chapter 30
KALUBALENAH.
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
30.
Kuka aina take wiwi a gaban ammi tana jero mata karya da gaskiya kan abunda ya faru,
Ran ammi yayi mutukar bacci mutuka,
Yana ina ?
Ta tambaya.
Wallahi ammi ni bansan ina suka tafi ba Ya dai jata sun fita shida ita amma kamar a agidan suka fita,
Zama ammi tayi tana Mai kokarin sassauta fushinta tace "kalli nan aina,
Ki kwantar da hankalinki ,binyamin dai ina ɗanane ?to kisa ranki cikin ruwa Mai sanyi dan kuwa kamar ya zama nakine har abada,
Ki kwantar da hankalinki,sannan kinga wannan jemammiyar mai aikin?
To muddin kina San shawo kansa ki fita harkarta ,
To wacece ita ɗin ammi da za'ace Sai dai na fita harkarta .
Yar dariya ihsan wadda tunda suka fara maganarsu batace Wani abu ba Sanin bashida amfani Tayi tace"yarinyar da yake mutuƙarso mana.
So?
So fa kikace ihsan".
Yar aikicefa kuma talaka ,sannan a da nidai nasan babu abunda ya tsana sama da talaka ,tafaɗa da mamaki.
Da kikace ,amma yanzu kuwa deenah ta sake komai ,so ina tunani gwanda kisama ranki salama dan wallahi ƙwace brother a Hannun deenah sai kin shirya,
Tafaɗa tana Mai san sake harzukata Dan ita ba karamun haushi aina ke bata ba.
Aikuwa wallahi bazai taba iyuwa ba.
Ai yama iyu saidai a tara na gaba "ihsan ta bata amsa tana mai san sake harzukata.
Zaki tashi ne a gurinnan ko Sai na miki rashin mutunci ,sakariya wadda bata san ya kamata ba,
Ammi ta faɗa cikin ƙaraji .
Tashii ihsan Tayi jejely bata kuma cewa komai ba illa Murmushin da tasa bayan ta juya aranta tana cewa koma dai menene nasa i triggered her sannan deenah bazata taba fita a ranta ba.
Haka ammi Tayi ta lallashin aina kafun ta Samu ta tafi gida kana ta shiga neman layin binyamin,
Yana rike da hannunta a guest room ɗin da kullum Sai an gyara ,idanunsa yasa cikin nata bai magana ba haka zalika itama sai bata ce masa komai ba ta zuba masa nata idanun tana tunanin wai ita ya kare gaban aina,
Ina sanki .
Yafaɗa still idanunsa cikin nata kamar yana laluben Wani abu.
Nima haka ,tabashi amsa wadda bama tasan ta bashi Ba,
Kema mey?
Ina sanka hayateena" Tafaɗa boldly.
Jawota yayi ya haɗa ta da jikinsa Ya rungumeta ta ƙam yana Mai jinsa a gidan da babu inda ya fisa sallama da kwanciyar hankali,
Ya jikinki ina fatan yanzu babu zafi Ko ?saboda ina san muje second round ne wanda nasan idan aka jeshi da kanki zaki fara nemana nazo.
Raba jikinta Tayi da nasa ta juya zata tafi,
Dariya yasa ya kamota yace oh sorry Dee mana .
Yauwa inaso dama muyi magana,
Kinga idan zakije uni zaku zauna campus nefa tho its your choice,
But Dee ni gani nake gwanda ki xauna chan at least we will have our space mai kikaga?
Is that a good idea and kasan mami fa bazata yarda ba,
Kissing forehead ɗinta yayi yace "yardar ki kawai nake nema ta mami karki wani damu tabbas nasan zata yarda ,and after kinfara makaranta ni kuma i will announce our marriage and trust me babu Mai questioning musamman idan nasa hajja da grandpa a ciki, yanzun ma akwai dalilin da yasa nayi shiru,
Allah ya taimaka cos to be frank wannan hide and seek din bazan iya dadewa ina playing nasa ba and bana jin daɗin idan inayima Mami karya"tafaɗa tana Mai dan sassauta fuska.
