Chapter 14
"Knocking door din mumcy ne yasa gaba dayansu juyowa da sauri suka kalli agogo,who is that?anee ta fada a hankali sannan ta zuge zip din rigarta ta mike tsaye,tana budewa taga mum tsaye cikin mamaki da tsoro tace mum?karasa shigowa dakin tayi tace aneesa me kikeyi anan da daddare haka?babu inda ban dubaba ina nemanki ban gankiba tun dazu,cikin rawar murya anee tace mum nazo karbar abune,okay kawai mum ta fada inda taci gaba da kallon anee cike da tuhuma,turo baki tayi tace mum meye wai kike nema na?muje chan palour sena fada miki,a tare suka fito daga dakin suka karasa main palour,anee ce ta kalli mum cikin shagwaba tace mum gaskiya inajin bacci sosai kawai ki bari sai da safe se muyi magana,duk da mum taso suyi maganar auren hisham da aneesa amma ya zama dole ta hakura saboda ko kadan bata son takurawa aneesa....
Tana shiga daki tayi locking door ta zauna akan resting chair,wayanta ta dauka tayi dialing number khushi,hey darling khushi ta fada in a romantic voice,i miss you baby anee ta fada tana daukan milkshake,cikin damuwa khushi tace amma anee sai naga kamar mum tana zargin wani abune tsakaninmu fa,dariya anee tai tace no darling kinsan halin mum kawai tanason yimin maganar aurene kuma ki dena jin wani tsoro i promise you bazan taba barin mum ko dad su gane halin da muke cikiba,sun dade suna waya kafin su kashe wayan.....sai karfe 5pm khushi ta dawo daga school,apartment din mum ta karasa suka gaisa har ta juya zata fita mumcy ta kira sunan khushi,da sauri ta juyo fuskarta tana murmushi tace na,am mum,yawwa yi sauri ki shiga kitchen ki hadawa aneesa da bakuwarta fruit salad tun dazu tace tanaso ban samu wanda ze hada musu bane,okay kawai khushi ta fada ta shiga kitchen ta bude fridge coconut,pineapple,grapes,watermelon,apple da banana suta yayyanka ta wanke sannan ta zuba fresh milk da sugar kadan ta dauki spoons ta nufi apartment din anee,bayan tayi knocking ne ta shiga cikin girmamawa ta ajiye tray din a gabansu cikin murmushi tace ina wuni,kallonta tayi da sauri tace hey sannan taci gaba da kallonta ba tare da tasan tanayi ba har sai da khushi ta fita daga dakin,kallon anee tayi cikin mamaki tace aneesa wannan itace yarinyar da kike bani labari?dariya tayi tace eh a takaice sannan sukaci gaba da hira
"Tana shiga daki ta shiga bathroom tayi wanka sannan ta gabatar da sallar la,asar din da batayi akan lokaciba,kiran wayane ya shigo da sauri ta daga cikin farinciki ganin number ummanta,hello umma ni wlhy nayi fushi tun jiya nake kiran wayarki baki dagaba nayi tunanin zaki biyo kirana kuma shiru har nayi bacci,murmushi umman khushi tayi kamar tana ganinta tace ai nasan dama se kinyi korafi wlh jiya baccine ya daukeni da wuri,shiru sukayi kadan bayan sun gama gaisawa umma tace yawwa meenal na kirakine saboda inaso muyi wata magana dake mai mahimmaci,toh umma ina jinki khushi ta fada a takaice,dama najeeb ne ya kawo min kararki yace ya kasa gane kanki kwana 2 sam bakya sauraronsa kamar da sannan yace duk sanda yayi miki maganar aure kina nuna cewar bakyaso meyake faruwane?cike da rikicewa khushi tayi ajiyar zuciya inda gabanta yaci gaba da faduwa tace umma ni dai gaskiya karya yake yimin,kawai dai kinsan yanzu na fara zuwa makaranta kuma kinsan babu lokaci sosai,ajiyar zuciya umma tayi sannan tace toh wlhy mahaifinki ya fusata don yau wuni yayi yana fada a takaice ma shirye shiryen zuwa abujan yakeyi gobe saboda haka ki tanadi kalaman da zaki fada masa saboda ransa yayi matukar baci,gaban khushi ne ya sake faduwa saboda tasan halin mahaifinta da fushi da kuma fada,cikin tsoro tace amma don Allah umma karki bari abba yazo gobe wlhy kinsan halin fadansa sarai ni gaskiya tsoro nakeji umma,ajiyar zuciya umma tayi tace ban isa in hanashiba ni dai na fada miki,tana gama fadan haka ta kashe waya,wayyo ni meenal na shiga 3 na lalace har na fara tausayawa kaina gobe idan abba yazo,daren ranar khushi cikin tsoro da firgici ta kwana
