chapter 29
KALUBALENAH.
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
29.
Shiru tayi tana Kallan Mami dake mata massage a kafarta,
Batajin Dadi Ko Kaɗan a zauciyarta,
Jitake kamar ta faɗa mata gaskiyar al'amarin dake faruwa amma tana kokarin yin haka sai taji duk ta rasa wata kwarin gwiwa da take takama dashi,
"Nasan dai yanzu zakiji sassaucin kafarnan Taki dan man zafin nan yanzu Nasan duk ya shiga ƙashinki"muryar mami ta dawo da ita daga zurfin tunanin da tashiga.
Murmushi tayi tace i love you mamina "
Ina mutukar kaunarki.
Murmushi kawai mamin ta mata tace kwanta ki huta bari naje na kama ma kaltu aiki.
Fita mamin Tayi tabarta zaune,
Gyara zamanta Tayi a hankali cos soreness ɗin dake kasanta yayi mata sauki,
Bakaramar wahala tasha hannun binyamin ba cos duk da yarda yace mata bazata ji zafi ba and he won't hurt her a banza cos Atlas me bayajin pleading din da take masa cos he was lost.
Sai da Ya dawo hankalinsa ne ya kula da aika aikan da yayi ,kuka take ta masa wanda muryarta har ta dashe bama ta fita sosai,
Gaba ɗaya ya gama kidimewa ,
Yama rasa ta inda zai fara,
Toilet ya shiga ya haɗa mata ruwan zafin da zata gasa kanta,
Chak yazo Ya dagata batare da ya biye Dan dukan da take masa akan chest dinsa ba da less karfinta ,
A bathtub ɗin ya tsomata Kai tsaye,rikesa Tayi ƙam sakamakon wani zafi da ya ratsata"wallahi sai na rama"
Tafaɗa tana Mai matsar idanu,.
Dariya yasa jin abunda tace ,
Cikin tub ɗin Ya shiga ya zauna a bayanta kana ya matso da ita jikinsa sosai,
Zabura Tayi zata mike sakamakon jin ta a kan naked member ɗonsa,
Rike kafadunta yayi ya dora wuyansa Kai yace"calm down wiffy ,ba abunda zan sake maki and trust me zakiji dadi idan kika zauna ruwan zafin nan ya ratsa ki sosai,
Hannu yasa yana Mai sake watsa mata ruwan ,rike hannunsa tayi jin hannunsa na kokarin zuwa hq ɗinta,
Yar dariya yayi yace "calm down ba abunda zan maki da gaske,
A haka suka Gama suka tsarkake jikinsu inda Kamar yarda ya faɗa deenah taji daɗin jikinta sosai amma hakan bai hanata limping ba cos he is huge .
Shiri ta fara akan ita gida kawai zataje duk da yarda yaso ta tsaya ta sake cin abinci amma taki tace masa and this will ne the last time we have sex".
Dariya kawai yasa ganin tana ta zuba masa yarinta,
Koda suka isa bakin gate din gidan karfe 9,
ƙin fita tayi tana Mai tunanin Mai ma zata faɗa ma Mami sabida babu abinda zatace ta fidda kanta,
Fahimtar inda ta dosa yayi ya ciro wayarsa ya kira ihsan wadda har ta kwanta yace tazo bakin gate ta samesa and ta fito a boye,
Minti kaɗan ihsan ta fito ,buɗe mota tayi ta baya ta shiga,
Tayi mamakin ganinsu tare amma sai ta kauda mamakin tace Bro Ya?
Yauwa ciki zaku shiga ke da Dee Dan Allah kice ma Mami ke kika daukota daga gun PARTY din chan ta rakaki then motan ki ya lalace maku a hanya shiyasa kukayi dare.
Bata masa musu ba tace to"cos last abunda take san ma binyamin shine musu sannan tasan akan deenah babu wani sauran zance da zai saurara,
Allah ma yasa bata dade da shiga gidan ba and babu wanda ya ganta,
Dan haka tace suje,
Tana kula da yarda deenah ke tafiya wanda ya tabbatar mata da an riga an kashe boss,
Smiling Tayi tana Mai jinjina karfin halin binyamin,she just can't wait Itama ta samu wanda zai mata irin wannan san da baiji baya gani.
Kamar kuwa yarda deenah Tayi expecting ,tana sallama Mami ta hau spark tana Mai Faɗin"gidan ubanwa kikaje ?
Inace guri daya kuka je keda su azad ya akayi yazo nemanki,
Bayyanar ihsan yasa Mami Tayi shiru,
Kamar yarda binyamin ya tsara mata hakan ta tsantsarawa Mami tana Mai karawa da cewa dan Allah mami kiyi hakuri,
Sakin fuska Mami Tayi cos sai a lokacin hankalinta ya kwanta,
Babu komai ihsan Ai nayi tunanin ba lapia ba gashi tun magriba nake gwada kiran wayanta a wayar kaltu amma baya shiga,
Kasa da Kai deenah Tayi cos binyamin ya kashe wayan kar Wani distraction ya zo .
