11

*KISHIYAR KABILAH..11*

BY SURAYYAHMS.

Kafin Adiaha ta dago kai ta amsashi har yay caraf ya kamo hannunta ya mikar da ita tsaye duk ranta a dagule yake da yanayin yadda yake treating dinta acikin rashin nuna kulawa sosai amma ahakan nan tafara binshi suka haura sama izuwa room dinshi wani babban abun takaicin ma shine baima san tanayi ba.

Harsanda suka kai izuwa dakinsan snn ya sake ta snn ya aje wayarsa akn table yazo ya zauna daf da ita ganin tana hawaye sosai ,habarta ya riko ahankli yanamai kashe mata jikinta da wani irin sassanyar kallo mai sanyi da shiga jiki

Muryansa mai dadi kasa kasa cikin lallami Yace "babe din doctor why are crying? wai Waya taba min ke ne? kodan kinganni da wata babe dazu muna cin abinci shine kike kuka, nan yay dariya kasar wuyarsa snn yace hmm su kishi manya, look I dont even knw her okay..kawai fa zuwa tay ta zauna awajen abunta,wai ko so kike dama daga tazo sai na koreta tunda hotel din gidan ubana ne? Yafada yana harararta.

Ta turo baki tace amma ai abinci kuke ci tare har tay maka magana da yarenku, and what was she saying ina son nasani?

Ya daga kafadunshi cikin rashin son mata wani dogon bayani dan aganin shi batakai ba, sai yace i dont knw,nima bansan metace ba"..

Tace ba yarenku bane yoruba?

Yace ehhh, amma bance miki komi da komi ne nakeji ba. Kinga baabe mubar wann maganan kawai, wai meya faru ne meyene matsalar taki dakike son gayamin?..ko bazaki fadamin yanzu ba sai munyi wanka?...tun kafin ta amsa shi yajawo ta jikinshi ahnkli ya fara da rungumarta yana dan cukuikiyata tun bata son sake jikinta tay dariya dashi sosai harta fara biye mashi tafara dariyar sosai kamar ba ita ba..

Duk ta dauka bathroom zai dauketa cak suje suyi wankansu tsirara inda zata samu kyakkwan acccess da jikinshi cos she have been dying to touch him kuma tana son yasata taji kanta a matsayin ciiakkiyar mace ayau sabida tana son su samu wann connection din sex din a atsakaninsu she badly wants to feel him acikin jikinta kota halin kakane...

Saidai ta lura da shi sosai tana fara zarcewa sai taga ya tureta koya hade rai yace mata a'a baison hakan, yauma hakanan yay mata wayo ya jata sukaje swimming pool awaje, jikinshi sanye da guntun wando da singlet ita kuma tasaka swim suits sukayi ta wasan throw and catch da wani ball na tsawon lokaci acikin ruwan tare da wasu tsirarrun mutane aciki..

It was fun and romantic amma ba hakan taso aranta ba.

Harsai wajajen karfe biyu da rabi na dare kafin nan suka fito ta bakin ruwan suka zauna tare lokacin wajen yay shiru kusan kowana cikin room dinsa na bacci..

Nan ne adiaha taje ta dauko strong wine mai dan tsada snn ta bude ta zuba a cup ta fara bashi labarin familynta da yadda matsayin aure yake ata fannin iyayenta da zuriarta baki daya.

Asalin Adiaha yar garin calabar ce amma sunyi dukkan wata rayuwarsu ne acikin yarukan ibibios na cross river state nigeria.

mahaifin Adiaha yan biyune,sunan sa mr bassey yana da husaininsa wanda take cemai uncle udo, sai karamin su kaninsu wato uncle Akpan, babu mata dayawa acikin zuriarsu face wacce ta haife su wato mrs chidara.

Zuriar mahaifinta dana mahaifiyarta gabaki dayansu sunajin yaren juna sabida dukansu yarukan suna zamane a south east na nigeria under igbo land. Sukan ji yarensu na calabar snn sunajin yaren igbo sosai.

mahaifyarta mrs grace udofia is an efik woman wanda al'ada da addinin su na gargajiya ya shige jikinta sosai danharyau ita wa Allolinsu na tun kakankanin kawai take bautawa musammn ma daya kasance mijinta mr bassey shima dan kiyaye al'adan iyaye da kakanni ne.

Kamr kowani normal igbo family hakanan suma Suka gina babban zuriarsu, mr bassey wato mahafin adiaha ya zamo kamr shine babba kuma jagoran dukkan yan uwansa bayan mutuwar babansu, da mahafinsu ya rasu shine yasaka aka raba musu gado kowa yay familynsa daban.

