Chapter 2
"Sai karfe 8 na safe anisa ta samu damar tashi ta gabatar da sallar asuba,bata nemi breakfast ba ta sake komawa bacci sai 10:30am ta tashi tayi wanka,mamakinta shine tunda ta tashi karfe 8 da safe bata ga khushi ba,cikin maroon colour long sleeve ta fito tare da black kimono abaya ta karasa palour ta gaisheda umma,cikin fara'a umma ta kalli anisa tace yawwa ga abincin ki chan a daki dazu nazo kina bacci ai,murmushi anisa ta danyi kadan sannan ta gyara tsayuwarta tace karki damu umma ga driver chan waje yana jirana zanje naci abinci a waje,duk da kalmar anisa bata yiwa umma dadiba amma tai saurin kawar da bacin ran tace toh babu damuwa a dawo lfy,ganin har yanzu bata ga motsin khushi ba yasa ta kallon umma tace wai ina khushi?ohh bakiji motsinta a soro ba ai suna soro ita da najeeb umma ta karasa maganar tana gyara tsayuwarta,da sauri anisa tace waye najeeb?ita kanta umma tayi mamakin ganin yanda anisa tai tambayar cike da bacin rai,murmushi umma tayi tace najeeb shine yaron da akesa ran bawa auren khushi don tun basu kai hakaba sukeson junansu yanzu haka yaje malaysia yayi karatunsa na Engenieering wancan satin ya dawo shinefa kusan kullum seyazo yaga meenal gani yake kamar za,a kwace masa ita umma ta karasa maganar tana dariya,wani irin razanannen kallo anisa tayiwa umma ba tare da ta san tayi hakan ba inda zuciyarta taci gaba da bugawa da sauri sauri ba tare datasan dalilin yin hakan ba,ji tayi gaba daya bakinta ya kasa cewa komai jikinta sanyaye ta juya ba tare da tacewa umma komaiba ta fice daga gidan,a soro taci karo dasu khushi zaune kan dadduma ita da najeeb suna hira cikin nishadi da farin ciki,da sauri khushi ta mike tsaye cikin ladabi tacewa anisa ina kwana?kallon banza tayi wasu khushi ba tare da ta amsa gaisuwar ba ta fice ranta a bace ta shiga mota,cikin respect driver yace ranki ya dade wanne restaurant din zan kaiki?how dare you?who the hell are you asking?har ni zaka cewa wanne restaurant din zaka kaini ko an fada maka ni sa'arkace anisa ta fada a zafafe kamar zata rufeshi da duka,cikin ladabi ya sake cewa kiyi hakuri bansan inda kikesoba shiyasa,dafe kanta tayi kadan tace bristol zaka kaini.....
"Jakarta ta bude ta fito da wayarta tayi dialing number dad,ringing 2 yayi ya dauka yace hey princess,cikin shagwaba tace hey dad wai har yanzu baka karanta message din dana turo maka ba?murmushi yayi kamar tana ganinsa yace calm down my princess naga text dinki busy ne kawai yayi min yawa banyi miki reply ba amma already har nayiwa mukhtar din magana dazu kuma yace babu damuwa goben zaku taho tare,aahhhh really ta fada da karfin gaske ba tare da tasan tayi hakan ba,cikin mamaki dad yace anisa murnar meye kikeyi?da sauri tace sorry dad ina magana da freind wata freind dinane bata jira yace komaiba tai saurin kashe wayar gabanta na faduwa,dafe kanta tayi tace who am i?meyake faruwa danine?meyasa na kamu da son yar'uwata mace?am i a gay?ohh no ko hakan yana nufin zan zama lesbian?to wai me hakan yake nufi?wannan kalar tambayoyin su anisa ta dingayi kamar wata zararriya,a hankali ta lumshe idonta ta bude tace wannan wanne irin destiny ne?wannan wacce irin kaddarace haka?i am in love with a girl?ohh no so fucking nahi lol
