chapter 26
KALUBALENAH.
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
26
You sense no shit man"
A tare suka juya jin muryarsa ,
ƙarasowa yayi yana Mai faɗaɗa murmushinsa kafun ya miƙa ma yasir hannu,
Weirdly haka yasir ya karɓa yana faking nasa murmushi,
Kallan deenah binyamin yayi yace Dee kin dawo kenan, kamar naje na dauko ki cos hankalina da zuiciyata sun kasa kwanciya,
Dan yaƙe tayi tana Mai Kallan yasir wanda ya zama dumbfounded kafun tace,"yaya yaser Na gode bari na shiga gida,sai munyi waya ɗin.
Sallama yasir ya mata ya juya ya shiga motansa yana mai kallan binyamin,
Hanyan gida ta nufa kai tsaye bayan barin yasir a Gurin,
Riko ta binyamin yayi wanda ta kula bai daukan sa komai,
Kallan hannun da Ya rike ta tayi kana ta kalle sa ta haɗe rai,
Dan licking lips ɗinsa yayi yace " deenah wanene wannan?
bata rai tayi tace "abunda kayi is not necessary and remember maganan aurena da kai ka Kawo suggestions amma bance na amince ba ,tana kai karshen maganan ta ta shiga ta barsa yana kiran sunanta amma bata kula saba.
ta kwana tana nazarin maganar sa ,
Tunanin ta daya idan ta yarda sukayi auren sirri ya Mami zatace idan ta gane ?
Haka nan tayi ta saka da warwara kala kala.
Bangaren binyamin kuwa kamar ya kirata amma sai ya tura mata message yana faɗƙin"Dee im sorry i just couldn't control myself,yes what i did was not necessary kiyi hakuri dan Allah.
Karantawa tayi tayi smiling ,abunda bai Sani ba daya ne bazata taba iya kwana tana fushi da shi ba ko yaya ne.
Bai kara tada mata zancen ba gudun bacin ranta har suka kai sati biyu a hakan,
A cikin sati na biyun ne ranar yana kwance abun duniya ya ishesa message dinta ya shigo masa kamar a mafarki
"Im ready to be yours ,but .....
Just don't make me regret this decision.
Yes"ya faɗa da karfi yana karasa karanta message ɗin,
Jikinsa har rawa yake Ya tura mata reply na "we need to talk.
Bayan ta Gama kama ma maminta yana aikace aikace ta sabule taje usual place ɗin da suka saba haduwa ,
Ji yake kamar Ya jawota ya rungunmeta saboda murna amma sai yayi kokari wajen kame kansa.
Baki ya ɗinga bata wanda daga karshe sai da yayin convincing nata akan suna aure idan komai ya lafa da kansa zai faɗa ma Mami da danginsa ,
Da haka ta amince masa ɗari bisa ɗari batare da taji Wani ɗar ko tsoron da ta fara ji a farko ba.
A take gabanta ya kira ammar ya shaida masa da deenah ta amince ya za'ayi su hadu suje gun imam ɗin suyi magana dashi,
Washe gari ammar yasa suje Dan har ya fara ma imam ɗin magana .
Bayan ya kashe ne ya kalleta yace "Dee zamuje gurin imam ɗin gobe dani dake da ammar da ihsan.
Ihsan?
And ammar?
Your bestfrnd?
Kaɗa mata kai yayi yace eh "shi he's back in town and yes ihsan cos tasan da maganan so fitanki daga gida bazai wahala ba zan aika ta tace ma mami zaki raka ta ne.
Shiru deenah Tayi tana tunanin yarda Tayi engaging a yima maminta karya "anya kuwa ta kyauta mata?.
Kamar ya kula da abunda take tunanin yace "look deenah komai zai zo ya wuce please kar ki saka damuwa aranki,i promise i won't give you any reason to complain.
