chapter 38&39

KALUBALENAH.

NA
CHUCHUJAY✍🏽

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

38&39.

Bayan dawowarsu daga gidan marna aka sake zama inda iyayen suka bukaci Deenah da Biyamin su zo,

Tunda tazo bata bari sun haɗa ido ba,
Bayan sun zazzauna ne daddy ya kalli Deenah yace "Gdota ina san na tambayeki,
A lokacin da kika auri binyamin ina fata ba dole yayi maki ba,

Kasa tayi da kanta tace,ba dole yayi mun ba Daddy da amincewa ta,

Alhamdulilah".

To Yanzu kina san shi kenan zaki zauna dashi ko kuma a raba auren,

Shiru tayi na wani lokaci wanda hakan yasa zuciyar binyamin tsinkewa dan tsoransa ɗaya tace a raba aurensu ,yana jin zai mutu ne,

Dago idanunta tayi ta sauke cikin nasa ,wani marairaice mata yayi ,
Dauke idanunta tayi tace "daddy ina san shi ,

Alhamdulilah suka haɗa Baki wajen faɗa.

Hajjo ce tace to Yanzu dai kamata yayi azo Ayi shagalin biki a hade da baby shower sannan kuzo ku danne kirjina dan dama na daɗe da sanin munafukar yarinyar nan zata mun haka.

Dariya suka Saka Baki ɗaya,
Bayan sun sallameta ne ya Tashi zai bita Abbansa yace "maza zauna ai bamu gama magana da kai ba.

Koda ya fito already Yaji sun tafi ita da miminta daga Bakin hajiya fattu dan mimi gunta ta sauka.
Sanin ko ya kirata bazata dauka bane yasa ya shiga sashensu dan dauko key ɗin motansa ya bita dan yau ko me za'ayi sai yayi magana da ita dan yaga alamun tana san haukatashi ne.

Yana shiga yaga ammi zaune wadda tayi zurfi cikin tunani,sanin zata iya zuwa bata musu daɗi bane yasa ya wuce ta ya shiga ɗakin sa ya dauko car key ɗinsa,
Yazo fita kenan muryarta ta katsesa inda take faɗin"
Binyamin ni bani da matsala da DEENAH da talaucinta nake da matsala ,amma yanzu inajin zuciyata zata sauya saboda naga ita ɗin irin masu arzikine ,kakanta fa Har net worth gare shi,mahaifiyarta kuwa a cikin matan manya ma ba'a gasa da ita ,kai a gunta na fara ganin latest channel xx bag ,a lokacin ni saida na yakice na iya siya wadda bata kaita tsada ba,Dan haka ni bani da matsala a Yanzu.

Rintse idanunsa yayi dan Ya fahimci babu abunda zai faɗa ma ammi taji,
Dawowa yayi Ya zauna yace" ammina da mai kuɗi da talaka duk na Allah ne,kinga sai kiga kai da kake da tarin dukiya ka shiga wuta wanda yake talakan futik ma kigansa a gidan Aljanna mafi girma ,ammi Allah fa badan baya san bayinsa bane yasa yayi wasu masu arziki wasu marashi,
Wani arzikinsa silar halakarsa ne ma wani kuma talaucinsa ne silar kubutarsa,

Ammi dukkanmu mutuwa zamuyi ,sannan cikin kasa za'a buɗe a samu ,daga mu sai wannan farin kyallen ,babu kuɗi ,babu gida,babu mota,babu gado,
Ammi imaninka ne kawai da aikinka zai kwaceka dan Allah ammi ki daina irin wannan halayyar .

Shiru tayi batace komai ba dan tasan koma Mai zatace ba fahimtar ta zai ba.

Na tafi ammi.

Sai ka dawo "shine abunda Kawai tace masa,

Kasan cewar a lokacin da zasuje gwagwalada su sukaje gidan daddy yasa yasan gidan,
Koda Isar sa gidan a waje yayi parking motansa,
Ya dade a waje yana Tunanin shiga ,

Brother in law?

