chapter 20
ƘALUBALENAH.
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
20
Juyawa tayi dan ganin mai kiranta ,hannunta ya kama ya fara janta wanda hakan ya faru a kan idanun binyamin da yafito a mota .
bai tsaya ba sai da yakai inda yayi masa kafun ya tsaya ya sakar mata hannu, bata rai tayi tace "ko menene hakan kuma yanzu azad ?
mene damuwanka ,
Snipping yayi yace ke,kece damuwata deenah ,For GOD sake i thought we have talk about this,
Amma bakiji ba ko ,kin fi gane tashin hankali ba ,
nafaɗan maki bazan yarda ba kima tunanin wasa nakeyi ,to ba wasa nake ba ,stay away from him idan ba haka ba duk abinda ya faru kece sila,
Juyawa yayi zai bar gurin ta tsinci kanta da cewa "i dont love you as a man azad ,amma shi yayanka i love him as a man ,shi nake so ba kai ba and ina tunanin this is my life and my decision so please azad let me write my own destiny,ka daina waɗannan abubuwan i really don't wanna lose a friend ,
yarda tace tana san binyamin ji yayi kamar ta dauki masho ta soka masa a ƙahon zuciya,
Wata irin dariyan baƙin ciki yasa kana yace "yau lastly kinyi confessing shi kikeso a gabana right,get this straight into your thick skull deenah baza ki auri binyamin ba ni zaki aura sannan i dont wanna be your friend i want to be more than a friend ,i want to be your everything and i will be .
"Wai kai ana so dolene ?
nafaɗa maka yayanka nake so just rest and stop pushing those threats at me,you ain't gonna do nothing and this is the last time we will talk about this,
Dariya yasa ya juya ya bar gurin batareda yace mata komai ba .
dukan Abunda ya faru a idanun binyamin ne wanda ya biyosu ganin irin fizgar da azad yayi mata ,bai fito daga inda ya boye ba har sai da deenah ta bar gurin,
Babu abunda ke masa yawo a ƙwanyarsa illa furucin deenah na cewa shi take so wanda hakan ya basa kuzari da ƙara ƙyaimi wajen ganin ya mallaketa dan dama shi yardarta yake nema,
Yana zaune a office ɗinsa yaji an buɗe an danno kai babu ko knocking ,dago kai yayi da mamaki dan san ganin wanene,tsaye azad yayi a gabansa yana kallansa ,shima kallan nasa yake dan ya yarda yaran nan bashida hankali,
ganin bai magana bane yasa ya maida hankalinsa kan laptop dinsa ya cigaba da abunda yake"
"brother im here to talk to you.
daga fingers dinsa yayi yace no"binyamin,call me binyamin azad saboda da ace brother ka ɗaukeni kamar yarda ka faɗa bazaka faɗo mun nan ba babu ixinina so get to the point and get out.
Gyara tsayuwa azad yayi yace okay"
Stay away from deenah saboda ina santa kuma na yarda itama tana sona so please stop confusing her,ina santa kuma auranta zanyi.
Tsayar da typing din da yake yayi ya kallesa da kyau kana ya kaɗa kai yayi ɗan murmushi yace idan ka gama zaka iya fita ,
ganin babu alamun wasa a fuskansa yasa ya fita a bakin kofa ya hadu da abubakar wanda duk abunda suke yana jinsu,
Ta gefensa ya raba Ya wuce ,riko hannunsa Abubakar yayi yace ,Azad this is not necessary ,bai kamata ace kana irin haka da brother ba akan yarinyar da bani tunanin ta kai".
Ni takai agurina.
Kallansa Abubakar yayi kafun ya saki hannunsa yace "okay all the best azad .
...........tunda Deena ga shiga aji ta kai yin komai face tunanin maganganun azad wanda a yanzu sun fara bata tsoro cos abun nasa yafi da ,
Har class din ya kare bata wani maida hankali ba Allah ma yasa revision ne,
Bayan fitansu suna zaune da sabreena ta kalleta tace sabreena can you help me talk to azad ,da gaske bana san rasashi a matsayin abokin arziki amma he is crossing all the limits which im sure obsession ne kawai yake damunsa and its disturbing bana san yazo yayi abunda zaizo yana dana Sani,
Dafata sabs tayi tace Deenah what exactly is going on?
zayyane mata dukkan abunda ke faruwa tayi har fadansu da ammi,Dan shiru sabs tayi tace "kina san captain binyamin for real?
