Chapter 4



"Sai da khushi ta gama shiryawa aneesa kaya gaba daya tukunna ta mike a gajiye ta nufi bangarensu na masu aiki,akan gado ta fada tayi tsaki sannan ta janyo wayarta sukaci gaba da charting da sahiba,sosai sahiba ta shiga ran khushi tunda take a duniya bata taba jin ta  saba da mace kamar sahiba ba,sedai har yanzu sahiba taqi nunawa khushi hotunanta tace bazata taba ganintaba sai sun hadu,hakan bai zamo abin damuwa gurin khushi ba saboda gani take komai idan sahiba tayi dai-dai ne a gurinta,on 5th January shine ranar da ya kasance ranar birthday din khushi kuma shine ranar da sahiba zata hadu da khushi,kamar khushi ta janyo ranar don farin ciki duk da bai wuce saura 7 days ranar tazo ba

"Mumcy ce ta aika a kira mata khushi ganin har lokacin yin lunch yayi bata fitoba,bata dauki lokaci ba ta karaso apartment din nasu cikin ladabi ta gaishe da mumcy,idontane ya sauka akan aneesa dake zauna akan sofa hannunta rike da waya da alama chatting takeyi,wani hadadden sea blue jumpsuit ne jikinta wanda yai matukar dacewa da skin colour dinta,wannan shine karo na farko da khushi ta dauki tsawon lokaci tana kallon aneesa cikin birgewa,saurin dauke idonta tayi daga kallon anisa a zuciyarta tana tunanin ma wai meyasa take kallon tane haka?mumcy ce ta katse mata tunaninta tace khushi wuce dinning area mana ga abinci chan an shirya ki saki jikinki sosai kema yar gidan nan ce don kawai ance kina aiki hakan ba wai yana nufin bazaki dinga shigowa cikinmu muna rayuwa tare bane,maganar mumcy tayiwa khushi dadi sosai cikin fara'a ta wuce inda ta fara bude food flasks din don zuba musu abincin,white rice ne da miyan vegetables na kayan ciki sai kuma peppered chicken,mumcy ta fara zubawa nata abincin sannan ta zubawa aneesa,itama khushi ta zuba nata kowa ya fara cin abincin,sai da kowa ya kusa gama cinye abincin mumcy ta kallesu tace wato dadin abinci ya hana kowa yin magana ko,murmushi khushi tayi tace gaskiyane mumcy ni dai gaskiya wannan abincin yayi min dadi sosai amma ba don kar na cika bakiba da sai ince ki bani dama anjima da daddare zan girka wanda yafi wannan dadi,hararar khushi mumcy tayi cikin wasa tace toh shikenan na baki dama daren yau girkinki zamuci,aneesa ce ta turo baki cikin shagwaba sannan ta mike ta dauki wayarta tace mum ni tunda ma kince santi nake na koshi haka nan,dariya mumcy tayi tace eh bayan kin gama cinye abincin duka ba dole kice kin koshi ai,dariya tayi har tayi taku 2 ta juyo tace khushi,da sauri khushi ta kalli aneesa tace na'am,idontane ya sauka akan pinky lips din khushi taci gaba da kallonta cikin tsananin birgewa,sai da ta dauki kusan 71 seconds tana kallon khushi sannan tai saurin cewa yawwa idan kin gama cin abincin kije dakina ki sanja min bedsheet,bata jira ta bata amsa ba ta shige apartment dinta,ita kam idan akwai abinda yake bawa khushi mamaki bai wuce wannan kallon da aneesa keyi mataba ta rasa gane me take gani abin kallo a jikinta haka

"Bayan ta gama cin abincin ne ta hada plates din ta kai kitchen sannan ta tsaya a sink ta wanke hannunta,direct bangaren aneesa ta nufa,bata samu aneesa a dakin ba hakan yasata yin hamdala ta fara kokarin sanja bedsheet din kafin ta dawo ta sata wani aikin,text ne ya shigo wayarta cikin farinciki ta bude don tasan message din sahiba ne,hey I love you shine abinda aka turo,murmushi tayi kadan sannan ta mayar mata da reply I love you too,saurin kallon wayar aneesa tayi dake kan gadon saboda karar shigowar message,dauke idonta tayi daga kallon gadon sannan ta sake tura and I can't wait to see you dear,jin duk lokacin data tura sako wayar aneesa na qara ya sata saurin daukar wayar aneesa ta bude message din da suke shigowa,gabantane yayi mummunar faduwa ganin duk message din da sukeyi da aneesa,hannu tasa ta goge idonta ganin ko mafarki takeyi sannan ta sake kallon wayar tabbas aneesa itace sahiba sannan duk sakon da ake turowa aneesa ce take pretending a zuwan sahiba,ji tayi kamar mutum tsaye akanta ya sata dagowa da sauri ta kalli aneesa tsaye jikinta a matukar sanyaye,a tsorace khushi ta jefar da wayar hannunta gabanta na faduwa,hannu tasa ta dauki wayar idonta ya sauka akan messages din nasu,murmushi tayi sannan ta kalli khushi da gabanta yakeci gaba da faduwa,hannu tasa ta dago fuskar khushi zafafan hot eyes dinta suka hadu da nata,murmushi tayi tace what?sake sunkuyar da kanta tayi gabanta yaci gaba da faduwa a hankali hawaye suka fara zubowa daga idon khushi,cikin mamaki anisa ta sake dago fuskar khushi tace what's wrong?juyar da kanta ta sakeyi jikinta babu wani kuzari ta mike ta nufi kofar dakin,da sauri anisa ta riko hannun khushi sannan ta mike a hankali ta karaso ta tsaya dai-dai saitin kunnenta tace don kawai nace ina sonki shine zaki dinga zubar da hawaye?it's abnormal don girl ta furtawa girl i love you?har yanzu banda hawaye babu abinda khushi keyi a hankali ta zame hannunta daga cikin na anisa ta juya zata fita cikin sanyin jiki,ganin khushi na shirin barin dakin yasa aneesa cewa excuse me,a hankali ta tsaya suka kalli juna,wannan karon aneesa karasowa tayi ta fuskanci khushi tace idan har soyayyar da nake miki ce tasa kike zubar da hawaye toh ina tabbatar miki zaki kare rayuwarki cikin hawaye,saboda ina sonki kuma bazan dena sonkiba,mamaki sosai khushi takeyi ji take kamar a mafarki maganganun da aneesa ke fada mata,me hakan yake nufi, wacce irin soyayya ce tsakanin mace da mace?bata iya cewa aneesa komai ba ta fice daga dakin gabanta na tsananin faduwa ta nufi apartment,tana shiga dakinta ta rufe kofa ta zauna akan gado hankalinta a tashe,kallon agogo tayi taga har karfe 4 tayi da sauri ta mike saboda alkwarin da tayiwa mumcy na yin girki,sai karfe 6 khushi ta fito daga kitchen ta jere abincin a dinning table,ji tayi gaba daya zazzabi yana shirin rufeta,bayan ta iddar da sallar magrib ne mumcy ta kirata suzo suci abinci,sai da suka fara cin abinci tukunna aneesa ta karaso ta zauna wannan karon da kanta tayi serving din abincin,tea flask aneesa ta janyo tasa shi daidai saitin khushi sannan ta dora takarda akai ta rubuta I love you khushi,cikin tsoro khushi ta kalli aneesa sannan ta kalli mumcy

Thank you for reading my story!!!

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top