Chapter 5



"Ganin hankalin mumcy sam baya kansu yasa khushi saurin dauke takardar ta boyeshi  a kasan tea flask din,murmushi aneesa tayi sannan ta fito da takardar daga kasan tea flask din ta sake ajiyeshi a inda ta ajiye da farko,tsoro ne ya sake kama khushi ganin sak babu alamar tsoro a fuskar anisa bata tsoron mumcy ta dauki takardar ta gani kenan?mumcy ce ta dago ta kalli khushi cikin mamaki tace meenal meyasa ke bakya cin abincin?sai a lokacin khushi ta lura da ashe ita tunda ta zuba abincin ma bataci ko cokali dayaba,murmushi tayi tace mum yanzu zanci ,ai kuwa ya kamata kici kiji yanda abincinki yayi matukar tsaruwa da dadi,bakya ganin yanda aneesa ke zuba loma saboda dadin abincin,dariya khushi ta sakeyi tace nagani mum,spoon ta dauka ta fara cin abincin duk da ba dadinsa take jiba amma babu yanda zatayi dole taci saboda kar mumcy tayi zargin wani abu,kafarta tasa ta taba kafafuwan khushi sannan ta bata wani fitinannen kallo wanda zaka iya kiransa kallon love,cikin tsoro khushi ta firgita nan take apple juice din dake kusa da ita ya fadi kasa cup din ya fashe a kasa ta hanyar bada wani sound,gaba daya suka kalli khushi yanda ta mike tsaye a razane gabanta yana faduwa,khushi lafiya?meya tsorataki haka?mum ta fada a firgice itama tana mikewa tsaye,cikin rawar murya khushi tace bakomai......kallonta mumcy tayi tace kamar ya babu komai kalli yanda kika mike tsaye a firgice har kina zubar da abinci kina fasa cup,sai a lokacin khushi ta lura da yanda abincin ya zube a kasa ga cup ya fashe a kasa lemon ciki ya zube,cikin sanyin jiki tace ji nayi kamar mage ashe ba ita bace,dariya mumcy tayi tace mage kuma?ai mu bamu da mage a gidan nan kinga zauna ki karasa cin abincinki kinji,toh ta fada a sanyaye sannan ta zauna ta kalli anisa da tunda suka fara budurinsu bata ko daga kai ta kallesuba,sake zuba abincin tayi ta fara ci gabanta naci gaba da faduwa tana addua Allah yasa mumcy bata fahimci halin da suke ciki ba,dagowa tai ta zubawa khushi ido tana kallonta,ganin kallon yayi yawa yasa khushi dagowa ta kalli aneesa cike da tuhuma,wink tayi mata da ido cikin wani irin salo wanda bata taba ganin irinshiba,tari ne ya kamata ta furzar da ruwan dake bakinta cikin tsoro,mumcy ce ta kalleta cikin damuwa tace khushi meyake damunkine?meyake faruwane wai?da sauri anisa tace ina ganin wannan yarinyar fa bata jin dadin cin abincin tare damu,may be she's not comfortable aneesa ta fada a takaice,dariya mumcy tayi tace toh ai kuwa gara ki saba damu mumcy na fadan haka ta wuce apartment dinta ta barsu nan zaune,itama khushi tana ganin mumcy ta tashi ta bi bayanta da sauri ta wuce apartment dinsu na masu aiki ta bar aneesa anan,ganin yanda khushi ke sauri kamar zata tashi sama ya bawa aneesa dariya,itama bata dadeba ta wuce nata bangaren zuciyarta cike da kaunar khushi

"Khushi na shiga daki ta zuba tagumi,wannan wanne irin masiface haka?wannan wanne irin bala'i ne haka?a tarihin anisa bata taba jin ance wai tana neman mataba ko kuma tana wani rayuwa marar kyau ba,amma meyasa takeyi mata irin wannan abun?wacce irin soyayyace tsakanin mace da mace wai?cikin wannan kalar tunane tunanen aka fara kiran sallar magrib mikewa tayi ta shiga toilet tayo alwala sannan ta gabatar da sallar magrib tare da adduo'i,bayan ta iddar da sallah ne ta shiga tayi wanka ta shafa lotion dinta kadan tasa perfume,gaban wardrobe ta tsaya tana kokarin dauko sleeping dress dinta taji an turo dakin,da sauri ta kalli kofar dakin taga aneesa ce tsaye hanunta rike da tray din abinci,kunyace ta kamata sosai ganin yanda aneesa ta tsaya cak tana kallonta,a hankali ta saukar da idonta ta kalli jikinta towel ne peach colour a jikinta kanta babu dankwali gashinta ya kwanta har gadon baya,kunyace ta kamata kamar zata nitse a kasa saboda kunya ga kuma faduwar gaba,karasowa tayi ta ajiye tray a kasan gadon sannan ta karasa inda khushi ke tsaye kamar gunki ta taba jikinta kadan sannan ta zaunar da ita a gefen gadon,duk abinda aneesa keyi khushi bata dago kanta ta kalletaba,dago fuskarta tayi suka hada ido inda numfashinsu yake fita da sauri lokaci daya,hannu tasa tai touching lips dinta sannan tace i wish everyday could be like today,just beautiful and awesome,my love for you is a  huge endless circle,it has no escape from it and it will never end as long as i live,my love for you is without a reason,I really love you khushi,i love you morethan my self khushi and i can die for you,,,,saurin rufe bakin aneesa tayi cikin tsoro tace stop it,stop saying it please ko kin manta I'm a girl,a hankali aneesa ta kalli khushi tace I know,lefine don ina mace nace ina sonki?girgiza kai aneesa tayi alamar a,a,murmushi aneesa tayi tace good ko da bakya sona ni ina sonki kuma I definitely know that you will fall for me.....bata jira khushi ta sake cewa komaiba ta mike ta juya sai da taje bakin kofa tukunna ta juyo ta kalli khushi tace ga abinci nan kici,kallon abincin khushi tayi tace thank you,murmushi aneesa tayi tace I love you....shiru khushi tayi a hankali tace thank you