Saida safe ihsan tamusu ta koma.
Kula da dan dingishin da deenah take Mami tayi tace"ke lapia kike ɗingishi,
zama deenah Tayi tace "buge wa nayi Mami a kafata ga kuma dama na fita ina ciwan kafa wanda yake damuna kwana biyu narasa dalili.
Da fuskar damuwa da yarda Mami tace sannu bari na sa maki maganin zafi zakiji dadi,
Haka ta lallafta mata maganin zafi a kafar a tunaninta ciwan kafarne kamar yarda deenah din tace mata.
Haka da safiyar suna karyawa ta fara shafa mata man zafin tana mai mata massage a yarda zai shiga kashinta,
.........Mami na fita ta Tashi ta shiga bayi takunna ruwan zafi a bathtub ta cire kayanta ta shiga Dan ta kara gasa kanta duk da taji saukin zafin sosai,
Ita kaɗai ta tsinci kanta da murmushi lokacin da ta fara tuna abunda ya shiga tsakaninsu ,
Wani irin saban sansa da kaunarsa taji yana ratsata ,
At Least she's not regretting it and dole suyi magana cos bazata iya cigaba da boye ma Mami wannan babban sirri ba .
*
Shi kaɗai yake ta faman murmushi,
Jiyake duniyar ta zaman masa sabuwa,ga wata kaunarta da ke sake dawainiya dashi,
He's not going to let this girl go,not ever,
Zazzaune suke baki dayansu a babban dining din dake katon dakin cin abinci a sashen hajja wanda sukanyi duk weekend,
Grandpa ne ya kalli yarda yake ta annushuwa yace "
Ya boy kodai an samo mana matane".
Murmushi yayi da sigar tsokana irinta kaka da jika yace"point of correction matana ba matanmu ba kaida gataka matan da bakaso kaji nace matana kulallaba tsofanku kudai.
Dariya suka sa inda Alhaji kabiru mahaifin azad yace dont mind father son wacce yarinyace kake,?
Wani kallan warning ammi ta bashi,Sanin mai take nufi ne yasa binyamin cewa"i will present her soon daddy".
Shide abbansa bai ce komai ba illa Kallan ammi dake ta faman ma binyamin wasu harare harare wanda ya tabbatar akwai wata a kasa and sai ya binciko menene.
...nima dai ina da yarinyan da nake so sannan so nake nan da shekara daya na aureta."azad ya faɗa yana mai daukan sandwich din da masu aikin gidan ke jerawa ,
Dariyar little habiba ce ta katse kowa da ga maganan da yake niyanyi akan maganar da azad ya faɗa ,dariyar ta kuma sawa kana tace"to brother azad ai nice zaka aura kuma ni ban yi girman aure ba ka jirani na gama girma Ko?
Ko mommy.
Sauri hajiya munna Tayi ta rufe mata baki jin zata mata baranbarama cos idan tace tana san sa ita ke assuring mata ai ita zai aura,
Where is this coming from"Alhaji mamman mahaifinta ya tambaya yana mai Kallan uwar da ƴar.
Dariya grandpa yasa yace oya kar ki damu biban grandpa indai azad ne zai jira ki,
Ko Abubakar ma duk wanda kika sake ra'ayi akai nan gaba.
Dariya tasa tace "i love you Grandpa,
Wani haɗe rai abubakar yayi jin abunda grandpa yace,bai dai ce komai ba illa abincin da ya fara serving kansa cos shi Ba sa'an wasanta bane and wasan ma bata kokarin yi dashi,
shi dai haka Allah yayi sa.
Shima azad din bai ce komai ba cos yasan shirme ne kawai irin na habiba,tunanin deenah ya farayi shi kadai kawai yasa murmushi,
He can't wait to have her,
Kamar Kuwa me sai jin sallamarta yayi da cart na muffin.
A hankali binyamin Ya daga kai ya kalleta inda direct sai a cikin idanunta,
Saurin dauke nata Tayi she cant take his eyes piercing her's.
Zagayawa Tayi ta aje muffin din a tsakiyar babban dining table din tana mai gaida kowa.
Hajja ce tace DEENAH na maza samu Guri ki zauna nasan kema baki karyaba,
Da saurinta tace A'a wallahi hajja azumi ma nake ,
Oh Ayya sannu Ko.
Saurin kaɗa kai tayi ta juya ta dau hanyar fice wa cos tana kallan idanu da yawa akanta which she can't handle,
Yasan karyane Ba azumi take ba ,hakanan ya tsinci kansa da yin dan karamun murmushi yana tunanin ranar da zata zo ta zauna freely a cikinsu a matsayin ahalinsu, He's going to give her that right.
