske, cos she is stalking me..kullum acikin nuna kanta take a matsayin matata ta, and i haaaaattttte it..and not only dat kafayat tasan komi da komi akan rayuwa na dana iyaye na dana family na. Har can wajen su anty tems da anty moju take xuwa tana musu bauta..she is making her self too cheap for my liking...
Wani ajiyar xucya ya sauke snn ya cigaba da cewa "Banji, bana son na xo na auri kafayat taxo gidana ta samu waje ta rinka kunna mana series of gulma da munafurci a gidan mu, wallh she knw all my weaknesses, she can easily blackmail me, kartaxo tana cutar dani, and mind u family na gabaki daya bayanta xasu bi sabida ta riga ta gama dasu tun ynxu.
Bansan ko kana fahintar mene ka fada ba, i dont knw but im so scared of maryying kafayat even thou i liked her..ynxu dan Allah mene laifi na aciki dan nayi wann tunanin banji? Banda ikon da xan protecting rayuwata na nan gaba ne?..i need a wife i can control and dat girl is not kafayat shiyasa bana son na aureta duk dama ita din daice nafi shakuwa da ita ..
Ahankli banji ya tayashi rike hannunsa suka sauke kasa atare Dan tunda ya soma wnn maganan hannunshi da jikin shi da muryanshi duk gabaki daya rawa sukeyi tsabar abun yana damunshi aranshi sosai .
sai yanxu banji yadan fara fahimtar nasa point of view din,even more than ever, Atleast yau Ahmed yy making small sense, all he said can be true duk dama babu wani dan adam wanda yasan gaibu sai Allah, Cikin muryan lallami yace "Damilare pls, calm down now Ahh ahhh. pls take a breath..aina fahimce ka ynxu..
Ahmed baice komi ba yadan jingina bayansa da kujera yay shiru sosai yanamai kame nunfashin sa...sai can cikin sanyin murya sosai yace "hmm nifa kowa laifi yaka kalla, and funy thing is dat no body want to understand me. Wallh aurena da kafayat din nan Da akwai matsala, gashi ko kunya bata da, badama taxo dakina tana son na taba mata nono, nifa baxan iya auren mace irin kafayat ba gani nake kamr ma tafi karfina.
Banji yace A'a kar kace haka mana. Lets just find a tangible solution bamu da lokci dan Sati biyu fa kamar yau da gobe ne kuma kasan halin baban ka sarai bayason rainin hankli.
Ahmed yace ni ai a shirye nake amma dai duk wani solution din da xamu nema kar asako kafayat cos she cannot be my option...
Banji yace "she have to be. Bari dai mu aje ta a last option din mu ynx muyi maganan contract marriage din, ina fatan ka kammala shawara akai.
Ahmed yace "nagama shawara na akai.. ina ga kawai abar maganan nan kawai. Kai tsaye yace "I am not intrested in it.
Ajyar xuciy banji ya sauke batare da wata jayayya ko musu ba yace its okay,dats fine nasan kana da dalilinka. So who do u have in mind now?
Shiru Ahmed yy cikin naxari baice komi ba har na kusan na tsawon minti biyar daya sauke nannauyar ajiyar xuciya.
Banji ya kalle sa yace "ehen, ina jiranka, did u ave anyone in mind?
cikin Lumshe ido da budewa ahankli ahmed yace "Yes...
QUESTIONS
OF THE DAY🔥 👉🏿
*I WILL DEDICATE NEXT PAGE MA WANDA YA BADA AMSOSHI GAMSSASHU.08060712446 save my number and dm ur coments idan bana kusa dakai🔥*
*Q1- SHIN KUNA GANIN DAIDAI NE IYAYE SU TAKURA WA YAYANSU SUYI AURE AT A CERTAIN AGE OR TIME KAMAR YADDA AKEYI WA AHMED?*
*SHIN RA'AYIN AHMED GAMEDA MATA DAYACE SHI YAFISON WANDA XATA SO SHI FIYEDA YADDA YAKE SON TA DAIDAI NE?*
*A MATSAYINKI NA ƳA MACE XAKI IYA AUREN NAMIJI MAI IRIN RA'AYIN AHMED?*
FOLLOW SURAYYAHMS ON WHATSAPP *08060712446* SAVE IT AND HI UR COMENTS, SHARE AND FOLLOW SURAYYAHMS ON WATTPAD.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top