"Cikin rashin fahimta umma ta kalli abba tace haba alhaji taya zaka yanke hukunci ba tare da ka nemi shawarar meenal ba?kawai zaka amince kace zaka bada yarinyarka wai ta koma abuja ta dinga aiki a gidan yayanka wannan wanne irin abin kunyane haka?kallonta yai fuskarsa babu alamar wasa yace inaso ki gane cewar nine nan mahaifin meenal kuma bazan taba cutarta ba,hukuncin dana yanke akanta nayi hakane saboda in hada dankon zumunci tsakanina da danuwana,toh wanne irin zumunci zaayi kuwa mutumin da besan ya nemekaba lokacin da kake bukatarsa a rayuwaba don kawai yaga baka da arziki sai yanzu da yaga mun fara farfadowa zai dawo yace yanaso ayi wani zumunci toh wlh hakan bazai yiwuba a daukar min yarinyata ace zaa tafar min da ita nida nakeso taci gaba da karatunta,murmushi Alhaji Mukhtar yayi yace ki kwantar da hankalinki indai karatune zasu dauki nauyinta yace zai samo mata admission sannan kinga in a hannuna take bani da kudin da zan dauki nauyin karatun meenal amma yanzu kinga zataje itama inda zata samu cikakkiyar kulawa kuma ta huta,da kyar abba ya shawo kan umma ta amince itama ta sanar da khushi duk da sam khushi batason zuwa amma a dole umma tayi convincing nata ta hakura zataje ba don ranta yanasoba
"Karfe 8 na safe anisa da khushi suka wuce airport,ita kam banda faduwar gaba babu abinda khushi keyi,tunda suka shiga jirgi babu wanda yayiwa wani magana har suka karasa gidan,tuni an shirya musu komai direct dinning area anisa ta wuce taci abinci,ita kam khushi zubewa kasa tayi tana gaisheda mumcy,a bangaren masu aiki aka nunawa khushi dakinta,karamin gadone sai wardrobe gefe mirror ne sai kuma toilet a ciki,duk da ba wani kudi aka kashewa dakin ba amma yayi matukar kyau da tsaruwa,bathroom anisa ta shiga tayi wanka ta fito sannan ta dauro alwala tayi sallah,lotion dinta ta shafa kadan sai powder da lipstick,jikin mirror ta tsaya tana kallon kanta farace sosai doguwa siririya,tana da hanci da idanuwa wanda sukai matukar dacewa da fuskarta by the way khushi is super,duper,ultimate and extra beautiful saboda ta wuce duk wani imaginations dinku
"Tunda anisa ta shiga daki bata sake fitowaba sai karfe bakwai bayan ta idar da sallar magrib tukunna,mumcy ta tarar a palour zaune tana watching wani tv series,a gajiye ta zauna ta kalli mumcy a hankali tace ina khushi din?tana chan dakinta yanzun nan mukayi sallama tace zataje tayi sallah ta kwanta da wuri mumcy ta fada a takaice,okay kawai anisa tace sannan suka cigaba da hira,ganin har 8:30pm yasa anisa mikewa sukayi sallama da mumcy ta wuce apartment dinta,bayan tasa sleeping dress dinta ta kashe haske ta bar dim light,wayantane ta dameta da kara tsaki tayi ta kalli wayar har kusan 18 missed calls hisham yayi mata amma bata daukaba,meyasa tun ranar data hadu da khushi taji ta tsani hisham?hisham shine saurayin da anisa keso kamar zatayi hauka akansa musamman idan taji labarin yana da wata budurwar har gidansu yarinyar take zuwa tayi mata warning ta rabu da hisham amma har itace yanzu take jin ko dashi ko babu shi zata iya rayuwa,kashe wayar tayi gaba daya ta kwanta,sedai har 9:30pm amma bacci yaki zuwa idonta tunanin khushi keyi mata yawo a zuciya,a hankali ta kunna hasken dakin cike da rashin tsoro ta dauki wayarta ta nufi apartment din masu aiki
Thank you for reading story!!!
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top