Azad kuwa tunanin inda taje jiya kawai yake and dole sai ya sani dan haka tana fita da mintuna shima ya tashi ya bita,
Dan jijjiga Kai mahaifiyarsa tayi cos yes she's almost giving in and he is winning,
Da gudu ya bita,tana kokarin shiga main kitchen ya riko mata hannu yace deenah we need to talk,
Kwace hannunta tayi tace stop normalizing touching me azad,
Sakinta yayi da Sauri yace im sorry,
Faɗaɗa fara'ata tayi tace so lapia ya akayi ka taso,
Shafa kansa yayi yace "ina kikaje jiya inata nemanki daga baya ban ganki ba .
Na raka yaya ihsan ne wani Guri "tabashi amsa flatly.
Kada kai yayi yana Mai san ya gansu cos it can't be coincidence ace babu ita babu binyamin a lokaci guda ,
Amma saboda tace hakan sai ya zabi da ya yarda da nata maganan,
So"mai yasa kika cire crown Dinki kika bama Widad?
Gyara tsayuwarta tayi tace"ohh azad just let it go ,i just don't feel like keeping it,
So?
So?
Ya tambayeta back.
Murmushi tayi tace you're impossible yanzu dai kagan aiki muke we will talk later.
Kada mata Kai yayi alamun to ,
He just cant help it amma wani sabon santa yake which yakamata ace ya bata space ,Yasan soyayyar da take ikirari tana ma binyamin ta Lokaci ce maybe idan ya bata space tayi taji ya abun yake zata dawo gareshi saboda ya yarda da cewa shi take so amma she's confused and he have to do something about it dole ya bata Guri ta fahimci hakan Da kanta,
Sallama yayi mata yana ta tunanin iri iri aransa..
.....
Bayan sun gama breakfast ne binyamin ya koma dakinsa domin dauko jacket dinsa sakamakon sanyin da ake yi kwana biyu,
Jiyowar da zaiyyi Ya ga ammin sa tsaye wadda sai da ta basa tsoro dan baisan ta shigo bama ,
Ammi?
Yau ka kusa daba ma kanka wuka and yes aina tazo tana jiranka,
Dan shafa kansa yayi yace "ammi for God sake,
Please,
Kince baki san maganan deenah and na daina Dan Allah ammi mubar maganan nan haka ,sannan aina bani da business da ita dan yanzu haka ma ina da wajen zuwa mai muhimmanci.
Indai ya fini muhimmanci to kaje,Juyawa Tayi zata fita ya kamo hannunta yace naji ammi i will talk to her yanzu tana ina?
Sakin fukarta Tayi tace "ko kaifa ,
Tana chan garden nace ta jira Ka maza kaje zansa a Kawo maku abun dan motsa baki.
Bai ce mata komaiba ta juya ta fice inda shima ya fita din yana Mai jin ransa babu dadi,
So yake Yaje ya ga deenah duk da kuwa yau yakirata yafi a kirga amma burinsa yaje suyi magana ya kara ganin lapianta.
Zaune yaje Ya tarar da aina tana danne danne a wayanta ,
Yana zuwa Ya samu Guri ya zauna yana Mai kare mata kallo amma still shi bai ga wani abu da zai ja hankalinsa gareta ba,
Gyara zamanta Tayi ta fara karairaya tace "yayana barka da safiya"
Wani kallan banza ya bata yana auna da ace ba kanwar ammar bace Sai ya cimata mutuncin da gobe idan ta gansa zata gudu ,Amma saboda darajar ammar sai cewa yayi"aina look,i cannot love you,ni kallan kanwa nake maki,yarda nake kallan ihsan haka nake kallanki so Dan Allah kar ki bata wannan alakar dake tsakanina dake saboda wani aim naki da baki san inda zaki kaisa ba Dan Allah im begging you"ya karasa yana mai hade hannayensa guda biyu,
Hannunta tasa ta kama hannayenasa wanda yayi dai dai da zuwan deenah wadda ke dauke da tray din snacks,
Charaf idanunta suka Sauka kan hannun aina akan na binyamin dinta ,
Dama ta Sani tunda ammi ta zo har sashen su ta kirata akan zata mata wani aiki jikinta ya bata ba Alheri bane,.
Saurin dauke idanunta Tayi ta karasa batace komai ba ta aje tray din amma sosai zuciyarta ta tsinke,
Wani banzan kallo aina da mata kafin ta daka mata wata tsawa tana mai Fadin"ke dan ubanki baki iya sallama ba zaki fado ma mutane Guri Kai tsaye,dabba kawai ,kaskantaciya mara galihu,
Stupid filthy poor ass ,zaki bace ne Ko Sai na hau ruwan cikin ki.
Tashi binyamin yayi ya fisge hannunsa jikinsa na Bari saboda zafin tsawar da kuma zagin da ta mata yace ,"uban wa yace miki bata da galihu?
A haka kikeso naso mace irinki?
No"
Bazan taba San yarinya mara tarbiyya ,mara da'a wadda bata san darajar Dan adam ba kamar ki,and this should be the last time da zaki taba addressing dinta haka useless girl,
Kama Hannun deenah yayi wadda batayi tsammani ba sannan bata gama fita daga shock din zagin da yayima aina ba suka bar gurin.
CHUCHUJAY.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top