chapter 15

KALUBALENAH

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

15

Koda suka koma makaranta lokaci daya yasa ayi masa assembly wanda dukkan makarantar ta hallarta dan ko babu komai suna shakkar sabon basket ball coach din nasu musamman idan suna tuna dukkan da Yayima widad,

Warning Mai girma ya bawa makarantar baki daya wanda yawancin su suke clueless akan abunda yake magana tunda vid din a iya set dinsu deenah ya tsaya ,
Sallamar kowa yayi kana ya umarci duk wani Mai waya yazo ya aje,
Babu musu kowannen su yayi hakan inda in yabi layi layi kowa ya dau wayarsa ya goge ciki kuwa harda su widad da take ta sassama da idanu wai ita gwana,
Haka ya gama da basu warning Mai kyau akan duk wanda yake behind wannan case ɗin ya tabbata ya fara shirin barin makarantan,.

Ta ɗaya bangaren principal ɗin ba karamun haushin binyamin yake ji ba dan gani yake gaba gaba za'ace an bama binyamin matsayinsa tunda sune masu abun.

Tsaye widad tayi bayan binyamin ya sallamesu tana mai zagaye cike da fargaba tana jiran ukasha,
Kamar an jefosa yazo gurin yana wani fito,
Dukansa tayi a kirji tace" just know that I wont get caught,I mean I refuse to be caught Kai kasan brother ɗin azad ɗinnan bashi da mutunchi muddin ya gane we are involve mun shiga uku i don't wanna mess with him again,not ever,
Jawota yayi ya haɗeta da jikinsa yace "come on baby girl ukasha ne fa hala kin manta ,
We would never be caught and koda an kama mu there is always plan b and we will use it so chill and make out with me ,
Hankaɗe sa tayi ta nuna kansa da yatsanta tace "you must be sick somewhere here ,so karma ka taɓa tunanin abu kamar haka zai faru tsakanina da Kai im off limit and we are only partners in crime so fuck up.

Tana Kai karshen zancenta ta wucesa ta bar gurin inda shi kuma ya bita da kallo yana Mai sidar leɓe.

************
Rasa bakin godia deenah tayi ga binyamin cos yayi Mata babban alfarma wadda har ta mutu bazata manta da ita ba kuma ita tasan babu abunda zata masa ta biya sa ,

Tare suka tafi gida a motansa bayan ya gama abunda yake,
Babu wanda yace da kowa komai har suka isa gida ,
Kallansa tayi a yayin da yayi parking motansa idanunta nasan kawo ƙwalla tace "nagode maka ,bansan da wane baki zan iya gode maka ba bisa abunda kayi mun ,nasan bazan iya biyanka ba amma bazan gaji ba wajen maka addua a agurin Allah Ya biya maka dukkan bukkatunka na alheri ,wanda kuma basu da alheri Allah Ya musanya maka da abunda yafi alheri .
Tana Kai karshe ta bude motan ta fice wanda Yayi daidai fitowar ammin binyamin ,
Gaisheta deenah tayi ta raɓa ta gefe zata wuce Dan tasan ko ta tsaya ɗin ba amsata zatayi ba ,
Jawota ammi tayi baya tana mai faɗin "ke Dan ubanki bazaki rabu mun da yaro ba ko ?
Shegiya gayyar tsiya to wallahi ke da kazamiyar uwarki Ku kiyayeni Kar na xamar muku damuwa,

Da sauri binyamin Ya zagayo Ya rike hannun amminsa yana Mai raba ta da jikin deenah kana yace "deenah oya wuce ,
Babu musu ta wuce ta shige cikin gidan ,
Wani mugun kallo ammi ta basa tace "binyamin wallahi kaji na rantse maka idan baka fita hanyar yar aikin nan ba zan ci maka sosai da sosai bana San iya shege  ,
Bata jira Ya kuma cewa komai ba ta figi hannunta ta nufi motanta ranta a bace.
Kallan hanyan da deenah tabi yayi yana Mai jin Wani iri a tattare da ita karma ace adduan da tayi masa wadda ta tabasa sosai,
Kada kansa yayi yana Mai murmushi Ya nufi nasu bangaren yana Mai Kaɗa keys ɗinsa .

Walwala deenah ta ɗinga yi gudun Kar maminta ta gane tana da damuwa wanda sarai mamin nata ta gane Amma da ta fahimci deena bata san tasan tana da damuwa yasa ta basar tana mai Dan tsoma bakinta cikin hirar da suke da mama kaltu,

Wuraren karfe huɗu ta shirya dan zuwa daukar karatun qura'ani ,
Tana jin muryar azad yana kiran sunanta ta masa banza Dan bata san magana dashi ko kaɗan ,
Saurinsa Ya kara Ya riko gefen hijab dinta ,tsayawa tayi bata juyoba ,
Cikin wani irin yanayi na dana Sani Ya zagayo ,marairaice idanu yayi kamar zai kuka"deenah please I'm sorry ,nasan abunda nayi bai dace ba i should have been the first person to stand by you amma sai Ya zama nine mutum na farko da Ya fara questioning naki Dan Allah kimun afuwa i was just angry and i couldn't help it.

Kallansa tayi cikin daurewa fuska tace "kagama ko najira da Saura?