Kada mata kai tayi tace "sabs bazan iya maki karyaba ,ina sansa which i know kawai ina bin fantasy dinane but non of my dreams will come true sabida ni nasan ta ko ina yafi karfina amma azad fa ,bana jin dadin abunda ke faruwa tsakanina dashi he is my friend and that's for who i see him.
rike hannunta sabs tayi tace Deenah I'm your friend more like a sister sannan bazan taba san abunda zai cuceki ba so zan baki shawara akan ki saurari zuciyarki and im sure azad will come around dan nafi dan gana abunda yake yi da kuruciya ,just listen to your heart and im sure everything will fall to place....
Hirar Mai ake ne yan mata ?
Muryar widad ta daki kunnuwansu ,
Hirar duniya "sabreena ta bata amsa tana mai kallanta,
Dan tabe baki tayi ta dawo gefen deenah ta zauna tana mai dora hannunta kan kafadar deenah tana Mai cewa "kawata "
Ture hannun deenah tayi tace excuse you "
Dan murmushi widad tayi tace idan na zama mara kirki ace banda kirki yanzu kuma ina neman sulhu shima duka daya ,
Tashi tsaye deenah tayi tana Mai faɗin "ban shirya fafatawa da wulakancinki ba yanzu so please widad ki rabu dani,sabs mutafi dan Allah,
Yar dariya widad tayi lokacin da suka fara barin Gurin tace "i wish you success in your exams ,
Basu dai kulata ba haka zalika babu wanda ya juyo ballantana su tsaya musayyar yawu Da ita.
.....................................................................
A yau ya kasance ranar da zasu fara rubuta jarabawarsu,
Nervously haka deenah ta shiga makarantan ,yau bata tafi da kowa ba kudin da mami ta bata dashi tayi kuɗin mota ,
Tsakaninta Da azad tunda sukayi wannan musayyar yawun bai kara mata magana ba wanda hakan Ya dameta amma ta wani bangaren idan taga yarda binyamin ke riritata Sai taji hankalinta ya kwanta duk da sun yanke shawarar Abun nasu yazama lowkey kafun ta gama exams,
Kowanne dalibi ya zauna mazauninsa na exam wanda akabi serially ,zaune deenah take tana memorizing karatun da tayi a kanta a hankali,
Kamar ance tadaga idanta ta saukesu kan widad wadda ta dago mata hannu ,dauke idanunta tayi kamar bata ganta ,
Yar dariya widad tayi ta cigaba da kalle kallenta tana dagawa duk wanda ya shigo hannu tana washe hakora wanda dayawa yake bakon abu a gurinsu,
Duban kofa deenah take ,lokaci guda wanda take neman ya shigo ,takowa yayi inda take kasancewar serial number ɗinsa kusa da nata yake,
Yana zama ta dauke idanunsa kamar bai ganta ba ,
Hakan bai hanata kallansa ba tace azad Good morning,
Kamar bazai amsata amma Sai taji yace "what is good about the morning ?,
Jin abunda Ya faɗa yasa taja Bakinta tayi Shiru bata kuma cewa komai ba,
Hey beb"
Annoying Muryar widad ta tunkarosu,
Dauke kai deenah tayi ,zama tayi a kan desk ɗinsa tana Mai rungume masa kai,
Zamewa yayi yana Mai fadin good morning,
Wani Daɗi kamar ya kashe widad ,cikin wata irin sigar tace yanzu ka kara ma morning ɗina ƙaimi, how was your night?
.
Dan kallan deenah yayi wadda ta dauke kanta kamar ma bata ganinsu kafin yace "my night was full of your dreams ,
Wai wani dadi kamar Ya kashe widad,tana kokarin kara magana wasu dalibai suka shigo da gudunsu suna masu faɗin investigators are around,
Dan kashe Mai ido widad tayi tana Mai licking lips ɗinta ta shafa finely cut hair ɗinsa tace "okay baby after exam zamuyi magana i have son goody surprise for you.
Sure baby "
Ya faɗa yana Mai Kallan deenah wadda tayi kamar ma batasan iskar da ta kwaso su ba tunda ta fahimci azad yanayin hakanne a tunaninsa zataji kishi ko ba dadi which har ga Allah this doesn't have any effect on her illah ma tausayinsa da take cos he might get himself into trouble indai widad ce .
CHUCHUJAY.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top