Nan ne kuma babban iftilain rabuwan kai da jarabawar rayuwa ta fara afkuwa acikin familyn nasu musamman  ma da mahafiyarsu mrs chidara ta turje ta zabi ta auri wani tsohon customer dinta a adamawa.

Shi musulmine dan bafulatani sunan shi alhaj Aliyu gadanga mai yourghut, soyayyarsu mai tsafta sukayi kafin nan sukayi aure bayan ta amshe addininshi na musulunci ta dawo ana kiranta da Hajiya hajara.

Akan wann abunda tay
Saida kowa ya girgiza duk dangi suka tsine mata kowa ya cire alakar dake tsakaninsa da ita

Babu irin Tsana da kyamata da yayanta basu nuna mata ba musammn ma mahaifin Adiaha wato mr baseey dan shi sosai yake kishi ma mahaifinsa da kuma al'adansu na gargajiya da uwarsa ta juya ma baya taje ta auri musulumi.

Tun da tay auren suka raba jini da ita, ta tafi adamawa da mijinta su kuma anan calabar sukayi rantsuwar cewa ko mutuwa akace musu tay bazasuje bisonta ba snn duk sanda ta dawo garesu saisun kasheta.

Taurin kan datay ma al'ada da kuma fafatawar datayi da Allolinsu yasaka kowa ya dada tsanar ta a garin.

Wnn abu ya zame ma gidansu mummunan taɓo kuma babban abun kunya Fushin hakanne yasaka mr bassey ya kauracewa gidansa gabaki daya ya koma jeji da zama shikadai sabida aganin shi bazai iya zama acikin mutane da irin wann abun kunya da takaici duk inda yaje saidai yaji ana kafa misali da mahaifyarsa ba.

Tun bayan tafiyar mahafiyarsu shekaru aru aru yake zaune a jeji haryay makansa dan bukka snn haryau bai saka ranan dawowa gida ba saidan duk wanda yake son ganinshi yaje can ya sameshi.

Dan uwansa Mr uno shikam ya hkra har ya auri matarsa wata igbo woman mai suna mrs margaret suka haife yaya maza duk suna abuja suna aikin kwadago.

Shikuma mr akpan ya haifi yarsa Ekaete wanda tsirarsu da adiaha baifi shekara biyu ba sudin ma duk sun kammala karatunsu na universiry.

Adiaha itace babba agidansu, asalin sunanta shine "Adamma", amma ana ce mata adiaha ne sabida kalman Adiaha yana nufin yar farko.

Bayan ita iyayenta sun haifi yara biyu da Namiji mai suna Abasi da kuma mace mai suna Urua.

Su Dukansu kannentan har sunyi aurensu at a very young age amma haduwar Adiaha da Ahmed yasaka taki sam tay aure duk dama ba'a taba sanin hakanne dalilin dayasata taki aure ba.

Duk an dauka ko wani matsalane agareta hatta ciwon datayi da Ahmed ya tafi duk an dauka spirit ne suke tabata.

Nan adiaha tafara kurban giya tana bawa Ahmed labarin yadda Abubuwa suka kasance da kakarta mrs chidara ta kawo namiji musulmi tace zata aura.

Labarin Duk wani gwagwrmayr da akayi da elders da bokayen garinsu saida ta fayyace mishi tanayi tana shan giya cos is not easy for her datake fada mishi sirrin familynta.

Duk jikinshi sai yay sanyi sai yaji  ma tafara bashi tausayi musmmn ma data fara ce masa itama tana son ta dawo addinin shi suyi auren cikin gaggawa saboda su koma garinsu atare tun kafin nan elders su mata auren dole kuma tasan idan mahafinta yaji wann zancen hala ma kasheta zaiyi mai gabaki daya dan da bakincikin mahaifyarsa yake zama acikin jeji in aka sake ce masa yarsa ta fari itama zata sake aikata irin hakan batasan ya zaiji aransa ba.

Ahmed yay iya bakin kkrin shi wajen convincing dinta dan karta canja addinintan amma haka taki mishi sam tace masa ra'ayinta ne snn inhar yana tare da ita zata iya yin komi.

Basu kammala karkare maganan bama sai bacci
Ya kwaceta sabida ta bugu da giyar sosai..

Hakanan ya daukota ya kawota room dinsa ya shimfidata akan gadon shisai ya koma kan kujera ya kwanta.

Kasa iya runtsawa yay tsabar yadda labarin adiaha ya rikitashi cos der is sooo much to loose gashi shibawai asalin sonta yakeyi aransa ba.