Assuring nata Ya kuma yi da komai zai zama dai dai and suma zasuyi rayuwa ta aure kamar kowa da kowa ..
***
...Rayuwa suka gudanar wa tsakaninsu cikin soyayya da kwanciyar hankali har ya zamana suna ma mantawa da babu wanda yasan da maganan aurensu,
A boye deenah kan haɗu da binyamin ba tare da Sanin Mami ba ,duk yarda mami zata fara zargin wani abu sun katangeta sun rufe,
Bayan wasu watanni kamar yarda binyamin yama deenah suggesting haka kuwan akayi ,lokacin fara zuwa makarantansu ta tattara da komawa campus wanda hajja tasa baki akan cewa deenah zatafi maida hankalinta Tayi karatunta babu wani distraction na aikin gidan sannan ga kuma nisa da university din yake dashi,
Da kyar Mami ta yarda da hakan dan ko kusa Ko alama bata san rabuwa da deenah ko nan da chan duk datasan watarana zasu rabu ne ,amma a wannan situation ɗin ana magana ne akan yarta zataje Tayi zaman kanta,
A yarda hajja Tayita mata bayanin kula da tsaron da ke makarantar ne yadan bata kwarin gwiwa Dan ita kanta bazataso ace ta tauye deenah ta Wani gurin Ba,
Nasiha sosai Mami tayiwa deena akan ta kula tunda yanzu zatayi nesa da ita,har sai da ta sa deenah kwalla.
Azad kamar yarda yace zai bata space kuwa makaranta aka sama masa shida abubakar a Russia,
Haka zalika sabs da widdy wadda mahaifinta daga baya ya yanke shawarar gwanda ta bar kasar tunda gaba daya yanzu da akwai abunda ke distracting nata a nigeria wanda basu Sani ba ukasha ne wanda Ya sata gaban, dan har ta kai ta kawo duk tsaurin rashin kunyar WIDAD tana tsoransa.
An Samu karin ma'aikata a gidan dan haka aikin mami da mama kaltu sai yazama kulawa da waɗannan masu aikin suna nuna masu hanya .
..........so dee how do you like this little apartment?
Kallan apartment din dake dauke da dakuna biyu Sai madaidaicin falo da kitchen tayi,
Kana ta Dan zagaya balcony ɗin tace nan zai dadin karatu,
ɗanesa tayi gaba ɗayanta ta zagaye kafafunta a kugunsa inda shikuma Ya tarbo butts ɗinta yana Murmushi,
Lakace masa hanci tayi tace " you know you're are smart right?
Not as smarter as you baby..
Kissing nose tip ɗinsa tayi tace so wannan ne hostel ɗin haa?
You're a naughty boy so ka kama mun gida to have your ways.
To have our way dai?
And last abunda zanyi shine na bar matana ta zauna a hostel ,so ba gwanda nan ba inda zakiyi karatu kuma ki samu lada ,babu wanda zai san ba hostel kike ba after all no one knows you around here sannan kafun kije gida wata sabuwar tafiyane so chill and love your man,.
Duka ta Kai masa a kirji cos ta fahimci mai yake nufi,
A yanzu da aurenta da binyamin bazata irga adadin s*x din da ya shiga tsakaninsu ba but abunda ta sani dayane wanda shine she can't get enough of him and she's addicted of having it with him kamar yarda shima yazama addicted.
But kasan me?
Shiru tayi sakamakon lips ɗinta da yayi capturing into a hot kiss which told her that no buts.
Responding masa tafara cos Yea she missed him.
I want you "yafada in between.
I want you too tabasa amsa.
Kan babbar cushion ya kwantar da ita yace well let have it here baby cos we gonna s*x this place up and downs.
