Chapter 22
"Yau da wuri khushi ta tashi kasancewar weekend ne,kitchen ta wuce direct taci gaba da shirye-shiryen yin wainar shinkafa da egusi soup na kayan ciki,bayan ta gama jerawa a dinning table ta wuce apartment din anee don gyarawa,sai data gama gyara palour din sannan ta tura kofar bedroom tayi sa,a a bude yake,akan resting chair ta tarar da ita hankalinta yana kan apple laptop din dake gabanta da alama wani abu mai mahimmanci takeyi a system din,ganin haka yasa khushi nufar gado direct ta fara gyarawa ba tare data cewa anee komaiba,ganin khushi bata da niyyar yi mata magana yasata dagowa daga abinda takeyi ta zuba mata ido tana kallonta,ohh god what a beautiful damsel tace a hankali bayan taci gaba da kallonta,cigaba tayi da gyara gadon sannan tayi picking din dust din dake kasa yawanci ledojine na chocolates da sweetsop's,janyota tayi tace Queen murmushi khushi tai tace Queen of Queens sannan taci gaba da abinda takeyi,itama anee mayar da hankalinta tayi gurin abinda takeyi sai dai lokaci zuwa lokaci tana kallonta har saida ta gama shirya abinda zata shirya tukunna ta kalli anee dake faman aiki a system tace morning love,rufe laptop din dake gabanta tayi ta ajiye tace morning beautiful,do you know what?fuskarta cikin mamaki tace what?sannan ta samu guri ta zauna muryarta sanyaye tace what anee?lumshe idonta sannan tace you are beautiful khushi dariya khushi tayi har seda dimple dinta ya fito tace you are hot babe,kallon agogo tayi taga har 10 in a romantic voice dinta tace anee food is ready tun dazu mum tace na miki magana na manta sam,hade rai tayi tace don't worry darling let's talk something serious please,okay kawai khushi tace bayan ta gyara zamanta tace okay hun,shiru anee tayi kadan sannan ta dago hot eyes dinta tace will you marry me?gabantane yayi mummunan faduwa har saida anee ta fuskanci rikicewar da tayi,da kyar khushi ta bude bakinta zatayi magana sedai wayan khushi ne ya hanasu kara magana,da sauri ta mike tsaye tace it's mum bari inje yanzu nasan tanaso ayi mata serving abinci ne,shiru anee tayi itama ta mike ta nufi dinning area,zaune suka tarar da mum da dad bayan khushi ta gaishesu ta fara bude food flask din ta zubawa kowa abincin,wainar shinkafa ne da chips sai pancake da kunun madara,tunda suka fara cin abincin babu wanda yace komai har seda suka kusa gama cin abincin tukunna dad yayi gyaran murya yace dafatan dai kowa cikinku yasan cewa ranar auren da aka saka tana nan ko?murmushi mum tayi tace eh mana ai munata shirye-shirye insha Allah za,ayi komai a gama cikin sa,a da yardar Allah,cikin mamaki anee ta kalli dad bayan ta ajiye zumar data zuba akan pancake din wanda a yanzu ta kasa kaiwa bakinta tace dad bikin wa kenan?cike da farin ciki dad yace bikin meenal kinsan family din angon sunce basa bukatar a kara lokacin biki kawai ayishi yanda aka tsara tuntuni tunda Allah yasa an ganshi cikin koshin lafiya nima kuma nafison haka,wannan karon gaba daya farin cikin fuskar anee ya dauke cikin tashin hankali tace dad aure kuma?daga mata kai yayi yace aure mana ko kina nufin bakisan auren meenal din yazo ba?girgiza kai tayi tace i never heard about it,dariya mum tai tace aneesa ke kam bansan sanda zaki dena rigimaba banda abinki taya zakice bakisan komaiba,mikewa tai tsaye hakan ya janyo gaba daya attention dinsu dad da sauri suka kalleta cike da tuhuma,cikin muryarta kamar me shirin yin kuka tace dad banaso auren nan da zaayi kuma bana kaunarsa dad meyasa bazaa hakura dashiba?cikin tashin hankali da mamaki gaba daya suka kalli anee muryar khushi na rawa tace anee stop it please,don't you dare stop me wannan shine lokacin daya dace kowa yasan halin da muke ciki,girgiza kai khushi tayi gabanta na mugun faduwa tace don't,don't please anee don Allah,cikin wani irin yanayi su mum ke kallon su inda dad yace say it anee,ajiyar zuciya tayi tace dad I'm in love with a girl,a tsorace gaba daya suka kalli aneesa ganin fuskarta babu alamar tsoro ko regret yasa dad cigaba da kallonta cikin tashin hankali yace who's that?and what are you trying to say?sai a lokacin ta zauna sannan ta kalli khushi taga yanda jikinta ke tsananin karkarwa,dauke idonta tayi daga kallonta sannan ta mayar da idonta kasa tace don Allah dad a dakatar da maganar auren nan wlhy ina sonta bazan iya rayuwa babu itaba,cikin mamaki mum tace