"Sai karfe 11 khushi ta shirya ta fito cikin abaya black colour,a palour ta tarar da aneesa da mumcy bayan ta gaisheda mumcy sannan ta kalli aneesa still wani fitinannen kallo takeyi mata,mumcy ce ta kalli khushi cikin tsokana tace amarya bakya lefi,murmushi khushi tayi ta sunkuyar da kanta kasa,cikin rashin fahimta  aneesa ta kalli mumcy tace kamar ya?wacece kuma amarya?ganin yanda aneesa take jero mata tambayoyi da sauri haka yasa ta cewa kai aneesa wannan tambayoyi haka da kike jerowa ashe baki da labarin nan da kwana 4 zamuje kano karbar kudin auren meenal,popcorn din hannuntane ya fadi kasa ya zube bata san sanda ta mike tsaye ba cike da rudewa tace aure kum mum?wa zata aura?ganin yanayin da aneesa ta shiga yasa khushi itama tsorata ganin yanda aneesa ta rikice ganin zatayi aure,mumcy ce ta katse musu tunaninsu tace eh najeeb zata aura saurayinta mana,wanne irin aure kuma yanzu mum?gaskiya ba yanzu ya dace tayi aureba,,,,cikin mamaki mumcy tace wannan wacce irin maganace aneesa?eh mumcy taya yarinya zatayi aure batayi karatuba aneesa ta fadi maganar cikin tsananin tashin hankali da rikicewa,sai a lokacin mum ta gane inda aneesa ta dosa sannan tayi murmushi tace ai yanzu da yake aure da karatu ake hadawa gaba daya kuma shi najeeb din ya amince zatayi karatunta a gidan mijinta,tsaki aneesa tayi ta fice daga palour din,murmushi mumcy tayi ta kalli khushi tace karki damu da rikicin aneesa kinji,daga mata kai tayi sannan ta wuce bangarensu itama

"A fusace aneesa ta tura dakin khushi ta shiga zuciyarta na tsananin bugawa kamar zata cire,hannunta taja suka zauna bakin gado idanuwanta sun ciko da hawaye ta fara magana,khushi meyasa zaki min haka?wallahi bazan iya rayuwaba idan babu ke,please don Allah ki gane situation din da nake ciki mana,I really love you,i deeply love you khushi,cikin kuka aneesa take magana,da kyar khushi ta daga bakinta da yayi mata nauyi tace amma menene hadin auren da zanyi da kuma soyayya ta dake?khushi bazaki gane irin son da nake mikiba wallahi bazan taba barin kowa yayi rayuwa dake ba,ina sonki please khushi try to understand me mana,a yanzu zuciyata tana cikin wani hali wanda ke kadai take bukata khushi,you are my love,you are my life and you are my happiness,tun ranar dana fara kallonki kika sanjamin salon tsarin rayuwata,tun ranar dana fara ganinki na fita daga sahun mutane har na fara tunanin anya ni mutum ce kuwa tunda kuwa na fada tarkon son yar uwata mace,cikin damuwa khushi tace kiyi hakuri don Allah ki dena irin wannan maganganun please ki cire wannan kalar tunanin a zuciyarki,as in how aneesa ta fada ta hanyar katse khushi,sannan tace duk abinda ya faru dani kece kuma tunda bakya sona zan sanarwa su dad halin da nake ciki akanki,a tsorace khushi ta kalli aneesa tabbas maganar aneesa babu alamar wasa a ciki saurin girgiza kai khushi tayi tace karki fada musu please,don Allah karki fada musu,kallonta tayi cikin rashin fahimta tace idan har kin amince kina sona toh bazan fadawa kowaba amma tabbas idan har kince bakya sona zan fada musu halin da muke ciki,saurin daga mata kai tayi tace ina sonki don Allah karki fada musu,kinyi alkawarin zaki yi min duk abinda nakeso?sake daga kai tayi cikin tsoro tace eh......murmushi aneesa tayi a hankali tace smart girl,fake kiss ta bata a cheek sannan ta fita daga dakin

Thank you for reading my story!!!

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top