chapter 9

KALUBALENAH

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

9
Tsaye azad yayi gaban ta lokacin da take kokarin haurawa din,
Ta gefensa ta rabe zata wuce ya kara matsawa ya tare mata hanya,
Wasu hawaye taji sun fara bin kuncinta,
Cike da balai tace "kai ma kazo ma sake jikani ne ?
Ko kuwa kazo ka dakeni ne ,tunda ku dai baku san darajar dan adam ba ,
Last da na duba naga yarda kuje da komai a jikinku haka nake dashi so mene nawa kuna tunanin ni dustbin dinkune da zakuna zuba duk wani trash da kuka kwaso koko,
To wallahi waccan yarinyar yau ko ni ko ita sai naci ubanta,"ta karasa maganan tana mai jin wani kuka na neman kwace mata,
Kara bita gefensa tayi zata wuce amma ta kasa sakamakon hannunsa da yasa ya riko nata gam ,
Kallansa tayi da jajayen idanunta sannan ta kalli hannun nata da ya rike ,
da hanzari widad ta ture hazal dake gefenta har tana faduwa ,kota kanta bata bi ba ta wuce dan san sanin mw azad yake ,
Hannu walida da benazir suka bawa angry hazal wadda bata isa ta nuna ba gaban widad din.

Kafun widad ta isa garesu har ya janye deenah din sun bar gurin,
Wani guri daga chan baya da babu gilmawar jama'a ya jata duk da kuwa yarda ta ke kokarin kwace hannunta,
Sakinta yayi yana kallanta,
Kallansa itama take kafun tace"
Ehen ina sauraranka ,bansan damuwanka da fincikana ba ,but anyways tell me yau wanne warning ne zaka bani since last warning dinka nabi ban nuna na sanka ba so yau na menene na waccan shedaniyar yarinyar ne hala?

Rasa abun fada yayi dan shima bai san mai zaice mata din ba ,all he knows shine ya hanata fada da widad ne for her own good ,
Like bai san mai yasa cikin kwana biyunnan da yake jin hajiya babba nayawan yabanta ba yake san ya santa ,
Suit dinsa ya cire ya mika mata yana mai fadin,"kisa wannan saboda sanyi,

Kallan suit din tayi sannan tasa dariya "tace bafa wai muna cikin wani movies bane or something,
Just stay the fuck away from me ,cos im dealing with alot lately so spare me your fake concern saboda you're not a better a**.

Juyawa tayi dan barin gurin yasake riko hannunta,
Kallan hannun sa dake kan nata tayi a karo na biyu,
Saurin saki yayi yace sorry".
I'm having a party at home yau.

So?
Ta tambaya a wani sauti na ko a jikinta,

Dan sosa kansa yayi yace ,inasan ne kizo as a guest gurin like banasan friends dinmu su san a gidan mu kuke aiki.

Folding hannayenta biyu tayi tana kallansa "
"Well point of correction your friends sannan wani party dinku da koma menene bai dameni ba beside ni muamala cikinku ma basanta nake ba so idan wani cin mutuncin ne ma kukesa shirya mun to Allah ya fiku,so ku sake wani hanya and ba matsalanka bane idan wai ansan muna aiki a gidanku tunda ba barayine mu ba kuma mu din yan adam ne da suke da self respect so dan Allah yarda muka fara muci gaba don't add to my struggles dan masu kudi.
Tana kai aya ta bar gurin tana mai Sake sake a ranta ,ta san tabas azad id after something tunda duk gidansu babu lalatacen fitsararren yaro irinsa ,
Ajiyan zuciya azad yayi bayan barinta a gurin ,a fili ya furta and i mean no harm fa.
Yana wannan tsaiwar yana kallan hanyar da tabi yaji an masa kiss a kumatu,
Juyowa yayi dan koba a fada masa ba yasan widad ce,
Sakale hannunta tayi a wuyansa tana mai fadin "
Baby Mai yasa kake san jan kazamar yarinyar chan deenah ne ,
I don't like her fa and idan baka tayani bullying nata ba bai ka mata kana hanawa ba cos dazun chan naso ka barta ta hawo saman nan na cillota kowa ya huta,i just hate her so ka daina kara mun tsanarta,
Cos I hate duke wat a girl da ke around you, that's how much I love you,

