chapter 18

KALUBALENAH

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

18.
Duk wani attempt da widad zata kaiwa deenah Sai an samu sanadin kubutarta ,
Haka tayita abu ɗaya inda bangaren azad kuwa yake Mai kara tura kansa gareta ,
Tsakaninta da binyamin kuwa wata irin shakuwace da ita kanta bata San Mai zata kira shakuwan da shi ba Dan muddin idan tana tare dashi duk wata damuwarta yayewa take haka zalika shi,
Zaune suke ita da ihsan dake koya mata wani maths da ya shige mata gaba dan ta dukufa sosai wajen karatu duba da final exam da suke shirin rubutawa na orchid ,
Kamar wasa abunda aka farasa ayi baza ayiba yanzu ya kasance saura sati daya su rubuta final paper nasu,
Kallan ihsan tayi tace yaya ihsan na tambayeki mana ,
"Uhum inajinki"
Gyara zamanta tayi tana Mai facing ɗinta tace"wai mainene dalilin da yaya bilya Ya tsani talaka.
Ajiyan Zuciya ihsan tayi tace"its a long story amma lemmi cut it short,
Akwai yarinyar da yake soyayya da ita munaya which wani zuwansa nigeria suka hadu and tun zuwan bai sake zuwa ba sai wannan zuwan ,
Brother wani irin mutum ne da idan ya fara soyayya bai iya ba,
Sosai ya kamu da San munaya and ita ɗin ba yar kowa bace hasalima watarana akan tashi gidansu munaya a rasa abun sawa abaki ,
So time din he was of great help dan lokaci daya ya takura ma grandpa akan ya taimaka musu"
Yana cikin shekarunsa na tashe ,so yanema da grandpa ya sama ma munaya makaranta a states inda yake Gurin aunty,
iyayenta suka yarda ba bata lokaci so grand pa did that ,
To cut it short munaya dai danfaransa tayi almost 3 million naira ta gudu ,wasu sunce tana states ɗin wasu sunce tana cairo only God knows gaskiyan al amarin,
He was devastated cos yarda tayi betraying nasa and worst thing din lokacin da dad yaje gun iyayenta sai cewa sukayi su basu suka sata ba hasalima ba ruwansu, dad wanted making it a case amma grandpa ya hanasa.

Dan shiru deenah tayi tana mamakin labarin kafun tace Allah ya kyauta , wa su mutanen dama da kasan abunda zasu maka lokacin tarayyarka da bazaka taba fito dasu a ranar da ka gansu ba Sai dai ka hankaɗasu,Allah rufa asiri.

Ameen muryarsa ta dakesu ta baya ,
A tare suka juya suka bisa da kallo ,
Sanye yake cikin ash baggy pants da loose shirt fara ,
Kasa dauke idanunta tayi daga kansa Dan haka nan take ganin kwana biyun nan yana mata wani irin kyau ,
Murmushin da yayi wanda ya bayyana dukkan fararen jerarrun hakoransa,
Saurin dauke idanunta tayi ganin ya karaso daf dasu,
ummm hiran Mai kuke yan mata biyu da nake ji dasu,

Murmushi ihsan tayi tana Mai kallansu daya bayan daya dan tun ba yanzu ba ta fara fahimtar akwai wata boyayyiyar alaka tsakaninsu wadda suma basu san da ita ba ,
"Kawai hiran rayuwa brother"tabasa amsa tana mai duba wayanta alamun zata yi waya dan ta basu space dan tasan ba gunta yazo ba gurin deenah ya zo ,
Barin gurin tayi Ya zagayo ya zauna a inda ta tashi,
"Ina wuni ".
"
Kallanta yayi yana Mai jin wani irin yanayi na baya San rabuwa da ita  a cikin zuciyarsa ,
Ina wuninmu mai kyau ,
Wata irin kunyansa taji hakanan tana ji,
Dan tabe baki yayi yace "kyayi ki gama indai wannan kunyanna gulman ne in zaki daina ma ki daina binyamin will always be around you,
Kallansa tayi tace ni ba wani kunya da nakeji fa,
...naji dai yanzu you're writing your final exams so after that what are you planning for your self ?
Ko aure zakiyi.

Dan bude baki tayi kana ta rufe tace" aure kuma?
Wa zai aureni ni deenah,
I will be turning 18years, months after nagama school.

daga gira daya yayi yace kenan baki da saurayi,
Its okay na yarda kila dai karshe ni zan aureki tunda baki da wanda zai aureki and yaushe shekarunki suka shiga 18 after kina 15 kika shiga orchid ihsan told me .

