Chapter 6



"Aneesa na fita khushi ta rufe kofa da key sannan ta dawo bakin gado ta zauna gabanta naci gaba da faduwa,karar wayartane ya dameta ganin number najeeb ya sata kawar da damuwar da take kadan tace hello,murmushi yayi kamar tana ganinsa yace an gaishe da sarauniyata,sun dan jima kadan suna hira ganin yana shirin katse waya ya sata kiran sunanshi a sanyaye tace najeeb inaso zamuyi magana dakai,cikin fara,a yace go on mana ina sauraronki,shiru tayi kadan sannan ta gyara muryarta tace inaso a dakatar da maganar aurenmu na dan wani lokaci ba yanzuba,a tsorace yace how?kamar ya?kina nufin a dakata da maganar aure kenan yanzu?eh tace muryarta na rawa,shima gyara muryarsa yayi yace amma meye dalilinki na fadan haka babe?inaso kawai sai na fara karatu tukunna ayi maganar aure don gaskiya yanzu ban shirya yin aureba,tunda khushi ta fara magana yake nazarin yanda maganar ke fita daga bakinta tabbas yasan yanda khushi ke matukar sonsa bazata taba furta hakan ba tare da wani daliliba,a dole ya amince da maganarta ba don ransa yana soba,tana ajiye wayar ta janyo blanket ta rufe fuskarta ta karanta adduo,i ta kwanta,be wuce 2 minutes da kwanciyartaba karar text ya shigo wayarta,idonta a rufe ta janyo wayar sannan ta bude message din aneesa ce ta turo mata da hey my love,tsaki tai ta wurgar da wayar gefe,wani text dinne ya sake shigowa da sauri ta bude still aneesa ce ta sake turo mata text,dafe kanta tayi tace oops sannan ta mayar mata da hey,nan sukaci gaba da exchanging words duk da khushi ba wani responding take sosai ba,yanayin yanda aneesa ke yi mata kalamai masu sanyaya zuciya ya sata mamaki sosai,tunda suke soyayya da najeeb ko da wasa bai taba yi mata kwatankwacin irin wannan kalamai da soyayya mai kwantar da zuciya ba kamar yanda aneesa take yi mata,ganin har kusa 11 pm yasa khushi turawa aneesa goodnight bata jira tayo mata reply ba ta kashe wayar gaba daya

"Late khushi ta tashi daga barci,bayan tayi wanka ta shirya cikin doguwan riga dubai abaya maroon colour wanda yai matukar karbar jikinta,kunun gyada tasha sai samosa da wainar shinkafa taci sannan ta karasa apartment din aneesa don gyara mata,palour ta fara gyarawa kafin ta karasa bedroom din,kofar a bude yake hakan yasa ta gane cewar aneesa ta tashi daga barci,tura kofar tayi cikin sallama ta shiga dakin,kwance ta tarar da ita akan resting chair tana kallon wayarta da alama chatting takeyi ko wani abu me mahimmanci,batace mata komai ba ta fara sauke pillows din kan gadon sannan ta gyara gadon sosai,share dakin tayi tai mopping dinsa ta kunna burner nan take dakin ya fara tashin kamshi,jin motsin mutum a bayanta yasa ta saurin juyowa a tsorace,aneesa ta gani tsaye hannunta rike da cocktail tana sha,sunkuyar da kanta tayi kasa ganin yanda sukayi face to face da ita ga kuma suna iya shaqar numfashin junansu,hannu tasa ta dago  fuskarta cikin salo mai daukar hankali ta tura ta kan gadon itama ta bita,gaban khushi ne yaci gaba da faduwa cikin tsananin tsoro da tashin hankali,murmushi aneesa tayi tasa hannu ta cire gashin daya rufewa khushi fuskarta sannan tace meyasa kike jin tsoro na?wannan karon khushi bude idonta tayi sosai tana sake kallon aneesa cike da mamaki,duk inda ake neman kyakkyawar mace me class toh anisa ta kai amma meyasa wai ta damu da diyar talaka kamarni?tunanin me kike?shine tambayar da aneesa ta sake yiwa khushi a karo na 2,rintse idonta tayi muryarta na rawa tace bakomai,dariya aneesa tayi tace khushi you are beautiful,extremely beautiful ke kyakkyawace mai sace zuciyar duk wanda yayi gangancin kallonki,inasonki kuma bansan dalilin da yasa nake sonkiba,i love your everything khushi komai naki inaso shima bansan dalilin yin hakan ba,ajiye cup din cocktail din hannunta tayi tace nasan kina sona khushi i see it from your eyes meyasa bazaki fadamin kina sonaba?da kyar khushi ta hadiye yawun da yake bakinta ta hanyar karewa aneesa kallo tabbas aneesa batayi karyaba saboda ta kai matsayin da ba namijiba hatta mace inta ganta se taji tana sonta toh amma wanne irin kalar so ne wannan?turo kofar dakin ne yasa gaba dayansu mikewa suka kalli kofar dakin,mummy ce ta shigo fuskarta dauke da murmushi tace khushi kina nan ashe yanzu naje dakinki bakya nan,murmushi khushi tayi tace eh wlh mum,yawwa maza jeki shirya kayanki anjima zaki rakani unguwa tafiya ta kamani ta gaggawa zanje zaria nayi kwana 2 sannan mu dawo,toh kawai khushi tace sannan ta fita daga dakin don zuwa shirya kayanta,ganin mum na shirin fita itama yasa aneesa kallon mum cikin bacin rai tace wai mum don kawai zaki zaria shine se kin dauki wata kun tafi tare,toh ke nasan ba rakani zakiyiba shiyasa zan dauketa nasan khushi babu ruwanta da kyamar talauci,shiru aneesa tayi duk da ba son ranta zata bar mum ta tafi da khushi ba saboda yanzu yanda take ji bazata iya rayuwa babu ita ba