Rana ta farko da ya fara jin haushin widad kenan,
Cire hannunta yayi daga wuyansa ,yace stop it widad last i remember you are my ex"so stop acting kamar munada relationship ne tsakaninmu we are just friends and na fada miki im young for commitments,I mean we are young ,gobe nake da 16  and you're just 15 so please.

Juyawa yayi ya barta a gurin ranta bace,
Ita rayuwarta a turai tayita and she's exposed to relationship so bata ga wani aibun karancin shekarunsu ba cos tun tana da 10 years tasan mene boyfriend and best friend dinta dake kasar da suka baro already tayi losing virginity dinta to boyfriend dinta at 14 so menene aibun abun ,
already tasan desires cos she's exposed to porn videos tunda waya tun bata san mecece ba take rikewa so mene da adult ya sani bata sani ba da azad zaina mata haka?
Kwafa tayi ta bar gurin itama tana kar a sawa a ranta sai tayi winning over him.

Washe gari Saturday ,
Decorating na garden area da taga anayi ne ya tunasar da ita wai za'ayi birthday din azad ne ,
Tana zaune a daki tana duba assignment din da aka basu ihsan ta shigo tace mata hajiya babba na kiranta,
Babu musu ta aje littafin ta tashi dan zuwa amsa kiran hajiya babba,
A zaune ta tarar da binyamin a falon ,gefe guda kuma hajiya babba ke zaune ,
Da sallamarta ta karasa zama tayi gefen hajiya babba ta gaisheta sannan ta maida kallanta kansa tace "yaya bilya ina wuni"
Irin baiyyi expecting abunda tace daga bakinta ba haka ya juya,
Ihsan ne dake bayanta ta kwashe da dariya sakamakon kasa rike dariyar da tayi,
Cikin fushi ya taso yayo kanta yana mai fadin yau sai ya karyata ,
Bayan hajiya babba ta shige tana mai fadin da Allah kayi hakuri,
Tashi hajiya tayi ta rikesa tace"
Yo meme a bin fushi a gaisuwa"

"Amma dai hajiya kema kina jin gaisuwarta kinsan da raini ko,
Kina fa ji yarda take bata mun suna wai bilya hajiya can you imagine ?
Sannan ni ba yayanta bane kar ta sake kirana yaya talk less of bilya,Allah hajiya zan zaneta gidannan,
Ya na kai aya ya fice a dakin yana mai jin haushin alakar da hajiya ta kulla da deenah.

Around 4 suna zaune  a daki ita da maminta dake dan fama da ciwan kai mama kaltu ta shigo "
Har yanzu kanne zainaba ,
Kada mata kai tayi alamun eh"

"To Allah ya Karo Sauki,
Ke deenah taso ko tayani saving drinks a gun partyn chan tunda ita mamin naki bata jin dadi cos ita hajiya tace tayi aikin,
Saurin mikewa mami tayi tace "ai zan iya bari na je sai muyi din,
Rike hannunta deenah tayi tace "a'a mami menene amfanina ,nasan mai kike yimawa wai ko dan akwai yan makarantar mu?
Wallahi mami ni babu komai ,menene ma abun boyewa?
Koman daren dadewa zasu sani so kawai kisa a ya makarantan mu sunzo gurin aikina,
Murmushi mami ta mata tace Allah yayi albarka"
Da haka ta bi mama kaltu dan fara serving yan makarantarsu kuma matsalar rayuwarta,
Tasan its not going to be funny but nevertheless she's doing it and zata bawa dukkan wanda ya bata kashi ai a wajene ba makaranta ba.

Not edited.

Chu chu jay✍🏽

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top