Murmushi tayi tace ina cikin karshen shekarana shabiyar time din and i will be 18 ,2 months after na bar school,

Amazing "
So Kinga nama rike abunda ke raina sai kin zama adult .

.......ubanka ne yake ranka hala ."muryar ammi ta ziyarcesu ,karasowa tayi kamar ana ingizota ,
Deenah na ganinta tayi sauri ta mike dan tasan zata iya samata hannu,
Aikuwa kamar yarda tayi expecting din tayo kanta ta wawurota tana kaimata bugu tana zagi,
Da kyar binyamin ya kwaceta ya rike ammin yace ta gudu,Ai babu shari ta keta a guje ,
Hankaɗesa ammi tayi ta mara mata baya kamar wata mahaukaciya inda shima ya bita da nasa gudun yana mai kiran sunanta,
Tashi zaune Mami tayi ganin yarda deenah ta shigo a zabure
"Lapia?
Bayanta ta koma da gudun jin miryar ammi na faman zaginta,
Kamar an watsota haka ta faɗo dakin tana mai faman danna wa deenah da maminta Ashar kamar yar tasha,
Shiru mami tayi ranta cike da mamaki ganin tijararran zagi da take masu wanda bata san dalilinsa ba ciki kuwa harda cema deenah shegiya wadda batasan asalinta ba,
Hannu ta fara kadawa Mami tana cewa "wallahi ki fadama Yarki ta fita shirgin dana kar ta iskanta mun shi da mentality dinku na mitsiyata ,duk ranar kuma dana sake ganinta inda yake wallahi abun bazai dadi ba ,
Dan ubanta ,
Binyamin ne dake bayanta cike da takaicin abunda take yace "Ammi please,nifa deenah ba ita ke bina ba hasali ma nine ke kiranta tazo and ammi tayaya deenah zata iskanta ni when im very old enough da nasan Mai kyau da kuma mara kyau,
And beside yarinyar nan is innocent bata taba miki wani harm ba so menene lapinta ?
Hasalima nine zaki ma kallan Mai laipi saboda Ammi i don't wanna hide it anymore,
I LOVE DEENAH ,
Yes Ina san deenah and bawai da wasa ba ammi inaso na maidata abokiyar rayuwata,i mean ina son na aureta.

SO?
AURE?
Muryoyi uku suka tambaya cikin mamaki,
Mami ,ammi Sai azad wanda Ya garzayo Gurin Dan jin maike faruwa Dan Har sashensu ake jin jarabar ammi,
Eh so da aure ammi i choose her Dan Allah stop all this.
Wata irin dariya ammi tasa tace aure Da soyayya indeed,
Yatsa ta nuna ma Mami tace "ke kuma kije ki faɗawa malaminki aikinsa ya karbu amma Ku Sani zan karyasa  kuma zanyi maganin abun,
Tana kai karshen magananta ta fice a dakin fuuuu ko ganin azad da ta bangaza batayi ba ,
"Mami Dan Allah kiyi hakuri da abunda ammi na tayi dan Allah,
Bai jira abunda zatace masa ba ya fice a dakin dan marawa mahaifiyarsa baya,
Deenah wadda tayi mutuwar Tsaye a gun jin Wai binyamin ne ke fadin yana santa kuma zai aureta ,
Maimakon taji haushin dukkan abunda ya faru da kuma wulakancin da akama mahaifiyarta Sai ta tsinci kanta da jin wani irin arnen dadi da tasan yarda tayi ta boye ganin azad bakin dakin ga kuma mami da mama kaltu wadda shigowanta kenan bama tasan Mai ke faruwa ba,
"Lapia dai ko?
Ta tambaya tana Mai Kallan Mami da kallo daya zaka mata kasan tana cikin halin bacin rai"
yar kwallar da ke gefen idanta ta goge tace mama kaltu ki tambayi deenah ,inajin ta chanza ni matsayin uwa shiyasa yanzu bata jin maganata ,batasan Mu zauna lapia a gidannan Wai soyayya fa take Da bilyaminu ,bakiji cin kashin da ammin sa tazo Har dakin nan ta mun ba ,
.wallahi ba soyayya fa muke ba mami,

Karya yake dayace yana sanki kuma zai aureki kenan,
To wallahi this is not going to happen deenah not when im alive bazai iyu ba,
azad Ya fada yana Mai kokarin goge tasa kwallar kafun shima ya bar Gurin.

Kalanta Mami da mama kaltu sukayi a tare ,mamice ta fice a dakin inda mama kaltu ta rufa mata wanda hakan ya nunawa deenah ta taro match bata da players amma a zahiri kuma sai tsintar kanta tayi da murmusawa da ta tuna kalaman binyamin.

CHUCHUJAY.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top