Aransa saiya fara jin mugun tausayinta wani tunani yay da har ya ya ke hukuncin zai tashi kawai ya tattara kayansa ya sake guduwa ya koma gida sai kuma ya tuna abunda tace mishi lokcin datake bashi labarin ta na cewa inhar bata aureshi ba tabbas zata kashe kanta saboda tana sonshi sosai.

Ya rasa me zaiyi dan baison ya cutar da rayuwarta musammn ma dayasan idan har zata aureshi zata shiga babban matsala da iyayenta,he felt sumhow restless and guilty msmn datace mishi zata canja addininta tabishi bayan yasan intay hakan ta rabu da iyayenta kenan na har abada, duk damuwarsa shidai baison ace yarinyar tayi secrifising rayuwarta akanshi dayawa bayan shi yasan Bazai iya mata rabin hakan ba.

Deciding yay kawai ya fahimtar da ita washe gari akan su hakura kawai da juna inyaso zaije ya neme wani mafita amma bazai iya rabata da komi nata ba.

Washe gari da safe da kyar adiaha ta farka daga bacci idonta yay ja ta rike  kanta dake mata ciwo sosai sabida giyar datasha..

Ya idar da sallah kena   sai gatanan ta sauko kasa suka gaisa bai wani boye mata ba yafara kkrin fahimtar da ita akan su hakura da juna kawai taje ta aure wanda iyayenta suke so din dan baison ya rabata da kowa nata akan selfish interst dinsa na son ya aureta..

Aikuwa kamar da wasa Adiaha tayi fushi sosai da furucin nan nasa ta harzuka ta dauki kwalba ta fasa zata cakkashi a cikinta da kyar ya kwace ya hanata tanata mishi kuka.

Duk Ya rasa me zaiyi bayan ya rarrasheta saiya fita waje yaje ya kira abokinshi banji ya fara gaya masa abunda ake ciki dan ya sama masa mafita, anan kuma Ita ADIAHA duk ta dauka tsorata kawai Ahmed yay da labarin rikicin dake cikin familynta data bashi jiya shiyasa yake son yakara dumping inta.

She just concluded dat babu wanda ya isa ya hanata auren wanda take so a zuciyarta dan haka ta dauko wani tsohon simcard dinta acikin jaka ta saka awayarta snn ta kira lambar kakarta hajy hajara dake chan garin adamawa.

Duk sanda taga kirarsu daga gida tabbas tasan akwai babban matsala dan haka tana daukawa ta fara tambayarta damuwarta.

Kuka kawai Adiaha takeyi tana gaya mata cewa tana son ta auri Ahmed amma gashin nan har ya tsorata da rikicin familyn su yace ya hakura da ita.

Rarrashinta tay sosai dan dama ita abunda take so kenan wani jininta ya zamo yana tare da ita kuma Alhamdullhi sai gashi babbar jikarta ce ma takeso ta musulunta tay aure arewa.

Atleast she wll have sumone by herside now

Dan haka ta daura dammaran yaki snn ta kudiri goyawa adiaha baya akan kudirinta na auran Ahmed ta ce mata ta kwantar da hanklinta itace zata mata komi.

Ahmed da hanklinshi gabaki daya ya tashi yaje gefe yana kan waya da banji sai gata nan ta kawo masa wayar kakarta hjya hajara

Baima iya katse wayarsu da banjin ba dake nasu wayar a speaker yake sai ya fara gaisheta acikin mutuntawa, bayan yan tambayoyi masu yawa data mashi akan gidansu da aikinsa sanda taji kominshi zam zam she is now well impressed da background dinshi,wa'azi ta fara masa mai shiga jiki akan batun lamarinsa da adiaha.

nan take ta shiga gwada masa cewa haduwarsun ma ai babban alherine agaresa tunda har gashi tana son ta musulunta a sanadiyar aurensa datake so tayi .

Ta hada masa harda roko tanamai lallabashi cike da kafa masa misalai masu yawa akan kanta ta gwada masa cewa duk borin bogi iyayen adiaha zasuyi amma bazasu iya hana afkuwar komi ba.

Duk maganan nan da akeyi abokinsa banji yana jinsu shima.

Tsohuwar ta dinga rokonshi hartana hawaye akan karya yanke hukuncin rabuwa da jikarta akan matsalar familynsu

Ahmed ya nitsu duk ya rasa me zaice mata kanshi yaji tana mai zafi,

Nauyinta dayakeji aransa ne kawai yasaka ya iya amsata yace zaiyi tunani akan maganantan amma bawai dan yaso har ransa ba dan harga Allah yasone ya kyale musu yarsu ya kama gabansa dan baison ya jefa yar mutane acikin wani irin cakwakiyar rayuwa mai wuyan fassarawa...