Kaɗa masa kai Tayi alamun gamsuwa .
washe gari kamar yarda yace mata ihsan tazo ta tafi da ita haka akayi,wuraren karfe 9 na safe suka dauki hanyar gwagwalada kasan cewar malamin a chan yake,
Bayani binyamin yayi masa sosai da dalilinsa na san gwanda ayi auren ,
Sosai malamin yayi nazari kafun yace ma deenah"yarinyata kin amincen ko"?
Cike da kunya deenah tace na amince Malam,
Hamdala yayi yace to ga shaidun nan mutum biyu ,ni na uku ,malam alaramma na huɗu insha Allahu ranam juma'a bayan mun idar da sallah a masallaci na zan daura maku aure insha Allahu,
ga nan abokina alaramma harisu shi zai maki wali Ni kuma Zan maka kai bilya wali,Allah yasa hakan shine yafi komai alheri.
Ameen suka faɗa a tare.
Ranar juma'a bayan sallah kamar yarda malamin yace aka daura auren DEENAH OTHMAN ALI da BINYAMIN IBRAHIM MAIKUƊI akan sadaki dubu ɗari da hamsin wanda imam ɗin ya shata masa ganin binyamin ya bada kudi har naira dubu ɗari biyar inda imam ɗin ya shaida masa albarkar ake nema ba wai yawan dukiyarba,
A ranar haka binyamin yake jinsa kamar ansaka shi a aljanna,
Tunda suka dauko hanyar dawowa garin abuja binyamin yake ta faman fara'a ,
Kallansa ammar yayi yace mutumina yau ba jira kenan ko, ango kake shar,
Kallan banza binyamin ya basa yace kai fa Dan iska ne ,look this marriage is not all about sex "
Okay and im not going to scare her off ko taji aranta kamar im all about the sex"
Uhum"
Cewan ammar ,
Ka dai Ji dashi munahiki.
Haka yayi ta zolayarsa tun yana amsa sa har Ya zamana ya daina tanka sa, a haka har suka shigo cikin garin abuja.
Ɗakinsa ya nufa kai tsaye domin zuwa ya rage babbar rigar dake jikinsa ,
Ji yake inama ace wannan aurene sukayi na yardar danginsu da yanzu ɗaki zai shiga ya tarar da matarsa amma kasan cewar yarda yanayin ya bullo masu dole yayi hakuri Ya dinga ganin ta asace kafin komai ya daidaita.
Yana saurin yaje part ɗinsa Muryar ammi ta tsaresa inda ta ambaci sunan sa da sautin mamaki,
Dan cije lips ɗinsa yayi kana ya juya yana Mai tattaro dukkan fara'arsa kana yace "na'am ammi,
Kallansa ta fara sama da kasa kafun tace lapia?
Wannan shigaar Kuma kamar Wani sabon ango daga ina?
Licking lips ɗinsa yayi yace ammi remember today is Friday "
Ehen ina sane yau Friday amma i cant remember last dana ganka da manyan kaya koda juma'ar ne ,is there something i should know ?
Yes ammi ya Bata amsa "
"Yau ɗaurin auren Wani abokin mu dawowan mu kenan ni da ammar and now im hungry like very hungry,Mai aka dafa mana yau ne sweet ammi na?
Washe hakoranta Tayi cos rabon da ya kirata da sweet ammi tun kan faɗa ya haɗa su da deenah ,
Tuwan shinkafa da miyan egusi your favorite and yes nida ihsan ne muka yi so go change kazo kaci,
Murmishin yaƙe yayi yace "okay ammi na i will be right back.
Bayan ya Gama cin abinci yana kokarin tashi ammi ta katse sa ta hanyar faɗin"yauwa binyamin yau aina da mamanta zasu zo i want you around cos ina so kuyi taking wannan daman ku fuskanci junan ku, cos i like the girl.
Ɓata rai yayi kaɗan yace "saboda ita iyayenta na da kuɗi?