**********
Rayuwar makarantar ba karamun daɗi take mataba ,
Binyamin ne yagama mata komai da take bukata ,
Kwata kwata Taki yarda ta saki jiki da kowa saboda bata shirya yin kawayeba, bama su taje yi makarantar ba,
Sau da dama idan tana tuna abubuwan da suka faru da ita a orchid high sai dai kawai Tayi mirmushi saboda tasan babu ma yarda za'ayi abu makamancin wannan ya sake faruwa da ita ,wadanda akayi hakan ma dominsu duk basu kasar,
Su benaxir kuwa bama ta sake jin ta kansu ba cos dama ita batasu take ba saboda a yanzu dai bata san toxic mutane a rayuwarta ,
Rayuwa take so Tayi sabuwa da mijinta wadda take very healthy.
Kamar kullum ta Gama lecture ta fito Dan zuwa inda tasan binyamin yana jiranta su tafi gida,
Hankalinta nakan wayanta sabida sexy text message din da yake ta faman tura mata akai akai wanda suke sata blushing,
She really cant get enough of binyamin,Sansa wani dashi ne da Allah ya dasa mata a cikin zuciyarta sannan bata fatan fitarsa,
Kamar wasa taji tayi gware da mutum,
Bismillah,sannu tafaɗa tana Mai tsugunnawa domin tattare littafan da suka Faɗi sakamakon bige mutum din da Tayi,
Dagowa tayi tana Mai faɗin"im sorry".
Dattijuwar macece Mai kyan gaske wadda kallo daya zaka mata kasan hutu da boko sun zauna mata,
Idanunta dauke da glasses din da professors ke sawa,
With a look zakasan Wata ce a harabar Gurin,
"Im sorry deenah ta kara maimaitawa a karo na biyu,
Karban littafan matar Tayi ta saki wata Fara'a wadda ta bayyana dukkan kyawawan hakoranta.
Raɓawa ta gefenta deenah tayi bayan ta bata littatafan tana Mai Dan zazzare idanu saboda weird Kallan da matar ta bita dashi,na zubar mata littafi ,na bata ,sannan na bata hakuri kome take kalla kuma?
Some humans are weird.
What's your name young lady,
Muryarta mai daɗin sauraro tayi amo a Gurin,
Dan Juyowa deenah tayi da ta fahimci da ita take saboda ita da ita ne kawai a Gurin,
Deenah"
DEENAH OTHMAN is the name.
Da haka deenah ta juya tana mai juya eyeballs nata without caring akan me matar ta tambaya sunanta .
A mota ta samesa kamar yarda tayi expecting,
Budewa tayi ta shiga tana Mai tattaro dukkan yanayinta dake sashi farinci,
Kissing nose tip ɗinsa tayi bayan ta zauna tace "Good afternoon handsome.
Riko hannayenta biyu yayi yace"my afternoon is kind of bad amma ina sa ran dake annan yanzu mood ɗina zai tashi musamman idan mukaje gida kika min wanka kika bani abincin dana fi so sannan ki goyani inajin komai zai dai daita.
Yar Dariya tasa tace come on take me home and stop talking dirty ,im tired..
"Awwn,zanyi kukafa,
Lakuce masa hanci tayi tace naji muje i will do all you asked for.
And yes i just came across wata mata ,mun bige juna littafanta suka fadi,na tayata kwashe wa and she stand there looking at me like a statue sannan kafun nayi wasu steps Masu yawa take tambayana sunana and she was staring ,
Maybe i look like her missing gem or something wasu mutanen sef, sha she's beautiful.
Dariya biyamin yayima sarcasm nata na karshe Yace ,"kin mata kyaune Dee kinsan babu mai kallanki ya dauke ido kai tsaye ,Maybe ko tana da ɗane da taga kun dade amma one thing da bata sani ba and one thing da zan faɗa mata idan na ganta shine my baby is mine and mine alone.
Dariya suka a tare ya ja motar ya bar gurin.
CHUCHUJAY
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top