chapter 25

KALUBALENAH.

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

25

AURE a sirrance kuma ?
A'a ni bazan yi ba ,
Mikewa tayi da saurin ta zata bar gurin ,
Riko hannunta yayi Ya zaunar da ita kana ya tsugunna akan gwiwowinsa yace "
Dee please ki saurareni,

Nasan idan na sanar ma hajja ina sanki babu wanda ya isa ya hanani aurenki sai Allah ,amma deenah the case we have in store here is that ammi zata tsine mun idan nayi haka and nasan kema baza ki so tsinuwa ya kamani ba,
Wallahi tallahi deenah i don't mean any harm i mean good for us ,
Ba wai zamu boye abunnan bane har abada no zamu faɗa musu daga baya and i will take responsibility and trust me babu wani abu da zai faru,

Bazan maki dole ba ,kije kiyi tunani idan kinji zaki iya rabuwa dani then i will backup amma idan kinji kin aminta dani then nan da Friday zamu mallaki juna.

Wani zafi taji yana ratsa ta ,ga ilahirin tunaninta da ya ɗauke,
Jakanta ta jawo daga chair ɗin dake kusa da ita tace"take me home please".

Bai musa ba ya mike ya mata Jagora suka fita daga restaurant din wanda kafun su fito su zo sa sai da dabara ,
Cos a chan bakin titi suka hadu inda daga gida kuma tace ma maminta zata gidansu sabs ne .

Koda suka dauka hanya babu wanda yace ma kowa komai,

"Ka kaini gidan su sabs nan nace ma mami zani and baici ace na koma gida ba cos nace mata sai da yamma zan koma gida.

Ina ne gidan ?
Ya tambaya yana Mai ɗan satar kallanta ganin ta maida dukkan hankalinta kan titi,

Wayanta ta dauka ta kira sabs akan ta buɗe mana location which she did,
Da haka sukayi detecting gidan,

A bakin gidan yayi parking ya kalleta ganin bata san haɗa idanu dashi,
"I will come and pick you up.

Um um don't stress, cos i don't thing it's a good idea ,
Zan dawo da kaina ,i insist ,
Babu musu yace mata to"

Bude kofar tayi ta fita ba tareda ta kallesa ba wanda haka nan take jin kunyar hada idanu dashi,

Tsaye tayi a bakin gate ɗin gidansu sabs tana Mai kiran layinta cos bata san ta inda zata fara ba idan akace ta shiga gidan cos gidan is big and luxurious,

Duk yana cikin motansa yana kallanta yana Mai adduan Allah yasa ta amince da batun sa sabida he cant wait to have her as his .

Wani matashin saurayine ya fito daga gidan wanda ya dauki hankalin binyamin dake kokarin tafiya,
Maida hankalin sa yayi garesu yanaso ya gane abunda ke faruwa cos yarda yaga yana washe ma deenah baki abun ya ɗan sosa sa mussamman da yaga itama ta mayar masa da nata fara'an kana ta bisa cikin gidan ,
But who the fuck is he ?
Ya tamyaba kansa wanda babu Mai basa amsa.

Tare deenah da saurayin suka shiga gidan inda yake cewa "kinga brother yana ma kanwansa running errand ba ,imagine wai yaya kaje dan Allah ka taho mun da frnd ɗina ina toilet ne "
She cant even quit shitting for you"

Yar dariya kawai deenah tayi cos bata san Mai zata ce masa ba tunda ita dai ba saninsa tayi ba.

Suna shiga falon nasu na alfarma deenah ta tarar da mahaifiyar sabs wadda kana gani ba sai an faɗa maka mamanta bace cos suna kama sosai kamar an tsaga kara,
Sai a wannan lokacin ne deenah ke san gane wannan guy ɗin da ya kawo ta dan uwan sabs ne cos yafi kama da maman nasu,

Nervously deenah ta karasa inda ta samu Guri a kasa ta zauna,
Cike da sakewa Maman nasu tace 'kayya yarinyana tashi tashi maza ki hau sama ki zauna,
ƙi tayi tace a'a amah nan ma ya ishe ni,
Ta faɗa jin sabs na yawan ambatan amah.

Gaida ta deenah tayi cikin mutunci da ladabi inda amah take ta fara'a ta kasa rufe baki dan yarda sabs ke bata labarin deenah haka take tunda basu taba ganinta ba sai a hoto,

Ni nagama tafi kyau a fili ko yasir ,
Ta maida tambayan kan saurayin ,

Wallahi amah abunda ke raina ne kika faɗa afili,
Ita dai deenah babu abinda take sai yake cos she's not comfortable and su yarda ta lura they are friendly basu da damuwa,

Suna tsaka da hakan sai ga sabs kamar an cillota ta faɗa kan deenah tana faɗin bestgirl,
Kunya deenah taji mussamman yarda sabs ta dane ta gabansu, kallan su tayi tace amah ,brother meet my bestgirl deenah,
Deenah meet my Queen and my sweet brother yaseer ,
Murmushi deenah kawai tayi tana Mai san fita daga awkward situation dinga ,
Ga idanun da yaseer ya tsureta dasu kamar zai cinyeta,
Kamar kuwa sabs ta fahimta tace okays deenah muje ciki,
Babu musu deenah ta mike suka shiga ciki ,

Kallan yaseer amah tayi tace "yasser yarinyar nan bata ma kama da wata haka,seriously tana mun kama da wata sosai and na manta shap dawa take kama.