wai me kike fadane aneesa?ni wlhy kwata kwata na kasa fahimtar abinda take nufi alhaji,fashewa tayi da kuka tace mum na kasa fada miki tuntuni saboda bansan yanda zaku dauki maganarba amma wlhy ni tunda na fara ganin khushi nake sonta ban sake jin inason wani namiji ba ina sonta fiye da komai kuma zan iya yin komai akan sonda nakeyi mata bazan taba barin wani ya aureta ba idan har bani zan auretaba,,,saukar marin dad ne yasa mum saurin zare ido cikin tashin hankali tace alhaji,dafe kumatunta tayi tare da tsananin mamakin tunda tazo duniya bata taba ganin dad ko kyakkyawar tsawa yayi mata ba balle har ya daga hannunsa ya mareta,sake daga hannu yayi ze kai mata mari mum tayi saurin rike hannunsa tace alhaji kana sane da abinda kakeyi kuwa?ransa a bace yace barni nasan abinda nakeyi sarai kuma idan har bazata gyara maganganun da takeyiba,muryar mum na rawa tace aneesa kina cikin hankalinki kuwa kike fadawa mahaifinki wannan maganganun da hankali bazai daukaba,sake fashewa tayi da kuka cikin shagwaba tace dad wlhy da gaske nake maganar dana fada maka gaskiya ce kuma duk abinda zaka min bazai hanani fada maka abinda yake damunaba,na dade ina tsoron fada muku saboda bansan ta yanda zanyi muku bayani ba ku fahimceni,,,,,hannu dad ya dagawa aneesa yace shut up!!!lalacewa ta bata kai wacce yarinyar cikina zata bude baki gabana tana fadamin cewar ita yar lesbian ce ba,duk gatan dana baki be hanani baki cikakiyar tarbiyaba saboda haka idan mafarki kikeyi ki farka tun kafin na yanke hukunci mafi muni a tare dake,zubewa tai a kasa hakan ya bawa khushi damar hadiye yawun dake bakinta zuciyarta taci gaba da bugawa cikin tsoro da tashin hankali,dad don Allah ka fahimceni meenal tana sona nima ina sonta meyasa bazaku barmu muyi rayuwarmu mu 2 ba?ta karasa magana tana kuka,cikin takaici mum tace aneesa aure tsakanin mace da mace is illegal a musulunci....bata jira mum ta karasa magana ba ta mike tsaye bayan ta fashe da kuka ta nufi apartment dinta da gudu,itama khushi mikewa tayi ta wuce nasu bangaren a yanayin da take jin kanta gani takeyi kamar kafafuwanta bazasu iya karasar da ita dakin nata ba,cikin tashin hankali da kullewar kai dad ya kalli mum da take faman salati itama yace wai me hakan yake nufi ne ni wlhy tunda nake ban taba gani ko jin irin wannan case dinba,ajiyar zuciya mum tayi tace kaga alhaji yanzu bamu da cikakken lokaci mu tashi mu karasa gidan ta,aziyyar ambassador habib idan mun dawo sai muyi magana,tsaki yayi yace ni banda ta,aziyyar nan ta zama dole wlh da bazaniba idan nayi mishi addu'a shikenan don yanda nakeji yanzu na tabbata ko mutuwa akayimin bazanji zafin da nakeji yanzu ba saboda ita mutuwa nasan dolece amma wannan alamarin na aneesa tunanina ya kasa daukansa,hijab kawai mum ta saka tabi bayan alhaji suka fita
"Tunda aneesa ta shiga daki take kuka kamar ranta ze fita ta rasa menene yake damunta yanzu damuwarta na karshe shine wanne hukuncin dad ze dauka akanta tunda ya iya daukan hannunsa ya mareta to Tabbas babu abinda dad baze iyayi mata ba yanzu,cikin tashin hankali khushi ta shiga dakinta sedai ko zama ta kasayi sai zagaye takeyi cikin dakin,wayarta ta dauka zata kira anee sedai tana daukan wayan ta jefar da ita akan gadon ta zira slippers dinta ta nufi bangaren aneesa,a kulle ta tarar da kofar cikin tashin hankali ta fara bubbuga kofar tace anee open the door please,bude mata kofar tayi sannan suka tsaya kamar basu taba ganin junaba suna kallon junansa,hannun anee taja suka zauna gefen gado gabanta na tsananin faduwa tace anee meyasa zakimin haka?you promise me bazaki fadawa kowaba toh meyasa zaki min haka,,,,why,why please anee?shiru anee tayi kamar bata da niyyar magana har seda khushi ta sake girgiza ta tace answer me anee,murmushi tayi wanda bai fasa nuna damuwar da take zuciyarta ba tace that's love khushi,i am totally completely madly in love with you khushi just believe me ba lefina bane it's a god miracle,dora hannunta tayi akanta tace anee ba tambayarki nakeyi how crazy we love each others ba,murmushi anee ta sakeyi sannan tace okay bari na baki amsa....bata jira tayi magana ba ta hade lips dinsu ta fara bata hot french kiss
Hahaha anee is crazy,very very crazy....congratulations anians,khushians how market?
Thank you for reading my story!!!!
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top