chapter 24
KALUBALENAH
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
24
Duk yarda ammar ke tunanin ihsan zata yi rawar kai da murna da ganinsa sai yaga batayi ba illa dai tana yar fara'arta as usual bayan ta gaidasa ta kuma tambayi aina "
After that kuma ta bar musu table ɗin da ta haɗa musu dinner a garden cos bata ga Mai zata zaunawa ba ,
Kallan binyamin yayi bayan tafiyan ta yace "guy ihsan just ignored me".
Dan sipping ruwan dake gabasa yayi ya kallesa kana yace "what were you expecting?
Kana expecting ta faɗa kanka ne tana murnar ganin sweet heart ɗinta na childhood?
Then you must be sick .
Did you just said that to me?
As in the great bloody hot ammar?
Whatchu bloody gonna do?
Just court the girl if you truly do love her like you said and stop expecting my sister to chase you, she aint that low class girl and mind you we aint in the fucking states.
Binyamin yafaɗa yana Mai bruising ego ɗin ammar wanda ko da suna states baya bun mace sai dai ta bisa ,ya daɗe yana san ihsan amma da yake a lokacin da bata da wayau ta kance ammar take so wanda shi kuma a yanzu yake tunanin zai sameta tana running and dancing to his tone ,
"Yes yasan ammar na San ihsan but dole he will have to do something about it bawai yana tunanin zata zo Tana bibiyarsa kamar wata mara aji ba .
Its okay guy chill "i will win over her"
But mind you kamar yarda ka kankara mun kasani aina ma baza tana binka up and down ba you will have to man up and face the reality.
Taɓe baki binyamin yayi yace "reality?
Last i remember ban taba ce maka ina san aina as a woman ba, yes talking about love i need your advice on something ,
Jawo warmer ɗin pasta ɗin ammar yayi yana Mai Dan jin zafin abunda binyamin ya faɗa wanda Gaskiya ne ,binyamin bai taba ji yana san aina ba hasalima ita kawai take haukanta akansa ,
Zubawa yayi yana Mai auno daɗin da pasta ɗin zai masa kafun yace who is the lucky girl?
She lives with us ."ya basa amsa ba tare da ya kallesa ba amma a zahiri yana tuna deenah ne wanda hakan yasa shi kaɗai yake ta faman murmusawa,
Gyara zama ammar yayi yace "uhum this is getting interesting,
Is she a relative?
No she works here,mamanta tana aikine a gidansu azad ".
Whoa man "whoa ,
The boss and the maid,
God the great tall basket baller ,the mighty yamin da yan mata ke faɗa akai yau shine ya faɗa soyayya da yar aikin gidansu,
God dude how?.
I don't know ,yafaɗa yana murmushi"
Ban Sani ba dude ,yes yar aikice a gaidannan amma fa ita ɗin dai itace ta sace zuciyar binyamin and nothing can change that,
Man she's a full option, everything a man will need in a woman ,baba i love that girl but bama wannan ba,ammi is against it ,like wise mahaifiyar ta ,kai ammi har cewa tayi idan na faɗawa abba ko su granny kan ina santa zata tsine min,
And brother this girl love me and its mutual,
Sannan look im not getting any younger,
You know "
Im in my thirties"
But still a virgin , I mean i escaped all the temptations kai shaida ne ko soyayyan minti ban taba yi ba ,
And yanzu ina da bukata sannan na samu yarinyar da nake San ƙare rayuwa na da ,ammar im scared idan suka hanani auren yarinyar nan something bad might come in between us which bana fatan haka har abada ,ina san na sameta a halaltaciyyar hanya wadda ammi ta ke nema ta haramta mun and dude truth to be told bazan iya rabuwa da deenah ba and im certain itama bazata iya rabuwa dani ba cos i trust myself.
Dan shiru yayi kana yace and do you know the funniest thing about it?
My brother azad which happens to be her best friend is in love with her ,like madly ,
Amma bakamar yarda nake santa ba of course.
Shiru ammar yayi ya zuba masa idanu.
Kallansa binyamin yayi yace Kai bana san iskanci fa ,ina faɗa maka damuwana ka Wani bini da idanu kamar bama kasan mai nake cewa ba.
Ajiyan Zuciya ammar yayi yace "brother no "kawai ina mamaki ne wai yamin ne ya faɗa kaca kaca haka ,
Then i believe this girl worth it and na tabbata a must go ce.
Da farko dai Alhamdulilahi zanyi godiya ga Allah Mai kowa mai komai,na biyu kuma nace bismillah.
Kallansa binyamin yayi yace bansan Mai yasa na zabeka matsayin amini ba bayan nasan kai ɗan iskan mai raine ,
Meye hakan bafa a filin walima muke ba ,Zan Tashi wallahi in iskanci kazo mun.
Dariya ammar yasa yace chill mate"
Allah fa aka kira ,okay now im serious,
Gaskiya ina farin cikin cos idan ma nace bani yi to nayi karya ,
I mean "im just glad zakayi settling down which is a good thing,
Forget about Azad after all yarinyan nan kai take so ba wani ba so fuck everyone and just marry her.
Dan kankance idanu binyamin yayi yace kaifa kana da matsala ,inace yanzu nagama faɗa maka asalin damuwata tayaya zan aureta bayan an mun katanga da hakan.