Nagama"yabata amsa yana Mai sake jin ba daɗin yarda yanayinta Ya kasance ,fisgar gefen hijab ɗinta tayi ta wucesa without wani tunani ko yunkuri na juyowa .
Duk yarda azad yaso deenah ta sauraresa abun Ya ci tura dole Ya hakura Ya bata space,

Washe gari sabs na zauwa makaranta kai tsaye office din binyamin ta nufa Dan ta gane culprit ɗin kan video ɗin ,zaune ta tarar dashi yana duba wasu files ,
Umarni yayi mata data shigo,
Narrating masa investigation ɗin datayi akan real person nakan vid ɗin kafun ta bashi tace "real culprit ɗin dake vid ɗin sunanta sammy bello and a class ɗinmu take and I'm
Very sure ba ita kadai bace akwai wani behind it which I'm sure idan akayi interrogating nata zata fito da ko su wane ne,
Real video ɗin yana cikin flash ɗin.
Daukan flash ɗin yayi ya juya kana yace "kowa yana bukatan friend irinki,you're indeed a good frnd and i really do admire the bond between you too,you can go and the school will take a big step,
Godia tayi masa ta fita tana murna wanda Kai tsaye ta nufi library wanda ta tabbatar nan zataga deenah,
Ille kuwa tana bi usual place na zaman deenah ta ganta zaune tana rubutu ,
Dafa ta tayi kafun ta zauna"guess what girl .
Kallanta deenah tayi tace"kinsan I'm not good at guessing just tell me,
Ganin yanayin fuskarta yasa tayi cutting to the chase tace "sammy was the girl behind your real video kafun ayi editing a saka ki ,
Dan zabura tayi tace "i can't remember how i offend sammy ,ba girl dinnan ta class dinku ba?
Beside we don't talk so why would she do that to me ,
"I don't know deenah but I'm very sure zata faɗa soon cos the flash is with mr binyamin,
Deena na tsaka da mamakin abun wayanta dake silent Ya fara vib ,daga wa tayi ,
Come to my office shine kawai abunda yace Ya kashe wayan,
Babu musu ta tashi tana Mai cewa sabs tazo suje,
Zaune suka tarar da sammy tanata faman kuka,
Umarani Ya musu da su zauna kafun ya kalli sammy dake kan kuka yace oya Ina sauraranki Mai yasa kikayi framing deenah and trust me you wont like me idan kika min karya,

Cikin sheshekan kuka tace"i was intimidated sir"
Yar dariya deenah tayi daga gefe tace that video doesn't shows that you were intimidated rather you were enjoying every bit so fuck up and start talking ,

You heard her "binyamin ya kara yana Mai juya pen a hannunsa ,

Kuka ta Saka tana Mai faɗin "sir it was ukasha ,shi ya biyani kuɗi nayi video ɗin sabida ina facing financial problem but wallah sir bansan zasu cire fuska na bane su Saka na deenah ,i promise I'm not lying ,wallahi i just did abunda nayi sabida sunce zasu bani 50 dollars and i needed the money .

Dan shiru binyamin yayi yana San Ya tabbatar da gaskiyarta ,ganin da gaske ba karya din take ba yasa YaCe ta tashi ta tafi zai nemeta,
Wasa wasa magana ta zama babban case wanda karshen ta sai da akayi expelling ukasha bayan zaman da akayi akansu inda sammy kuma aka bata last warning.

Lokacin da maganan korar ukasha ta karade makarantan ba karamun tsorata widad tayi ba Dan tagama sadakar da cewa ukasha zai faɗi sunanta amma ga mamakinta sai taji sunanta bai fito ba,tana tafe Dan zuwa motanta da driver yazo daukanta taji an kira sunanta ,juyawa tayi Dan ganin Mai kirannata ,
Dan murmushi sabs tayi ganin yarda ta haɗe girar Sama da ta kasa,
Dafa kafadarta tayi tace "widdy kenan i will vouch For this "wallahi kinada sa hannun a al'amarin nan,i know you best widdy ,halinki bashi da kyau ko kaɗan halin banzanki yana da yawa amma kisani lies always end and I'm very sure wata rana zakizo kina danasani na duk wani abu da kike aikatawa just know that you're ruining your future .

Bata jira amsan da widad zata Bata ba tabar gurin,
Cije lebe widad tayi tana Mai jin wani irin frustration Yana taso mata,
"Don't worry about what your sister said ,Kar kiji kin wani damu ,school is not my own cup of tea amma iyayena sun dage sai nayi ,ni a rayuwa bani da buri da ya wuce na zama mawaki and kinga wannan is a golden opportunity ,but inaso ki sani widad ni ukasha bana aikin banza you'll have to pay the price na rufa mini asiri da nayi and that mean i want something in return which is a sex with you*

A mutukar hargitse ta hankade sa gudun Kar wani yaji sa kana tace"you will always be a jerk" useless boy go and have sex with your mama rather,
I hate you"
Dariya yayi lokacin da ta karasa gun motansu ta shige "
"We will meet again widdy i promise.

BARKANKU DA SALLAH FATAN KOWA YAYI SALLAH LAPIA?
ALLAH YA KARBI IBADUNMU AMEEN.

CHUCHUJAY.


Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top