A bazata taji tambayar tasa ,
Dagowa Tayi ta kallesa tace "excuse me?
Yes ammi nace saboda ita suna da kuɗi shi yasa kike santa ,
But ammi one thing for certain shine i don't see me and aina together saboda ammi bana santa ko kaɗan bana kuma kaunarta ballanta naji inasan rayuwa da ita ,so please ammi stop all this bazan auri aina ba .
Yana Kai karshen zancensa ya tashi Ya bar Gurin ransa a bace ,
Da kallo ammi ta bisa har ya bace mata,
Taɓe baki Tayi tace kayi ka Gama auren aina ne dai sai kayi sa kai da kanka kuwa dan waccan shegiyar yarinyar baka isa ba.
***********************************
Har akayi sati da aurensu bai samu ya ganta ba,
Deenah kuwaa gaba ɗaya ta shiga damuwa musamman da taga sati kenan da aka daura auren amma ba taji daga bakinsa ba ko a waya,
Tana zaune tana tunanin ta kirasa ko kar ta kira sa wayanta ya dau ruri,
Da saurinta ta dauka tunaninta shine ,sai bayan ta dauka ne taga ashe azad ne,
Dagawa Tayi ,
Wani ihun daya saki yana Mai faɗin "beb guess what ?
Kara maida wayan Tayi kunnneta tace dude kasan im not good at guessing and point of correction deenah not beb".
What so ever ya bata amsa ta ɗaya Bangaren yana Mai dauke da farin ciki a muryarsa kafun yace ,you've gotten that scholarship ,exams ya fito and you've passed,
And scholarship ɗinki to orchid university is geng,
Girl God im happy ,
Wani ihun murna tasa kana tace Ahamdulilah azad are you for real?
Uhum yabata amsa a daya Bangaren.
What about you ?ta tambaya tana Mai zuci zucin san jin nasa sakamakon,
I've passed girl "ya faɗa yana Mai bayyana murnarsa karara kafun yace and this calls for celebration.
Indeed "this calls for celebration for real ,Alhamdulilah ,i really cant explain how happy i am right now,
Bari yanzu na sanar ma mamina,
Kafun ta kashe wayan yace "hold on ".
Like we said this calls for celebration and yes we will celebrate anjima.
For sure tabasa amsa cike da farin ciki da zumidin san zuwa ta sanar ma mami wannan moment din nata na farin ciki,
A kitchen ɗinsu ta tarar da Mami, tana isa ta ɗane ta tace mamina i've won ,nasamu scholarship na orchid university,
Juyowaa Mami Tayi cikin tata murnar tace"Alhamdulilah,Alhamdulilah deenah dama nasani zaki ci,jikina ya dade da bani,
Suna tsaka da murnar mama kaltu ta shigo inda itama ta dora da tata murnar ,
Lokaci guda murnar tata da danne baccin ran da take ciki game da binyamin wanda ta sa ma ranta bazata nemesa ba indai ba shi ya neme ta ba kuma koda ya nemeta sai ya gane ya share ta ,ko alamun sa bata gani cikin gidan wanda hakan ya kara tabbatar mata bama ya nan.
Shiryawa Tayi simply ta fita Ɗan zuwa gurim azad da ke ta faman mata nacin kira ,
A regular place ɗin da suka saba zama da binyamin ta gansa ,
Sai da gabanta ya Faɗi musamman data tuna yanzu fa tazama matar aure ,
Kawar da wannan tunanin Tayi ta karasa ta zauna tana Mai bayyana dukkan hakoranta cos bazatayi karya ba she's happy,
Grape champagne din daya Kawo sukayi poping ,
Zubawa yayi a champagne cups ya ɗauka ɗaya yace "cheers .
Dauka Tayi babu musu tace cheers.
I will take you out on a dinner date .
IM SORRY SHE WILL REJECT THAT MATE.
CHUCHUJAY✍🏽
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top