Juyawa yayi jin muryar farouk a gefensa ,
Takowa farouk yayi da fara'arsa yace brother in law mai kake yi anan?
Ba shiga ciki zakayi Ba?

Durkusawa yayi dai dai tsayinsa yace"big boy how are you ?

Im fine brother in law.

That's cool big man
Sistern ka fa tana gida?

Dan sosa gefan Baki farouk yayi yace well"a lokacin da farouuukuuu ya fita tana girki ne to ban sani ba ko tana gida,i dont even think tafita cos big sis is a home girl,zo muje ciki.

A tare suka shiga ciki ,mamaki Biyamin yayi daya ga sun bi back yard,
Bai dai ce mata komai ba yabi bayan farouuuukuu dan yaran doesn't fail to amaze him ,he likes him.

Kofar kitchen ya buɗe ta baya ya shiga ,tsayawa binyamin yayi,
Juyowa farouk yayi yayi masa alamu da hannu kamar irin barayin nan sunzo gida sata basu san akama su,

Tsaye yayi yana kallansa da mamaki da kuma san yin dariya,

Hannunsa farouk ya kamo yace "brother trust farouuukuuu you gotta thank me later,
Ka biyoni Kawai.

Babu musu binyamin yafara bin mysterious farouk,
Wani corridor yaga sun shiga,

Farouk where are you?
Muryar Adda ta karaɗe,

Jawo binyamin yayi suka laɓe bayan labule har adda ta wuce bata gansu ba ,
Tana wucewa ya fito da sanda yayi masa alamu da hannu akan ya biyosa,

Babu musu binyamin ya bisa kamar jela ,

Kofar daki suka tsaya,
Hannu farouuk yasa ya bude handle din ya hankada binyamin yana mai fadin take care partner,you're safe here,

Kamar An kama barawo haka yayi a lokacin da suka haɗa idanu da ita ,
Buɗe baki tayi zata saka ihu Sakamakon towel ɗinta daya kunce amma kafun ta kai ga hakan yayi wani super ya rufe mata baki yakaita bango,

Zazzare idanu tafara idanunta Cikin nashi,
Kasa dauke idanunta tayi inda suka zubama junan su idanu ,

Jin Ana kwala mata kira daga waje ne yasa Tayi saurin buɗe wardrobe ɗinta na kasa ta tura shi ta mayar kana da gudu ta dauki towel ɗinta ,tana ida daurawa Mami na shigowa,

Kallanta Mami tayi tace Hala sai Yanzu kike fitowa a wankan.

A duburburce tace "um 'a'a.

Dago haɓarta Mami Tayi tace "lapiarki kuwa?

Kalau Mami "Mai kika gani .
Kalau nake Yanzu zan fito Shiryawa Kawai nake karasawa ,

To sai kin gama bari naje dama miminkice ta Kawo kayan da zaki saka na taron da za'ayi wani satin shine nace bari nazo nakira ki ki gwada,

Zabura tayi sakamakon kafarta daya taɓa ,

Juyowa mami da ke shirin fita tayi tace "lapia?

Cockroach ne mami ya wuce ta ƙafata,
Dan kallanta Mami Tayi kana ta ce Allah kyauta maki wannan yawan tsoran naki na tsiya ,

Mami na fita ta karasa da saurinta tasaka key,kafun ta cire taji hannunsa a ƙugunta,
Hannu tasa ta bambare Hannunsa ta taka gun dressing mirror,
Tsayawa yayi a bakin kofar Ya harɗe kafaffunsa yana kallanta ,
Gaba ɗaya ta chanza tayi wani irin kyau ,ga hips ɗinta da suka kara buɗewa ,ga boobs ɗinta da sukayi wani fum fum,

Daure fuska tayi ta Fara shafa Mai ajikinta,ganin ya kura mata idanu ne yasa tace "shin mai ya shigo da kai ɗakina dan ga dukkan alamu ta barauniyar hanya ka shigo.

