chapter 40&epilogue
KALUBALENAH
Na.
CHUCHUJAY
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
40&
Epilogue
Gagarumun taro ne aka hada ,mutane dayawa na mamakin wannan al'amari wanda grandpa kace musu Anyi daurin auren ne in a low key yanzu aka hada taron da baby shower,abunka da masu kuɗi ji kake Shiru ba'a magana,
Bayan an gama gagarumun shagalin wanda DEENAH ta samu gifts masu yawa ne kowa ya watse ,
Sashe aunty Da ta sauka take still,duk yarda binyamin yaso ya ganta aunty taki barinsa ,zaune take bayan ta idar da sallah tana lazimi,
Tana jin inuwar mutum akanta Tayi murmushi ita kadai dan tasan shine ba kowa ba,
Ba tare da ta juya ba tace"baby bansan damuwanka ba,
Kanin babyne"
Muryar da ta dade bata saurara ba ta daki kunneta,
Da mamaki ta juyo tace "azad ?
Zama yayi a baking gadon yace"it seems you are not expecting me .
Da fara'arta tace yaushe ka dawo?
And azad you just cut contact how could you,
Hannayensa ya hade nervously yana wasa dasu yace "well guess it was for the better"
I mean Look what i came back to ,
Why didn't you tell me that you guys got married?
Yes im desperate but not as that desperate da zan mistaking matar aure da ba matar aure ba,
Deenah i loved you and a da nayi tunanin babu wanda ya isa ya kwace mun ke and sai ma aureki ,but mom talked to me and ta nuna mun idan ke tawace zan samu,idan kuma ba tawa bace ba babu yarda za'ayi na sameki so tace na dage da addua and i did just exactly,its not like im not hurt ,im beyond hurt but i will adjust and learn how to leave without you,ina taya ki murna and trust me i will always be the best friend you know ,i will always stands by you and insha Allahu bazan kara baki damar da zakiyi kuka dani ba.
Wani irin farin cikin taji ya ziyarceta ta yarda komai na rayuwarta ya ke kan track,taji dadin yarda azad ya zama matured a yanzun.
Bayan kwana biyu da taron suka koma gida dan mimi tace sai deenah ta haihu tukunna zata tare gidan binyamin wanda aka tamfatsa masa acikin mansion din nasu,
Ba haka binyamin yaso ba amma dole ya rike kansa tunda mimi ta basa damar ya dinga zuwa yana ganinta amma su zauna inda kowa zai gansu ,
Babu yarda zaiyyi illa ya amince atleast da babu gwara ba dadi.
**
Tana zaune tana taya farouk assignment taji sallamar sabs daga sama kamar a mafarki,
Da gudunta ta Tashi da Ganin sabs,Mami ce dake gefe tace"Allah ya kyauta ban tunanin akwai ranar da zaki girma sannan ki ringa tunawa ba ke kadai bace,
Bata gama jin zancen Mami ba ta dane sabs wadda taki dariya,
Dan gyaran murya widad Tayi wadda sai a lokacin deenah ta kula da ita,
Awkwardly widad ta karaso ciki bakinta da Sallama inda Mami ta amsa mata da fara'a.
Big Coz ?
Farouk ya kwala kira a lokacin daya fito falon yaga widad ,
Da gudu ya karasa ya daneta yana Mai fadin,
I miss you alot,
Rungumesa tayi tana mai kissing nasa a goshi tace "i miss you too baby,where is mimi ?
Mimi na daki ,big coz" meet my sister Deenah ,
Karasawa yayi ga deenah ya rike hannunta yace"sis meet my big coz danake baki labari muna v game,
Murmushi deenah ta mata tace "hey widad ya kike.
Dan kasa da idanu widdy Tayi tace im good you?
Im okay"ta bata amsa kai tsaya kana ta koma kan sabs tace girl lets go to my room akwai gist.
Babu musu sabs tabi deenah inda suka bar widdy tsaye,
Farouk ne ya ja hannunta yace muje mimi na daki,
Koda suka isa kofar dakin mimi knocking sukayi tace su shigo,
Babu musu widdy ta shiga inda farouk ya juya yana ya tafi ,da dan dari dari widdy ta shiga ganin yarda mimi ta sauya fuska lokaci guda,
Zama tayi gefanta tace "mimi ina wuni?
Lapia"ta Bata amsa Kai tsaye.
Matsawa kusa da ita tayi tace "mimi Im sorry wallahi bansan deenah yarinyanki bane ,da nasa sani i seriously wont attack her ,i was suffering from depression in which a lokacin nake tunanin idan na huce kan wani zanji sassauci.
Kallanta mimi Tayi tace "so da kinsan DEENAH yata ce da bakiyi duk abunda kikayi ba still widdy that doesn't justify your actions,what you did was wrong sannan baki da right din da zaki ma wani haka, not DEENAH not anyone,
Kin zaba Rayuwar banza had it been that boy ukasha wasn't sent to prison lokacin da aka kamaku akan drugs kilan inajin da kinfi haka lalacewa , i mean how can you stoop so low?