"Tunda su khushi suka tafi da mum aneesa ke jinta kamar mara lafiya,bangaren Khushi itama  jinta takeyi wani iri,tunda suka hau mota take tunanin aneesa ta rasa sanin dalilin hakan,mamakin khushi shine har gari ya waye bata ga message ko kiran wayar aneesa ba,duk da ba wani damuwa tayi da hakan ba amma sai taji gaba daya ta damu da taji lafiyar aneesa,a hankali ta mike daga palour ta fita kofar gida sai da ta dade tana tunanin ta kirata ko karta kirata,a hankali ta kara wayar a kunnenta ta kirata har wayar ya katse amma batayi picking call dinba,cigaba tayi da dialling har kusan 8 missed calls amma batayi picking ba,jikinta sanyaye ta koma ta zauna ta zuba tagumi,ganin har karfe 10 na dare bataji labarin aneesa ba yasa khushi shiga damuwa wacce bata taba jin irintaba,kallon mum tayi cikin sanyin jiki tace mum niko kunyi waya da aneesa kuwa?tsaki mum tayi tace na kirata dazu bata dagaba kinsan aneesa da bacci balle taga bama nan,shiru khushi tayi amma a zuciyarta cewa tai amma duk baccinta kuwa tun safe ai ya kamata ace taga missed call dina,bata karasa tunaniba text message ya shigo da sauri ta bude ganin sakon aneesa tace I'm sick,cikin damuwa khushi tai saurin tura what happened?i mean what is wrong with you?
Aneesa:missing
Khushi:who are you missing?
Aneesa:I'm missing you khushi darling,and i hate missing please come back soon,idan baki dawoba zan iya mutuwa
Khushi:hmm like seriously
Aneesa:I'm suffering with your love khushi,don Allah ki dawo haka nan idan ba so kike na mutuba
Khushi:Lol
Aneesa:Is that funny?ok bye
Khushi:No!I'm so sorry love,and i will definitely be back after 17 hours
Aneesa:shittt!17 hours yayi yawa khushi
Khushi:heheh,alright 10 hours
Aneesa:it's okay babe
Khushi:good night darl,take care
Aneesa:ok bye I love you
Khushi:I love you more
Suna ajiye wayar gaba daya bacci ya daukesu,karfe 10 na safe jirgin su mum da khushi ya sauka,already driver na jiransu a airport dama daga nan ya karasa dasu gida,apartment din masu aiki khushi ta wuce hannunta rike da traveling bag,tura kofar dakin tayi ta shiga tun daga bakin kofa take jin kamshin turare mai dadi yana dukan hancinta,an gyara dakin sosai hatta furnitures din dakin sababbi aka zuba,cike da mamaki take bin dakin da kallo kamar wadda taga wani abun tsoro,babban abinda yafi bawa khushi mamaki bai wuce yanda akabi dakin gaba daya da banners da kuma stickers wanda aka rubuta i miss you ba,gabanta ne yaci gaba da faduwa sannan ta kalli gadon taga an zuba wasu flowers red colour suma anyi rubutun i miss you babe dasu,shiru tayi na dan wani lokaci a hankali murmushi ya bayyana a fuskar khushi wannan wanne irin sone aneesa keyi mata haka?saurin kawar da tunanin hakan tayi da sauri khushi ta fara tattare flowers din,sai data tabbatar ta gama cire duk wasu banners da stickers tukunna hankalinta ya kwanta tsoronta kar Allah ya kawo wani yagani,karasawa tai ta bude karamin fridge din dake dakin ta dauko parfait guda daya ta fara sha,aneesa ce ta shigo dakin jikinta a matukar sanyaye take kallon khushi,tabbas aneesa ta dan rame kadan cikin kwana 2 da tayi bata ganta ba,bata cewa khushi komai ba ta dauko banners dinda ta cire ta fara mayarwa,ganin Aneesa da gaske take yasa khushi saurin mikewa tace stop it anee,hannu tasa ta dafe lips din khushi sannan tace anee of course the name sounds good and sweet,and i like the name ba sai kin karasaba,sake kallon aneesa khushi tayi cikin fushi tace amma idan mum ta shigo taga wannan abun fa me kike tunanin zai faru?janyota tayi ta hadeta da jikin bango ta rike hannuwanta guda 2 a hankali tace khushi meyasa kike da tsoro?murmushi tayi tace ba tsoro bane anee kawai dai ina tsoron mum tazo taga abubuwan da kikayi a dakin nan she will think something negative fahhh,bata jira ta karasa magana ba tayi connecting tongue dinta ta fara kissing dinta very hungrily,sam khushi ta kasa dakatar da khushi har suka karasa zubewa kasa ta fara licking neck dinta and bitting every inches......

Thank you for reading my story!!!

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top