Shafa sumarsa yayi yace amah i don't know fa all i know is that amah I've fallen ,
And im serious,
Dariya amah tasa tace don't be silly guy.
Kasa yayi da kansa kamar da gaske kunyan nata yakeji yace amah just pray for me,i want this girl.

Maida hankalinta tayi kan wayanta tace "success then ,
But seriously i need to remember dawa take mun kama,

Tashi yayi yana Mai Faɗi "what's the use,

I just don't know but something is urging me to remember .

Hakan nan ya tafi yaa barta a falon yana mai tunanin Deenah cos yea ta tafi dashi she's just his type.

Koda sukaje dakin sabs dannewa deenaah tayi bata nuna yarda dakin ya tafi da ita ba amma fr Ya tafi da ita ,
ɗakin suits her like the little princess she is .

Zama deenah tayi a couch  bayan sabs taje kawo mata refreshments,
Mintuna kaɗan sai ga sabs bayanta kuma Mai aikin su dauke da tray ,
Ajewa tayi inda sabs ta mata izini da taje ta,
Zama sabs tayi tace "kinji farin cikin danake da kika zo ,like fr ban dauka zaki zo ba da kikace na kunna maki location thought you were fulling my legs,

Dan dariya deenah tayi tace yanzu ai gani nan ba ,
So whatsup?.

Umm su amma suna nan suna planning mun tafiya london inda yaya yasir ya dawo wai naje uni,
But matter of fact bana so wallahi,but ya zanyi since they came to conclusion , da naji amah na cewa harda widdy cos sunyi magana da mom ɗinta daga bisani kuma sai naji wai dad ɗinta bai yarda ba as in yana da plan for her.

Ɗan shiru deenah tayi batace komai ba tana mamakin wai sai dai iyayensu su zaba masu abunda suke so badai su su zaɓaba,
Dafa ta tayi gudun kartace bata ce Wani abu ba tace "im happy for you sosai wallahi sabs at least zakiyi karatu ba strike,

Murmushi sabs tayi tace "oh come on ,naija ɗinma banda private uni they just wanna see me out of sight i guess ,
So kefa ?

Tana San faɗa ma sabs cikinta amma bata san ta ina zata fara ba dan haka sai tayi tunanin gwara tayi shiru da bakinta tayi shawara da zuciyarta.

Kula da sabs tayi da akwai damuwa a tattare da deenah ɗin wadda bata san faɗa mata yasa ta ce "look deenah nasan akwai abunda ke damun ki and ba zan maki dole ki faɗa mun ba,but as your bestfrnd bazan fasa faɗa maki a kullum ba that you should listen to your heart and always remember that i have your back.

Murmushi deenah tayi tana Mai jin san sabs inda wata zuciya ke faɗa mata akan ta sanar da sabs amma wata zuciyar kuma sai ta gargadeta akan tayi shiru.

Hira suka sha sosai kana deenah ta tashi dan tafiya,
Abun arziki amma ta hada ma deenah  goody bag,
Kamar bazata Karba ba amma ta tilasta mata ta karba sai da in bata dauke ta uwa ba ,Dan haka yasa dole ta karba,

Koda zata tafi yasir ne ya fito kan zai kaita gida ,
Sabs har ta dauki veil ɗinta amma tace tazo zata rakata wanda sabs din ta kula amma da yasir are up to something,

She got a man amah"
Sabs tafaɗa disappointedly bayan fitan su .

But last you told me she aint married,
Amah ta bata amsa,
Bata Kuma cewa kumai ba amma ita ta tabbatar babu wanda ya isa ya maye gurbin binyamin a zuciyar deenah,
Not anyone ,not her brother.

Koda suka dauka hanyar maikuɗi mansion babu abunda yasir ke jan deenah dashi bayan hira wanda take basa amsa cikin rashin sakewa dashi tho he's friendly amma ita komai ma weird haka take kallansa.

Faka motansa yayi a dai dai bakin gate kana ya kalleta yace "kanwata sai munyi waya tunda naga gaba ɗaya kinki sakewa da yayanki,

Kallansa tayi a karo na farko tace "kana da number nane dama?

Murmushin sa yayi wanda ya sake fito da kamar sa sosai da sabs kana yace"chill baby remember sabs have it,

Ji tayi Wani banbarakwai baby ɗin da ya faɗa mata .

Dan sinnar da kai tayi tace nagode kana ta fara kokarin buɗe motan ta fice da saurinta ,wanda hakan karaf sai akan idanun binyamin da ya kunno kan layin a motansa ,

Zagayowa yasir yayi ya fito bayan fitar deenah ya kalleta yana Mai faɗaɗa fara'arsa kana yace"i can sense future between us ..

You sense no shit man".

CHUCHUJAY✍🏽

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top