Kuka widad ta Fara tana tuna lokacin da daddyn ta ya kamata da drugs din da ukasha ya bata ta siyar masa ga frnds dinta,
Rike hannun mimi Tayi tace "but mimi I've repented na tuba and Allah ma muna masa laipi ya yafe mana,wallahi nayi mending ways dina ask sabreena,
Kallanta mimi Tayi da tausayi kana tace "okay share hawayenki and all you have to do is mending the broken already not started relationship with your sister,so go ,nasan deenah she have a good heart and her mother installed good values in her ,nasan she will forgive you,
Kallan mimi Tayi tace "mimi kin yafe mun kenan"
Na yafe maki yarinyana and I'm sure daddy ma yanzu ya daina fushi dake ,we will have time da zamuje masa dukkan mu,
Da murnarta ta rungume mimi kana ta tashi ta nufi dakin DEENAH.
Tunda deenah da sabs suka shiga daki sabs ke shan magani duk da kuwa bakin da deenah ke bata,
Cike da takaici sabs tace Ai wallahi deenah kin bani mamaki ,
Hakuri ta dinga bata akan boye matan da Tayi wanda suna cikin haka ne widdy Tayi knocking,
Shigo deenah ta fada tana Mai kallan Kofan,
Nervously widad ta shigo tazo dai dai gadon da suke zaune tace "may i?
Sure deenah ta bata amsa tana mai mata dan karamun murmushi,
Zama widad Tayi tana fidgeting hannunta kana tace "look deenah Im not here to beat around the bush,
Nasani i have been a bitch to you ,na maki abubuwa da mutum bai kamata yayi ma dan uwansa mutum ba and it was all because of my mental health ,nasan babu amount na hakurin da zan baki da zai dauke duk wani abu wanda na miki ba amma still nasan ke mai hali ce mai kyau sannan nasan zaki iya yafe mun, so im here ,Dan Allah deenah kiyu hakuri,
I've regretted all i did,i was spoilt and foolish shi yasa and much more i was jealous of you amma yanzu im here asking you to forgive me,
I lost alot wanda Nasan its karma"first my virginity and secondly my health i guess idan kika yafe mun komai zai ita zuwa mun da sauki.
Shiru deenah Tayi tana kallanta ga kuma yarda ta marairaice idanu,
Batayi aune ba taji deenah ta jawota jikinta ta rungume ,kuka widad ta fashe dashi cos ta kara yarda deenah bada big heart,
Shafa bayanta deenah tafara kana tace"this should be the last time da zamuyi maganan abunda ya shafi past dinmu,
We should look at the future and just know that ban taba rike ki ba ko kadan,
So meet your cousin sister DEENAH OTHMAN ALI,
Murmushi widad Tayi ta sake rungume deenah, sabs ma dake faman kwalla Ta fada jikinsu ta rungumesu baki daya .
Kamar yarda mimi tace haka akayi din,
Rana ta musamman suka ware suje gidan daddy wanda yazama baban reunion da kuma farin cikin mai daurewa,
Sau da dama idan deenah ta zauna tana tunanin abubuawan da suka faru da ita sai ta sa ranta Patience is indeed a virtue cos a yanzu tana ganin ribar hakuri musamman yarda kowa ke nan nan da ita abun gwanin sha'awa.
9 MONTHS LATER.
Kuka sosai 3 months old baby take aka gado kamar ranta za fita ,
Da gudu Mami ta shigo dakin tana Mai kwalama deenah kira,
Fitowa deenah Tayi daga bayi tana Mai tabe fuska tace"ni wallahi mami bansan menene damuwan yarinyar nan ba yar karama da ita tabi ta sani gaba kamar ita kadai aka fara haifa a duniya,
Dame take so naji,
Daukan babyn Mami Tayi tana ririgawa tana Mai fadin ishiru takwarar Mami shuuu"
Dakuwa ta mika ma deenah tace "ungon nan ke kinsan irin abunda kikayi kina Yarinya maza kuma kiyi ki shirya binyamin na falo yana jiranki wanda Nasan kina sane,
Fita Mami Tayi da babyn a hannunta tana Mai mata wasa ,
Dan murmushi deenah Tayi a fili tace "oh Ni deenah wai nice da ya ta kaina ko ni yaushe aka haifeni.
A lokacin da deenah zata haihu bakaramun wahala tasha ba dan tama gama cire rai da zata rayu,
Labor ne tayi mai azaba wanda kamar tare sukayi dan tana kuka yana yi wiwi kamar karamun yaro batare da ya damu da wanenen ke kallansa ba saboda a lokacin bai ganin komai da kowa face deenatunsa da kuma halin da take ciki,
Sosai jikin ammi yayi sanyi Ganin kukan da binyamin yakeyi kamar zafin da deenah ke ji a jikinsa yake.