"Kasancewar weekend ne gaba daya yan gidan basa tashi da wuri har masu aikin gidan sai karfe 8 suke fara ayyukan cikin gidan,karfe 11 na rana abban khushi ya sauka gidansu anee,bayan sun gama gaisawa da kowane aka basu guri shi da khushi,ba tare da ya kalli khushi ba yace nazone akan maganar aurenki da najeeb,idan kinason ranki yayi mummunar baci toh kici gaba da abinda kikeyi idan kuma kwanciyar hankali kikeso toh ki saurari abinda zan fada miki da kyau,na yanke hukuncin saka ranar aurenki da najeeb ayau sannan na tsayar da ranar aurenki nan da sati 3,a tsorace khushi ta kalli abba ganin yanda yake magana cikin fada da iko,muryarta na rawa tace abba sati 3?daga kansa yayi yace tabbas sati 3 kawai na amince a saka saboda yanda alamun wasa ya bayyana ga rayuwarku da najeeb,bazan taba bari muji kunyaba yanda iyayensa sukayi dawainiya dake harmu gaba daya banaso komai ya kawo barazanar aurenki dashi kamar yanda nayi masa alkawarin bashi aurenki,gabantane yaci gaba da faduwa bata sake cewa komaiba har sai da abba yayi sallama dasu mum ya tafi bayan yayi musu bayanin komai,sosai mum take murna da dad din anee,sai karfe 1 anee ta samu damar tashi daga bacci bayan tayi refreshing up ta fito palour,mum ta tarar zaune tana kallon wani indian series IPKKND(Is pyar ko kya naam don)zaunawa tayi a gefenta ta dora kanta a shoulder din mum tace mum,tureta mum tai tace ni tashi ki bani waje tun dazu nake turawa a kirawo abban khushi yazo amma kinqi tashi saboda nauyin bacci cikin shagwaba anee tace am sorry mum wlh dazu kaina yana ciwone kuma inajin bacci dayawa fa shiyasa,dariya mum tai tace toh ai yayi dama albishir yazo fada kuma kinga bazan fada mikiba,hannun mum ta rike tace am sorry mum ki fadamin please kinsan i love surprises,dama yazo ya fada mana cewar nan da sati 3 za,a daura auren khushi sannan ya bamu wuka da nama muci gaba da gabatar da bikin anan tunda an zama daya su zasuzo idan lokacin bikin yayi kinga kena.......bata bari mum ta karasa magana ba tai saurin sakin hannunta cike da rikicewa da gigicewa tace what?absolutely imposible wlhy bazai taba yiwuwa ba,kallon anee takeyi cikin mamaki tace meya faru aneesa?wlhy mum baza a taba yin auren nan ba,cikin mamaki mumcy tayi saurin rufewa aneesa baki tace kinyi haukane aneesa meyasa kike cewa baza ayi aurenba kuma kike daga murya sai wani abun ya faru ace kece ko?sai a lokacin anee tayi saurin rage temper dinta tace mum yarinyar nan tace karatu take sonyi meyasa za,a takura mata,dariya mum tayi tace kawai shirme ne irinna yaran zamani amma ai meenal tana son najeeb sosai sbd ita ta amince da auren yanzu,gaban aneesa ne ya sake faduwa cikin dabara tace mum bari na dauko wayata a daki
"Apartment din masu aiki ta nufa da sauri kamar mahaukaciya,batayi knocking door ba ta shiga dakin,zaune take akan gado ta juya baya tana waya batasan anee ta shigoba,ganin bata da niyar ajiye wayar ya sata fisge wayar a fusace,a firgice khushi ta juyo suka hada ido da anee cike da tsoro khushi tace anee,kyakkyawan mari ta sauke a fuskar khushi tana shirin magana ta sake sauke mata wani marin tace you have nothing to tell me,i saw it today,i saw it with my self,meyasa zaki yaudareni?meyasa zaki rainamin hankali?meyasa zakiyi wasa da zuciyata?meyasa zaki dauki soyayyar da nake miki wasa?meyasa zaki karya min dokokin dana bata lokaci ina karanta mikisu?
This is just the beginning
Thank you for reading my story!!!!
Don't forget to subscribe on my YouTube channel @MaimunaAbdallah
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top