Ɗan murmushi yayi jin abunda tace ,karasawa yayi a hankali gareta yace"barawone ni wanda ya shigo ta barauniyar hanya zai sace ki,
Juyota yayi ya kama hannayenta Ya matseta jikinsa har sai da Tayi gasping,

Kafun tace wani abu ya kama lips ɗinta da take kokarin buɗewa Tayi magana,
Butts ɗinta da suka kara girma ya kama wanda bata san lokacin da ta ɗane jikinsa ba Tayi crossing kafafunta a waist ɗinsa ,
She really miss this man,
Sai a lokacin take dana sanin words din data faɗa masa a waya,

Kan gadonta Ya dora ta ya kwantar yana Mai cigaba da kissing ɗinta hungrily inda take mayar masa yarda yake bata,

Hannu yasa zai cire towel ɗin dake jikinta ,da sauri ta rike datasan inda abun zai kaisu,
Kallan cikin idanunta yayi a lokacin da ta rike hannun nasa ,kaɗa masa Kai Tayi alamun A'a,
Narai Narai yayi mata da idanu wanda take Ji kamar tayi falling masa amma tunawa da yanyin situation ɗin da suke Dashi ga kuma inda suke yasa ta turesa gefe ta tashi ta zauna tana mai gyata towel ɗinta kana tamike ta nufi kayanta da ta aje akan bed side ta fara sawa tana mai kallansa yarda ya kulle idanunsa tsam,
Ka zo kabi ta inda ka shigo ka tafi kan Mami ko mimi wani ya zo ya kamaka,

Tashi yayi zaune yana Mai kallanta yace "shiyasa dama ai kika sama kofar key gudun kar a kamani ɗin,
And it was all thanks to partner.

Partner?
Wane haka?

Yar karamar dariya yayi da ya tuna action din farouuuk,

Tasowa yayi yazo inda take yace "nasan kinyi missing ɗina kamar yarda Nayi naki,
Im sorry Dee i desperately wanted to call you amma babu wayan da zanyi kira dashi,na wahala sosai dan ni bama prison din yaban wahala ba rashin kine da kuma tunaninki,
And this pregnancy is the most amazing news I've ever received so far,
Hannun sa ya kai kan cikin ta yace i cant wait to feel this baby .

Kwallace ta cika idanunta ,hannunta tasa ta kamo haɓansa tace"you look pale,faɗawa jikinsa tayi ta rungumesa tace "i miss you so very very much,im sorry because i thought you abandoned me,im sorry i have doubts in you nakasa dauka ne, i was insecure da najika Shiru yasa nayi tunanin ko ka manta dani ne ,

Kara rungumeta yayi yana mai kissing kanta yace"idan kinga na rabu dake deenah sai dai in na mutu ne ko kuma ke kin gujeni amma ni bazan taba gudarki ba namaki alkwari.

Nima na maka alkwari "ta faɗa cikin Kuka,
Raba jikinsa yayi da nata ya Fara goge mata hawayenta yace"okay stop crying da tuni mun gana da baby na amma kika hanani,

Fahimtar abunda yake nufine yasa ta juya tana dariya tana faɗin "no sex before marriage.

Kafun wani abu sukaji ana murda handle ɗin ɗakin,jin kofar a kule yasa mai murdawar yayi magana yakira sunanta "adda?
Tafada a hankali.

Deenah mami tace kiyi sauri,
Gyaran murya Tayi alamun tana sallah wanda hakan yaza adda tafiya,

Oya get going ".

Kamar na gudu dake.

Dan murmushi tayi tace keep dreaming baby oya wait na bude naga idan ba kowa kofar data kawoka ta maida ka,
Tayi gaba Dan fita ya jawota Ya daga riganta yasa hannunsa dai dai cikinta yace "let me feel it.

Kyalesa tayi tana Mai kallan yarda ya kafa kunnesa a kan cikin nata kamar yana jin wani abu,

Tashi yayi yace bari nazo na tafi badan inaso ba and yes please idan na kiraki ki dauka .

Tun ranar Bai sake samun damar haduwa da ita ba sai a ranar baby shower dinsu wanda za'ayi a gidan grandpa,

Sashen auntynsa suka sauka wanda  tunda suka zo take nan nan da deenah cos ita a kallo daya taji soyayyarta ta ratsata.

CHUCHUJAY

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top