Cikin ikon Allah ta haifa diyarta santaleliya mace wadda ammi naji ta jinjina tana tunanin tabbas akwai sauran kwananta shiyasa akayi auren ,da ba haka ba da rabon diya mace yarda yake da karfi yayi ajalinta,
Ita diya mace muddin zatazo duniya to sai tazo ko a gaban rai ko a bayan rai saboda irin zafin rabonta wanda da ace basuyi aurenba kilan a sameta a waje.
Ranar suna ba karamun gagarumun taro akayi ba duba da itace jikar kowane bangare na farko,
Hatta mutanen kan tudu ba a barsu a bayaba Dan kabiru haka ya rakitosu a cewarsa yayi amfani da wannan damar ya nemi yafiyarsu tunda yaga basu da alamar zuwa garin wanda baiga laipinsu ba,
Hakanan ta ringa neman yafiyarsa inda sukace su sun yafe masu sannan suna nan zasu sa rana suzo,
Yarinya taci suna Zainab sunan Mami kenan sannan ana kiranta da Sultana ,
A lokacin da jama'ar kan tudu zasu koma Mimi ta nemi alfarmar a bata rabiatu wadda ta kula zamanta a wannan gidan bashida amfani dan irin reputation dinsu ba kowa bane za yarda ya nemi aure gurinsu ba,babu musu kabiru yace ta dauka dan shima yana ma rabin kwadayin rayuwa mai kyau,
Bangaren salima kuwa kamar ta mutu Ganin dalaur da deenah ke ciki wadda ta dade tana ma kanta kwadayi dan haka ta dire girmanta ta ringa shigewa azad wanda shikuma hankalinsa gaba daya yakar kata ka rabiatu ne.
********
A babban kayataccen falonsu suke tana ta kalle kalle ,
Zagayowa yayi Ya rungumeta tsam yaki sakinta ,
Itama bata hanashin ba dan tabbas gangar jikinta Tayi kewar Tashi,
A dai dai saitin kunenta Ya rada mata "i really miss you deenah like seriously kun wahalar dani,
Murmushi Tayi tace to ai yanzu ga karshen wahalar tunda gani a jikinka sun baka Ni kayi duk yarda zakayi dani,
Juyota yayi Kamar wanda ya dade Bai ci abinci ba ya kama lips dinta .
A hankali ta zame dankwalinta yayi kasa inda gradually yafara undressing nata ,
Ganin abun bazai kaisu bane yasa chak ya daga ta yayi hanyar bedroom da ita ,
A hankali tace masa sultana fa?
Yar Dariya yasa yace tana kwace daii tana bacci so Karkiyi tunanin mun wayau shiyasa na aje cradle dinta a chan,yanzu dai dani zaki fara ji cos yunwa nake ji sosai,
Kwantar Da kanta Tayi a jikinsa inda yasa hannunsa daya ya tura kofara ya shiga ya kullo,"
Nima Chuchu dake faman bibiyarsu na fito a falon na basu privacy dinsu haka nan na baro sultana baiwar Allah tanata bacci.
Epilogue .
5 years later.
A cikin shekara biyar abubuwa sun faru da dama wanda cikinsu ya kushi deenah da ta kamalla karatunta na accountancy a germany wanda suka koma saboda tsarin aikin binyamin,
In between tayi ma sultana kani wanda yake da shekara daya a yanzun.
A cikin shekarun akayi auren ihsan da ammar wanda kamar wasa ashe soyayya suke a boye,
Tare iyayen suka hadashi Da aina da saida aka kai bango ta kawo miji.
Anyi fixing auren sabs da widad wanda za'ayi within month and kowannensu ya zama doctor kana zumincin dake tsakaninsu kamar babu wani abu baya.
Azad ya nuna soyayyarsa ga rabiatu wanda yayi ma deenah dadi sosai ,a Yanzu tana kan karatu ne inda shima yake kara gina career dinsa,
Mami Da Mimi suna zaune gida daya da farouk wanda a yanzu yake da shekara goma sannan sabon da yayi rabia kamar Yar uwarsa musamman da ya zama adda tayi aure bata gidan,
Ko wannensu yana cikin rayuwa ta aminci and they live happily ever after.
ALHAMDULILAH.
Anan ma Aje alkalamina dan hutawa,
Wannan litaffin Baki dayansa na Sadaukar dashi ga maryam SHEHU gana da dukkan wani masoyin KALUBALENAH,
Inafata kun ilimantu ,kun kuma nishadatu,
Kuskure dake ciki Allah yafe,
Na aje alkalami amma ban tafi ba,
Ina nan zuwar muku da sabon Takun na ABLA ADNAN
Wanda zai zo maku nan kusa amma na kudine sannan ina fatan zaku nuna soyayyarku kamar yarda kuke nunawa a kullum,
Taku har abada.
CHUCHUJAY.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top