Exactly kawai ka saurareni,
Kasan tunda nake da Kai ban taba baka shawarar banza ba and yanzu ma bazan baka ta banza ba,komai zan fada maka yanzu is for you,
So ka auri yarinyar nan a sirri babu wanda yaji cos man i smell trouble idan baka auri yarinyanan ba ,so akan a shiga wannan damuwan gwara ayi hakan.
Dariya binyamin yasaka yana Mai Tattara wayansa da key ɗinsa kana yace "talking to you is pointless and thank you for this useless advice and remember yes nan ba states bane da zakaje court kayi aure kawai abaka certificate na aure ,ko kawai muyi exchange na vows shikenan munzama mata da miji ko kuma mu zagaye wuta nasaka mata vermilion a goshinta kamar wasu indians shikenann ko lord shiva da mother seeta sai dai su kallemu amma basu isa su raba muba ,
Bro fuck" this is Nigeria ,and we are muslims aure yana bukatan shaida da dangi so abegii ammar fuck you.
Yana kai zancensa ya mike.
Riko hannunsa ammar yayi yace Kaga matsalanka ba saurin fusata ,
And point of correction ,aure shaida yake nema ba dangi ba ,yes danginka sune mafi muhinmmanci a harkar aure but yamin your case is different,ka tuna ammi cewa tayi idan ka faɗawa wani cikin manyanka maganan deenah zata tsine maka amma bata ce idan ka auri deenah zata tsine maka ba and ba haramci kake ba ,
Listen i blv kana San ka auri yarinyar nan so ga mafuta zan baka ,
Akwai babban imam ɗin popsy ,
Zamuje mu sameshi mu faɗa masa dukkan abunda ke faruwa and trust me zai saurareka sannan zai aura maka aure da deenah kuma auren ku halal ne ,in yaso daga baya kowa ya sani a lokacin da babu yarda kowa zai da abun sai dai a karbesa tunda the deed has been done ,
Talk to the girl ka samu yardar ta and ɗaya daga cikin family ɗinka da ka yarda dashi which i will suggest my baby"
Ya karasa yana Mai winking ido daya ,
Shiru Binyamin yayi yana nazari abin kafun yace "zanyi tunani and i will call you zuwa gobe,
"Fine "cewan ammar kayi tunani mai kyau ,but babu Wani hanya da ta wuce wannan,
Maida hankalinsa yayi kan pasta ɗinsa da tayi sanyi yace "thank God i love my pasta Cold,
Da haka yayi bismillah ya fara ci inda ya bar binyamin da tunani fal ransa ,
Yunwar ma da yake ji sai yaji ta gudu,
Kaɗan kaɗan yake chakular abincin yana nazari inda ammar kuwa yake ta fama cin nasa yana santi,
Bayan sun gama cin abinci ne ammar yace so lover boy yaushe zan ganta ne ,
Ko zaka kira mun ita ne?
No "ya faɗa flatly cos yasan yanzu yana kiran deenah zai jawo mata matsala ,
......bayan tafiyar ammar ya daɗe yana nazarin maganan da sukayi ,
Yayi tunani Mai zurfi akan hakan wanda yake jin zuciyarsa ta yarda da hakan ɗari bisa ɗari, amma deenah fa ,anya zata yarda?
Anya bazai zama taking advantage ba akanta ,
Shiru yayi yanata faman saƙa da warwara,
Wayansa ya ciro yayi dialing number ɗin ihsan wadda har ta fara bacci and shi bazai iya bari sai da safe ba cos He's eager .
WHAT?
Ihsan ta faɗa lokacin da ya Kawo mata maganan zai aura deenah a sirri,
Brother nasan wannan ba tunanin ka bane cos tunanin ka bazai taba zuwa chan ba im certain wannan shawarar bro ammar ne,
Scrubbing hancinsa yayi yace "well you're not wrong amma na amince ne ,
Look sister ,
Kamo hannunta yayi Ya zaunar da ita daga zaburar da tayi ta mike yace let me be frank with you,
Kinsan ni dake babu sirri ko,so listen,i love deenah sannan ina san rayuwa da ita and that love i have for her have that power of mixing lust in between,
Ihsan ni ba yaro bane and bantaba committing zina ba ,Allah shaida nane and bana so na fara yanzu and im scared soyayyar dake tsakanina da deenah wadda ammi kema shamaki zata iya ja mana trouble plus babu wanda ya tsallake sharrin shaiɗan wanda a yanzu shi nake so nama kaina katanga da .
I don't wanna jump into something bad with this girl and the sudden sexual tension danake feeling suddenly akanta is not something to joke with so ina san tsarkake imani na and i have no one to talk to a yanzu a family na bayan ke kanwata wadda nasan zaki fahimceni.
Shiru ihsan tayi tana Mai zurafafa nazarinta ,tabbas idan iyayensu suka tsinci maganan nan daga baya abun bazai kyau ba kar ma ace ammi ,amma ta wani bangare na zuciyarta sai tausayin ɗan uwan nata ya mamaye mata zuciya ,
Kwantar da kai tayi tace "if that will make you happy then you have my support amma deenah fa?
Kana tunanin zata yarda?
Gabansa ne yaɗan faɗi amma sai cewa yayi"i don't think deenah zataki yarda i just need to talk to her tomorrow.
CHUCHUJAY ✍🏽
Share fisabilillah🤲🏻.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top