Bayan sun kammala wayar da hjya hajara nan Adiaha tace masa zata wuce gidansu sabida kakartan tace mata karta tay rashin kunya ko ta bijire ma iyayenta taje gidan ta lallamesu ta fada musu gaskiyar lamarinta da Ahmed dan suma su sani

Amma tace inhar basu amince ba toh ta nemeta awaya tasan mezatayi.

Da karfin gwiwar jin hakan adiaha ta koma gida da safen ko wanka bata tsaya tay ba.

Ahmed kuwa ya koma dakinsa ya kwanta snn ya cigaba da magana da abokinsa, saidai Da mamakinsa banji ma magana daya yake fada masa akan Adiaha, nan shima ya dinga cusa masa ra'ayi irin nasu na cewa lallai kawai ya amince ya aure adiaha cos all these tradional stuff is not a big deal.

Shidai Ransa bai wani kwanta akai ba musmmn ma da abun ya zamo na rikici  amma duk da haka sanda abokinshi banji yasakashi akan ya amince musu kawai har dai yace zai yi kkri yaga taimaka ya auretan.

Da sassafen Adiaha ta isa anguwarsu ganin duk wanda ta gamu dashi ahanya sai yabita da wani irin kallon banza dana gurmin gulma wasu harsuna karkada kai irin tayi abun kunyan nan

Duk ta basar dasu sabida maganan kakarta ne kawai ayanzu acikin kwakwarta tanajin wani irin karfin gwaiwa atattre da ita, saidai tana shiga gidansu  gabanta ya tsinke nan ta tarar da mahafiyarta azaune kallo daya zaka mata kasan ko bacci batayi ba.

Zuciyarta na dar dar ta karaso duk gabanta sai faduwa yakeyi amma bata daddara ba.

Tana isowa daf ta tsaya tana sose sosen gefen kunne ganin mahaifiyar tan na karkada kafa batace mata uffan ba yasaka ta hau gaisheta.

Bata amsata ba tsabar harzuka yasa ta rarumo wani katoton itace zata gwada mata akai nan adiaha ta balla aguje suka fara zaga cikin gidan atare.

Ran mahaifyata a matukar bace tafara zaginta kamar Allah ne ya aiko ta sabida bada karamin takaicinta ta kwana ba.

Babu kalar tsinuwa da Allah wadar da batayi wa adiaha ba, duk wani laifukan ta datay saida ta tuno mata tana zaginta dashi, duk ta birkice da bacin rai ta kasa iya controlling kanta ma bare ta saurare abunda adiahar zata fada maata.

Adiaha taci kuka tana rokon ta akan ta tsaya ta saurareta amma taki jinta sam, dan Aganinta kawai dagangan adiaha take musu hakan dan hala tafi damuwa ne da tazauna maza kala kala waje suna ciinta anyhow akan ta nitsu tayi aure shiyasa take zubar musu da mutuncinsu agari tana walakantasu.

Haka Ta dinga zaginta tana kirarta ashawo bata barta tay magana koda na minti biyar ba

Ita kuma adiaha tazo ne dama da niyyar gaya mata Abunda take ciki da Ahmed tunda dai basu taba saninshi ba, saidai irin over reaction din datasamu awajen mahafiyartan yasaka itama ta mugun harzuka tay fushi sosai idonta ya bushe ta fara amsata da tsagwaron rashin kunya musmman ma da mahafyartan ta tsiri kiranta da sunan karuwa tana ta mata gori akan zubar da cikin da tayayyi agabansu.

Yau Kusan cacan baki sukayi duk dama hakan bai taba faruwa a tsakanin su sabida gidansu gidan da ake respecting din babbane sosai

Sosai mrs grace tasha mamakin amsata da Adiaha tay cikin tsananin fushi  da rashin kunya snn ta kara ficewa agidan tana kuka sosai tace mata baza aure wanda suke so din ba.

Adiaha tana ficewa  agidan abun duniya yabi ya ishe mrss grace dan haka ta sabi dankwalinta ta daura akanta snn ta fito ta dauki jakarta ta wuce direct wajen babban bokarsu na garin domin ta bashi go ahead akan cewa idan akazo taron festival dinsu na akpo ayau tana son Tay auren sadaka da yarta Adiaha wa former suitor dinta na jiya data dizga shi,snn basai an kawo wani sadaki ba, snn tana so ne ayi komine bayan a samu albarka da shaidar dukan ancesstors dinsu sabida ta gaji da ita .....
Contact 08060712446 SURAYYAHMS:*Wanda ba su yi saving number ta ba su yi sai su mini magana ni ma zan saving ta su* Reply with "saved" is enough.👍🏻

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top